← Book details Ido A Duhu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 17

Sashe 3

Ido A Duhu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da gaske ne ka aikata laifin da ake tuhumar ka dashi?" Nan ma bai ce komai ba ya juyar dakai gefe tamkar baya son jin kalaman mahaifiyar tasa, "Shikenan ko ka aikata ko ma baka aikata ba babu abinda zai sameka, jikina yana fadamun sharri akayi maka don haka ka kwantar da hankalinka babu abinda zai faru".

Haka taci gaba da suruttanta har ta
arasa ba tare daya ce uffan ba, jiki ba
wari ta mi
e don dama tasan za'a yi hakan, zafin ransa bazai ta
a bari ya iya sauraren kowa ba ko da kuwa itace har sai lokacin daya huce, police ne suka sake shigowa suna sanar da ita lokacin da aka
ibar masu ya
are, daga nan suka sake
aga sa suka mayar dashi cikin cell suka rufe, ita kuwa kwalla ta share ta dauki handbag
inta ta fice daga police station
in ba tare data sake yiwa kowa daga cikinsu magana ba..
*******
Tunda ta shigo cikin gidan take kuka ta kasa yiwa kowa bayanin abinda ke faruwa, sai da taga ran mahaifiyar tata ya soma
aci sannan cikin shesshekar kuka ta shiga fa
a mata halin da ake ciki, sallallami ta shiga yi tana fa
in."Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un amma wannan yaro ya cuce mu, muna zaman zamanmu zai jawo mana tashin hankali da fitina, yanzu ke kina ganin akwai wanda ya isa ya fitar dake a wannan case
in, ai ya bar mana baya da kura don babu wanda ya isa ya kare ki sai Allah".

Yayan yarinyar da shigowar sa kenan yace.

"Tabbas akwai
alubale a gabanmu domin yanzu haka da naje sallah baki ji maganganu dake tashi akan wannan maganar ba, don haka na shiga ban
auka ba bata fidda
arawo sai dai muyi addu'a ko meye Allah ya kawo mana shi da sau
i".

"To Amin ya rabbi, sai dai ai ita gaskiya gaskiya ce, sannan mai ita yana tare da Allah, wannan kukan ba maganin da zai yimaki tunda mai afkuwa ta afku kuma agaban idanuwan ki, kalubale dai ne ya riga ya fuskanto mu sai muyita addu'a".

"Shiyasa kika ga bana son ala
ar ta da mutanen gidan amma kina ganin laifi idan ina cewa ta dena shige masu, to gashi yau abinda shiga gidan ya haifar mata da bamu san inda abun zai tsayawa ba".

Ita dai mahaifiyar ta su kasa cewa komai ta yi sai uban tagumi ta buga tana tunanin dole fa idan za'a yi bincike zai zo takan yar tata tunda komai akan idanuwanta ya faru.

ALLAH KA JIKAN IYAYENMU
[6/15, 3:18 PM] Qee's Queen
: *IDO A DUHU*
*NA*
*BILLY S FARI*
Arewabook:-billysfari
Wattpad:-billyfari9
A gurguje na fito daga cikin
akina ina sa
ale jakar da nake zuwa makaranta da ita, Amatul-Alim cikakken sunana kenan da iyayena suka ra
a mani amma suna yi mani la
ani da *Janaam* sunan da kenan akafi sani na dashi kuma ake kira na dashi, sauri nake yi ri
e da ni
af a hannuna ina
arin
aurawa akan fuskanta don na kusa makara, na kuma tabbata Nu'aymah
awata da muke wucewa tare a motarta ta fito tun
azu ni ka
ai take jira, hakan yasa ban damu na tsaya karyawa ba na nufi hanya, Muryar Mamah
baki tana cewa, "A'ah!

Janaam ina zuwa bakiyi kari ba".

Da sauri na juyo na
araso wajen ta ina cewa, "Mamah na makara zan tafi sai na dawo, kin san halin mutuniyar tana can tana jirana, yanzun nan zaki ji tafara yimun horn idan ta gaji da jira".

"To haka zaki fita baki karya ba".

Na juyo kamar zanyi kuka jin muryar yayana dake fitowa daga ta sashensa yana fa
a, cike da girmamawa nace, "Ina kwana Ya Jameel?" Fuskarsa a sake ya amsa mani yana murmushi ha
e da
arasowa wajen yana cigaba da cewa.

"Lafiya
alau Janaam, me yasa kullum bakya son yin kari kafin kifita?

So kike yi wani ciwon yazo ya shige ki ki tada mu tsaye?" "Kai ma ka fa
a, kullum fa
an da nake yi da ita kenan akan fita ba kari amma bata ji!" Mamah ta fa
a tana kallona, sai dana daura ni
in dake hannuna akan fuskata sannan na
age sa nasa
hannu cikin flate
in da Mahmah ta zuba abun karyawar da zata ci na
auko yankan soyayyen arish
aya na tura abaki sannan na ciro tissue dake kan table
in ajiye na goge hannuna ina cewa.

"Afuwa ya Jameel gashi naci, in Sha Allah kuma na dena yin hakan bazan sake ba, amma dai yanzu zan tafi saboda 10 zamu shiga lecture kuma mintuna kadan ya rage ta buge, mun kusa makara kuma kasan halin mutuniyar". na fa
a haka tare da ficewa daga falon cikin
aga muryarya ina yiwa Mamah sai na dawo, "To adawo lafiya kiyi addu'a kiyi addu'a kafin kifita?".

"Ok Mamah bye".

"Bye Janam ki kula da kanki".

Ina fita kai tsaye gidansu Nu'aymah na nufa, cike da natsuwa nake tafiyata har na
araso cikin gidan, dai-dai lokacin Nu'aymah na kokarin fitowa da mota ta maka maka mani harara, dariya na saki daga cikin ni
ina na
arasa wajen ina fa
in, "Tuba nake yi muje ko?" Ina shiga sai ga yayanta Nu'aym ya fito cikin shirinsa yana gyara clip
in hannun rigarsa, knocking
in glass din
ofarta yai ta danna glass
in ya zuge, "Fito ki koma baya Aymah".

Ya fa
a fuskarsa ba wasa, Nu'aymah ta
an turo baki tana cewa, "School fa zamu je ya Aym".

"Na ce baza ku je bane?

Fito mana nace".

Ina ganin Nu'aymah zata fita nima nafara
okarin fita yai saurin dakatar sani, "No ki zauna abunki".

Ya fa
a yana zaunawa inda Nu'aymah ta tashi tare tada motar muka bar wajen, cike da natsuwa yake driven duk da yadda ya fahimci sauri muke yi mu isa school, dukkanin mu babu wanda ya iya cewa uffan daga ni har ita, Allah ya gani ba
aramar takura naji ba zamana a wajen, a hankali ya juyo yana kallona nayi saurin kauda kaina gefe, "Morning Janaam".

Na ji muryarsa ta daki kunnena duk da maganar yayita can
asan ma
oshi tamkar baya son maganar.

Ban iya amsa shi ba don nasan ya yi hakan ne saboda ban gaishesa ba.

Shiriyar ajiyar zuciya ya sauke a sirrance yana sake ri
e steering wheel
in motar ha
e dayin gyaran murya yace.

"Aymah meke damun
awarki ne?

Ko azumin magana take yi?" Nu'aymah dake baya ta turo baki kamar zata yi kuka tace, "Don Allah Ya Nu'aym kabar wannan maganar ka taka mota, wallahi mun kusa makara kuma duka laifinta ne".

Nu'aym ya sake juyowa yana kallona, ni har mamaki yake bani yadda yake son kallon nawa duk da rufe fuskata take,
asa nayi da kaina ina wasa da yatsun hannuwana naji yace, "Wai haka ne Janam?".

A maimakon na amsa masa sai na tsinci kaina da cewa, "Please Ya Nu'aym mun makara fa?" "Am sorry".

Ya fa
a yana
an taka motar, da haka muka iso school, yana yin parking Nu'aymah ta
alle marfin motar tafita tana fa
in, "Bye Ya Nu'aym" "Bye Aymah".

Ya fa
a yana
aga mata hannu, na
alle marfin zan fita Nima yai saurin dakatar sani ta hanyar cewa, "Janaam ina son yin magana dake, gashi tun da na dawo
asar nan banda wani lokacin kaina kuma jibi zan koma".

"Kayi ha
uri muna da lecture yanzu in ba so kake a hanani shiga ba kaga Nu'aymah har ta wuce abunta ta barni".

Daga haka ban jira cewar sa ba na fito na nufi cikin hall
in da zamuyi lecture, ina jin idanuwansa akaina amma ban iya juyowa har na shige ciki, Alhamdulillah ko da na shiga har lokacin malamin da zai mana lecture bai zo ba, na zauna ina sauke ajiyar zuciya ha
e da mamakin to wace magana yayan Nu'aymah ke son yi dani.

Bayan mintuna biyar da zamana sai ga malamin ya shigo yana bamu hakuri akan delaying da yayi, awa biyu muka dauka muna lectures kafin ya gama ya fita, bamu fita ba sai da Nu'aymah tasa na sake yi mata bayanin karatun da muka gama sannan ta
ago ta kalleni tana cewa, "Janaam muje capteria wlh yunwa nake ji".

Kusan haka take a wajena yunwa nake ji sosai, don haka muka mike tare muka fito, muna fitowa idanuwana suka sauka akan Umar Faruk a can gefe shi da
awayensu da duka mata ne sai abokinsa namiji
waya
aya riko, yan matan sun zagaye su sai fira suke yi suna dariya shi kuma yana tafewa dasu, kallo
aya nayi masu na janye idanuwana saboda a kaf fa
in makarantar babu wanda na tsana kamarsu, bani
aunar abinda zai ha
a ni dashi koda kuwa alkhairi ne saboda yadda ya
auki kansa acikin makarantar, baya ganin mutuncin kowa kuma baya shakkar wulakanta kowa cikin mutane, ciki kuwa hadda malamai saboda yana
an wani babban attajirin mutum dake fa
a aji a gwamnati mai ci yanzu, mata sune abokansa aduk inda yake baka rabashi dasu, yana taka duk wanda yaso sannan ya daukaka wanda yake so ba tare da an ta
a dakatar dashi ba a makarantar, duk da wu
annan
abiu nasa kuma ba ka
an 'yan mata ke sonsa ba saboda kyan da Allah yayi masa da kuma iya wanka, uwa uba tarin arziki da yake dashi da kana kallonsa zaka san shi
in ba
an gidan
ananan mutane bane.

Umar Faruk wankan tarwa
a ne wato chocolate colour, yana da manyan idanuwa masu launin ja kuma a shanye suke tamkar mai jin bacci, haka kuma yana da dogon hanci da lo
awar kumatu musamman idan yayi dariya duk da ba kasafai ya fiye yinta ba, yana da matsakaicin tsawo da kuma mur
en jiki dake nuna yana motsa jiki, na fahimci duka hakan ne lokaci
aya saboda yadda 'yan mata ke yawan zancensa.
Chapter 3 · 0% Book details