Sashe 6
Idan Rana Ta Fito Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
inkinyi Ruku'u sai kice ( subhanakalla humma rabbana wabi hamdika, Allahumma gafirlii)suna da dama, amma bari in barki nan inkin dago sai kice ( sami'allahu liman hamidahu, Rabbana walakal hamdu, handan kasiran dayyiban mubarakan fihi) shima mubar wannan donki rikeko?" Nace"Eh. Gamamakin shi sai yaji duk na fada, nace to sujjadafa? Yace "Subhana Rabbiyal a'ala sau uku. Sai zaman tsakanin sujjadar farko data biyu sai kice, "Rabbigifirli! Rabbigifirli!! Ko kice ( Allahummagfirli, warahamnii, wahdini wajburni wa'afini, warzukuni, warfa'ani), kirike wadannan sauran kafin na tafi zan koya mikisu Insha Allahu, koma zaki gyara." yakai karshen maganan yana hamma, nace "to. Nagode"yace, tashi ki saka kayan baccinki ki kwanta nayi shiru ina tunananin ai shima baccin harda kayansa? Yace kin jini? Namike ina ina made tabarma nace" Ai bani dasu" yanufo akwatin ya budesu, ya ciro wasu riguna guda biyu miko min, na amsa sai dai ina tunanin yadda zan sa agabansa, tankar ya fahimta ya dauki buta ya fita, kafin ya dawo tuni harna canza na hau gadona na kwanta. Ya tsaya gaban gadona sai da safe kenan? Nace eh, ya nufigadonsa yana cewa kinyi addu'a ko?' nace yaya zanyi." yasake matsowa daf dani [30/09 2:08 pm] Inna👬👫: 30.Na ce,"To ni dai lkcn da na ga abin sai na tsorata, kamar in sanar da Baba sai kuma sai kumana kasa sbd kunya,shine naje na fada ma Binto, ita ce ta bani wani yankin kyalle ta fada min yanda zan yi, kuma cikin kwana 3n da na dauka ina fama da abin gurin Binto nake zuwa ina gyara jikina da na gama kuma ita ce ta sanar dani kalar wankan da zan yi."Yagyada kai alamar gamsuwa.""Yauwa ko za ki sanar da ni yanda ki ka yi wankan?"Nasakaina cikin gwiwata.""Me yasa ya ka ke sonka sani?"Da sauri ya ce,"Saboda in ji in ba ki sani ba in sanar dake, domin tsarki bayan Imanin dukkan Musulmi to naga shine yasan abinda zaya gyara Ibadarsa."Nayi ajiyar zuciya, sannan na ce da shi."Ni dai haka ta ce min, in yi niyyar wankan da farko sannan sai na daura alwala bayanna kama ruwa, wai so dai-dai."Na kalle shi don jin ko nayi dai-dai."Ya ce,"Ina jin ki."Na ci gaba da cewa,"Wai sai na wanke 6arin damana sannan haguna, a takaice dai in wanke dukkan jikina ya kasance ko'ina ya samu ruwa har gashin kaina, to haka nayi har mata ce min wai Sama'ila ya ce in mutum ya yiwanka mai kyau zaya iya yin sallah ba tare da ya sake yin wata alwala ba?"" 31......Haka ne,ita Sallar ya ya ki ke yinta?"Na yi dan murmushi."Haba dai, tun tuni fa na iya Sallah tun ina 'yar kankunuwa Baba ya ke koya min.""Na sani,ina so ne kawai in ji."Nafada mashi yadda akeyi,sai dai na gaya mishi cewa, lokacin da nake zuwa makaranta izifidaya na iya dana daina kuma sai duk sai na manta wasu. Yace badamuwa zaki shigamakaranta dolema, sallarki daidai ce sai dai bakya yin zakiri yayin sallarki, yana da kyau ki dinga yin zikirin Allah yanada falala,Allah da kanshi cikin (suratul Bakara) yace," ku anbaceni zan anbaceku, ku gode mini kada ku butulce mini." wata surar kuma yace " yakuwadanda suka yi imani, ku ambaci Allah anbato mai yawa. " Akwai surori da dama da sukayi bayani kan falalar zikiri, manzon Allah (S.A.W) ya bada misalin mai ambatonAllah da marar ambaton Allah kamar matacce ne da rayayye." Batun ya shigeni sosai, nasauke ajiyar zuciya nace dashi"zanso inyi, amma ban iya ba kozaka koya min? [30/09 2:09 pm] Inna👬👫: 32. "kwarai kuwa, amma mastalar dai itacebaki iya karatu kona hausa ba, bare in koya miki a rubuce. Sai dai na sanar dake me saukin fadi a lokacin sallah," Nace "TO. Yace bari in fara miki daga Ruku'u don ta bayan kabbarar harama tanada tsawo, wannan sai a hankali kya rike " inkinyi Ruku'u sai kice ( subhanakalla humma rabbana wabi hamdika, Allahumma gafirlii)suna da dama, amma bari in barki nan inkin dago sai kice ( sami'allahu liman hamidahu, Rabbana walakal hamdu, handan kasiran dayyiban mubarakan fihi) shima mubar wannan donki rikeko?" Nace"Eh. Gamamakin shi sai yaji duk na fada, nace to sujjadafa? Yace "Subhana Rabbiyal a'ala sau uku. Sai zaman tsakanin sujjadar farko data biyu sai kice, "Rabbigifirli! Rabbigifirli!! Ko kice ( Allahummagfirli, warahamnii, wahdini wajburni wa'afini, warzukuni, warfa'ani), kirike wadannan sauran kafin na tafi zan koya mikisu Insha Allahu, koma zaki gyara." yakai karshen maganan yana hamma, nace "to. Nagode"yace, tashi ki saka kayan baccinki ki kwanta nayi shiru ina tunananin ai shima baccin harda kayansa? Yace kin jini? Namike ina ina made tabarma nace" Ai bani dasu" yanufo akwatin ya budesu, ya ciro wasu riguna guda biyu miko min, na amsa sai dai ina tunanin yadda zan sa agabansa, tankar ya fahimta ya dauki buta ya fita, kafin ya dawo tuni harna canza na hau gadona na kwanta. Ya tsaya gaban gadona sai da safe kenan? Nace eh, ya nufigadonsa yana cewa kinyi addu'a ko?' nace yaya zanyi." yasake matsowa daf dani 33."Kin dai yi addu'a ko?" Na ce,"Ya ya zan yi?" Ya sake matsowadaf da ni."Ki karanta KULHUWALLU, da FALAKI da NASI, cikin tafukan hannunki ki shafe duk jikinki, kiyi haka har sau 3. Sannan ki karanta Ayatul Kursiyyu har zuwa karshenta. Duk wanda ya karantata yayin baccinsa zai kasance yana da wani mai tsaro daga Allah, kuma shaidan ba zai kusance shi ba har gari ya waye. Akwai su da dama amma ki rik'e wannan."Na ce,"To." Na juya na soma karantowa, shimaya nufi gadonsa."Saboda dadin bacci ban san Asubahi tayi ba, sai da ya dawo Masallaci sannan ya tashe ni.Hakika ban ta6a bacci irin na yau ba a rayuwata, lallai dakin kai da dadi yake.Na yi mika yana tsaye kaina ya ce,"Ki ce(Alhamdulillahil lazyahyana ba'ada maa amatanaa wa'ilaihin nushur.) "Na fada ya ce,"To sakko in kullumin kin tashi bacci ki dinga karantawa, ita ce mai saukin fadi cikin addu'o'in bacci, na ce to.Har na kai bakin kofa ya ce,"Nasan dai kin iya ta shiga bandaki da fitowa ko?"Cikin murmushi na ce "(Bismillah) Allahumma inni a'u'zu bika mina khubusi wal khaba'isa, in na fito sai na ce"Gufranaka."Ya ce "Haka ne.""Ado ne ya koya min su."Na zo na yi Sallah yana zaunekan Sallayarshi cikin kayansa ya ciro ta, ya na krtn Kur'ani, dan karami ne irin mai zif din nan, na durkusa gwiwoyina 2 a gabanshi na ce"Ina kwana?"Ya amsa min da fara'arshi."Lafiya lau, mun kwana kalau? [30/09 2:11 pm] Inna👬👫: 34."Lafiya lau."Na koma na kwanta bacci ya sake yin awon gaba da ni.Lokacin da na farka rana ta 6ullo, na yi mika game da salati, sanna na sakko. Ba yacikin dakin na leko tsakar gida shiru, na dawo na soma da linke kayanshi da ya cirejiya, na sauke jakarshi kasa na dora kayan a kai, sannan na shiga kici-kicn gyaran gadon, ya dan yi babu laifi na maida Jakar kai na gyara nawa gadon sannan na soma shara.Ina cikin sharar tsakar gidan na kusa soro(zaure) sai gashi ya shigo, na tsugunna na ce dashi."Sannu da shigowa."Ya rike kugunshi da hannuwa 2 ya ce,"Yauwa sannu da aiki Amarya, da kin bari nazo na share."Na dafa kirji tare daware idanuna."Haba dai, wace ni in sanya ka aiki."Yayi murmushi."Da gaske nake."Nagirgiza kai.""Wannan aikina ne."Ya nufi dakiyana cewa,"Allah ya baki lada."Na ajiye tsintsiyar na bishi dakin, kamar yanda dangin mahaifiyata suka fada mini, duk yanda zan dinga yi. Na shiga da sallama, yaamsa na ce "Za'a yi maka waniabu ne?" Ya dan murmusa tare da cewa dani"A'a je ki aikinki."Na gama na kwashe cikin wani danbuhu.Sallamar su Asma'u na ji kannan Binto, su 3 ne duk da kwanuka kansu.Cikin fara'a Asma'u ta ce min.""Amarsu kenan, ga sako in ji Haja.",Na dube ta da mamaki."Haja da kanta?"tayi 'yar dariya."To ita ce ta matsa min mu kawo."Na ce,"To."Sukai dakin. 35.Sun gaishe shi, sarkin kyautar har ya ba su kudi, ya ce "In dauko filat in zuba mishi abincin don ya duba yaga waina ne da kosai da kunun tsamiya, ya ce in zo da kofi.Na zo na aje ya ce zuba min to, na zuba mishi wai ya yi masa yawa in zo mu ci tare.Kunya ta cika nina ce a'a shi kuma ya ce ba zaya ci ba in har bn zo mun ci ba, na ce to bari in zo.Nima na zuba nawa kunun cikin kunya dai nake ci.Bako sallama sai muka ga an banko labule,Hinduwa ce tsaye a kanmu.Yakalle ta ya ce,"Lafiya?"Ta rike baki."Yau ni naga karuwanci, abincin ma tare kuke ci?"Na ce,"Hinduwa lafiya babu ko sallama?""Eh,ban yi sallamar ba don na zo gidanki shi neza ki dinga min jin kai?"Ai wallahi sai na fada wa Baba Gaje.Ya dube ta a fusace."Ke marar hankali, fitar min daga gida. Je kigayawa duk wanda za ki fadama wa, katuwa da ke ba ki iya sallamaba."Ta cije yatsa ta fita fuu...Ya dube ni."Wacece wannan din?"Kaina yana kasa na ce,"Yata ce Hinde, yanzun zata je ne gurin Baba Gaje ta kullanwani sharri.""Kada ki wani damu, ko ta fada me zata miki?"Ai yanzun babu wani umarni ko hani da take dashi a kanki."Na sauke ajiyarzuciya, muka ci gaba da karyawarmu.Ya ce,"Wanke min bandakin can zan yi wanka." [30/09 2:12 pm] Inna👬👫: 36.Na ce,"To." Da na wanke sai da na kai masa ruwan wankan sannan na sanar dashi, na hada kayan da muka karya na wanke.Cikin sati 1n da dan birni ya yi na karu da abubuwa da dama, musamman ta 6angaren addini, krt kuwa daga Izifi dayan da na iya muka soma sai da na kai nasi, duk na manta ya tuna min tunda ran jiya ya sanar da ni in gari ya waye zai tafi birni, ya kwana 1 sannan ya koma can kasar da yake."Ban yi bacci sosaiba sbd tunaninshi, cikin satin 1n mun shakuduk da ko hannuna baita6a kwatanta rikewa ba, hakan nan mayuka cikin lefena ya zauna ya karantar da ni yanda duk zan yi amfani da su.Ashe turaren dakin ne muka yi ta fesawa nida kawayena a jiki, man shanfo kuma da shi aka min kitso, na kitson kuma shi muka yi ta shafawa a jiki, Allah wadaran rashin sani.Man wanke baki ma da har matar Yaya Auwalu ta ce min wai maganin kasbi ne da kurajan fuska, na ce tunda ban da shi bari na ajiye sai naga