← Book details Idan Rana Ta Fito Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 19

Sashe 11

Idan Rana Ta Fito Part 3 Complete Hausa Novel · about 5 min read

batunka saidai ita tafini kyau nima inason mutum fari yayi dariya kincika shirme jidda kinason fari gashini ba faribane a a nifaba namiji ba macefa zomukwanta au zanbaki albishir ammasai kinbani goro sannan zanfada miki duk wanne goro kakeso nabaka to ke da haja zakuje aikin haji nayi dariya yaukuma da wannan zolayar kazo Allah gaskene nakankameshi saikawai nafashe da kuka dakar ya lallasheni ranar dai kasa barci nayi kwana tunani washegari godiya da addu o i nadingayi masa harsaida yasoma jin haushi yace kada insake masa godiya dokin albishir ya hanani jin haushin tafiyarsa lokacin da namasa rakiya zuwa gidansu haja daga nan zayawuce dama acan motarsa take itama cikin murna tatareni da batun rungumeta nayi itamanashiga kuka yayi tsaki nace ya isahakako nashare hawayena yace sajan zaizo yadaukeku yakaiku cikin birni ayomuku passpot din fita kowacce kasa kilani zandawo daidai da tafiyar ku nan daimukayi bankwana yashiga motarsa yatafi Haja ce tasanar da mutan gidansu tace jiya da dare yazo yashaida mata murna yan gidan sukayi tatayamu saiyamma nakoma gida wani abin al ajabi saiga zancan yacika gari babana dama nice da kaina nashaida masa shikuma yaja bakinsa yayi shiru dija ce tajiyo zancan tazojikina baritasamu babagaje ke kawalli kinazaune takaici zaikasheki ko tace namekuma keda bakyarabo da kawowa mutum mumunanan labari inaganin wannan inkinbari yakasance kincika wawuya wadda batasan guraran dayake mataciwo ba tagyara zama tareda turo dankwalinta gaba kaikiyi hakuri da labarin da nazomiki dashi dannasan zaikonamikirai gaban babagaje yafadi kadadai tsinanniyar yarinyar nance kuluwa za ada ita birni don inson rantane bataso akaita birni cikin kagara tace kinga dija in bazakifada minba tashiki fitarmin kinzomin da labari bana dadiba sannan kintsaya jamin rai kosai zuciyata tabuga Dija tace to jingina da bango kafinna fadamiki donkada kifadi tacigaba mijin kuluwa yabiya musu hajji itada baba gaje takatseta da hajji tadafe kirjinta wandatajishi kamar zaifado kasa bakintakuwa kasa furtakomai yayi dija tamike taredacewa zantafi gida inyi sanwa ammaduk mekau narki dolane yatayaki jaje sainaganki dan ashawarta abinyi tafita tanata tuntsira dariya babagaje ma batasan abinda dija kecewaba tashiga tunanin mutum nawanema suka tabazuwa makka aduk fadin kauyan tana tunanin banda gidan maigari babu gidan da suka tabazuwa makka don itacikin dangintama bata tunanin akwauwanda yataba zuwa cikin garin kano ba har itakanta Lallai dolene tasan abinyi kai Allah ma yasatafarka dagawannan mumunan mafarkin hinduwace ta dafata taredacewa baba lafiya don tajima tanamagana baban batasan tanayiba firgigit babagaje tadubeta baccine yadan saceni har inamafarkin deja tazomin dawani mumunan labari hinduwa tace dija tazomana yanzufa tafita babagaje tadafa kafadarta taredacewa nashiga uku nigaje ceminfatayi kiluwa zaje hajji ko itadawanene manibanji gudanba Hinduwa taza idanu sannan tasakuka taredacewa wallahi nimasainaje hajjifa kikacefa ai wallahi indaibaznjeba saidai kemakishiga kifita kihanata zuwa Babagaje tace kwantar da hankalinki inkinso yanzu zanje insamu dija basaigobe ba muje atafkamana rokon Allah tafiyar tafasu kumakiyi shiru kadakibari mugulmatan gidannan suji dannasa cikinsu wasusai sunmana dariya hinduwa tace to abinki da Kauye lungu da sako saidakowa yaji yangidanmuma sunji ammasuna tsoron babagaje laminde cemasaigata waitazo min murna tunkafin mutafi tuni wasu sunfara cemin hajiya kuluwa muna hirada baba tasalla nace baranaje gidan binto tazano min kaina tunda natsefe kitson sallah tace to bari nima intashi inmana dumame rananayi nadauko man kitsona da sabulun da zanbawa binto nanufi gidan su nashiga da sallama aina u cetana gyara tsakin dambu nace zamuci dambu kenan tadubeni tayatsina baki sannudai nace yauwa inakwana ado yafito cikin fara a yanacewa ran hajiya yadade muna murna fa munji abin arziki nace nagode sainaga tana turo baki araina nace nikinga indai batun adone anwuce gurin binto matayi murna sosai tace Dan Allah sahiba inkinje kisayomin zanin gado insha Allahu zansayo miki wata rana kuwa saiga bakwan gidan maigari muka gaisa yabani waya wai maigida yace inyazo yabani zamuyi magana sannan adaukemu zuwa birni dan yin hoton fita na amsa nakarata akunne kamar yanda nagayakeyi ashe sama akasa nasa kumasai b. Banaji sosai nadubi sajan saishu kawai nakejifa yace juyane yagyara min saigashi inajiyo muryarshi yanacewa jidda nace na am kanajina yace inajinki nagaidashi sannan yace mushirya za akaimu birni gurin fasfot nace to aimuna shiryawane yace badaiwata matsala ko nace babu [30/09 9:01 pm] Inna👬👫: Mukayi sallama nandai yakwashe mu sai birni lokaci namatsowa munata shirye shirye duk wani abuda akeyiwa alhazai tuni anyimana dagakan allura harzuwa kan lacca dukbayan yankwanaki sajan yanazuwa yakaimu birni inda akekoyamana yandazamuyi aikin hajji naji haja tanacewa ansamu cigabasosai dakarin ilimi naje binto tayomin kitso litinin saiga sajan wai ankiramu cikin dare zamutashi nanfa mukashiga yin bankwana da jama a munaneman gafara nikam harda kuka babana yace insasu a addu a babagaje kasa fitowa tayi dan damuwa nikam harciki nashiga nayimata bankwana daga itahar hinde basu saurareniba ko ince basu tankaniba kauyannan babu gidan dabasu fitoba sunamin Allah sa ayi asa a sajan yaja mota mukatafi cikin dareko muka shiga jirgi yadaga kafin jirginmu yatashi saida mukayi sallama da maigidana tawayar sajan sayayi shima insakashi cikin addu a Allah yabashi zuri a nagari Nace wakakeso tahaihu cikinmu saida yayi dum sannan yace dukkanku mana naceto hakika cikin zuciyar m b daza atona yafison basma ta haihu don yanasonta so maitsanani inyatuno da matarsa jidda saiyasamu kansa da tsoron randa za aceyau basma tasan yanada wata mata basma tana da tsananin kishi shiyasama yayanke shawarar yinshiru duk ranar da Allah yanufa zatasani shikenan saiya lallasheta ayanzu zayayi wuyakaganta bataburge kaba takara kyau fatarta sumul jikinta laushi gashinta yakara tsawo fararen idanunta sunkara haske m b yanazama yazuba mata idanu yana tasbihi gawanda yahaliccemu itama tanajindadi koyaushe tadubi mijinta tana sonsa sosai harbata hadashi dawani husna kuwa tanacan dangin bilal sukaje wajan dady yace subari saitadawo inta amince haryanzu tanasonsa sannan zai amsa maganar nandanan bilal yakirata cikin waya yana shaida mata batun dady nan take hankalinta yadawo gida tasanarda m b cewa tason zuwagida yace a a saitakare karatunta tunda itatakusa Basma matace tanason zuwa nantake yace ina aikohusna mataga kebazakijeba tadubeshi haba sweet heart yaceto nasankine da iya damuwa Inkin komazakice yan uwanki kaza kaza nikuma kinsan banasan mitanefa tonanzanyi tazama dan Allah inkinjecan ni inanan menene ranar hakan akarshedai shirutayi tasan inyafurta abu saihakuri gefansu hajiya shiwa kuwa yanzu burinta yarta tadawo gabanta gakuma takaicin kannanta nasir da nazir sunrainata sun isheta da sata basuda aikisai shayeshaye intamusu magana suce zasu sarata zasu iya duk wata kawarta ko aminiyarta intagaya mata matsalarta zatace matane kawai tashiga malamai ta amshi yarta ta takagida maluma yafi akirga gakashe kudi ammaharyau intakira husna awaya nunawa take bazata iyazama da mahaifiyartaba ita bazatar karatuntaba ammatayi hakuri duk randa tazokasar zatazo gurinta wannan lamari shike damun shiwa sauyanzu tasake yinkukan mutuwar safina
Chapter 11 · 0% Book details