Sashe 8
Ido A Duhu Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Don wata rana haka yake kirana kasancewar daga ni sai shi Allah yaba iyayenmu, mahaifin mu kuma ya rasu bayan na kammala secondary, lokacin kuma ya Jameel na wajen bautar
asar sa, mutuwar mahaifin mu ta haifar da abubuwa da dama na kewa da ka
ai ci atare damu, sai dai bata canza kyakkyawar kulawar da muke samu daga wajensa ba lokacin da yana raye kasancewar babu abinda muka nema muka rasa daga wajen Ya Jameel, tsaye yake sosai a kanmu ni da mahaifiyata, duk wani abu na jin da
i yanayi mana daidai
arfinsa, baya ta
a bari mu gani ga wani muyi sha'awa ba tare da muma mun mallaki abun ba, kama daga kan ci, abun sha da kuma suturar sawa don yana gama bautar
asarsa a ma'aikatar da aka turasa Allah ya dubi maraicinmu suka
aukesa aiki, shi ya sama mani gurbin karatun gaba da secondary mai kyau kuma yake biya mani tare da
auke duk wasu lalurorina na makaranta.
Sau
aya bai ta
a gajiya ba wajen bani kudin transport da sauransu har Allah ya hore masa abun hawa, lokacin ne kuma Besty tafara kaini da
auko ni kasancewar ajin mu
aya kuma a anguwar mu
aya, ko kadan bai son alakar mu da ita kasancewarta yar gidan masu ku
i, a cewar sa baya so watarana tayi mani gori ko tayi mani wani abun da zai zubar mani da mutunci na don bazai lamunta ba, yaso hanani tafiya school tare da ita a motarta yace shi da kansa zai ri
a kai ni kuma ya
auko ni, amma Mamah tace ya
yaleni ai kamar rage masa aiki ne tunda shima aiki yayi masa yawa ba zaune yake ba, babu yadda ya iya dole ya ha
ura ya barni tare da ja mani kunne akan nadai rage shige masu, ni kuwa a nawa tunanin ba wani abu bane don tun muna
anana tare muke da Besty iyayenta sun san gidanmu nima iyaye na sun san gidansu, sai dai ba kamar yanzu ba da sha
uwar mu tayi yawa.
Turo baki nayi jin abinda ya fa
a ina bu
a ledar dana kar
a a hannunsa ha
e da cewa, "Ni dai Ya Jameel kadena cemun auta, Allah da baba nada rai kasan na isa Mamah ta haifa mun
ane ko
anwa".
"To ai dai ba'a haifa maki
in ba yanzu sai kiyi hakuri, ko baba nada rai tunda aka zo wannan lokacin ba lallai ne a haifi wani ba, don haka sai ki hakura tunda kece
arama ki amshi auta".
Mamah ce ta fito tana fa
in.
"Kara dai kam, saboda ni da ya'ya yanzu ai sai naka Jameel idan ka haifa ko kuma nata".
Nasan halin Mamah biye masa zatayi suyi ta tsokanata don haka sai kawai na wuce kitchen da ledar dana kar
a hannunsa, fruit ne sai drinks masu sanyi, na cire drinks
in na
auki fruit
in na wanke na gyara sannan na hado da drinks
in akan tray na kai saman dining, fira na isko sunayi da Mamah tana yi masa zancen aure yana cewa ta taya shi da addu'a Allah ya bashi ta gari wacce zata kula mashi damu ta kuma yi hakuri zama tare damu don bazai iya barin mu yaje yayi gini wani wurin ba muna nan, Mamah tace, ba komai indai ya dace da mata ta gari da zata kula mata dashi ita Alhamdulillah ta yi zaman ta anan
in, ni dama inda rayuwa aure zanyi natafi gidan mijina.
Kaina na
ora a saman kafa
arta ha
e da cewa, "Nifa Mamah bazanyi aure ba na fiso naci gaba da zama tare dake har ki binneni ko na binneki".
Suka sa dariya ita da ya Jameel tana cewa, "Bana fatan hakan ai Janaam".
Na turo baki cike da shagwa
a ina bubbuga
afafuwa
asa, Ya Jameel ya bu
e baki yana kallona kafin yace.
"Iyeee...idan aka ce maki auta kice ba haka ba, yanzu Mamah wannan abinda take yi maki kina wani shafa kanta idan ba auta ba wa zai yi hakan yaci duka?
Ai in kika ga nadena ce maki auta to gaban 'ya'yanki ne, shima don kar su ri
a fadar hakan ne, sai dai su ce maki Momy." "Tab!
Alla
h Yaya a yadda nake kwa
ayin
anne bazan yadda su kirani Momy ba sai dai ko Aunty, idan ba haka ba ko na zugewa yaro".
"Saboda ke zuge maki muka yi ko?" Ya Jameel ya fa
a yana kallona, cike da kunya na
oye fuskata a bayan Mamah ina dariya, Mamah tace ku tashi muyi taking dinner kafin ayi sallah.
Cikin farinciki da soyayyar juna mukayi dinner munayi muna fira gwanin sha'awa, yadda Mamah ke sake mana baza ka ta
a cewa mu 'yayanta bane sai dai ko
annenta.
Muna kammalawa ana gama kiraye-kirayen sallar isha'i Ya Jameel yayi masallaci Mamah ta wuce
akinta ni kuma na fara gyara wajen da muka ci abinci na wanke kayan da muka
ata sannan na wuce
akina nayi sallah, bayan na gama na dauko littafaina na dudduba karatun da muka yi yau, ina gamawa na shiga wajen Mamah muka
an ta
a fira sannan tace naje na kwanta tunda nace dawuri zan fita, nayi mata seda safe sannan na koma
akina na kwanta.
Washe gari da nayi sallar asuba ban koma na kwanta ba ganin Mamah a kitchen sai dana rirri
a mata ta rage aiki sannan naje nayi wanka na shiryo, ina fitowa har Mamah ta ha
a mani samosa da soyayyen biredi da kwai, sai kunun aya a
aramin flaks, side hug na bata ha
e da cewa.
"Mamah you're the best Mom, thank you so much." Na kar
a sannan na fito zan wuce mamah ta rakoni tana fa
in, "Ki kula da kanki sosai Janaam Allah ya tsare ki ya kaiki lafiya".
"Amin".
Na fa
a sannan na wuce, abun mamaki ina fitowa naga motar Ya Jameel ya fiddo yana zaune a ciki, "Ya Jameel ina kwana".
Na fa
a zan wuce ya ce, "lafiya klw Janaam, zo na saukeki school zan tafi wani wuri ne, so i think hanya
aya ne".
"Amma Ya tare zamu tafi da Nu'aymah." "Saboda ke babu mota a gidanku ko?
Dallah Malama shigo na saukeki karki
ata mani lokaci".
Raina a
ace na zagaya na bu
e front seat na zauna ina faman ha
e rai, yai banza dani ha
e da tada motar ya ja ya bar wajen.....
Wannan littafin ku
i ne, ba kyauta ba!
Biya Naira 1000 kacal ki karanta cikin salama!
Domin biyan ku
Acc Name: Bilkisu Sani Kaura
Acc Number: 7040402435 (MONIEPOINT)
Tura shaidar biya zuwa WhatsApp:
0907 927 4454 KO 07040402435
Masu son vip
Sai ku bibiyeni a
Arewabook @Billysfari
*IDO A DUHU*
07040402435
ALLAH KA JIKAN IYAYEN MU
[6/15, 3:18 PM] Qee's Queen
: *IDO A DUHU*
*NA*
*BILLY S FARI*
Arewabook:-billysfari
Wattpad:-billyfari9
Har cikin school Ya Jameel ya shiga dani ya tambayeni inda zai ajiyeni na nuna masa sannan ya yi parking
in motar na bu
e na fito, ku
i ya ciro gaban aljihunsa ya mi
o mani yana fa
in.
"Gashi sai kiyi amfani dasu ga dawowa, ita wacce kike zancen tare zaku zo ta jima da shigowa makaranta don haka sai ki maida wu
ar ki saki dan". hannu nasa na kar
i ku
in ina yi masa godiya sannan ya ja motar sa yabar wajen.
Raina ne ya
aci sosai jin wai Nu'aymah ta jima da shigowa school amma shine ko ta neme ni a waya ta sanar dani, wayata na ciro a cikin handbag da niyar kiranta sai ga message
inta na gani, hakuri ne take ban akan yau bata samu ta fito da mota ba saboda tata da aka fasama glass Abba ya kaita wajen gyara tun jiya, Ummi kuma ta hanata
aukar mata tata, shine fa da za'a ajiye Nihla a school Abba yace tafito itama a ajiyeta, a cewar ta takira lambar tawa switch up shine ta turo mani sa
o don kar naji ba da
i, murmushi na saki sannan na
arasa shiga cikin class
in, Nu'aymah na ganina ta taso ta rungumeni, harara na maka mata da wasa ina cewa, "Ai ni har nayi fushi, wlh Banga text message
inki ba sai yanzu da Ya Jameel ya ajiye ni, ina ciro wayar zan kiraki naga sa
onki." "Ai kuwa dawuri na tura maki sa
on don karki zauna jirana kiyi missing lecture." Na ajiye small box din da Mamah ta sako mani breakfast a ciki na
ora handbag
ina akan table
in sannan na zauna ina cewa, "Haba!
Ai ko da kece zaki koya mani duk abinda akayi wajen lecture
in da nayi missing, ya garin?" ta amsa da alhamdulillah idanuwanta na a tacan
aya
angaren da tun
azu naga tana kallo, juyawa nayi don ganin ko me take kallo haka da har bata ji abinda na fa
a ba yanzu.