← Book details Idan Rana Ta Fito Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 19

Sashe 14

Idan Rana Ta Fito Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

nasankuma dagataganki zatagayamata danabata labarin auranmu tadau zafisosai saida mukazaunar da itanida anty nana muka fahimtarda ita sannan ta fahimta nidaibance komaiba yace kinyishiru inamagana nace to mezance nadaisanine bazataganni dakimaba tunda katona asirina yamatso wanne asirin nantake hawaye yasomabin kumatuna nadubeshi nasani basinakakeyiba taimakona kayi yace injiwa yafadamiki inasonki mana jidda kema kinsani nashiga kiransa wayarsa dakegefansa tasoma ruri yadauka yadubi fiskar wayar yaga help ya bayyana yadubeni wannan bashi a zuciyata bana gayamikiba saboda basma banasan tashin hankalintaba nashare hawayena nace inason zuwa kauye indubasu tundanazo banjeba amma baba yazo saubiyu kuma haja matazo yace to zamuje ammabanason kidinga samaranki waibanasanki ranar jama a zamu tafi mudawo ranar lahadi dayamma nace to lalai nayarda dabatun saratu matar sajan kuma yanzunne nagane nufinta domin yanda yasusuce tareda likemin hatta darana nakoma gurin saratu dansamo wasu abubuwan dazamutafi kauye saidamukaje gidansu dady da kyar husna ta amsa gaisuwata mukawuce bayan munmusu yini munyimusu tsaraba sosai gidanmu mukasauka Sannan mukanufi gidan babana sunyi murnar ganina kowacewa yakeyi nacanza banga hindiwaba amma babagaje tananan saiyan fizge fizgen kaitake yi da kyarta amsa gaisuwata nidai nazube musu tsaraba duk makota nashiga na gaishesu tareda turamusu tsaraba da daremuna kwance agadonsa yace min inason gadonnan ina tuna abubuwa da dama duk lokacin da na tunashi hakanan inason ingammu kwance kanshi inajin dadin yin karatu akanshi nayi murmushi nikaina inatuna abubuwa da dama innahau gadon kwananmu biyu mukakoma itakuma baba tasalla ta tafi sunan jikarta data haihu munhadamata shatara ta arziki tundaga ranar mondy nake damunsa yadinga kaini makaranta dakansa saiyacemin shifayana da abinyi ran larabakuwa da kansa yace inshirya yakaini nashirya muka fita yasukeni nace to dan Allah bakagaisa da kawayenaba kincika tsirfa yace dani nace to sai anjima zantafi kuma yace tsaya kiji tokirasu su jamila nayafito itada wata zulaiha itama munashiri da itasosai saigasu nafisa kamar anjefosu suka gaisheshi yaciro kudi yabawa jamila tareda fadin gashikuraba sukayi godiya yashafi kumatuna saikin dawoko nace to yatafi ganin mijina tareda kautar daya musu ba itace abin alfahari gareniba sai kulawarsa dayanuna gareni domin yajamin mutuncina kumasu hafsa sun karayarda nidin batawasabace angama komaina bikin husna an tsaida rana shikuma yakoma gurin aikinsa kancitashi kiris yaragemana mugama makaranta saidai wannan karon yatafi yabarni nimacikin halin laulayi duk da bansan laulayin cikiba inazaton shine shikam baimasaniba cikin kwanakin sai letter na aika makaranta ranar wata lahadima kamar bazan rayuba tunsafe nake zuga amai har yamma bansan suwadawa kekainaba baba tasalla taje gidansu dady anty nana batanan sai husna tabarmata sallahu tadawo ammakoda tadawo batashaida mataba saiguraran magariba nadawo hayyacina na lalibo wayata nayita kiran mijina saitayi takatse baidagaba daga karshema yakashe saina kira anty nana nashaida matabanajin dadine washegari tunda sanyi safiya saigasu itada dady lokacin kuwa jikinnawa gadan gadan sukace asibiti za akaini bayan bincike likitan yatabbatar musu inada ciki sunyi murna sosai harsuna rigerigen neman layin mijina ammabasusamuba anbani gado anyimin karin ruwana kwana daya muka dawo gida nakusa sati biyu banazuwa makaranta yaunaji dandama sainashirya natafi acannema nasamu agwaluma nasayo abinda da baidameniba inakwance yakirani nadaga wayar nagaisheshi ya amsamin sannan yacemin yayajiki nace dasauki har inamamakin a inayasan banida lafiya yace dady yacemin kinkwanta asibiti waikinada cikiko nace umhum saboda kunya yace Allah yabaki lafiya nacekidaina kirana bakyaji lokacinda kika kira kinjamana rigima da basma nayi dandim saboda abu biyu nafarko bacikin lokin samun cikinnawa yajajantamin rashin lafiyartawaba nabiyu yanda karara yanunamin matarsa tafini koko kwanciyar hankalinta shine abinsonsa yakatseni kinyishiru nace to kayihakuri dama ranar jikinane yayi tsanani tonadai gayamiki kadakisake kirana innasamu lokaci zanzo indubaki [30/09 9:01 pm] Inna👬👫: Tonagode iya abinda na iyafada kenan tunzamana dashiyaune nataba kukan takaici ammadana tunacewa yataimakeni lokacin da narasa mataimaki saina hakura nayafemasa laifukan dayamin dawanda nasani dawandama bansaniba itakuma basma tatsargune da help dinnan ganitake watace kesan mijinta takara yardane lokacinda jidda takira sunacin abinci yakidagawa daga karshe yakashe tace yayimata cikakken bayani gameda help yaki har abinyajamusu matsalar kwanada yini daga karshedai shineyanemi sulhu bayan yasauya sunan zuwa JD taduba wayarshi babu help donhaka suka daidaita nikotakaina nakeda karatuna cikina wata biyar ammadakyar nakecira kafata makaranta sunso subani hutunace zan iyazuwa lokacin dayakai watabakwai aidole nadenafita sai asibiti tareda anty nana muka farazuwa likatan yace yaro dayane ammakatone dady ne yabada kudi anty nana tayomin sayayyasosai tunda yakirani yayimin sannu tareda gargadi baisake kiranaba sailokacin cikinayana watabiyar yakirani yadai tambayeni jikinne kawai mukayi sallama saikoyau inakwance inacin gwanda wayar tashiga ruri nadubi sunan danarubutamasa habibi yanatarawa afuskar wayar wata biyukenan rabonda yakirani komaidai nabukata sajan yana kawomana kumani bantabacewa kowaba kiranaba koyaushe in dady yazodubani saiyayi fadan dadewarsa baiziba nikam nakance masayanayin aikinsane aimunawaya kako baba tasalla batasan munada matsala dashiba nadaga wayar tareda sallama ya amsa sannanyace dani jidda inafatan bawata matsalako babu atakaice nace dashi tokoda yaushe nakiraki saikice min bawata matsala bawata matsala me yasa kikefadawa dady kinada matsala shikuma yakirani yayitamin fada nakizuwa to idannazo mezanmiki kozanbar aikinane inzonan intare karkimantafa haryau bansanar da matatana aurekibafa nahadiye wani kunci maidaci naceto kayihakuri nadai gayamiki kidaina hadani da mahaifina nadaina natabbatar masa yaja tsaki yakuma kashe wayarshi nayi murmushi hawaye yasauka kan kumatuna ina mamakin yanda danbirni maitausayina ya canza shin dady ne yace masa inakai kararsa asanina ko sajan dayake zuwa gidanmu kodayaushe bantaba nunamasa kasawar mijinaba kojin haushi kakorafi bantababa nashare hawayena nace nayafe masa ciki yanashiga wata takwas aisai lamari yakar nisa innajibge tashisai andaga baba tasalla tace kafadunta sunfara ciwo ranarda anty nana tazo tatsorata daganin girman cikina mukaje gurin likita ya tabbatar cewa cikina dan dayane saidai yabada shawarar indan dingazagawa kodaga farkon layinmune zuwakarshe naceto kullum mukanfita da baba tasalla muzaga dakyar nakecira kafa duk indanazaga anminsannu inzamu dawokuma sai insayi rake domin tuncikin baikai hakaba likita yabani shawarar shan rake yace yanataimakawa wajahana jariri kamuwa daciwon shawara na idarda sallar la asar natashi nadauki doguwar riganasa tareda hijabina nasaka takalmi wanda yanzu takalmana sunyimin kadan saboda kumburin kafata nitazuwa kicinace baba dan Allah kizauna kiyimin danwake bari infita nikadai tace zaki iyakuwa nace sosaima yaukarfi nakeji tayi dariya nikuma nafina da naira dari ahannuna nashan rake nakai karshen layin ammanakasa karasawa gurin marake saboda kafata tarike najata najuya gida da kyarnakai gidan nazube tsakar falo banfi minti gomaba saiga direba da sallama Yashigo dakaya nace munyi bakine yace maigidanne sainaji gabana yafadi yashigo da sallama na amsa yazubamin idanu sannan yace dani hakakika koma jidda nadubeshi nadubi cikina wanda girmansa da nauyinsa ba amagana sannu dazuwa nace masa da kyar yauwa kece da sannu yace dani baba tasalla tafito kawomin dan wake saitaganshi a a sannunka dazuwa bazatakamana wallah kuwa baba himayaci dan waken saimamakin girman cikinnawa yake cikin basma ko kwatannawa baiyiba cikin ransa yakefadin yanaganin kamar dady yamatsa masa ne yazo ashe jidda tanacikin wanihali ranar juma a suntafi masallaci har bab tasalla dama tanazuwa wanidan bacci yasaceni can basainaji marata kamar tsunguliba haba kafinkice haka ciwoya kankama nidaisai addu a sai salati gashitunda sauran karfina naso inkirashi gashikuma yamin katanga dakiranshi haka nahakura har jini yasoma zuba daga bisani nanemi hankalina narasa yashigo darake guda uku yanacewa iname cikinnan dayake tunda yazo bannuna masakomaiba shima yana kuladani yadda yakamata hama karomin kayan jarirai yayi na maza waitunda likitan yace namijine yazubar da raken duk da nauyina hakaya cicibeni hakorana sundatse gakumfa yakira anty nana asibitin danakezuwa tafada masa yasanar da ita abinda yafaru yatafi cikin gaggawa likita yasa akayi tiyata dani basutsaya batun kudi kosahannuba danyace inacikin hadari sunyi nasarar ciro yara guda uku mazabiyu mace daya yara masu kyau kuma kamada mahaifinsu basu m b bahatta da mutanan cikin asibitin sunyi mamakin kumasunyi murna saiso ake aganni nikotuni sundaura min jini da ruwa sucesai nahuta tuni labari yakarade danginsa saiwaya da waya albarkacin yan uku yau saida husna tazo asibitin kauyema yafadawa ado wandatuni yakammala karatunsa kumayana kulada gidan gonar da maigari yayimasa dan noma da kiwo m b yakirashi yasanar dashicewa jidda ta haifi yan uku dan Allah yasanar da maigari da kuma iyayena nanma cikin danlokaci labari yacika kauyan saimurna akemin wadanda basusan da cikiba kuwa sunata mamaki kusan karfe goma akayimin aikin ammabadawo hayyacinaba saiwashe gari dakusan shabiyun rana lokacin da nadan bude idanuna dishidshi nakegani m b yatafi kiran likita anty nana tarikemin hannuna saboda motsindanake garuwa ansamin jinin m b dama akasamin dakuma wani da akasamu acan likita yashigo yatsaya akaina yace sannu madam nadubi inda yake yanuna m b kinsan wannan nadaga kaikawai wanene nace bello duk da ahankali nayi maganar duk sunjini harma yana mamakin dama zan iyafadar sunansa niko sunanne kawai yazomin bakina yanuna anty nana kinsan wannan nace anty nanace saiduk nagasunyi murmushi likita yace tadawo hayyacinta daganan mutane sukadinga shigowa suna gaisheni tareda yin barka saidai nibansan mena haifaba saican yamma lokacin nadanwarwa sosai m b yaje gida yadawo nace nagaji da kwanciya yafadowa likita yace za a iyadagani nanyakira nurses sukadagani sukazuna sukajin ginani da filo ya umarcesu subani ruwan dumi cikin wani dankofi insha anabani kuwa nashanye Yadubeni sosai jidda kinsan mekika haifa nasun kuyardakai yatashi taredacewa inazuwa shida husna husna da anty nana sukashigo dauke da yara nabisu da kallo cikin alamar tambaya yafahimci menake nufi saiyadaga kai taredacewa dukkansune nazaro idanu sukamatso mindasu kusadani yamikomin namijin dake hannunsa nadaga hannu alamar a a nasamukai nane dajin nauyin yaran duk kwanakin dasuka biyobaya saukine kesamuwa kwanana biyar suka sallamoni kullun babana saiyazo dubani mutan kauyema sunzo dubani bintoko datazo cewanayi bazata komaba saibayan suna sama ilakuwa ya amince shiko m b tamkar ya cinye yaranshi nima yana kulawa sosaidani matan gidanmu su matan yayyina duk sunzo illa babagaje wadda ke gida cikin takaici manyan raguna uku shanu biyu akayanka banda kaji nasuna masu hotuna gamasu bidiyo har mutum biyu inshiga wannan infitawannan hakashima mijina ranarne yan makarantarmu suka yardacewa m b mijinane kuma duk yanda suka daukeshi yawucenan yarasunci sunan kasim da tahir saitamacan dama itace karamarsu wato taci sunan haja hajara kenan lamarin yayima kowa dadi suna yatashi anci ansha angama lafiya baba tasallama tasha dinkuna mutan kauye saida sukasake kwana hinduwa kuwa cewanayi tazauna sai intahuta ta taho tayarda takumaji dadi dama tunaninta intatafi kallon t v yawuceta binto aminiyata nahada mata shatara ta arziki sun isagida lafiya kowayana madalla itama babagaje da batazoba harda itanahadawa komai akakaimata da akasanarda itacewa hinduwa
Chapter 14 · 0% Book details