← Book details Idan Rana Ta Fito Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 19

Sashe 19

Idan Rana Ta Fito Part 3 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Dakuma kifi daidai naraba na aikamata saigata kece darabo lallai kinsamu shiga nadubeta cikin mamaki togashican kicin saikisake rabawa tace bazanshiga kicindinkiba saidai kifito dashinan nace nanfadaya gaskiya bazantashiba inkingacewa nabaki kadan to kikawomin wanca kidauki wannan tace to zaizo nagaji kinzo kin aurar min miji sannan kinfini shiga kodan kinga kintule wadanan yaran bantanka taba nazauna kan kujera kamar anjefo abbansu hajiya saigashi yace lafiya nake jin hayaniya tace munafiki jatambaya mana aidama kasaba shirya kinibibi da mugunta inbahakaba yazaka kawo abu kacewai taraba nufinka dan tafi yaya cikin daurewar kai yace waikanme kiketawannan sababinne tatura dankwali gaban goshi tajuya masakeya yadubeni meyafarune jidda nace dama nasane angyaromana kaji guda goma daga gidan gonata harda kwai da kifi naraba akakaimata shine tazotace batayardaba nacuceta shinenace to gashican akicin taje tadauka shine ita a a saidaini naje nadauko mata yayi murmushi sannan yadubi basma yace haba my dear wannanfa fadan karfin haline kyautafa tabaki banine nasayaba tajuyo aidama shegan neman sunantane yasata kawomin tadauka tawatsomin ajiki har kwaina fashemin gashinan kune mayu bakwacin nama da kwai kina kallona kinsan nafikarfin kibani kautar nama yadubeta afusace ke bakida hankaliko tajuya zata tafi yajawo mayafinta tabaya ransa abace nazodasauri nakama hannunsa taredacewa yihakuri maigida ninayafe mata kaidai zomuje toilet katayani nawanke karninnan yadubeni cikin idanu nakarkada idanuna irin yanda nakula yanaso yasaki basma yabiyoni tace ohodai nabanza nadai bataki nace aiyanzu zaiwankeni takuma fusata tace nabanzadai munsan komai yace mekukasani najashi ciki inacewa kadakadamu mukashiga ciki inacewa abbansu hajiya bansanka da fada damaceba kokaima matsoracinne yace kamar ya nace ragon namiji shike fada da mata yace to fisabilillahi dan kar nazama rago saitatakaki ina kallo alhalin ke alkairi kikayimata nace to ainayafe mukashiga bayi shine kuwa yacudeni cikin kwanakin rigasukashigayi nibansanibama saida tazo ranar da dare dakinta yake saiyashigo mana saida safe yasamemu muna kallon suffatus salatun nabiyyu wato yanda Annabi S A W yakeyin sallah ake suffantawa shine shima yazauna mukekallo dayara saigata tashigo dakayan bacci nadubeta kamar nayimata magana saidai nakyaleta don batayi sallamaba tadubeni fadi abinda kikayi niyya mara kunya don nagakinso yinmagana namaida hankalina ga kallo tajatsaki kintaimaki kanki dakikayi shiru doba gurinki nazoba tadubeshi cin amanarka yayi yawa to inbakabasaniba intunama yau dakina kake yace min jidda wacce tashace wannan nace kaset din sidi nenasaya tanata magana yayi matabanza nasan yakikulatane don ganin yara ta oho kodayanzu kamin wulakanci kanuna kafisonta da wanne irin zagine bakamataba agabana kace ita kazamace kucakace taimakonta kayi yar kauye hakakace inka kwanta da itama kamar kayi amai kunsan shaidan ance baragobane sainaji raina yabaci nakashe T V nasoma kwashe yarana yace da ita inbata fitaba zaya mugun batamatarai nandai nabarsu suna sa insa koda nakwanta sainasamu zuciyata da yadda da abinda basma tafada donhaka kafin safe nadauki zafi koda yashigo dasafe nakasa ko dubansa haryafita dakinta yadawo nawa baigane kainaba gurin kwanciya kuwa tunda yaga najuya masa baya yasancewa lallaikam abinnawa yakai inda yakai danhaka yakunnawuta yace intashi muyi magana inatashi yace infadamasa duk abinda keraina yacigaba dacewa nikadai nasan halinda nashiga kwanakinnan biyu dakika nuna bakyayi dani saiyanzu nagane shirman banza nakeyi tunda bantantance wanafi soba cikinku munyi rigima da basma fin sati bandamuba ammake cikin sati biyu naka sukuni nace abban su hajiya kayishiru kawai nasan kagayan kaskiyarka fiye da karya basaudaya kagayan basma kake so ba yatareni da hakanake gani ammayanzu wallahi tallahi sonki nake fiye da kowacce mace aduniya yarungumoni kinada halayen danakeso basma batafiki komaiba saifari da dogon hanci ammake kinada kyawun hali tsafta iya girki kuladani wajan kwanciya yiwa yara tarbiyya hakuri yafiya iya mu amalada jama a kebazasu lissafuba nace to meyasa kace mata inkakwanta dani kanaji kyamata cikin shagwaba nayi maganar yasomayin wasanni dajikina taredacwa baikamata kiyarda dawannan batunba saboda yanda nake rikicewa in inashakar kamshinki sauran batun duk kiwatsar nasan ke meyafiyace kiyafemin duk laifukana nadubeshi cikin murmushi baka taba min laifiba kokayi nakan yafe tun alokacin yace to inaso zamuje kauye musamo cikin yan uku acan kan gadonnan namu maidunbun tarihi
[30/09 9:01 pm] Inna👬👫: Nayi murmushi taredacewa inazuci zuci imaka maga nagayanda kasake yin fentinshi tareda yin shinfidu na alfarma yace bazan manta da makarantar muba kimarki a idanuna tanada yawa innatuno yanda nasameki budurwa lallai da ace matadayawa sunsan muhimmancin wannan budurcin nasu dako za a basu kasuwar kwari bazasu bada kansuba wannan itace daraja ta daya da mace kesamu nakwanta ajikinsa taredacewa Allah yasa duk mata sutarairayi mutuncinsu yace amin dan Allah inaso kikulamin da maama kamar yanda kikeyi yanzu dannaga kece uwar kowa kinsan in uwatakai uwa batazama uwar yayanta kawai sunayi abinda yakamata tatsawata zata tsawata nace inkace inkulamaka da ita sai ingakamar ka banbantata dasu hajiya alhalin niduka daya nadaukesu yace nasan haka inadai fadane cikin kwanakinnan kauna yakenunamin sosai bansan me yahadasu da basma ba har tayiyaji taje gidan hajiya shiwa shikuwa yace babiko yakashe wayo yinsa dama yara sunsamu hutu mukayi kauye harda maama kusan satinmu uku sannan muka dawo burinsa kuwa yacika nadawo da ciki munadawowa dady yakirashi kan batun basma yace yagaji da halayenta inzatayi rashin mutuncinta maimakon tatsaya kaina nidanakawota saita dinga matsama jidda dan haka nanuna mata bazaiyiwuba shine tayi yaji dady bankoretaba kuma bazanjeba anty nana tasabaki yace to zaije ammasaitagane kurenta daga baya dakaina nashiga matsamasa yadawo da ita har saida yaso sabamin kanhakan sannan nakyaleshi wasa wasa watanta tara wannan haihuwar sayayi jidda zan haihu kumacan mukaje na haihu yaro namiji yabani zabi nace muhammadu bello nakeso yayi masa huduba kwanansa hudu muka dawo bakaramin suna akayiba shagali sosai basma kuwata gama bin duk wanda tasan zaibashi baki ammayashare saigashi itace bana har kauye gurin su haja da babana dasu maigari sunzo sunbashi baki kuma yayarda amma yakafa mata dokoki kada takuma zaginsa ko zagin jidda sannan tazauna lafiya dashi da yaransa kadata kawo masa yan ubanci agida sannan ta daraja danginsa nakauye inmabazata masa girkiba yaji duk tayarda ranar da tadawo saida yasake hadamu yamana nasiha tunda tadawo tacanza harma nabata shawarar tashiga islamiyya kuma tayarda takanzo hargurina karin karatu zamanmu gwanin dadi muna shawartar juna shikansa mijinmu har wata yar kiba yayi koyaushe cikin annashiwa hakanan kasuwancina yabunkasa inda m b yakara mana jarin miliyan daidai nabunkasa kiwona basma kuwa saitashiga kalla zatayi kuka itabatasan mezatayiba nice nabashawarar bude shagwan kayan shafa namata sai Allah yasamata albarka komai nata yabunkasa gidan mahaifina namusu gyara haka dangin mahaifiyata inataimakamusu hakannan duk sanda naji wani taimako na addinin Allah nakance da basma mubada masallacine makaran tace dadai sauransu tun tanaki hardai tasaba inkuma abinda ake bukata yafikarfin anjihunmu sai injefa aljihun maigidan ince yabada shima saboda jindadin al amarin sai yabude accont mudinga cirewa inbukatar hakan tataso koyaushe nazauna inatuna rayiwata sai inta godiya ga Allah domin yadagani akan makiyana
Wata tafiya tasamu maigidan zuwa chaina yace wazata masa rakiya nace zanzauna da yara sutafi sai basma tace a a ninaci girma kutafi zanzauna da yaran kowa yacije jin munata musu sai yace tokubarshi zantafi ni daya yacigaba dolene inzo insake aure dama wata yar budurwa maikyau tana bugomin waya namasa hararar wasa nace to bazamujeba jeka aureta kutafi yadinga dariya dayaga mun zata gaskene basma hartana wallahi zanhadaka dadyne kawai daga karshe mukayi kuri a tafada kaina mukatafi cikin katafaran hotel din munakwance cikin dakin yace dani kinsan Allah har sallar dare nayi Allah yasa tafiyarnan dake zanyi ta dan kullum jinki nake kamar satin da muka fara amarci wai kifadan menene sirrin nazuba yatsuna cikin kunnansa taredacewa sh,,,,,,,,,, saida safe Alhamdulillahi nan muka kawo karshen wannan littafi Allah yabamu ikon aikida darasin dakeciki ameen sannan ina godiya ga Allah daya bani ikon cika alkawari da nadaka Allah yasadamu da alkairi amin
Chapter 19 · 0% Book details