Sashe 18
Idan Rana Ta Fito Part 3 Complete Hausa Novel · about 9 min read
Nace zanjure in dauki kaddara sannan inyi kokarin daidaitawa da dangina don gyara kuskuran danayi hakannan inhakance tafaru kaina kafin inzargeka zan fara zargin kaina dalaifin bijirewa iyayena shiyasa nadama tazomin inbayan munyi aurene wani dalili yagifta kuma kekadaice zaki iyafiddani sainanemi kifiddani saikikace sharadi bazan miki kishiyaba saboda taimakon dazakimin yananufin kirabu da danginki sai inyarda dagabaya kuma sakikamani da karya alkawarinki bayan kincikanawa yaya zakiyi kuma wanne hukunci zakiyankemin zufa tarufeni nace zan hakura dukda kayiba daidaiba zankuma yafemaka domin Allah yanason bayinsa masu yafiya girgiza kaiyayi kinfadi sanrankine domin ku mata kuntsani kishiya inmake naki hukuncin kenan tonabasma yasaba dama tabani inzaba koke ko ita mecece taki shawarar kaina yasoma juyawa nalumshe idanu indolene kazabi dayacikinmu to itace zakazaba domin itace abinsonka nitaimakonakayi nimanajuya masabaya inakallon yarana nacigaba dacewa bazan manta da halaccin da kaminba aduk indanake hakanan inzantuno tarihina dole intunadakai kuma zancigaba dayima addu ar samun zaman lafiya da matarka nimakasani cikin addu o in samun nagari kamarka wandazai rikeni da yayana sannan inzama daya dagacikin matanka a aljanna yace kinaganin inmunrabu zan barmiki yaranane nadubeshi dasauri hawayan idona yajika gaban rigar baccina nace bello nasan bazakaso inbar yayana ahannun kishiyaba domin kanda tabon nima inada tabonshi natsallaka naje gurin yayana tareda rungumesu gabadaya kamar inajin tsoran kada yakwashesu tunyanzu dukkansu saida sukamotsa saboda rukon danamusu lokaci guda kuma kuka maikarfi yakufcemin yazuba mata idanu kalmarta takusa dakarshe tanata masayawo acikin kansa karokamin Allah yabani nagari kamarka yasake dubanta jidda tanada mutunci hakika duk wanda yasameta bazaiso rabuwa da itaba yakalli yaransu duk tausayi sukabashi har ita yafita yana fadin saidai take wanizabi bawannanba gida yakoma amma dakinsa yanufa darannan dukanmu uku babu wanda yayi bacci basma kwana kuka m b dani kwana sallah nidai zabin Allah nakenema yayimin mafi alkairi garayiwata shikuwa sauki yake nema gurin Allah dakuma mafita dasafe gidan anty nana yatafi yashaida mataduk yanda sukayi da basma dakumani tace kada kayigigin rabuwa damatar mutunci saboda kyan basma kyan haliyafi kyan fuska shawarar dazanbaka kagayawa yayarta hajiya shuwa tunda itataji radadin zaman gidansu inhar nadamar gaskiya tayi tozatiyi matafada yace ance tana kundila gidan wata kawartako anty nana tace eh ga lambarta databani tace inbawa babanku nan ya amsatun agidan yakirata jikinabari tadauka tazata dadyne yace shine bello yafada matakomai tace tanazuwa tasamu basma kudun dune cikin bargo tace kitashi mara hankali kinsan halin da rayiwa takeciki kuwa dakika zabi rabuwa damijinki bazawara nawa take yawo kantiti amma mazan suna kyamar auranta
Saboda abinda yarabosu daga gidajansu to barikiji inkina takama da kyaune wata kyakkyawarma yau akahaifeta nangaba kadan maza da damazasu gakinmusu tsufa mijinki ya auri sa ar maama kidubi misali dani inatakama da kyau da kudin babanmu yau inakudin ina babanmu sannan mijina ya auri sa ar husna sannan yanzugashi binshinake inakuka inarokon yamaidani inkin bar bello zakiyi nadama maza nawasukayi aure aboye ke inkingama namiji yanaboyewa matarsa aure bata garibace tokimatsa inyasakeki saikikoma abuja gidanacan bakowa hattada maigadi yagudu sauran kaya yan sanda sunkwashe daidaida keke babu cikin gidan basma tayishiru tasan gaskiyar antynne ammabatace komaiba antyn tatafi todayazo yakebata baki tasauko saidai komaizatayi tanayinsane cikin fadafada duk kwanakin baizoba dan yanaso hankalinta yakwanta nikuwa harnasoma shirya kayanmu nasauke akwatuna nashirya kayanmu nasawa baba tasalla tace yaya nace inazaton zamuje kauyene itama tashiga shiri duk kwanakin sukusuku nake inatunanin yanzu takardace tarage to yabini da itacan kauye gobe tafiya zanyi saidai zanrokeshi yasanar da mahaifina balaifina bane kada yadauki mummunan mataki kaina lokacin danake sakaduk wadanan abubuwan inazaunane abakin gado duk narame rashin walwalata yasa yara duk sunkasa sukuni ga fiddausi zazzabi yarufeta tunjiya hajiyama yanzu datazo tamin lakaf ajiki zafi naji jikinta bansan hawaye nazuba a idanunaba kuma bansan shigo warsaba saidai naji lallausan hannunsa yana shafe hawayen idanuna nadubeshi shima ya rame nace sannu da dawowa ya dauki hajiya yaya naji kamar batajin dadi nace inazaton hakan fiddausice ma takwana da zazzabi shima yazauna bakin gadon kin kaita asibiti ne nace a a balokaci inmun tafi zan tsaya agarko inkaita asibiti kadamujenan subamu allurai gashi mudayau mukaso tafiya saidai gobe cikin rashin fahimta yace inazaku gakaya duk gidan abir kice nadubeshe abban hajiya kaima kasan bazan iyazama garinnanba karatu wanda nasamu Allah ya amfana saidai dan Allah kaje kace da baba balaifinabane yatsuramin idanu sannan yayi murmushi haba jidda ke anaki haukan zan iyasakin ki ya murmusa indolene inzaba tsakanin kyan hali da kyan suffa zanzabi kyan hali mutum uku nayiwa kacici kacici duk sunce kyan hali bare kema jidda kina da irinnaki kyan basma fari zata nunamiki najisanyi amma afili nace inbatafa huceba dole kahakura yace tahuce umman hajiya wannance silar warwarewar dukkan matsalolin dady ya yarda yamaida shiwa saidai gidanta da banne kuma yabi shawarar bello ansaka na urori batare dasanintaba abban su hajiya yakoma aikinsa bayan yasake kwantar da hankalina to ashewannan tafiyar da yayi yanasone yadawo da aikinsa gida saboda ansake sabuwar gwamnati yanaganin kuma za a dan samu kyara danhaka shima yana bukatar taimakawa gidansa na na ibawa yakammalu katon gida yayi kanashiga kasan maigidan maisan yarane yazuba komai
Sabo kuma iridaya sai basma takafa masifa cewa yayazaya samana komai iridaya wannan yanuna so iridaya yakemana donhaka saiyaba kudi dubu dari biyar yace takara abinda takeso dama itayafara kaiwa sainima yazo yakaini nida yara nayi murna sosai saidai nace masa ni inatsoran zama da basma yace kada indamu kowa dagefanta yarane gurinsu ahade nace to Alla yakara arziki yasa zamuyi nisan zango yarungumeni yace amin yabani cek naduba kudi dubu dari biyar nace namenene yace in inaso zankara wani abun nace haba abban hajiya zaman duniya bana kiyamaba aiwannan ya isheni kabarsu inyawuce wannan yazama kauyanci ma kasanmu a kauyene muke cika guri da ado yayi dariya yace to kidaibarsu hakkinkine kisacikin account dinki kiyi abinda kikeso dashi nadubeshi inana maman maamafa yace meyasa kika tambayeni yacigaba kekadai nabawa banda ita yayi hakanne dan yagwdani nace to raba mana dan banason katashi da rubeben gefe gobe kiyama malamai sun gaya mana duk wanda ya fifita guda dagacikin matansa hakazai tashi yace to zanbata itama
[30/09 9:01 pm] Inna👬👫: Walima gagaruma akayi kowaccen mu da jama arta nikam har yan kauyanmu saida na aika direba matan babana wannan karon harda babagaje hinduwa dama tunda muna kusa bata sati batazoba koda tahaihu kayan daki nacanza mata babagaje tunda taga matsugunina tasake shiga taitayinta tayarda cewa idan rana ta fito tafin hannu baya kareta kuma abinda Allah yashirya babu mahalukin da zaicanza takuma lura yanbori da bokaye suna amshewa mata kudine suna gaya musu karya mika lamari ga Allah shine maibiyan duk wata bukata niko najidadin babagaje tazo gurina wannan yatabbatarmin cewa tagane kuskurenta nikuma nayafemata baya anlafa tazo tasameni gefe tace hajiya kuluwa don Allah kiyafeni nagane kuskurena kuma duk masu hali irinnawa sutuba sudaina nace baba nidama tuni nayafe miki wanda nasani dawanda bansaniba harma da wanda zakimin nangaba nacigaba dacewa inasone inyikoyi da wani sahabin manzon Allah wanda Annabin rahama yace yanzu dan aljannah zaishigo sahabbai sukatsaya suga wanene zaishigo saisukaga wannan sahabin sau uku anahaka wani dagacikinsu yabishi daonyaga wacce irin ibada yakeyi da akaceshi dan aljannahne saiyaga to aimashi yafishi ibada karshedai wannan sahabin yatambayeshi irin aikin da yakeyi saiyace mishi nakasance zuciyata atsarkaketake banakwana dawani kumabana tashi dawani hakanan duk wanda yamin laifi tunkafin yanemi da inyafemasa nake yafemasa naceto babagaje irin wannan halin nakeson inyi koyi tace nimazan kokarta Allah yayimiki albarka dazasu tafinayi musu shatara ta arziki bare kawata binto danajata toilet dina saboda mutane nafada mata kudinda abban hajiya yabani nakuma nemi shawarar abinda zanyi dasu banda abinki kuluwa kudake birni aikune kukasan sana a saidaiko ingidan gona zakiyi adingamiki kiwon kifi da kaji irinnakwai shi yaya ado keyi kinga yanda yakarbeshikuwa bareku abirni zakisamu alheri na amince cikin zuciyata kuwa nadauki aniyar sama ila mijinta zandankawa komai don yanada amana sukatafi muna kewar juna
Basma kuwa anshiga kasuwa andebo kaya nasawa dana daki tanata fasamin kai adole ita miji yafisonta har yabata kudi baibanba batasakarma yayana fuskaba basazuwa gurinta amma yarta maama da gari yawaye zatayo gurina mai aikinta tazo tayitayi yarinya taki tafiya innace kibartaman saitace mamanta tace kar in barta akarshe dole tahakura tabarta asheduk wannan jida maaman datakeyi batasata islamiyaba sai boko nayo mata rijista tashiga binsu uwarma bata saniba saidagabaya donhaka harda kai karata gurin babansu saiyace mata tabarni da halina agabana yafada matahaka niko bandamuba tunda inkaji ance halinka ko aniyarka yabika kana fada to halin ko aniyar bamasu kyaubane inmasukyaune wannanma ai addu ace zamannamudai gashinan daditadai kowa da gurinta hakanan inazuwa makaranta bancika zamaba wannankuma baihanani indawo inyiwa mijina abinciba aduk ranakun dayake gurina itakuwa saikishin banza komai saidai masu aiki suyi hatta gyaran dakinsa nikuwa innice zangyara har falonsa insamasa turaruka inkaga mata sunashiga sunafita to kayan matane hadiye wannan manna wannan lika wancan niko narikewa kankana da kunin aya da dabino dakuma yayan itatuwa saikadan dagacikin magungunan danatabbatar da ingancinsu hakamukaci gaba dazama nidai kullum zanshiga da sallama ingaidasu takan amsamin cikin isa dagadara nataganin isartace ko tsorontane yasani nakezuwa har wajenta ingaisheta amma agurina inayine kawaidon Allah
Babba da yaro inabasu girmansu duniyarma nawace inmai tunani yayi tunani inazaune yashigo da sallama maama tace hajiya zomuyiwa abbanmu tubuli wayuhu lihullahu tida kinga yasa sabon kaya mukasa dariya ni dashi yazauna dama innagahaka magana zaiyi yadubeni umman su hajiya yarasunyi hutuko nace eh yace dama basma keson kai maama ingila tayi hutu nace kozakishirya kutafi nibani da lokaci damunje nace kagani ba ayihutun islamiyyaba damunje ammakada kadamu in anbude bizar ummara zankwashesu muje yamatso yarungumeni yaradamin akunne inkinje saiki rokowa fiddausi kanne yan uku nayi masa harara irintawasannan yace idanunki dinnan suna burgeni saimukaji su maama sun kwashe da dariya ni namantama suna gurin maama tace zanbiki umma nace to yarinyar bataso tafiyaba amma basma tatafi da ita baruwanta da islamiyyan yarinyar satinsu hudu suka dawo tajibgowa maama tsaraba ammako alawa batace inbawasu hajiyaba shikanshi saisayayi mata magana tace ainimazamu sunasamun hutun islamiyya kuwa mukayi saudiyya nayinayi tace yarta bazako inaba da kuka mukarabu munyi ibada yanda yakamata dazamutafi kuwa muma munyo tsaraba dama tunmunacan yake damuna waiduk gidan badadi mudawo shikanshi saidabananan da yara yasan muhimmancina zuwa yanzudai bazai iyatantance wayafi so ba munadawowa ko hutawa banyiba yatareni da larurarsa nayi mamaki harnace abbansu hajiya saikace baka da mace acikin gidannan yace to in inada mace kowacce da irintako danabude tsaraba komai iridaya nasaimusu da hajiya da fiddausi shikanshi yasha mamaki yace jidda halinki da banne hakika dana barki danayi danasani mara musaltuwa danakai mata kogodiya maama tace nagode umma niko damuka dawo momyna batabawasu hajiyaba agabana tace to banbasuba nima aiban rokaba nidai nafita watarana abbansu hajiya gurinmu yake inazaune inamusu home work na islamiyya hima yazauna yana tayamu maama tashigo tace umma nima yimin home work din momy bata iyaba saiyakalleni ta iyamana aiki takeyi maama sarkin wayau tace abba itafa tace bata iyakaratun islamiyyaba innamanta batakaramin nace to zonamiki yaudagobe sai Allah hajiya shiwa anzama nakirki tashiga islamiyya tsakaninta da anty nana sai mutunci da zumunci sannan tanayiwa basma fada tarike mijinta tagaya mata banda shida mahaifinsa sunada mutunci dabazasu rikesuba nikuma tana mutuntani daidai gwargwado duk sanda tazo gurin basma zatashigo mugaisa nima inabata kimarta ta surukata cikin lokaci kankani gidan gonata yabun kasa munzuba kaji nakwai dana kiwo gakifi harda raguna Allah yasawa abin albarka yauma nasa akawo mana kajine da kwai