Sashe 15
Idan Rana Ta Fito Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tanacan tayita masifa dijama datazo zugata tayi tace ki aikata ta dawo mara zuciya tace kinsanta kona aika bazatadawoba tace hakane inanawa naman dannasan za akawomiki babagaje ta turawa dija ledar takwance ta damki naman taredacewa ba muci suyar yan birni tanaci tana kadakai taredacewa kai ainaji anafadin shagalin da akayi gahotuna da matar gidanmu tazodasu wanda sukadauka da mejego da miji harda wat uwar kalanda ta jarirai duk anbasu ga kautar butoci da robobi harda agogon bango babagaje ta tabe baki ainitsinanniyar kalandar cikin dare natashi nacilla matawuta takone dija takuma cika baki da nama sannan tasheke da dariya taredacewa gaskiyarkine inkinci gabada kallon kalanda ai zuciyarki saitabuga to yanzu zakici naman ko intafidashi tace ragemin kadan dan kamshinsa yacikamin daki ammadabazan ciba dija tace innice ke Allah bazanciba takwashe naman tabar kadan tatafi tanasheka dariya dija muguwace tagaske babagaje takasa ganehaka tunzurata kawai takeyi takoma tana dariya itakuwa nan duniya bataga waddazata hadada dijaba nataganin data rabu da dija gara tarabu da auranta tadauki dija aminiya ta amana batasan gara taje gida redi o tafadaba nikuwa mijina tamkar kada yatafi yakeji koyaushe burinsa yatasa yayansa agaba yadauki wannan ya aje yakuma daukar wannan koyatasani yace inbawannan nono inbawannan indanaseke cewa yaudagobe saidai Allah watarana basma takirashi kotana tambayarshine game da dawowarshi sainaji yanatayi mata fad Dacewa kindameni yaushe zandawo yaushe zandawo kinfinisan aikinane kokinanufin sumanan iyayena basu da hakkikainane yaja tsaki yakashe wayarsa najinjina kai lallaikuwa lamarin namiji sai hakuri itamakenan dayake matukar sonta bareni da taimakamin yayi kuma hardacemin naso inmasa asarar rayuka meyasa danafara nakuda ban kirashiba kunjifa yamanta shineyace kadana kirashi inyamatsu zaikirani ammaban masa maganarba sainayi murmushi lita yace inyitsawon watashidda kafin nafara aiki mekarfi ammakwanana talatin da tara nagayafara cewa nayikyau menemene dagabayama yanuna yana bukatata bantsaya wani jan ajiba saidai anunamasa inatsoran ciki yace shikam yanaso kuma inyatuna yayansa hudu yana farinciki tareda godiyar Allah kusan wata uku yakwashe sanna yatafi yasamu basma taname fushi dashi tareda cewa damayasa tarabu da dangintane saboda yadinga matagori tunda ya iyacewa tanaso yabaro danginsane sumasunada hakki akansa afakaice yanagayamata itabatasan daraja dakuma hakkin nata danginba nanyashiga lallashinta tareda ratse [30/09 9:01 pm] Inna👬👫: Rantse rantse kancewa banufinsa kenanba da kyar yashawo kanta tsawon kwana hudu kuma tafi sati biyu tanamita har ma abinya dundireshi kafin sukakoma daidai hakarayiwa tacigaba da tafiya cikin kwanciyar hankali watarana dady yatashi ba lafiya haka muke kiran tahir kasim maisunan babana muce masa abba itakuwa hajara hajiya muke kiranta jikinsa yayi zafi lokaci daya munazuwa zsibiti akabamu gado kwananmu uku yasamu sauki naso insanar da babansa amma inatsoro don yagittamin sharadin baiso inkirashi bikin husna yatashi basma tayitayi tazo amma ya dage kancewa bazatazoba tanemi dalili yace yanzu datazo taga yan uwanta sun batamatarai shizata dama damita tace bazata dameshiba duk dahaka yaki takira husna tana kuka tace yahanata zuwa husna tasan dalilin tace kiyi hakuri shikam yazo da yarsa maama yarinyr sunakama da hajiya yata sosai farikawai maama tafi hajiya dama babansu yana bani labarin kamaninsu munsha biki sosai hinduwa zama yayi zama harnasata islamiyya kozamuje kauye batabinmu nansuka daidaita da direban su anty nana anagama bikin husna sukaje kauye takaishi gurin baba dantace itabazata kuma yarda babagaje takashe mata aureba itada aminiyarta dija tace da baba ko babagaje tace batson aurannan kadayabiye mata bayan inusa yadawo meson hinduwa kenan dama yashiga yagaida su babagaje tareda yimusu ihsani utan gidan kowanafadin hide tayikyau hinde tayikyau babagaje dai fuska babuyabo babu fallasa tazari gyalenta tanufi gidan dija ko gaisuwa basuyiba tashiga tashiga shaidawa dija cewa hinduwa tazo dija tace yar tsinana saiyau tokeme kikacemata babagaje tace mekonacemata harda saurayi tazo waizai turo magabatansa dija tace lallai hinduwa matsiyaciyace tanuna itatafison kuluwa akankiko tokikyaleta karkikulata har zuwa gobe mugana zanzo mutambayeta waye mijin kuma menene sana arshi inbaikai mijin kuluwaba kice bakyaso tace to aminiyata nagode saikinzo goben kizoda hantsi dan kudin da hinduwa tazo dasu tabata ammatace barsu nan gurinki saigobe washegari da safe saiga dija nantasha koko taci dumame suka kira hinduwa suka zaunarta damatunda taga dija tace gawannan taurariya maiwutsiyar ganintaba alheribane sukace hisaurayin naki dan inane tace iyayansa yan ranone yana aikine agidan surikan kuluwa dija tace tur dake yodake dan aikinema dubeki kinfi kuluwa kyau ammakin kasa zabar miji irinnata koma wanda yafishi hinduwa tace cab bazansamuba gaskiya toku dolesai irin mijinta bakwaganin ko yatsunmuma sun banbanta wanifa wan wanine wanima kakan wani nidai inasansa dahaka dija tace to dakata kadakizagemu shashasha mugata mukenema miki to yanzu anji ka gaje tunda takafe ajewajan dubawa yar bori koka gurin namairo bokan gefe tamallakeshi tunda baida mata hinduwa tace injiwa yace miki baida mata yana da mata da yaya biyar kumani bagurin wanda zanje niyanzu inazuwa makarantar islamiyya ammana wa azi kan bokayannan karya sukeyi sunacinyewa mata kudi harsuna rige rigen kaimata duka taredacewa bokayan kike karyatawa tace eh nakaryatasu din inda gaskiyane aurena nafari bakun kaini anyiminba taciga kowata uku bancikaba yasoma jibgata uwarsa tanazagina tanace dani yar mace duk da magungunan da kukekarbowa bancika shekaraba yasakeni yakoreni da tsohon ciki kuntuna babagaje tace ketafican halin uwarsane itacetasa yasauki hiduwa tace baruwanta yanzu bagashiba ya auri wata kuma sunzauna lafiya meyasa baisaketaba itama nidai babagaje kidaina kama jitajitan yanzuga mutum baikashe wutar gidansaba yazoyace zaikashe tawani tafita abinta tafi dakin matar auwalu dija tace eh lallai kyafetsemu kije birni ba babagaje tace lamarin hinduwa sai du a i hardafa kudinta kingansu nandubu uku kodasu zamushiga neman temakon aibama biyatataba ko dija ta tabe baki ainiyau nitakarewa tanadi watonice bankashe wutar gidanaba nazo inkashe taku babagaje tace da Allah rabuda ita kadama kisazancanta akai dija tace shikenan danke zanyi tasake yinkasa damurya rantamin dubu biyu cikin kudid gobe ko jibi zanmaido babagaje kamar tace a a dantasan dija batabiyan bashi ammatakasa hakanan tacire tabata cikin jajantawa kankta dija tafita tana dariya cikin kwanakin rikici yakikarewa tsakanin babagaje da hinduwa dontaki zuwa gurin yar bori da boka takai karar babagaje gurin baba yace shirya kikoma gurin yar uwarki zaifimiki kwanciyar hankali hakama matar auwalu tace mata kikoma kafin wannan matsiyaciyar dijan tazugata tayimiki baki domin duk yayanta tamusu tofin Allah tsine batazugata gashinan su auwalu harkoki sunkigaba kinsan bakin mahaifiya tace to nanko tashirya babagaje nata masifa batatsaya saurarantaba tatafi saidai naganta kwatsam ranarma munfita da babnsu hajiya zamuyiwa maama tsaraba saura kwana biyu sukoma ranar dazasu tafi yarinyar hadda kuka domin tunda suka dira talikemin kunsan yaro yanason maikulashi jantanayi jikina sosai gashitanason yan uwanta tayita musuwasa in babanta yasamu nazube matasu saiyayi tafada wai itamafa yarinyace zantazube mata yara intatsolewa wani idofa nakance bazata tsoleba inaso susabane yace yarinyar tanabani tausayi uwar saidai fadin sonda baki ammabadai kaga tanajanta ajikiba hiyasa batadamu da uwarba gaskiya najidadi inasaran ko yay goma nakawomiki misali zakirikemin nace abban su hajiya kenan ai in uwatacika uwa bayayanta kawaibane yaya duk inda dayake kokanhanya taga abinda yakamata tayimasa tarbiyya zatayi bare danka yarugumeni taredacewa ina alfahari dasamun mace tagari irinki nace niceda godiya domin kaima mijine maiwuyar samu hakasuka tafi sukabarmu dakewar maama tanakewarmu zancanta baiwuce dady da abba dakuma hajiya kannanta kenan kwancitashi asarar merai harnagama makarantata kuma banjira abbansu hajiyaba nayi jara bawar nursing nasamu shiga lokacin tuni anyi bikin hinduwa da inusa sunazaune a na ibawa su abba kuwa naciresu anono koyaushe sunajikin baba tasalla abbansu kuwa kullun inmunyi waya bashida wanibatu saidai inshirya inyazo zaibani wasu yan ukun inamamakin tsananin san yayansa innacemasa hakasai yace manzon Allah S A W yace kuyi aure kuhayayyafa domin ranar alkiyama inyi alfahari daku harcemin yake shifa yasaka Allah ya isa inhar nayi tsarin iyali aboye shikam somayake nayi gwannai dariya kurum nakemasa idanna tuno wani gida dayake tsarawa akarkasara tafkekan gidane gurin wasan yarama gari gudane tundaganan nasake sarewa da son yaransa watara nadawo daga makaranta nabiyo tagidan jamila tabani kayan harka gara nasoma shiri dan yakusa zuwa ina isa gida natarar baba yazo mukagaisa yake shaidamin dama yazone yayi mana shawara nida hindiwa yaje gidanta ance tatafi islamiyya kuma yauzaikoma dama wata matace dayaje aikin hajji suka hadu dayake abban su hajiya yabiya masa toyayaba da hankalinta kodayabincika baiji wani mugun hali tareda itaba sannan gakuma kanwar dija zaitu mijinta yarasu sulaiman sunbashi shawara ya aureta itama dantana da hankali to yarasa tazabe cikin jindadi nace to baba ka auresu man dukansu yace gurin zamanne nace bazaizama matsalaba zanbaka kudi katada gini kodana shaidawa hinduwa zuwan baba dakuma abinda ya kawoshi saitace garahaka don baba batayi masa biyayya sannan inya auri kanwa aminiyarta gayyar tawatse dama itace munafuka maizugata cikin lokaci kankani akagama gini har tsakar gidannasa akamalale tareda hakamusu rijiya babagaje batada labari tana gindin murhu butu butu da ita tanawasga laumar tuwo saitaji guda anakawo amarya dakayanta daga takai da dare kuma saisuka kumajin watagudar babagaje dataji ance itama amaryar babace saita yanke jiki tafadi ta aika kiran dija tanazuwa cikin kuka tashaida matacewa malam yaci amanarta har mata biyu yayo lokacidaya dija tace dasafe zanzo mushirya yanda za ayi ranardai baba gaje babu bacci dasafe basaitaga zaituba kanwar dija nan tashiga sallallami tazari mayafi tanufi gidansu dija cansukaje suka kwashe fada dazage zage gamida tonanan asiri babagaje tazo tashiga daki takoka takoka tareda tsinewa wata aminiyar tazuba tagumi tanatuno irin gore goren da dija tayimata wanda abubuwan duk itace tasat tayi yauce rana tafarko data fara tunanin canza halayetasani yanzu abokan hamayyarta wato mijinta da kuma yarsa kuluwa sunyi nasara akanta kuma amran sunhada kansu saiyimasa biyaya da kyautatawa baba Bagaje kuwa duk tafige koyaushe tana daki tana tunanin rashin mutunci da dijataimata mutan kauyan saizundenta suke sunamata dariya sannan mutan gida suma sunsamu yancin kai har habaici sukemata duniyakenan yaugareka gobe ga dan uwanka yanda takesa mutane zaman daki wai itace mutane sukesata zamannata dakin nafahimci wannan karon saida yayi wani cikin yatafi wannan karon bawani laulayi slsai saidai rashin dadin baki cikina yana wata takwas husna tahaihu aiko basma tanaji tace insama da kasa zasudu saitazo gida nageri a yayi yayi taki dole yace to tabari zaishirya musu suzo anajibi suna nankuma yayowa sajan waya cewa ashirya gidansa na karkasara zasuzo da matarsa anyi gyara gidan yayi kyau amma ita anata ra ayin tafiso gidansa na dorayi sunduro da rana tsaka lokacin inashirya yara zamuje gidan husna saiga kiransa yacemin ina inane nace ina gida