← Book details Idan Rana Ta Fito Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 19

Sashe 8

Idan Rana Ta Fito Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kowa sani tunda ke ce sila.""Za ki gane, garama ki sakar min da."Na mike tsaye tare da cewa."Kin san mi ki ke fada kuwa?"Na fito rai 6ace, na ce"Baba na wuce, Allahya sawwaka."Itama Baba Gajensai naji ta ce,"Lanti kun dai yarda da abindanake fada muku ko?" Gashi daga saka tsakin kukan ciki wuta har ta fice a gidan."Sai yanzun na gane nufin su. Ni ce na kamaZubairu shi ne ina shigowa aka zuba tsakin kuka cikin wuta. Hakan ya zo dai-dai fita saboda abinda Hinduwa ta min.Na yi shiru tsaye a kofar gida, ina cizonyatsa, zuciyata cike da dana sanin zuwa gidan.Na girgiza kai tare da cewa,"Ba komai."Gidan Binto na wuce daga nan zuwana na 2 kuwa rasuwar Zubairu ce najeranar 3 nan ma don Baba Tasalla ta matsa min ne sannan Baba ya zo ce in je i 43.Binto ma ta zo har gida ta ce in tura musu aniyarsu in je, don suna ta yada gare da cewa kin cinye shi shi yasa ki ka ki zuwa gaisuwa, har suna yada cewa mijinki kama shi ki ka yi kika rike mishi kurwa sai da ya aure ki, in ba haka ba me zai ci da ke?"Shi yasa ma tunda ya tafi satin bikin bai dawo ba.Na yi murmushikurum, bn san lkcn da zasu gane cewa Annabi, ya faku ba. Na ce, to zan je. Shi ne muka je tare da Baba Tasallah. Baba Gaje ce ma ta amsa mana gaisuwa amma Hindesabon kuka ta dasa tare da cewa zan ga karshena."Tasalla ta ce,"In ba taga nata karshen ba aiku kwaga naku." Sai da muka fita sannan Baba Gaje ke cewa nasan bani da gaskiya shi yasa na taso wannan masifaffiyar matar.Kun ji Baba Gaje shege yi da mai zina, sai ka ce itama ba masifaffiyar ba ce, tun dagasannan ban sake zuwa ba.Yau gidan Binto na tafi kitso, na same ta ta yi sanwar dambu, ta ce kin zo da son kananan kitsonku na fama gashi ina aiki, sai ki taya ni."Nan na canza zani muka shiga aiki, na ce mata."Kan sannan ma ya bushe, don na wanke.Ta yarfa min kitsona kanana masu ban sha'awa, na dawo gobe zamu tashi da Azimi cikin birni, su ance sun dauka tun jiya. Na rasa me yasa ba ma dauka Azimi gaba daya, abin yana damuna.Baba Tasalla ta ce,"Zaa siyo cefa ne?"Na ce to, na ciru sauran kudin daritara da hamsin, na cire hamsin din na ce je da su Baba su kenan.Abinda ya samu muyi amfani dashi, ita ce ko aje gurin Haja?Na ce a'a duk da tana tambayata ko ina bukutar wani abu?"Na ce a'a nasan dai tunda da danyan abinci ko ya ya zama sarrafa. [30/09 3:33 pm] Inna👬👫: 44. Yau Juma'a mun dauki Azimi na 6, na fito daga wanka nayi sallah.Ina zaune ina shafa, na soma kwalliyata don ina son kwalliya.Tasalla ta leko ta dube ni.,"Ke wai ba na ce da ke in ana Azimi ba a wannan fente-fenten ba?""Tashi dai." Na tashi ina kallon fuskata cikinmadubi. Lokuta da yawa in na dubi kaina sai naga tamkar ba ni ba ce, fuskata ta washe ta goge ga laushi, ko yanayin manda nake shafaea ne? Haka nan cikin wata 6n dan nayi a killace jikina ya yi kyau, nayi 'yar kiba kuma kirjina ya ciko." Gashina ya koma kamar na fulani, na kan yi sha'awar kwayar idona farare tar gashin idanuna ya musu runfa.Dama hkrn kana ne da 'yar wushirya man bakin da nakw amfani da shiyasa sun zama farare tamkar kankara, kafufuna sunkoma bani da kaushi yanzun gwanin sha'awa Tiraren da nake shafawa da man da nake amfani da su sun kama jikina har dakina da kayan sawa na kamshin suke yi.Kan gado na hau na baje Akwatuna na ina duba kayan da zan sa, na dago wani jan yadi ina son saka kayan sai dai matsalar riga da siket ne kayan, naja tsaki kusan rabin kayana riga da siket ne.Na zuba musu idanu yanzu haka zan yi asarar kayan nan?Na ciro siket din na sauka nasa bai shiga ba, sai da na cire ciki in juya shi nan in juyashi nan na rasa ta ina ne dai-dai din, siket din sai da kyar.Na dorarigar a fiki na ce sai ku ce ta "yan yaye? Don Allah ga wannan 'yar riga, ga mamakina da saka 'yar shimin da nake sawa cire ta nayi sannan rigar ta zauna na daura dan kwali sannan na gyara kayan, nakuma gyare daki tare da karkade gadonmaigidan, duk da baya nan kullum sai na gyara gadon nasa sau 2, safe da yamma.Haka nan hankicin shi da ya mantada shi duk lkcn da zan yi wanki na kan wanke shi in linke in sa mashi kan gadon.Tasalla ta leko.. 45."Ki zo ki kwashe naki abincin, yau dai mun cika kunun nan kiza ki kiran yaron nan ne ya kaiwa Baban naki?"Zan yi magana kenan muka ji sallamar danbirbi.Baba Tasalla ta shiga cewa,"A'a'a lallai yaumuna da manyan baki, da yamman nan kake tafe?"Ni kuma kasa motsi nayi ina kallon san6alelen mijin nawa, wanda ko cikin birni sai sa'a.Yana sanye da kananan kaya wando mai ruwan kasa riga mai ruwan madara.Ya yi 'yar k'iba har da dan tinbi.,Ya yi ado da saje da gashin baki, sam bn san ya zo kusa da ni basai da na ji Tasallahtana cewa so kuwa kai kin tsaya kina kallon shi ba sannu ba barka ya hanya? Kafin nayi magana sai na ji ya hura idanuna k'amshinsa ya gauraye gurin.Na sauke ajiyar zuciya tare da yi mushi sannu da zuwa, ya dubi Tasalla ya ce,"Amaryar ta wace kuwa?"Me ki ke bata ne Tasalla?"Cikin dariya Tasalla ta ce,"Kaji muke ci, ni kuwa sai na amshi Jakar tasa nanufi cikin daki.Ta ci gaba da cewa, sai ka ce tasan kana tafe yau gayan nata yafi na kullum. Ya shigo yana cewa ta ji a jikinta cewa ina tafeko Jidda?Na zauna bakin gadotare da rufe fuska. Yazauna kan kujera na tsugunna a gabnshi nace ina yini?"Ya amsa da lafiya.Sai kallona ya ke yi, ni kuma baki ya ki rufuwa, sam bai 6oye mamakinsa ba har lkcn shan ruwa, dama ya zo da tsaraba ciki har da su lemon zaki da kankana zuwa su Ayaba.Nan Tasalla ta hada su ta yanyanka wai irin yanda suke yi a inda ta yiaiki a birni har ina cewa "Allah yada dai ya ci kada yaga ko kazanta me an hada wannan da wannan sai ko ga mamakina yafi maida kai ga 'ya'yan itatuwan, sai kunu da kosai.,Har lkcn cewa yake ni ce kuwa?Na ganni kuwa?Nan fa dadi ya rufe ni, domin kowace mace na sani ta son mijinta ya yabe ta, ina nufin ta bir ge shi. 46.,Dama Binto koyaushe muke hira takan bani lbrn yanda zan ju da zaran mun soma rayuwa da mijina. Tun ina gwale ta har na soma kwadaita ma kaina hakan, don Binto irin matannan ne marasa rufi, na kan ce mata ke fa ki ke bani lbrn cewa Sama'ila yace miki ba kyau ki fadi sirrinku.Tunda ya fiya Sallar Asham bai shigo ba na sake yin wanka na kuma gyara jikina na canza wasuriga da siket din.Na dauki fitila ina dura kalazinr, na gama na gofe gurin. Ya shigo da sallama na amsagami da masa sannu da zuwa ya amshi fitilar hannuna yana haska ni.Yau dai kina son rikita ni da gayunki, ya ce zo ki ji na je ya zame dankwalin kaina."Kitsonki ya yi kyau."Na sunkuyar da kaina gabana yana faduwa.Ya shafa kitson da hannunshi, sai na ji waniyar........... a jikina, donni wani namiji bai ta6a rike ko yatsana ba. Ya ce,"Wacece ta miki kitso nan haka?"Kaina yana kasa nace,"Binto ce take mun.""Lallai zan yi mata biya na musamman ko?""To dama idan na bata kudi bata amsa, sai dai in Baba Tasalla zata je mana cefane Garko in bata ta siyo mato omo da sabulu na wanke hannu.""Ke ma kin kyauta amma zan yi mata biya."Na dauki dankwalina zan da [30/09 9:01 pm] Inna👬👫: 47.Na ce,"To." Na koma na zauna a zuciyata kuwa cewa nakeshi kam baya raina abin kallo, ko menene na kallo a kitso?Can na tuna da krtna na ce duk fa krtna da ka koya min na haddace saigobe in ka huta ne zan karanto maka ka ji?"Ya ce,"Eh,amma yau ma da akwai wani sabon darasin da zan fara koya miki, kina so?"Na ce,"Eh,A raina na ce, kila na boko ne. Ya ce,"Yauwa yanzun fara da bani lbr da bana nan me ya faru?"Na ce"Ba komai."Ya ce,"To ina da ina ki ka je?"Na daga kai alamun ina so in tuno, na ce,"In gana dai fi zuwa gidan su Haja, sai kitso gidanBinto, in kaga na je wani gida sai dai barka ko gaisuwa."Ya ce,"To gidanku fa?"Shi sau 2na ta6a zuwa."Duk na fada mishi yanda muka yi da su Baba Gaje."Yar dariya ya yi tare da cewa dani."Allah ya sauwaka."Amin."Na amsa, sannan na tashi na hau gadona na kwanta shima ya mike ya nufi gadon shi.Na gama karanta addu'a bacci ya soma dibana, na ji yana kirana."Jidda! Jidda!!"Cikin bacci na ce,"Na'am."Ya ce,"Zo ki ji."Na nufi gurinshi.Yana zaune bakin gadon ya ce,"Haka ki ka kwanta ba ki saka kayan bacci ba?"Wadannan za su cutar da ke, cire ki zo ki ji.Na yi hamma sannan na juya na cire na saka, ta kasan gajera ce zan dora ta samanya ce bar ta ma wannan ta ishe ki, bacci nanufi gadona ya ce kin ga zo in koya miki krtn.Na nufi, gurin shi ya ce,"Kin ta6a dana gadon nan kuwa?"Idanuna suka wartsake daga bacci, na ce ainaka ne, ban ankare ba har ya kamo ni ya yi sama dani zuwa kan gadon, gami da ce min.Ya kamata ki dana gadon nan saboda kina hidima da shi.Ba zato sai na jini cikin jikinshi, duk jikana 6ari ya dauka don jin wani bakon lamari........" 48.Ya ce,"Nutsu karatu zan koya miki don shima din yana da mukutar lada."Maimakon in ji yana krtn Aya ko addu'o'i sai naji yana min wasu abubuwa wanda jikina ya kasa dauka, sai dai na kasa cewa ya bari kuma na kasa yunkurin kwacewa.Ban san yaya zan fassara irin wanna sabondarasin da Maigidan nawa ya shiga koya min ba.Ya ce,yana so in kware nan da kwana 3, yana
Chapter 8 · 0% Book details