Sashe 2
Ido A Duhu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nan take kyakkyawar fuskar matar nan dake tare dashi ta sauya kamar yadda tasa fuskar ta sauya daga sassau
an mutum da
azu a kallo
aya zaka iya fahimtar hakan tare dashi zuwa wani mutum da bazaka ta
a cewa ya ta
a yin dariya ba, hannayensa duka ya zuba a baya ya shiga kai da komowa a tsakiyar wajen, kwarjininsa da kuma yanayin da nan take ya shiga ya sa matar duk yadda hankalinta ya tashi ta kasa furta masa kalma ko
aya da nufin tambayar sa abinda ke faruwa, sai dai fa gaba-daya jikinta ya saki tsoro ya dabaibaye mata zuciya tare da yimata wani irin kullin goro daya sa fitar lumfashinta da wani irin
arfi, da
yar ta iya tattaro
an karfin daya rage mata cikin rawar murya tace...
ALLAH KA JIKAN IYAYENMU
[6/15, 3:18 PM] Qee's Queen
: I just published "003" of my story "IDO A DUHU"::https://www.arewabooks.com/chapter?id=68259177e5f14d56e5981044
*IDO A DUHU*
*NA*
*BILLY S FARI*
Arewabook:-billysfari
Wattpad:-billyfari9
"Am.am me yake faruwa ne naga ka shiga damuwa da tashin hankali haka?
Please don Allah ka sanar dani saboda bazan iya jurar cigaba da kallonka cikin wannan yanayin ba, me yake faruwa ne?" Ajiyar zuciya ya ja ya sauke kafin yace.
"A kullum ba ni da damuwa sama gata yaron nan!
Na rasa wane kuskure na aikata ubangiji ya jarabceni da haihuwarsa, sau
aya ban ta
a butulcewa ubangiji ba akan ni'imomin da yai mani, ya kuma sani tsaye nake akan tarbiyar duka ya'yan daya bani ba tare da gazawa ba, amma na rasa samun farin ciki akan
waya tilo, maganar da nake fa
a maki kenan a kullum akan matsalar yaron nan da gaba-daya ke sauka akan tarbiyar da muka
orasa amma se kike ganin kamar takura masa nake yi, to gashi nan yanzu ba
ar zuciya ta
ebesa ya je ya aikata abinda daga ke har shi zakuyi nadama, abinda kika taya sa shukawa sai kuje ku girbe domin ni bazan ta
a saka hannuna ko naira ta acikin wannan maganar, ya je har gidan mutane ya aikata kisan kai saboda yana ta
amar shi
ana ne! to wallahi ba abinda zan iya yi masa yaje can duniya ta ishesa riga da wando".
Tunda ya fara magana gabanta ya yanke ya fa
i, take taji wani irin jiri na
ibar ta duniyar tana juyawa da ita har ya dasa aya, kai ta shiga girgiza wa kafin tace.
"Wannan ba gaskiya bane, wlh
ana bazai ta
a aikata hakan ba, kisa fa kace taya zai ya iya kashe
an mutum kuma har cikin gidansu?" "Kin mance ko waye
an naki da ba
ar zuciya kenan da kuma kafiya bisa ra'ayin kansa?
To meye bazai iya aikatawa ba?" "Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un, amma ko hakane ai hannunka bazai ru
e ka yanke ba, ya kamata kayi wani abu don Allah kada kabari ai rasing case
in nan akansa tunda kana da hanyoyi da dama da zaka iya bi ka kashe sa".
Da mamaki yake kallonta kafin yace, "Wanda ya kashe
in shi baya da gata ne?
Kisan kai fa akace maki!
Anya kina da zuciya a kirjinki?
Kin san a wane hali su iyayen yaron da aka kashe suke ciki?
Kin san me suke ji a zuciyarsu, kin san irin so da sha
uwar da suke da ita da
an su?
Yau she kika koma haka son zuciya ya hana ki hango irin halin da uwa take shiga idan ta rasa
anta?
Ciwo ka
ai idan yaronta nayi rasa duk wata natsuwarta da farin ciki take yi ta shiga tashin hankali da damuwa, balle kuma mutuwa dake nufin tayi bankwana dashi na har abada kenan!
Shine kike cewa nabi duk hanyar da zan bi na fito maki da yaronki?
Bazan yi hakan ba wallahi koda za'a yanke masa hukunci ne dai-dai da abinda ya aikata".
Hawaye na sauka akan fuskarta ta shiga girgiza kai tana fa
in, "Bazai aikata hakan ba na tabbata har sai da babban dalili, don Allah kada ka biyewa zafinsa da kake ji a zuciya ka wofantar dashi, kafa tuna shi ka
ai kake dashi da zai zamo magajinka".
"Sai akace sauran ya'yan nawa da nake dasu baza su iya zama magadana ba?
Na fahimci kallonsa da kikeyi a matsayin
a namiji tilo a cikin yarana shi yasa kike
aukar kamar bazan iya rayuwa babu shi ba, to ki farka tun wuri ko babu shi na tabbata 'ya'yana mata sun isheni samun rayuwar farin ciki sama dashi, a yanzun ma ki fa
a mani banda ba
in ciki,
acin rai da damuwa me yake
ulla mani a matsayinsa na wanda kike tunanin shine ka
ai zai iya zama magajina?" Share hawayen da suka sauko mata a fuska tayi sannan ta
ago ta kallesa ta ce, "Shikenan, yanzu me kake nufi?" "Bana nufin komai amma bazan ta
a sa bakina ba akan wannan zancen, ya je can duniya ta horasa tunda haka ya za
a".
Sake share
wallan dake akan fuskarta tayi a karo na biyu tare da
agowa ta kallesa, bata ce komai ta nufi
angaren nata cikin tsananin
acin rai ta
auko mayafinta ta yafo tare da makullan motarta ta
auki handbag ta fito,
sai data iso kusa dashi sannan ta ja ta tsaya tana cewa.
"Idan bazaka saka baki akan zancensa ba ni zan saka saboda ina son
ana idan har kai baka son sa".
Tana gama maganar ta wuce kai tsaye wajen motarta ta bu
e ta shiga ta tayar, reverse ta fara yi sannan ta yiwa maigadi horn da sauri ya je ya wangale mata gate ta fice daga gidan aguje, runtse idanuwa yai ganin yadda ta fita gidan da mugun speed, a irin son da takewa yaron yasan sam bazata jura ba kuma komai zai fa
a mata baza ta ta
a fahimtarta ba ko me zai faru, lumfashi ya ja a hankali tare da fitar da iska mai zafi ta bakinsa, shi ka
ai yasan me yake ji
asan zuciyarsa da tarin
alubalen da zai iya fuskanta akan faruwar wannan lamarin, a yanzu baida wani abu da zai iya yi har sai yan sanda sun gama binciken su akai, ji yai ina ma ace faruwar wannan abun mafarki ne da yayi gaggawar tashi daga baccin da yake yi don sau
awa zuciyarsa ra
in da yake ji acikinta.
Yana tsaye yarinya ta fito da baza ta gaza shekaru goma sha biyar ba ta nufo wajensa tana tambayar ina mahaifiyar tata zata je taga tafita cikin
acin rai, hannunta ya kamo ya sanyata acikin jikinsa yana cewa.
"Karki damu yanzun nan zata dawo". ta
ago kai tana kallon yanayin mahaifin nata ha
e da cewa, "Me yake faruwa ne naga ranka a
ace kaima?" "Ba komai mamana?" Ya fa
a yana shafa kanta, "Okay".
Ta fa
a tana sake kwantar da kanta cikin jikinsa, duk da
aramcin shekarunta idan akwai abinda ta tsana duniya bai wuce taga iyayen nata cikin
acin rai ba, duk inda hankalinta yake idan yayi dubu to zai tashi.
Gudu takeyi sosai a mota cike da tashin hankali da damuwa, tabbas komai akace
anta zai aikata bazata yi musu ba, amma wannan kisa ne fa?
Taya zai aikata hakan kuma akan me?
Sai da tayi nisa sosai sannan ta tuna bata masan inda aka kai yaron nata ba, ta dai ji yai zancen police station Amma wace police station
in ce shine abinda bata sani ba, gudu ta rage ta
auki wayarta dake saman steering wheel
in motar, rasa wanda zata kira tayi ta tambayi a wace police station aka kaimata
a, har zata kira mahaifin nasa sai kuma ta fasa ta kira lambar yaron nata, bugu
aya ana biyu aka
aga.
"Hello my.." kasa karasawa tayi sakamakon jin wata muryar daban daba tasa ba, rintse idanuwa tayi cikin
unar zuciya kafin tace, "Ina yaro na?"
an sandan daya
aga wayar yace, "Yana cell yana kar
ar horo".
Cikin dakewa duk da yadda maganar ta dakar mata zuciya tace, "A wace Police station kenan?" Sai daya fito wayar a kunnensa yaga sunan dake yawo a screen
in *'My Mom'*
sannan ya mayar a kunnensa ya fa
a mata sunan police station
in, bata jira ya sake cewa wani abun ba ta katse kiran, tafiya tayi mai
an nisa kafin ta isa police station
in, tana fitowa ta fara ha
uwa da d.p.o ya fito da alama masallaci zai je don an soma kiraye-kirayen sallah magrib, sanin ko ita waye yasa ya nufi wajen ta, fuskarta ba walwala suka shiga gaisawa ta fa
a masa abinda ke tafe da ita, da kanta yayi mata jagora zuwa ciki yanayi mata bayanin abunda ya faru da suka sani.
Bata iya cemasa komai ba har suka shiga ciki ya bu
e mata office
insa ta shiga, sallah ya fa
a mata zai je ya yi amma yasa a fito mata dashi sannan ya wuce wajen sallah.
Police biyu ne suka rirri
osa suka shigo office din dashi, gaba-daya an bubbuge masa fuska ta kumbura saboda dukan da yasha, shiyasa ko tafiya baya iya yi sai da aka rikosa don duk dukan daya sha akan ya fa
i waya turosa ya yi kisan ya
i cewa uffan, da sauri ta taso tana kallon halin da
an nata ke ciki idanuwanta na kawo kwalla.
"Me kuka yiwa yarona haka?
Kenan kashewa kuka tashi yi ko?".
Ta fa
a a tsawace tana zaro idanuwa tana kallon police
in, gaba-dayansu babu wanda ya tanka mata suka ajiye sa
asa sannan suka fice daga cikin office
kuka ta fashe dashi ta zube
asa tana shafa fuskarsa da kamanni da gaba-daya an sauya masa su tana cewa, "Me kaje ka aikata haka ka jefa kanka cikin wannan halin, don Allah kafada mani baka aikata abinda ake zarginka dashi ba".
Hannunta ya cire daga kan fuskarsa da take shafawa dake matu
ar yi masa zugi ba tare daya ce komai ba, ri
e hannun tayi sosai tana kallonsa ta ci gaba da cewa, "Kayi mun magana my son me yake faruwa?