Sashe 13
Idan Rana Ta Fito Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Saidayayi sati hudu datafiya ranar kamar dawasa inaciki cikin soka wayar acaji har baba tasalla tana mintsiya kedai wannan waya tashiga uku dajoni abinnan din batirdin daya fa yasauka naceda ita kekika sani inkin lalata tanufi dakinta sainaji waya tahau kida jiki nabari naciro saikuma nashiga rudani inanema zandanna sainalatsa jan nasaka akunne inacewa maigida kanajina najishiru nayi tsaki nace to konane gurinkashewar dayace sai akakuma kira tanata waka naceto ni inazan danna sainacije nalatsa koren nasaka akunne sainaji yace cikin muryarsa maitaushi salamu alaikum jidda alaikassalam maigida inakwana ya amsa mukagaisa nace inatajira injikabugo shiru yace inadawowa ayyukasuka yiminyawa gashi basma babu lafiya nace Allah isawwaka ni wallahi harnazaci bazaka bugoba ne yace yazanki bugowa kitayani murna basma tanada ciki saidai tanashan wahala sosai Allah ya amshi rokon dakikayi nace to Allah yabata lafiya nakusa zuwa wani aiki akaduna zakiganni tosaikazo nasan bazaka sake kiraba ko zankiraki mana saikinjini tosainaji tayi wanidan kara shirunayi inatuno yanda yakeyi inyakira basma ko intakirashi duk daba hausa sukeyiba sunamagana cikin so da kauna hakannan insunyi sallama yakan sumbaci wayar taredacewa lobiyu inason insanhakan dakuma kalmar Tundaga ranar yakan kirani bayan kwana uku ko hudu ko biyar wanilokacin bayan sati daya yana yawan bani uzuri akancewa jikin matarsane dakuma aikinsa nidai inanan ina karatuna lallai rahin sani jahilcine yanzune nasan abubuwa da dama cikin addinina munshiga wata nahudu datafiyarsa saigashi inacikin yin aikinda malamin qur aninmu yabani nayimurna sosai daganinsa shima yace yajidadin yadda yaganni nasake murjewa lokacin dayazo baba tasalla na barci naso inkawomasa abinci ammayace inbarshi mije dakina yanada larura damuka shigasai ya kulle yace min tunda yakoma matarshi babu lafiya atakure yake yanzunma anturoshi wani aikine akaduna shine yazo lallaikam nasheda cewa atakure yake domin saida nagaji da sakonnasa baba tasalla tafitone kawai taganshi wannan karon naji dadin dawowarsa domin yana shigadani guraran shakatawa dakuma gurin saida kayan kwalama sannankuma malaima sunbashi shawarar yanzu za a iyakaini makaranta koda j s ne tunda inada hazaka inyaso susaisuci gabada koyamin agida ya amince inda yasakani wata makarantar kudi dake nan dorayi baitafiba saida nafara zuwa satinsa biyu yatafi kullum anakaini wanilokacinma dakafa nakezuwa abuna sajan yakawomin matarsa saratu munsaba da ita harma takawomin wasu abubuwan insha danamatsa mata akan insan maganin saitace inbarisai megidan yadawo zansamu amsa daga gurinsa nayi murmushi kawai tace nacemiki nagyaran jikine kene bakiganeba shine nace inyadawo zayaganar dake nace to shikenan nawazaton jikinane zayayi laushi ko fatata zatayi haske ne inajin dadin bokonmu kuma inafahimtar karatun matsalata dayace yaran ajinsu rainamin wayo j s 2 muke kumaduk tsararrakinane ammasun rainamin wayo abuba abuba sucemin Villeger watarana natambayi malamina menene ma anar hakan saiyacemin bakauyiya narasa kauyancin dasuke nufi siket sukesawa nimashinake sawa duk abinda sukezuwa dashi nima inazuwa dashi harmani inada waya sukuwa baduka bane suke da ita sai yayan wane da wane hakadai nayi hakuri dasu harmuka shiga zango nabiyu watara anzo Daukana saiwata nafisar ajinmu tace yar aiki kawai sakiyita wani fi ili in anzo daukarki da mota aimunsan komai bantankataba nashige mota muka tafi ba itace tafara fadaba watara muntashi break inacikin aji banafita masosai suwata hafsat sunazaune sunaciye ciyensu saiwayata tasoma ruri basusan inada wayaba lokacin saisukashiga dubana nikam nadaga muna magana da mijina toduk makarantar dama basusan inada mijiba yanagayamin jikin basma yayi tsanani yanzun hakatana asibiti sun riketa suce sai cikin yashiga watatara zasumata aiki sunce basaso tafara nakuda wai intayi nakuda akwaimatsala nace to Allah yakawo dasauki zansaku cikin addu a mukayi sallama su hafsa sukadinga cemin basabunba to ashesunhada mitin wai in antashi suce zasubini gidanmu suyi sallah sukayi sa a kuwa ranar naceda direba yayizamansa zantako da kafa nasakko dagasama kenan saigasu kusansu goma nafisa tace jidda kasim gidanku don Allah danisa jintayimin magana cikin mutunci sainace babu nisa menene sukace a a dama baburuwane amasallaci shinezamu danyi agidanku inbaza amiki fadaba nace wane irikuwa niyasu kuzomuje ahanyasuke tambayata wayatace nacemusu eh tundaga kofar gidanaga sunfara kallon gidan cikin mamaki nakwankwasa maigadi yabude taredacewa sannudazu hajiya nace sannuda aiki jikinsu yayisanyi daganin gidan sukaga motoci masutsada gaharabar gidan tatsaru sukarude daganin tsararran falona maidauke da kayan alatu dukfa lokacin suna zaton ni yar aikice ko yar uwar matar gidan nace kuzauna kan kujera sukace bakomai nace a a haba babukomai wallahi sukazauna nakira me girki nace yakawomusu abinci tareda abinsha cikin girmamawa sukaga ya amsa kansu yakara daurewa sunacin abinci nikuma nanufi dakin baba tasalla nasamutana sallah nafito nakunnamusu zee aflam nace insungama suzo suyi alwala ciki dakina nakaisu sunrude daganin dakin hafsa tace dakin mamanane nace a a dakinane sukace ina mamana nace gidan mijinanefa nansuka shan mamaki nacesuyi sallarsu harsuka suka idar suna al ajabin wai ina mijina nacemusu Yana america canyake aiki saikuma sukasoma zargin karya nake shirgamusu damuka fito falo sukaga hotonsa saisukacemin shine nace eh nantake sukacemin basuyardaba zanraina musuhankaline baba tasalla ta idar tafito tanacewa hajiya kulu najihayaniyane nace yan ajinmune suka gaisheta dazasu tafinabasu dari biyar yan naira hamsin hamsin narakasu bakin get sukatafi wasunsu basuyardaba danhaka sukatafi sunatamusu nidai musunsu baidameniba tunda nasamusaukin iskancin dasukemin yanzu kowacce sotakeyi acetana kusadani nikoduk cikinsu masurawarka bawaccetayimin sai jamila wadda bama acikinsu takeba tunshigata makarantar yanayin jamila yake burgeni koyaushe tare akebarinmu a aji lokacin birek hakanan amasallaci mune karshen dawowa yau inatafe zanje masallaci sainaji muryarta tanacewa ashebanikadai namakaraba natsaya ta iso nace bakekadai bace ta isomukajera muna labarin malamar intro dinmu kancewa tanada bandariya bayanmun idarda sallah munfito saitace barita kira mijinta awaya nace kinada wayane taciro takira sukayi magana naciro tawanace da ita kinga tawainbanda kunnawa da kashewa babu abinda na iya tsoran tabawani gurinnake ingani tamikomin hannu nabata itace tanunamin yanda zan kira har wakoki dasauransu ga indazanshiga tasamin lambarta tadauki tawa har yandazan loda kudi duk tanunamin sannan tacemin zatatafi mijinta yace mashin dinsa bamai bazisamu damarzuwaba garatatafi kinada mijine kema natambayeta eh inda miji shinema yasakani makaranta [30/09 9:01 pm] Inna👬👫: Telanema dinkin mata yakeyi lalaikice zakisha dinkuna alko inzanyi dinki nabaki mukayi dariya kemanaji su hafsa sunacewa kinnada mijiko eh ai sinje gidana Damafa kureki sukesanyi kiyihankali dasu nalura da hakan dandanace musu mijina bayanan karyatani sukayi munafitowa direba yana zuwa nace yasaukeni saiyakaita tace a a shagon mijina kusa da gidane zaice wanene kinsan maza dakishi hakane to komuje tarane tace to kingakema bakinemi izinin mijin kiba dadaikin tambaya sai ince indakene babu damuwa to bari insa kati intambayeshi don mitar tafi acabar dazakihau sirri tace hakane nasayi katin mtn jamila tataimakamin nalida nashiga kira kiran yasameshine daidai lokacin war tana hannu basma waddakekwance kanta yanabisa cinyoyin m b wayar kuma tana hannuta tana karanta news help tafurta dasauri yadubi wayar taredacewa help tanuna masa gamidacewa kagani cikin tsananin faduwar gaba yace bani yadaga tareda amasa sallama yace yayane nace dama wata kawatace mijinta baizo daukarta makarantaba shine zamusauketa saikawai naji yace kadakadade nace nicefa jidda eh naji naganeka saiyakashe wayar basma tace wanene am wanine shinesunansa help ai wato sunan ranane tazuba masa idanu yace inanufin sunan gayu kobaki ganeba tace nagane amma zuciyarta bata yardaba nidaiban fahimci meyake nufi da sunana na namijiba mukakaita tayitayi inshigo nace watarana zanshiga yanzu malamina nasanya iso da dare yakira gamamakina sainaji yace wayace inkirashi bayace inyanason magana dani zaikiraniba wama yakoyamin yanda zan kira waya nace to kayi hakuri nice nakaranta rubutun nadanna tobance kikuma kiranaba yakashe jikina yayi sanyi baitaba yimin fadaba saiyau jakika yahaneni banjiba ammabazan sake kiransaba kilabayason bataran matarsane dukda yanzu nasake yardada harsashena nacewa yafison matarsa fiyedani Nagane hakanne tahanyar yanzu nasoma ilimi nafahimci love dayasa mata yananufin so nikuma help yananufin taimako nasan gaskiya yafada amma abin yana dan sosa raina haduwata da jamila nasamu wayewa sosai kuma mijinta keyimin dinkuna nazamani saidai tace inrike hijabi sosai inzan fita saboda yanayin dinkunana nace mata dama ninafison hijabi kwanci tashi ranar wata laraba yayomana waya cewa anshiga da matarshi tiyata duknadamu tausayinta da shikanshi nakeji shiru har yamma baisake kiraba gashiniyahana in kirashi bare in kira inji yanada jikin yake baba tasalla ma tanata damuna wai inkirashi mana dayake banfada matameke tsakaninmuba nagame da waya sainace mata yakitafiyane kiran saiwashe gari yakirani yace an ciro yarinyar tamace kuma itama jikin nata yayi sauki nayimasa murna naba baba tasalla ma tamasa barka tundaganan bansakeji duriyarsaba nasa direba ya kaimu gidansu dady munyimusu gaisuwa nida baba tasalla ranar suna yarinyar tacisuna Maryam sunan mahaiiyarsa sunyi shagali anan sunyi acan wannan karon harmuka shigayin jarabawa baizoba harmuka yihutu mukakoma sai kudi da sajan kekarbo manacikin banki wayama saiyakwana goma baikiraba nidainaga yanzu babu abinda yadace insa agabana saikaratuna kuma inafahimta shikuwa tunda yasamu ya shikenan bayasannina da ita aiki ma dandolene yakezuwa basma uwar sanjiki komai tasakarma nani shikuwa inyana gida shine naninta haka husna tanakula da ita yanzu husna tanacikin shekararta ta karshe danhaka takosa sukare ta taho gida wajan bilal dinta dukkan tashoshin dasuke watsa labarain duniya irinsu cnn da bbc da aljazeera sun hasko fuskar alhaji shu aibu turaki wanda jami antsaro sukayi ramdashi a saudiyya lokacin da yake kokarin shigada hidar ibilis basma tagirgiza itada husna shima m b yajajanta husna takira hajiyarta tana kuka hajiyarma sunacikin tashin hankali saidai abokansa sunakwantar musuda hankali dacewa zasuyi iyakayinsu husna tace hajiya saudiyya bakamar nageri a bace sunakamanta gaskiya alamarinsu koda basma takarbi wayar tace anty sai shuwa takashe wayar m b neya lallasheta tayishiru amma abin yanakona ranta ace danginka sun sallamaka su husna sunkare karatu nan kuwa tamatsama m b lamba saiyakawota basma mataso zuwa ammayace tazauna zaidai tafi da mama yarinyarsu tace itabazata zauna itadayaba doleyabarmata yarinyar yasan intazo dole tasamu labarin auransa dinhaka bayasan kocikin mafarki bayasan tayibatun zuwa gida saidai hotunan maama dasukazo dasu yarinyar mekau farasol gakuma tsayin gashi ina makaranta yakira wayata inadagawa yace kikira sajan kice yajiramu a iyarport kirginmu zaisauka karfe uku na yamma tona amsadasauri nannakirashi na shaidamasa jamila tace megidankine nace eh shine nabata amsa tasoma mintsiya lallaiyauke amaryace damuka Koma gida nasa akagyara gidan sosai nayikwalliya ammashiru babu maigidan harnagaji nayi barci saishabiyu yashigo ganin inabacci baitasheniba yawuce dakinsa saiwashegari mukahadu naga hotunan maama yarinyar tanada kyau dasaurin shigarai hakanan naji yarinyar tashiga raina yasakamana hotunanta cikin falo nace jiya inata jiranka shiru yace natsayane infahimtar da husna kanwata Game dake kinsan matata kanwar mahaifiyartace shiyasa kuma banasan tagayamata