Sashe 10
Idan Rana Ta Fito Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
birni gurin su Dady.Na ce in zo muje? Ya ce a'a muna da yawa sannan zanziyarci abokina.Mun kwana 2 bamu hadu ba to ba su ma san nasake aure ba, don bana son yi ma Basma zanca."Na dube shi da sauri.""Kana nufin bata san ka aure ni ba?Ya ce,"Eh."Yasa hannu cikin aljihu ya ciro bandin din 'yan naira hamsin ya bani.""Ga goron Sallanki."Ya ciro na naira goma-goma ya ce,"Ga kuma wannan ki baiwa 'yan yawon sallah."Na durgusa na amsa ina cewa,"Har haka don Allah?Allah ya saka da alkhairi, sai kun dawo.""To nawa goron Sallar fa?"Yatambaye ni."Tam, fadi me ka ke so na baka?""Ni nawa sai anjima lkcn krt sai ki bani."_Na gane nufinshi, sai na yi murmushi.Ya daga girashi guda daya tare da cewa"Understand?"Ban san me yake fadi ba, lokuta da yawa in zaya min magana sai ya saka boko, ni kobana jin me yake fadi. Ina matukar san bokon nan in iya yaren hannu kaiwa na daga mishi ya fita yana min dariya, yasan anjima zan dame shi da tambayar me ya ce?Tun bayanfitar shi 'yan yawon barka da Salla suke shigowa ina ba su, nan da nan lbr ya yada gari ina raba sabbbabun kudi yara wasu dayawa ma ban san su ba, har da yaran gidanmu.Nan suka je gida suka kai lbrn sunzo gurin na basu kudi, yara ma suna ta zuwa ina basu.Nan haushi ya cika su Baba Gaje, ni kama ranar na sake godiwa Allah.*"Hakika IDAN RANA TA FITO TAFIN HANNU BA ZAI TARE TA BA."!!!! [30/09 9:01 pm] Inna👬👫: 57.Na yi shiru, zuwa can dabara ta fado min na fito naje kicin nadakko fitila na zo dakinna kunna duk suna tsaye. Sannan na fito na kai su dakin su mijina suka ci abinci da rana, na ce su zauna in kawo musu ruwa." Hinduwa ta ce ba shi muka zo sha ba, mun zo ne sbd Babatana son ki bata jari tunda ke kin kasa tunanin hakan."Na ce,"To bari in kawo." Nadubi Baba Gajena ce kamar nawa zan baki?" A fusace ta dube ni "So dai ki ke ki kure ni, to bn ce ko nawa ba in kim ga dama ki bani abinda ki ka yi niyyar har sai kin yi min wani kwaubannen Jaraba? Bar ni in ji da cin mutuncin da mijin ki ya yi mana."Ban ce komai ba na koma daki yanakallona na ciro kudi cikin Jakata na dibi 'yanhamsin-hamsin ba tare da na kirga ba na kai mata, fizga tayi ta kalmashe su sannan ta bangaje ni ta wuce.Hinduwa ma tsaki ta fita,ita dai ta ji takaicin yanda ta ganmu ni da mijinta."Na fita na kashe fitila na maida na koma daki na koma daki na shiga shirin bacci.rannan dai kam na ba da barka da Sallah.Kuyi hrk 58.Washe gari kuma nima na tafi yawon Sallah, sai dai maimakon a bani ce nake badawa. Baba kam da na ba shi kin kar6a ya yi, ya ce dani."Maigidanku ya yi mini komai Jidda, buhun shin kafa da nama, kayan sallar har da kudin barka da sallah, don hakaki bar naki Allah ya yi miki albarka ke da mijinki, da zuri'ar da Allah zai ba ku, ni ai yaron nan ya gama min komai tunda ya aure ki a lkcnda kowa ya guje ki, ba zan daina horanki da yin biyayya gare shi ba. Na sani ance zomu zauna zo mu sa6a, ina so ki shanye dukwani 6arin rai da zai daga gare shi.Ni kaina ban ce ki gayan matsalarki da shi ba bare wani, in wuta ya hura ya ce ki shiga to ina so ki shiga matsawar ba sa6on Allah za ki yi ba."Na ce,"To Baba, Insha Allah za n yi duk yanda ka ce." Ya ce,"Allah ya yi muku albarka.."Ashe duk hirar da muke yi Baba Gaje tana ji sai da muka yi tace da mu."Su sauran tunda ba kai ka haife su ba ai sai ka ce Allah ya tsine musu.,Babaya ce,"Gaje ina raba ki da la6e, wannan mummunar dabi'a ce."Ta yi cikin gida tana cewa,"Oho dai,sai dai ku hadu ku zage ni din bayan na ba ku da yanda zaku yi da ni,"Eh!Na riga na zama ciwon ido sai hke."Da kallo na bita har ta shigw."Na yi guntun murmushi, Baba Gake kenan,ko sai yaushe za ta gane? Matan gidan mi har zuwa matan Yayanu dari 2, na basu sabbin 'yan naira hamsin-hamsin, Hinde nabata dari uku ganin na ba wa Baba Gaje jiya yausai ban bata ba, nan ta shiga mita da masifa wai don ba ita ce ta haife ni ba shi yasa na ware ta na hana ta don ban bata abin hannuna ba ai ba baya taci, kuma duk hassadata ban isa in ce zan maida ta baya ba."Jikina 6ari na ciro kudin na bata daga nan gidan Binto na nufa Aminiyata, har da sabon yadi na kawo mata cikin kayan aurena ba wanda ban san ba, dama duk damijina ya raba sai da na aika mata da su har da turmin zani. [30/09 9:01 pm] Inna👬👫: n55.Baba Gaje da 'yarta Hinduwa kuwa taikaicin duniya ne yaishe su, suka shige daki suna takaici.Hinduwa kama kar da kuka, tana yi wa Baba Gaje mitar cewa ai tuni ta ce zata raba auran Kuluwa amma ta zuba idanu, gashi nan Kuluwar tana ta yin abubuwan da gayya.Baba Gaje ta ce, "Gidan 'yar borinnan zan koma ranar a gabana ta yi maganada Aljanu kuma sun ce za su raba auran, to kin san tunda aka aurar da matsiyaciyar komai na kusuwanci ya tsaya bana sana'arkomai sai dan dashin nan. Kina kallon ko matan gidan nan yanzun sun daina shakkata kamar da, Laminde fa an ce har gidan Kuluwa taje taya ta aiki Basira ke tsegunta min an bata kudi da turmin zani da nama, in da ne ta isa ta ce zata yi min wannan abin?"Hinduwa ta ce,"To ke ma Baba ki je gurin Kuluwar mana ai nasanzata baki kudin in yaso sai ki zo ki kai gidan 'yar borin, in ma da zai yiwu da ni sai in auri mijin Kuluwar ita kuma ta dawo ta ci gaban miki da tallar.",Hinde ta ce," To fadi zamu yi mu ce kin je gidan? Kima bari sai dare sai muje tare nima in samo dan na 6atarwa kafin in maye gurbin ta."Nan BabaGaje ta amince da shawara 'yarta.Wa ya gauwar guzuma, da kwance uwa kwance kan cewa uwar Agwagwa tana baya 'ya'ya sunagaba.Daf da Magrib mijin ya dawo daga birni, kafin sannan na ci uban gayu da watashaddar. Ya yaba sosai, sannan ya shiga Masallaci sai da suka yi Sallar Isha'i, sannan ya shigo na kai masa ruwan wankakamar yanda ya saba, yaje yayo zama ya yi kan kujera wai ya gaji na ciro man sa daga cikin Jakarsa in masa shafa, na tsaya kallon shi ya ce duk fa cikin krtn ne kin ga yi maza ki samu ladan aure. 56.Na dakko ina shafa masa cikin kunya ya juyo dani jikinsa yana min cakulkui, ina kyakyata dariya na makalkale a jikinsa, kawai sai naga mutanea cikin daki sai da suka shigo nema sannan suka ce gafaranku dai, in dai na tsorata makuta don kankamewa nayi ajikinshi.Shi kuma ya ce,"Su wanene ku?"Baba Gaje ce ta yi magana."E,to dama dai mune ashe megidan yana ciki."Lokacin ne dukanmu muka fahimce su wanene, sai kuma na ji kunya na sakko daga jikinshi, su kuwa sunatsaye Hinduwa ta tsura mana idanu.Ya ja tsaki tare da cewa,"Ku jira a waje mana.",Ya ci gaba da cewa,"Ku jira a waje mana."Ya ci gaba da cewa,"Ban son me yasa mutane suke yin abin su tamkar dabbobi ba, sai ka ce ba ku san sallama ba.A tsarin Musulunci in kunyi sallama sai kun nemi izini an ce ku shigo sannan za ku shigo.Na ce,"Kayi hkr ba su za ci kana ciki ba."Ya dada jan tsaki, na fita suna tsaye kowanne zuciyarsa tana suya.Na ce"Sannunku da zuwa."Hindu ta ce "Don mun zo shine Maigidan ki zai wulakanta mu?"Baba Gaje,"Kuma laifina ne daga unguwa muke shine na ce mu shigo amma laifin mune muka zo."Na ce,"Ku jira ya fito sai ku shigo."Suka ta6a baki suka yi shiru.Yakwala min kira naje da sauri ya ce " Kin bar ni ni kadai." Na ce,"Su Baba Gaje fa suna jira ne ka fito su shigo."Ya ce "Kin ga dai kayan bacci nake sawa, Allah ba zan fita bakema je ki sallame su ki zo ki shiga daukar karatu.." [30/09 9:01 pm] Inna👬👫: 59.Na yau ma na bata goran Sallarta itama kudi masu dama. Ranar dai La'sar lis na bar gidan na zo gidan Haja, na dan jima sannan na biyo ta gida na wuce."Anyi Sallah da kwana 3 ya ce min zaitafi fajibi, tun da ya furta zancen ba kasa magana, sannan na hade rai ya ce,"Fushi kike yi?"Na ce "A'a kaina a kasa ya ce to yana ga kin hade rai?"Na dago na dube shi."In ka tafi yaushe ne za ka dawo?"Ya jawo ni jikinshi."Ba zan dade ba."Cikin muryar shagwa6a na ce mishi."Haka kowane lkc ka ke fadi, in ka tafi ba na ko samun lbrn ka, kuma gashi..........." Na yi shiry na kasa karasa zancen saboda nauyinsa da nake ji, ya ce"Uhmhum, ina jikin kuma gashi me ne?"Na ce,"Dama karatun na na ce zai tsaya."Ya dago fuskata ya haska ni da wayarsa."Kina nufin in na tafi ba kya tilawa?""Kai baka gane ba, ba shi bawannan dayan karatun ana tilawa ne."Shima din yayi dariya, sannan ya ce,"Gaskiya shi ba zaya yiwu ba kiyi tilawarsa ke daya ba.""To shi ne ai."Ya yi ta min dariya yana lallashina.Ana gobe zai tafikuwa yaga dun na damu ya ce da ni................. [30/09 9:01 pm] Inna👬👫: Waidama kinasona ne haka natashi zaune nazubawa fuskarsa idanu danbirni kenan to inzan cireson Allah da manzonsa da mahaifana aisai naka nidince dainaga kamar bakaso yatareni dasauri injiwa sonki fadarshi mabata bakine jidda gashi kin hanani komawa gurin aiki nakamo lallausan hannunsa nace dashi abi da dakatafi kake mantawa dani yasake cewa injiwa nikaina bansan lokacin dana jefo masa tambayar cewa ammanasan kafiso matarka daniko Yayi shiru cikin mamaki anya wannan nan gaba baza ayi daru da itaba yanda takebin didiginnan ammasai yace dani aikema matataca jidda dukkan ku so iridaya nakemuku nayi yar ajiyar zuciya nace nayarda da