← Book details Idan Rana Ta Fito Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 19

Sashe 17

Idan Rana Ta Fito Part 3 Complete Hausa Novel · about 5 min read

kunhadu da anty ne yace eh ninace akawota daga gidannana karkasara tace gidan dan uwanka yace nan wadannan tambayoyinfa tace a a bakomai takashe tadubi anty tacekinjiko ninasan wanene mijina gidan dan uwansane anty tace tokidai sa ido itakuwa basma tunda anty tazomata dalabari takasa sukuni batadai nunamasa komaiba shima baiyiwani daridariba baretagane saidai yatabbatar taji itakuma abinda yasatake zarginsa intatuna yanzu bayadamunta kamar lokacida suke america yinwannan tunanin yasata cikin rudani wata ranar juma a tadauki mota misalin shabiyu rana tanufi karkasara awajan gidan ta aje motarta tashiga tasalla tasamu aharabar gidan tareda yara sunawasa harda fiddausi takalli baba tasalla dan Allah mama matar gidannan tanaciki tasalla tadube ta haba yannan inmabazakimin sannuba aikyayi sallama ta tabe baki mamakena to tanaciki tace itananan amma mijinta natare da ita taceto dan Allah shigakice tayi bakuwa tace to ammanan gaba inkinje wani wagurin kikeyin sallama kodon kankima badanwaniba taduba dakin jidda batanan sannan bata falo tace shiga falokijirata tunda tashigo falo takejin kamshin mijinta kodan tazauna agidanne takejin haka tatashi taleka kofar dakin maigida amma labule yatare takoma tazauna tajeta wuindo taleka mijintakuwa shida matar dayecewa tadan uwansa tanashafa masamai da alama wankama sukayi tare dan itama tanadaure datawul kuma hatta gashin kanta ajikeyake gashi kanta yasoma juyawa dakyar tabi bango takaikanta falo tazauna tasota tafi ammasaboda kadayamata musu tokenan yanacin amanar dan uwansane koko matarsace dantaji waccan tsohuwar tace mijinta yananan tokuma inma matarsace yaushe ya aureta lallai tayarda dari bisa dari ba abinyarda bane dubi wannan cin amana hm nikumanace kodai kinyaudari kanki da kikayarda cewa baz amiki kishiyaba mukwana lafiya saibayan wata daya zakuji karshen [30/09 9:01 pm] Inna👬👫: Tunaninta yakatse daidai lokacinda yafito inabiye dashi rikeda turare dakuma darduma inacewa kaga abbansu hajiya dawo bansa maka turaren nidashi duk mukayi turts tamike tsaye tayikarfin hali tarike kugunta tace dashi bello kenan indabakamin hakaba dabaka cika da namijiba matar dan uwannaka kakebiko yadaga mata hannu dasauri jin zata zargeshi yace matatacefa tasake firgita matarka ce yakasa magana tayi wata irin dariya irin wadda intakaici yayi maka yawadinnan tace har kana iyagayamin matarka bagarama aceta dan uwannaka bace Tazari makullinta tafita kafin kazo indanake kazomin da takardar saki danbazan zauna da maci amanaba tafita yabita dasauri yanata kiranta bata tsayaba yabita nidaiko ajikina wai antsikari kakkausa dama nafison tasani nagaji da boyan dayakemin kamar mailefi shiko yanazuwa waje hartashiga mota tafizga shima yadawo yashiga tasa ikon Allahne kawai yakaita gida saboda matsiyacin gudun datakeyi haka yakebinta bamba tubamba tana kashe mota tafito shima yafito duk wajesuka aje motocin dagudu tashiga gida yabita yariketa haba basma wannan wanne haukane zakikashe kanki abanza saboda kishinbanza tadubeshi cikin dagawar murya inkashe mana kanada asarane tafizge dakarfi sakarmin hannu da Allah maci amanakawai yabita har dakinta inda tashiga kangado tana kuka nayar da duk wandayace namiji ubane zaimutu maraya kabani takardata inkaragaba tunda kasa narabu da dangina Haba basma hekace keba musilmaba tsoran hakan yahanani insanar dake inkince nazamemiki badan goyoba kinyi butulci auran danayi baisanacanza mikiba konarana daya sonki dakezuciyata bairaguba saikaruwa dayakeyi yarinyarnan karamace bani ita akayi kindaisanni datausayi bazan iyacewa a aba taimakonta nayi tasauke ajiyar zuciya tareda rage sautin kukanta jintasoma saukowa saiya isagurinta yazauna bansan tashin hankalinkine hiyasa banfadamikiba kacuceni tafada cikin kuka ynasani kiyihakuri yanata lallahinta ammataki hakura yadubi agogo yaga uku yace a uzu billahi kinga banyi sallarba har lokaci yayinisa yanufi bayinta yayo alwala yayi sallah yacigaba dabata baki batakuma tankashiba tunaninta tun yaushe akayi auran shizata iyacanjinshi ko karba karba dawata mace ya isowajenta kemakije kiyi sallar bata tashiba kumabat tankaba saisabon kuka datasaki sannan tace Allah ya isa tsakaninadakai yadubeta basma harda zagi tace kacancanci duka agurina tun yaushe kayiwannan aurannacin amana inba ajimaba kasallameta danbazan iya karba karbarka dawata mace mara ajiba inkuma hakabaimakaba tosaidai kasakeni intafi donka karya alkawarina yazauna kusada ita karkiyimin haka munyi aure tuni haihuwarta biyu takuma dubansa kace yayanta biyu kenan tunbaka jimada higatsaka ninada iyayenaba kaci amanata yamike tsaye kiyihakuri haihuwartace biyu Amma yayanta hudu domin haihuwarta tafarko yaya uku ta takatse shida cewa hudu hakika kacutar dani yandataja maganar cikin wanisauti hiyasa shidubanta tazube kangado asume cikin matsanan ciyar gigita ya isa gurinta yakira likita awaya lokacinda yazuba mata ruwa numfashinta yadawo saidai bata dawohaiyyacintaba likita yayimata allurar bacci yafita yayi sallah yadawo ranar shida ita babu wanda yatuna ci dasha ukun dare tafarka sabon kuka tatsira irin maicinrai dinnan yayiyai ammataki yinshiru karshe yatasata agaba datagumi yasani kodawasa bazaice zairabu da itaba saboda so dayatak itayakewa kodayadawo sallar asuba bawani canji hakasuka yini yanason fita ammakada tagakamar wajan jidda zaije yanzuma haushin jidda yakeji dayasani bai auretaba harkasa yadurkusa mata ammaduk maganar datazo bakinta hakatake cabamar akarshe tace indolene saiyazauna da ita tosaidai yaje yasaki waccan kuma gabamta zaiyi sakin saboda itayanzu duk furucin dazaifito daga bakinsa tadaina yadda dashi inkuma yaki to saidai yasaketa tace kuma yafita batasan ganinsa sai inya aminince da dayan biyukuma tabashi zuwa goman nasafen inbaizababa zatakaishi kotu haka yabar gidan yanajin sautin kukanta mukuwa munkwana mun yini gashihar munkusa kwanciya baishigoba tun fitar jiya hajiya sarkin kawazucin babanta duk tadameni umma abbanmu yakomane nace a a baizobane yaje kauye tace nima inason gurin haja nace zamuje tunda gomatayi nayimusu wanka nasamusu kayan bacci dama tunda baya kwana damu cikin yayana nake kwana nakwantar dasu sannan nayi shafa i da wutiri nagama addu o i nakalli agogo shabiyi natashi naje tsakiyarsu nashafesu da addu o i kowanne nashafa masa nimanashafa nakwanta bacci yasoma daukata zuciyata tana zikiri kawaisai nagawal ankunnamin wuta cike da tsoro nace innalillahi wa inna ilaihirraji un nakai dubana bakin kofa muka hada idoda abban su hajiya nace sannuda shigowa namike zaune duk yafita hayyacinsa bai amsaminba nasakko nazo indatake yazurawa yara idanu anawa tunanin dankwana dayinin dayayi baizo gunmubane yasa yadamu sainace abban su hajiya kadakadamu indomin bakazo bane inafatan daitahuce yakalleni nakusan minti daya bansan meyake tunaniba sannan yajuya bayanshi batahuceba sannan yaci gaba jidda dan Allah intambayeki zanfada maka gwargwadan abinda nasani inhar nasanidin yasaike ajiyar zuciya ki kaddara kece naganki inatsananin sonki sai mahaifinki yace inkin aureni bashi bake saboda wanidalili hatta danginki saikiyarda dasharadin bazan sake aureba saican gaba kisamu labarin nasake aure yaya zakiyi
Chapter 17 · 0% Book details