Sashe 16
Idan Rana Ta Fito Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
munashirin zuwa gidan husna dasauri yace min a a kada inje gashinan zuwa nace to nashiga yimasa shirin tarba nayi gayu taredashiya masa dan lasheshe yaranma nakara gyarasu dan mijina mesan yagammu cikin gayune nida yayana shiru shiru saican da magariba yarama sunfara bacci sannan yashigo inazaune inayan addu oi kafin isha i yashigo na kalleshi sannan nakaudakai yashigo da fara a haba umman hajiya yaukuma menayine cikin shagwaba nace kahanamu fita kuma kaki zuwa dawuri yashigo ciki ya ajiye jakarshi yazo yamikar dani tsaye yasani cikin jikinshi hajiya tashigo da gudu daga dakin tasalla na kwace dasauri tace abba oyoyo tarugo yadagata sama taredacewa hajata yarun gumeta inasu abbana da dady tace sun bacci umma tace tuyi tayya amma tuna bacci nace to sarkin surutu yaciro ledar suwuit gashi kije baba tasalla ta bude miki shazumamun ta amsa ta ruga dagudu yabi bayanta yamaida key yace kinsan isha i lokacinta danisa ga karatu nazo dauke dashi nashiga cire tufafina saida komai yalafa yace inajin dadin yanda kike amsa kirana aduk lokacin da nazo miki bazance garanda kika juyan bayaba tunda na aureki nace kaima kafita dukkan hakkokina dasuka rataya akanka yaya zanyi wasa danaka tashi mu gyara jikinmu muyi sallah kasan yanzu baba tasalla zatazo gaisheka tare mukayi wanka kuma shine yajamu sallah muna idarwa nabude kofa saiko gasu itada hajiya bayan fitartane yace tarefa mukazo da basma gabana yayi muguwar faduwa nace tana ina yace tana karkasara kuma tace bazta koma amerikaba nace tasan da nine yace a a kuma banaso kiyi sanadin dazata sani nayi shiru cannace boye matafa bashine mafitaba sanarda ita kawai tunda dole watarana tasani gaskiya bata buya nanko yashiga fada dacewa inaruwana nidai inyi yanda yace shifa yamata alkawari bazaimata kishiyaba yanzukuma da hakan yakasance dole inguji bacin ranta [30/09 9:01 pm] Inna👬👫: Nace to Allah yabaka hakuyi bankuma maganaba azatona nanzai kwana asheba hakabane wajan shabiyu yakirani waikada intsaya jiransa bazaishigoba nace to saida safe washegarima saiwajan shabiyu yashigo kuma yanazuwa yaba yara tsarabarsu hada tasalla yaturasu dakinta yanata wani daure dauren fuska wainazo da bukatatane harma abin yabani dariya sainayi murmushi taredacewa dakadan murmusa kokadan saki fuskar zanfi fahintar darasin naka kaima kasan zakafi jindadin bada karatun ko malamina yayi murmushi hakane daliba maibiyaya daganin girman malaminta lokuta dadama m b yana mamakin hali irinna jidda tada bance cininta baisata kin amsar larurarsa ba ko afuska bata nuna damuwarta amma basma lokacin da take da ciki har saida akayi mata aiki da watanni sannan takulashi kuma duk da son dasukewa junabaihana wasu lokutan inyazo da bukata tace ita tagaji ko bacci takeji dadai sauransu tunda yadawo baitaba kwana damuba saidai yashigo nadan lokaci yayi bukatarshi yayi wasanni da yaransa yatafi inmuna bukatar kudi kowani abu yabamu ranarnan kawaisaigashi waizamuyi parking mukoma karkasara don itatace nana gidan takeso nace mata damatar abokina tace itadai sukomacan nanyafi girma da kyau nace to yaushw zamukoma candin yace yaumana inamaga kina tambayata kuma nace to yihakuri muka haushirya kaya saikuma yace kodadai kukoma kauye kudan zauna agidanmu inmundawo nan kukuma saikukoma candin nadanne damuwata nace duk yanda kace hakan za ayi ko bab tasalla bannuna matayanda mukayiba cematanayi kurum za ayi gyaran gidanne dukda hak saidatayi masa fada dacewa gyaran gida babu notis kana kallon yarinyar da tsohon ciki ammaka tattaro mata aiki yanzu shiru yayi mata baitankataba shadayan dare muka isa kauye duknagaji baba tasallace nabari dashare mana gurin kwana satinmu biyu dakwana uku sannan yazo waimuzo mukoma bance komaiba mukakoma gashi dagacan makarantarmu danisa haka nahakura sadai direba ketafama tunda muka dawo kwanansa uku sannan yazo bukatace takawoshi yagama yatafi basma tafito daga wanka tashafa mai zata taje kai saita tuna saitin kum dinta dawasu mayuka masu tsada databarsu cikin fdurowar dakinta na karkasara takira m b my d nayi mantuwa gidannanfa mangashine dakum masutsadane saiyanzu natuna cikin sauri yace kibari zansai mikiwani tace nanfa ba asamunsu kaganifa zanje indauko abuna takashe wayar tashirya tadauki mota duk dasaurindayake baisametaba tatafi yabibayanta kafinnan saida yakirani yace wai basma tayi mantuwa gidannan gatanan zuwa inkingani kibata inkuma bakiganibato ammakada kinuna kinada alakadani Dim nayi abinna abban su hajiya yasoma wuce tunanina nafito falo nazauna banjimaba nagatashigo cikin do guwarriga da wanidan gyale tashigo tana yatsina babuko sallama takalleni inamasu gidan kokune nasake kallonta hakika tanadakyau nace masu gidan sunje koyo sallama tadanyi dim tasan inayimata koyine da sallama tadaga kafada tareda yarfe hannayenta sannan tanufi dakina natareta dasauri bakida damar shigarmin daki malama mekikeso tayi dariya tareda yimin kallon raini ke nan inace gidan mijinane aro akabaku nace ko tosainaji dalilin shigarmin dakin dazakiyi ko gidan wanene dinki tace mantuwa nayi tabi gefena tawuce nabita yarasunawasa tako tsurawa hajiya idanu tanufi inda tayi ajiya taciro tajuyo tadubeni talaka bai iyacin arzikiba nace shawarata dake inzaki shiga gurin musulmai kidingayin sallama Tsakitaja tafita asheyana waje yaso yashigo to yara insunganshi asiri zaitonu danhaka saiyayi tsaye awaje datafito saiyanufo ta duk zufatarufe shi yace kingani kuwa tace nagani matar gidance zataminsalo daganinta yar kauyece tazo birni yace matar wannance kumatanada kirki tace matarwa yartadana gani saikace maama dandai ita farace yasake share zufa yuce kitafi gida matar dan uwanmune ammadai babu abinda yafaru tsakaninkuko tace kadaisanni sotayi tarainamin wayau nagaigaya matamagana nataho Abuna yace to ammafa kadaki sake zuwamusu gida nadai gayamiki da dare yazo nalura soyake yaga ko nayifushi ne niko nakinuna damuwata azuciyata nace kadaiji dashi duk wanda yabata yasani duk wanda yagyara ma yasani kusan shabiyu sannan yatafi shikansa yasan bayayiwa jidda adalci kuma bata taba nuna damuwartaba nikuwa inamamkin yada abbansu hajiya yake ganin zama zaiyiwu ahaka gashi yanason komawa gurin aikinsa ammayan tsoran kada yatafi baya tahaihu yasamu anty nana wadda itama yanzu tanada tsohon ciki yace anty nana dan Allah konatafi kadakibari basma tagane jidda Allah banda karatun jidda da kauye zankaisu anty nana tace kanajin tsoran basma zance koko santane yamaka yawa gara kafitar da gaskiya kasami zaman lafiya inma fushine intayi zatahuce yace sai innadawo tace to kasandai innahaihu dukkansu zuwazasuyi yasallamemu yatafi tosai Allah yasa narigata haihuwa yata mace abbansu yayi murna ammabaizoba saidai yaturo kuma anyi komai satinmu biyu anty nana ta haihu dama kafin yatafi yakafamin watasabuwar dokar ya cite waccan cewa yayi yanzu zan iya kiransa koyaushe nakeso ammakada nayarda muhadu da basma inyaji ance munhadu tonice sila kumazai dauki mataki maitsauri kaina nadubeshi bancekomaiba yace kinyishiru nace to ammakabani aiki maiwahala ammazankiyaye saidai kuma innitazo tasamu har gidafa saiyace inanufin kadaki bari tagane alakarmu dake murmushi kawainayi irinnatakaicinnan nace to kwanci tashi saida yayi wata shidda sannanyazo gidanta yasauka lokacin fiddausi sunan jaririyata kenan watanta biyar saiwashe gari dasafe saigashi tela yazo yana gwada yara yinufom din islamiyya zansasu nanko suka ruga suka rungumeshi yadaddau kesu yasauke sannan yanufoni da fara a yanacewa ummansu hajiya maman fiddausi ingani wata biyo yarungumeta yanacewa wadanan kyawawan idanun irinnakine Allah yasa tagado hakoranki itama tasha hakorin makka irinnaki nace zuwa babu labari yace kedai bari jiya nasauka yanzudai inason yin break fast ne naje nashirya masa kunu mukayi kuma da kosai yacika cikinsa wannan karon yana zuwa yaci abinci ammabaya kwana hakaduk yadameni kamar bashida mata dakansa yace inshir zaisoma koyamin mota nakoji dadin hakan kodan kai yarana makaranta dake inada hattara cikin satibiyu nasoma tukata dakaina saidai andauramin lamba L kwatsam saiga hajiya shiwa tazo gidan dady anty nana tatareta da abinci cikin sanyin jiki tace takoshi tazo gurin alhajine anty nana tace to yana bacci saidai kijirashi cikin zuciyarta takecewa itada gidanta da mijinta yau anabata umarni anty nana taganeta kodan kamarsu da husna koda yatashi saida yaci yasha sannan tace yana da bakuwa baitsammaci itaceba donhaka yashamamaki sukagaisa ta tsugunna gabansa tanakuka cewa tatuba yayafe mata tasan tamasa laifi yace Allah yayafe mana tace kanemamin gafarar bello sannan inda hali kamaidani dakina wallahi inacikin wanihali tunda akatsare babanmu shikenan nasir da nazir suka kwashe kudin babanmu tareda duk wasu takardunsa masu amfani sukagudu saudiyya sunyankewa babanmu hukuncin daurin raidarai gashi duk dangi sungujemu saboda lokacib da mahaifinmu yakekan giyar mulki da kudi mungujesu tasake rushewa dakuka dady yajinjina lamarin sannan yace Allah yasauwaka yanzudai gaskiya batun maidake sainayi shawara anty nana tafito hannunta rikeda yaya sunan yayansa yasa ma yaron wato abubakar shine suke cemasa yaya yanaganin babansa yasoma kuka saidatakaishi shiwatace danwanene yayi murmushi yaronane takalli yaran cikin tausayin kanta tadan karyar da wuya Allah yaraya yace amin tashizanyi inje gidan basma aisuna gariko yace eh tafita tatafi karkasara tanufa dancan tasani kofar falonmu tamurda tashigo sannan tayi sallama lokacin haja yara sunadakin baba tasalla tazomana kwana biyu kuma yanaso taga likita saboda kafa funta kuma haryanzu saidai yazomana bayakwana yaudinma baidade dazuwaba wai bacci yazoyi nace yazauna inkawo masa abinci saiya jawoni jikinsa wai infadamasa wanne turarene nake shafawa har basma tasoma tuhumarsa akai nace nidaito bari nakawomaka abincin munacikin hakatashigo Da sallma nadubeta dafarko nazaci basma ce dan kamarsu daya daga bisani sainaganta babba abban su hajiya yadubeta shigo hajiya tadubeshi gashi tanayi kamar mara gaskiya tace a a dama gurin basma nazo yace aibatanan bari insa akaiki yakira direba yahadasu saidasuka tafi sannan yatuna lallai yau likizai balle yakasa sukuni itako tana mamaki aure bello yakarane kokuwa ya abinyake basma tayi murna sosai lokacin da taga antynta itama antyn tayi murna sannan tashaidawa basma abubuwan dasukafaru kuma mayanzu tazone taroki dady yamaidata zatazauna lafiya danyanzu takoyi darasi basma tace amma anty yanada matafa gashi yarinya batafi sa ataba gashitana haihuwa sunaji dajuna shida ita kinaganin zaki iyazama dasu tace zanzaunamana auta kinsan ha ula in danashiga kuwa sunazir fa harshigomin sukadinga yidadare zamin fyade basma tadafe kirji tareda cewa kafinsugudu tace saunawa harbanaso dareyayi niwannan bala i ni shiwa basma tace Allah yakyauta masifa shakikanka acesuna binka shiwatace shiyyasa nace bari inzo inyihakuri yamaidani bagashiba kema kinazama da kishiyarki lafiya basma tazaro idanu kishiya ainibanida kishiya tace gidanku nacan karkasara nannasomazuwa kumashinema yabawa direba damar yakawoni basma tace inajindai gurin abokinsa yaje dan uwansu kaizance kinsan narude shiwatace shinenaganshi tanzaune ajikinsa to inaga dan uwansadinne nagani basma tace anty Dan Allah kadaki kawomin rudani tace to kidai bincika basama duk hankalinta yatashi dukda cewa takiyarda taciro waya takira wayarshi yadaga yace yadai my love yadaidakene ammashikansa yanacikin rudani yasani yau asirizaitonu takatsetunanin sa dacewa kana inane yace gidan dady tace