Sashe 9
Idan Rana Ta Fito Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
sondukkun abinda ya min nima in masa, bn musu ba ina yi har ma na kan dokanta lkcn ya yi. Sai dai a ranar cikon kwana 3n ne na gane kuskure na, na zakewa gurin daukar darasin. In da ya tattakura ya maida ni mace sosai.Hakika nasha fama sai dai da ina kuka ya lallashe ni da cewa in yi shiru wai a daran da kyar in da matar da ta kai nisamun lada.Har ma ya sake shigar dani cewa bani ji ana cewa Aljannar mace tana karkashin kafar mijinta ba?Na daga kai, ya ce to ai wannan hanya ita ce babba.Ya share min hawaye wai kada na bari Baba Tasalla ta sani.* [30/09 9:01 pm] Inna👬👫: 49.Lokacin sahur kasa tashi nayi sai da ya daga ni, ya ce zan iya Azimin? Na ce,"Eh." Shi ne ya amso mana abin sahur tare da ruwan zafi na shan tea da yake ya zo manada kayan tea. Sai da muka gama sahur sannan yaje ya yowanka nima ya ce in je in yi, na kasa tafiya sai lkcn ya lura da gadon shi da abinda ya faru, wato duk ya 6aci.Lokacin Baba Tasallata yi alwa ta shiga daki, shi da kanshi ya je kicin ya dibo ruwan zafi ya sabi cikin babban baho, sau 3 sannan ya kai min na wanka ya ce in yi irin wankan nan, amma in bambanta niyya.Duk yanda muka yi ta dabaru da kada Baba Tasalla ta gane yake an babba babbane sai da ta gano, ta ce irinwannan tafiya taki Kulu ai gara ki shiga ruwan zafi, shi yasa ya cemin ba ki da lafiya da Asubahi."Shiru na mata yau kuma tun kafin a soma darasin na soma kuka, saida ya lallashe ni da cewa in ana krt ba a maimaitawa ba zaizauna ba, wai in yi hkr. Haka na jure cikin kwananin har wata 'yar rama nayi, yayindaMalamin nawa yake shagalinsa, sai dai kuma ba a rufe sati 2 ba nima kwakwalwata ta shiga rike darussan nashi masu wahalar fahimta.Cikin Azimin kowa ya ganni yaga Amarya, na dan rame amma nayi haske ji yake yi dani tamkar me? Wannan ya dasa min wani sonsa cikin zuciyata mai tsanani. 50.Wata rana muna kwance wayarsa ta soma kuka, ya daga ya kalli fuskar wayar, wasu haruffa ne guda 4 rubuce jikin wayar tare da lambobi, ya ce min."Yi shiru kada kiyi ko tari."Haka ya kan ce min duk lkcn da muke tare in aka kira shi da wannan lambar. Shirun nayi tamkar in dauke numfashina, ya daga tare da cewa."Honey ya ya ne?Ba ki yi bacci ba?"Bana jin me ake fada daga cikin wayar,sai dai shima tuni ya cana harshe zuwa na boko.Na ciji yatsa don na so in ji shi da wace yake yin waya?Ko don wannan zan soin yi wannan krtn insha Allah.Sun jima sunamagana har na soma bacci, da suka gama wayar na ji lkcn da ya sumbaci wayar. Sai na ji raina ya 6aci, koda ya kashe ina jin shiya jawo ni jikinshi wanda lkcn da zaya yi wayar ba ya yaja da kafa aji shi ne ko menene oho, har lkcn kin motsawa nayi.Ya ce,"Jiddahar kin yi bacci ne?"Na ce,"A'a."Ga mamakin sji sai ya ji na jeho masa tambayar cewa "Kai da wa ku ke magana?",Ya dubi fuskata wadda ya dago da hannuwanshi cikin damuwa ya ce,"Basma ce, kin san ta ko?"Na ce,"Matarka?"Ya ce,"Eh,daga nan ban kumamagana ba, shima bai sake yi min batun basai dai kullum dai-dai wannan lkcn take kiran sa shi kuma ya kirata da Asubahi.Wai har da cewa lkcn su da namu da akwaibambanci, koma menene dai ina jin haushi, don ni in ya tafi ai bana samun lbrnshi bare ma mu dinga magana ta waya,ba zan iya nuna mishi jin haushina ba ne kawai don yana da wata daraja a gurina.Dafarko ya ce min kafin Salla zai koma, nayi kini-kini da fuska amma ban ce komai ba, daga baya kuma ya ce sai bayan Sallah.A kwana a tashi har sallar ta kusanto, dama da ya zo yasa Sajan ya yo odar siga da geroan rarraba gidanmu har da shinkafa, haka gurin su Haka. [30/09 9:01 pm] Inna👬👫: 51.Saura sati 1 salla kuma da ya je birni ya dawo, haka ya yi ta rabon zannuwa har da wadanda ba dangi ba in dai da rabo ka zo to zai baka.Lkc hakamata suke yi ta zuwa har ya kare,maza kuma shadda, na Babana dinkakku har da takalmi. Ana jibi Salla kuwa bijimin shanu guda 2 aka yanka daya namu daya kuwa al'ummar Annabi shi yana birni ma lkcn da yasa su Ado suyi ta raba ma duk mai rabo, don haka mijina yana shan addu'a, ni kainamasu tsanata da kyankyamina a da, yanzun so suke su samu shiga gurina, burinkowa ace ta sanniko kuma tana hulda dani.Na aiki me mana shara da aike dan Almajirin Gali na ce yaje gidanmu ya ce Hinde ta zo ta taya ni aiki, wai ni a dole me'yar uwa, don ina sonta da samu.Sai ko Baba Gaje ta ce ya tafi ya gaya min ba zatazo ba, ni boyinta ce?"Hinde kuwa cewa takerenin wayo ne, ni fana sani ita ce da Baba suka yi min asiiri haryau babu wani bazawari da zai nuna yana sona."Baba Gaje ta ce,"To wanene bai san wannan ba?"Ke dai wata shara'ar ba sai a lahira ba,amma ko zan mutu ba mu ci nama ba me zai kai ki zuwa taya ta aiki. Ya zo ya fada min na ce shikenan sai na aika shi ya kira min Asma'u, abin mamaki sai ga matar kanin Babana Laminde muka gaisa ta ce nazo ne in yi godiyar nama da aka aika mana dashi, na ce ba komai sai kuma ta tsugunna bari in taya ku na ga kuna ta aiki, na ce ba takura ko?Ta ce,"A'a ba komai."Baba Tasalla ita ce ta jagoranci aikin har zuwa yamma. Sai gashi ya shigo da kaji gyararru, da kuma wasu manyan ledoji. Natsame hannuna na wanke na bishi dakin, na mishi sannu da zuwa ya amsa da fara'a tare da cewa,"Ya ya aiki?"Na ce da godiya, ya zauna kan kujera naga."Naga aikin ya muku yawa.""Eh,har ma matar kanin Baba ce to zo tana taya mu.""Gashi na karo muku, sai dai ki gobe ma zaku iya yin aikin tunda jibi ne Sallaha 52.Ya zazzago kayan cikin ledar farko wasu shaddodi ne dogayen riguna kala 3, irin masu maikon nan, daya ja daya ruwan kwai dayar kuma bulu, dukkansu saisheki suke yi, gashi sun sha akin sirfani har da wasu duwatsu a jki, sannan ga yadudduka da atamfofi har da takalma da kuna hijabaiya ce Kayan Sallana ne, ya bada na Baba Tasalla kala 4, itama har da takalmi da hijabi.Da ya fito ta ya ciro kudi ya bawa Laminde ya ce ta sha ruwa. ta yi ta zuba godiya.Da zata tafi Baba Tasalla ta dibar mata nama har ma da dambun naman da Tasallan ta ce muyi.Na yi murna dinkuna, nayi godiya har ma sai da ya ce min ya isa haka.Washe gari kuma muka kara shan aiki har muka ji babu dadi, sai dai mun yi abubuwa irin na 'yan birni.Tasalla ce ta sa aka siyo fulawa muka yi cin-cin, sannan kuma waina zamu yi ranar sallar tun ranar jajibiri muka yi miyar hadawa ya rage.Ranar idi kuwa tun Asubahi muka soma aiki dama a nan Asma'u ta kwana tare da Baba Tasalla.Misalin karfe tara na safe tuni ya gama shirin zuwa Masallaci, Ado ya shigo da sallama in cikin kicin maigida ya kwala minkira, na fito muka gaisa da Ado, ya ce"Sai mun zo girkin Salla, na ce Allah ya kawoka.Na shiga daki, tsayawa nayi ina kallon Maigidan nawa, ya yi kyau fiye da duk tunanin mai tunanin, ya ce ya ya ki ka gani?"Na ce,"Gaskiya kafi koyaushe kyau, Allah ya maimaita mana."Ya ce min,"Kema ina son kafin mu dawo daga Masallaci lallaina same ki kin yi naki gayun." Na ce,"To."Yafito.Ado yana cewa"Suma su Baban sun shirya ai motar zata ishe mu har da su Sulaiman ko?""Zata isa,Garko zamu je ko?"Ado ya ce,"Eh."Har suka fita kallon mijuna nake yi, ya yi matukra kyau cikin yadin mai ruwan madara, kuma hatta agogon shi ruwan madarar ne haka takalimi da hula. [30/09 9:01 pm] Inna👬👫: 53.Bayan fitar su Asma'u ta ce"Gaskiya maigidan kiyi ya yi kyau."Cikin dan jin dadi na ce, sosai ma kuwa, gashi ya cika mana gidan da kamshin turarensa.Mun zuba abinci da za akai ma Jama'a na gidan su HAJA, don na gidanmu sai na makota, ganin lkc na tafiya na bar musu rabon wainar na nufi bayi donkada ya dawo ya same nu bn iya wankan ba, na zauna zaman kwalliya, sai gashi ya shigo."Ba ki gama ba?"Na ce"Na kusa."Ya dubi fuskata "Zo nan ki gani."Na matsa kusa dashi, ya ce daina yin wadannan dige-digen na kumatunki da goshi, in kin ja girar nan ya isa sai ki shafa kalar kayanki a saman ido, kawo in miki."Ina ta dariya ya cire malun-malun din yasa kan gado, ya gyara min na gira ya shafa min wanu a saman idanu, ni ban ta6ama amfani da wannan din da ya shafa min ba, har da su kumati ya shafa min sannan ya shafa min jan baki. Na yi kyau sosai sannan ya tashi tare da cewa ""Na manta ina tare da su Sulaiman ne yaran kanin Dady Baba Sani, bari in shimfida mana darduma cikin dakin can na karshe."Na ce,"To, dama jiya Asma'u ta share shi."Dardumar da aka sa min a bango dama tuni na cire ta ita ce ya shimfida tabarni ya shimfidata.Jar shadda na saka dama abin ja ya shafa min, na daura dankwali kitsona ya fito wasu sun zuba baya wasu sun zubo an tufke min irin na Barebari, ya ce na kai musu abinci."Nan kuwa na shiga kai musu dama an shirye su cikin dishi tangaran din cikin jerena, Tasallata ce in kwaso a zuba musu.Ado ya ce "Kai yau wannan shirin da aka yi mana in mun ci zai ma ishi kuwa mai gidan?"Fadi yake" Wankan Sallata ya yi." Na fito ina dariya, na koma na kai musu lemunkancikin kwali wadanda dama yazo da su ne 54.Bayan sun gama ya fito ya shiga daki wai za su tafi