Sashe 12
Idan Rana Ta Fito Part 3 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Yarinyar tafisonta fiyeda husna saudiyya nida dirarmu amakka yakamin tsoran Allah tareda saon Allah da manzonsa S A W dakuma son addinina naga mutane tamkar kasa danyawa nayi kuka harnaji babu dadi don farinciki hakika rahama t Allah karku kasance masu yanke kauna dagasamun rahamarsa nace ni jidda nice agaban ka aba dakin Allah munyi addu o i lahira da duniya duk munroka kumasaka kowacikin addu a ta hattadasu baba gaje naroki Allah yashiryar dasu inmasu shiryiwane mijina kuwa nagayawa Allah kukansa Allah yabashi zuri a tagari bankumace daga gareniko itaba nadaikai kukansa ga Allah mungama aikin hajji cikin sa a saidai munsha wahala musammanma haja saboda jikin girma danma tanada kokari kumajikinta ba irinna mutan zamaninnan bane dakau takemukayi yantsara bobimuka nufogida cikin kano mukasauka saimuka dauki tasi harkauyanmu
Hakika munga yan sannudazuwa jama a ko inasai murna baba tasalla naba jarkokin zamzam nace duk arabama jama a gida gida kar atsallake da dabino da bagaruwa gidanmu kuwa galan nabasu Ammaciki nadibarma babana Saidana huta tukunna sannan sauran kayanmu sun iso nashiga rabo duk jama a kowanne gida nabasu bakin rabonsu gidanmu kuwa gyalulluka naba manya yarankuwa wasu dankunne wasu hijabai babagaje kuwa harda doguwar riga hinde hijabi da takalmi saidai sunraina tunda har gida suka yimin takakkiya suka watsomin abuna heda sukakoma gida hinduwa tanata yiwa babagaje kuka waime yasa zatace amaida itafatanason nata kuma itamasaitaje makkan dakyar babagaje talallaheta tundawowarmu daga hajji sunana yakoma hajiya kulu kosuce hajiya hauwa yakasance jama a sunabani girma sosai koyaushe natuna wannan daukaka sainazubda hawaye cikin lokaci kankani Allah yasauya rayiwata Allah nagode maka mun kusan wata uku dadawowa sannan maigidan yazo inacikin gyaran dakin kawaisai naji sallama dasafe kamar dashi muika kwana najuyo inakallonshi yanasanye da wando Jeans bulu da farar riga yana rataye dajaka shimadin niyake kallo nasaki murmushi har hakorana suka bayyana hakoran makkan danasa guda biyu suka haska fararen hakorana
Yace a a hajiya jidda kinga yanda hakorannan suka haskaki kuwa yashigo inamasa sannudazuwa atakaicedai ranar mun karantu sosai dasafe najanyo jakar danayo masa tsaraba nace gatsaraba yace duk tawa nace eh yafito da zafafan jallabiya guda biyu dama danashiga wata baiwar Allah nasamu daganinta yarbirnice nace zansaiwa maigidana jallabiya Dan Allah kitayani zabe tace bakine kofarine mijin naki nace hadai wankan tarwadane yanada tsawo tace tokidaukar masa wannan saidai tsada yakuwa buda jallabiyun ga agogo takalmi sai rigunan barci irinwanda naga yanasawa sai sallaya da kur ani yayabamin sosai yadinga min godiya nace habadai kaida kabiya min kuma inceme Allah daiya barmutare ya azurtaka da yaya nagari yarungumeni taredacewa amin inason yaya dayawa nace ti Allah yabada masu albarka satinsa daya yaje birni yace yanagyara gidansane dazan koma inshiga makaranta kainayi farinciki dominnaroki Allah yabani ilmi gashiya amsamin danaje gidan binto da labari tayimurna sosai hiyasa in abin farin cikiyasameni ko nabakin ciki itanake dosa
Koshawara tabani innabi sai inga dacewa hiyasa itama bakaramar tsaraba nayomataba kwana biyar dazancan yace angama inhada kayana sajan zaizo yakwasa zuwa birni nikuma zuwa jibi mawuce tare nace to saida na sallami kowa gidanmu nashiga akarshe dama baba yasan dabatun maigidana yafada masa nashiga da sallama babagaje saita dau gyalenta zatafita nace baba nazone muyi sallama kumanaga zakifita tajuyo cikeda fargaba tazaro idanu inkuma zakije cikin in inatayi maganar nace cikin birni zankoma jiyahar angama kwashemin Kaya saiga babagaje akasa ragwaf dasauri nakai hannu zantareta ammahartakai kasa dasauri tatashi zaune tana numfarfashi gamidacewa birni saikuma tashige daki
Duk dakunan nasallamrsu harda kudi nabasu kowace tanacewa inyafe mata kannan babana ma duk namusu alheri babagaje ko itada hinduwa lokaci suna daki suna tatauna batuna tace hinduwa kinji tsinannan malamin nan dayace yau zata haukace saigata waizasu koma birni itada mijinta hinduwa tace birni wallahi nima binsu zan kilama innaje insamu miji acan dan kwalisa irinnata baba tace kedadina dake rashin hankali da rashin kishinkai bandahaka menene nabinta tace Allah kuwa zuwa zannima lokacin nenashigo dakin sunata musu naciro kudi dawasu Kaya nabasu nace kayan hinduwa tasa babagaje tace dannaraina hinduwa zanbata kunce kudin daitadauka ammakaya inje insa abuna tafikar finsu hinduwa tawarta taredacewa nidai inaso abuna kekomai kice dani karna ansa kuma bawadatar sunedaniba tace hinduwa nikike fadawa haka takwashi kayan tafita tana kinkunai tace nikike zagi ko hinde tosainakona wannan kayab tace tab wallahi indai akakona minkaya Allah nima sainakona namutum mamaki yacikani yanda hinduwa kayiwa babagaje rashin kunya koni dabata haifeniba Allah bazan iyayimata wannan rashin mutuncinba nafito inacewa hinduwa wannan wanna irinrashin mituncine babarki kike maidawa magana gamamakina sainaji saukar dundu babagaje tasakarmin wai hinden tsaratace dazan hayyako mata cikeda tsananin al ajabi nabi babagaje da kallo nagirgiza kai sannan nace tobaba kiyihakuri ninawuce nafita hinduwa tanacewa Allah yakara bakekin shigar mataba nidaizanzo gobe mutafi ban tankamataba nawuce
Sajan yayi gaba da tasalla donhaka dagani saishi nashiga gaba kai mijina akwaitsafta hatta motarsa kamshi takeyi saida mukabi tagidan musamman muka wuce inda mukasake sallama da baba nima nashiga nasake sallamar su saiga hinduwa da kaya abako waizata banyi mata maganaba tadubi fuskar maigida na alhaji taredanifa za a nantake yadaure fuska damashi baicika da riyaba kuma kobaice makakalaba yanada yanayi naban tsoro inyadubeka adake saigabanka yafadi shicikakken hukumane sainaga tajabaya yace kima mungode saitajabaya da yar leda yafigi mota muka tafi tafashe dakuka tayicikin gida babagaje tanata lallahinta dacewa dama nasani bazataje dakeba wannan uwar hassadar tajedake kema kisamu irin mijinta hinduwa tace ita kucakama tasamu miji bare kumani ai nima sainayi aure cikin birni tace zakiyima mutan gidan sukashige daka suna dariya mukam tuni munmika datafiya muna isowa gidan mahaifinsa mukawuce munsamu antu nana kamar yanda najiyana fadi cikin fara a tataremu munci munsha sannan yafita guraran la asar yashigo yace to ga dady nan bari mugaisa yakaini can gidan har kasa nazube nagai da dady kaina nakasa har yamin godiyar tsarabar turarukan danaba sajan yakawo musu
Sannan muka tafi dady yakalli anty nana nayi matukar mamaki da bello ya auri yarinyar nan tace babu mamaki cikin so kumani banga makusartaba saidai rashin wayewa da rashin ilimi ammabata Dan lokaci yace karancin shekarunta nakalla tayi murmushi sannan tace nawagani daidai shikenan to Allah yazaunar dasu lafiya amin anty nana ta amsa
Nikam inaganin gidan dazamu shiga nadubi ginin bayan mun tsaya da mota natsaya inakallon gidan yace gidanki kenan jidda mushiga tunda nake aduniya bantaba ganin tsararran gida irinwannanba baba tasalla tafito da murna tataremu taredacewa kinga aljannar duniyarki ko nace um nakasa maga yakaini ko inana gidan yanunan dakinsa da dakina cikin sito bas kwata dadai sauransu yanunamun ma aikatan gidan yagabatar musu dani matsayin matarsa kuma maigidan cikinsu damasu gadi shara wanki baiwa fulawa ruwa harda namiji mai girki waisaboda bamu iyakunna na robin
[30/09 9:01 pm] Inna👬👫: Na u rorin kicin dinba saimu koyagurinsa ranar dakinsa muka kwana kan katifar gadonsa tare da lallausan bargo rayiwarmu ko ince karatunmu narannan yadike kowanne guri daya mukayi dagashine gurin bayin danashiga nazaci shima dakinne hatta tukunyar da akezama danyin bahaya nakasa dena mamaki na kyanta gagurin ruwan zafi dana Sanyi kai Allah kayi mana rahama saidanayi sallah raka a biyu domin nanuna godiyata ga ubangiji da wannan kyauta dayayimin dasafe kuma bayan munyi wanka mukazauna kanwani tebiri wandanaji yakirashi da dining muka karya shayine dasu kwai da sauran kayan dadi cikin kwana uku yasakani a islamiyya batada nisa dagagidanmu sannan cikin sati malamai guda biyu suka somazuwa koyamin boko daya dasafe daya dayamma shikuwa ya sallamemu yatafi yace inyadawo zaikaini makaranta yanzu yanason indage sukoyamin inda akawuceni bansamu matsalaba tunda bana aikinkomai ko baba tasalla saitaga dama gado kawai nakekakkabewa shimanice nace zangyara tasalla ma dakinta kawai takegyarawa nannazage da karatun islamiyya mabasauki ba matan aure bane nimadai basu sani matar aure bace abindama nalura yaran sundauka ni yar aikin gidance suka taimaka sukasani makaranta bannuna hakane ko bahakabane muje ahakan
Malamaina sunajin dadin yanda nakemaida kai wajan karatuna nima inajindadin yanda sukemin filla filla dakuma hakuri da tarin tambayoyina dakuma fahimtar dani dama kafin yatafi Saida yasaimin waya lambarsa kadai yasamin yace zaidinga kirana nace to inkakirani inazan danna yanunamin nace to inkuma zankirakafa basaikinkiraniba jidda zan kiraki kullum nace to nunamin lambarka gatanan kina dannanan zakiga wadannan lambobin sukadaine aciki nace to nunamin tawa lambar acikin wayarka yace kai jidda to gashi yanunamin nace yanaga nawa lambobin itako matarka wasu haruffa nagani guda hudu yakalleni to kema haruffan kikeso insamiki ne eh inaso nabashi amsa dasauri toshikenan saiyasa help itakuma nata love bansan me haruffan sukenufiba amma wanda yasa mata sunfi ban sha awa nace yabakasa mana iridayaba yace intagani kuma mezance mata haryanzu fabatasan inada wata mataba nace to kagaya mata mana gamamakina sainaji yace tsoron nakeji bansan halinda zatashigaba don batason kishiya
Tomenene fassarar kalmomin dakasamana yamike taredacewa dani yauwa kidena cemin danbirni kokikira sunana kokisamin wani kinganan birnine za amiki dariya tozan canza naluradai ya dojema tambayar danasane danhaka nakyaleshi shidai yatafine yana mamakin bakinwayon jidda yana me tsoran nangaba dakar inbasu haura sama da itaba hiyasama lambarta help ne saboda basma yasanta da binciken tsiya cikin wayarsa zata iyasashi gaba ammayanzu intaga taimako yasan mezaice mata nidaiko min ya inaji ajikina yafison matarsa dani dukdahaka bazankasa godewa ubangijinaba dannasan shidin Allahne yakwata yabani ammaban isako yar aikin gidansaba karatuko yanatafiya gashi namike kafa gidan mijina inacin karena babu babbaka koyaushe inazuba kunnuwa inji wayarsa shiru gashini bansan yanda zanyi inkirashiba