← Book details Idan Rana Ta Fito Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 19

Sashe 7

Idan Rana Ta Fito Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

me kyasbin na ba shi.A daran duk ya fadan dokokinsa ya ce baya son yawan fita in ba da wani dalili mai karfi ba, shi ma din daga gidanmu sai gidan Haja, na ce,"To, insha Allahu zan kiyaye, amma ina so zan dinga zuwa gurin Binto tana min kitso.""To za ki iya zuwa, kuma mun gama magana da Haka akwai wata 'yar uwarta da ke can wani kauye, ta aika mata zata zota taya ki zama da kuma 'yan aikace-aikace. 37.,Na ce,"To." Ya kawo kudi masu dama ya bani ya ce,"In 6oye sbd cefane ko ciwo ko dai wata larurar, sannan ga abinci nan cikeda gurin aje abinci, duk irin na gwamnati.Hatta da garin tuwon ma na leda ne, ban iya amfanudashi ba ya dai ce min ba a mishi talge da ruwa ya tafasa takuwa kawai za'ayi.Cikin Satin dayan ma bn ta6a girki ba daga gidanMaigari ake kawo mana. Cikin akwatin ya nuna min guri yace in 6oye kudin don suna da yawa, sai dai na dan ragi wadanda zan rike a hannu.Tun Asubahi ya soma shiri, na kai masa ruwan wanka yaje yayo ni kasa karyawa ma nayi ganin duk na damu ya soma lallashina da cewa kada na damu, duk lkcn da ya zo zai tafi da ni birni ne gabadaya, ya sani a Mkrnt.Abin maganarsi ta soma tsiwa wadda ya cemin sunanta waya,yana dauka ya canza harshe na tsura mishiidanu una so in san me yake fada, sai dai na lura yana maganane da mutane daban-daban, don wasu yakin kira sunansu sannan kuma da Husna yake magana fa su.Sai dai na lura ya fi magana da wani wai*Mai Diya......Kuma yana yawan ce mishi lobiyu ko da misiyu ne.,Amma na lurako waye yana da mahimmanci a gurinshi, kamar in tambayeshi sai na share kada ya ce na cika tambayoyi.... [30/09 2:16 pm] Inna👬👫: 38. Ya gama magana sannan yace, "To dakko jakar kirakani kofar gidan su haja inda zan shiga mota,"Nace, " za'ayita maganata ace har nafara fita, ya dakko min hijabi ya mika mun sa muje" nasaka ya kulle dakin na daukr mishi jaka yayi yayiinbashi naki, inata jin kunya nuka jera sai dadda kai nakeyi a kofar mai gari duk jama'a sun taruna shige ciki, daki-daki nashiga ina gaida sumaman binto sannan na shiga dakin haja,lale take mun zan zauna kasa kan tabarma tace ina inzo bakin gado in zauna.muka gaisa sai kallonatakeyi cikin farin ciki,tace"Nagode Allah, Hauwa'u kulu keba jinina bace amma jinki nake kamar daya daga cikin jikokina, nasan muhammadu zai kula dake" nayi murmushinace gaskiyanki ne haja yanada kirki" Haja ta gyara zama akwai yar yata mai suna tasalla ta taba yin aiki a birni, itace natura tazo sai ku zauna tare zaki koyi girki gurintadon inda tayi aiki girki takeyi, tanada kirki sai dai tanada fada in antabota kenan, nasan ke zaku zauna lfy gata da aiki" Nace to Insha Allahu zan kula" yayi sallama yashigo na bishi da kalloduk sanda na ganshi nakan rasa dawata kalma zan gode ma Allah, wai dan birnine mijina? Kuma cikin kazanta ya ganni ya aureni, hakika nan duniya banida masoyin daya fishi, ya zauna suka gaisa da haja yana tsokanarta, uwargida zan daga yau mekikeso inmiki kafun intafi" babu komai muhammad aini kagama mun komai tundaka auri hauwa kulu yadubeni yayi murmushi, gatanan kikara kwantar mata da hankali naga duktadamu 39.haja tacd kada kiwani tada hankalinki kinji, aina mata bayanima yau tasalla na nan tafe nasan bakida raini kibata girmanta kinji ko? Nace to su Ado suka shigo, shima cikin shiri tare zasu tafi zai koma makaranta, yace angama wanke motar."nan ya sallamemu rakiya har waje haja ta mishi niko nakasa tashi dan damuwa, sai dai inna tuno yanzu koba komai yanzu na killatu awaje daya kuma matsugunin da babu irinta duk karkararmu.Basujima da tafiyaba binto ta shigo aa amarsu harkin fito"eh mai gidanne yatafi dazun" nan na yini saida azahar lokacin baba tasalla tajima dazuwa har taci abinci, sannan nuka nufi gidan tareda binto don tatayani gyarawa baba tasallagurin kwanciya, saida muka gama tashiga tana sallah sannan muma muka yi alwalanla'asar muka shiga dakina"har yanzu kamshin dan birni yananan adakin tamkar yana ciki sai da mukayi sallah sannan muka zauna hira da Binto tace ke yar gari baki bani labarin yadda kuka kwashe ba daangon nakiba" nadubeta da dan dariya kinsan har yatafi ko hanuna bai rikeba? Nafada miki shifa baruwan shi"Binto tace bawaninna ya dai tausaya mikine sai ya dawo"nimafa danaga ya ragesaura mu biyu a dakin har na soma fargaba, sai na kula sam ba wannan ne agaban shi ba baba tasalla ta katsemu Binto ke bazakiyi girki bane?"zanyi baba yanzu zan tafi, to maza taso kikama hanya kekuma fito muna muyi namu nan mukayi sallama da binto sai nazo kitso haka naci gaba da rayuwata cikin jin dadi harna cika sati biyu agidan, ranarce kuma baba ya kawo mun ziyara nayi murnan ganin shi shima haka ya dauko kudi a aljihun shi wai gashi ragowar sadakinki ne sauran anyi miki sayayya dashi nace nabar mishi yace aa zai saya mun tinkiya wai saina saki acikin gidana nace to. " watarana ina tsaka da cinabinci shinkafa ce da wake da miya dayakeduk ranar kasuwa baba tasallah ke mana cefane, girkinmu harda nama nakan saka akaiwa haja da babana, amma shi harfada yazo ya mun wai ba izinin mijina nakekai masa abinci in daina bayaso nace babafa yace abinci nane. Baba yace duk dahaka ba kullum ba. [30/09 2:21 pm] Inna👬👫: 40. Baba gajece nagani tsaye akaina tashigo babu kosallama, gabana ya shiga faduwa ina fadin sannu da zuwa" itako sai kallon dakin take tana kada kai gamida tabe baki' Babu wai dama banda jere harda uwa ta rabe akayi miki? Lallai 'yar s0" tadubi kwanon abincin gabanta lallai dole kikori hinduwa kina cin shinkafa yar gwamnati da nama', bakorarta nayiba, maigidanne yace tadingasallama, Baba tasallatashigo tana cewa"kai kai surutun wanakeji harda zage zage, tadubi baba gaje lfy baiwar Allah? Ban saniba tadubi kuluwa wannanfa daga ina kamar kuncen hauka? Babata ce" nanfa baba gaje ta hau ruwan masifa wai ance mata mahaukaciyanan kuwa tasalla tasoma cewa ance miki mahaukaciya inba mahaukaciya ba mececeke kin shigo wa mutane gida babuko sallama, zoma dai kifita inajin zagin dakike mata ina jinki harda cemata mummuna ke kinga kanki? Nan dai nayi tsuru ina kallonsu,sukayikaca kaca da baba gaje ta shure kwanon abincindake gabana. Tasalla tace tafi dai kina bakin ciki ba kya cin irinshi" sai da ta tafi sannan tasalla take tambayata wacece? Nace mata kishiyar mahaifiyatace, nan dai tayitajinjina rashin hankalin baba gaje. Shi kuma daya kwana gidansa da safe yanufi gidan su dady don yamusu gasuwan ban gajiya da kuma sallama sannan ya daga." ya samu basma da husna lfy sai dai sunyi missin din juna sosai shida matarsa, don haka cikin kwanakin kamar suhadiye juna. Wani sabo tattali gami daji da ita yakeyi, wanda har yasa take jin kanta tamkar babuwata 'ya macen data kaita sa'a a doron duniya, yanzu tagama yadda Mb dinta zai iya zama mata uwa kuma ubanta,daginta kuma miji daya da daya.," Rayuwarsu abin sha'awa Basma tawaniyi kyau kamar balarabiya,MB yakan so ya zauna kawai yana kallonta, kullun kara jinta yake a ranshi bayaso ko daya ya bata mata rai.Aikin shi kuma yana tafiya yadda ya kamata, don haka shima ya goge fiye dada,daka ganshi kasan hutu ya zauna, kwanciyar hankali ya samu guri matsalar daya daya tuno da kasarshi zai tuna da jidda shi kuma baya son damuwar matan shi don hakama ya yanke shawarar kin sanar da ita, ko yaushe suna waya da daddy da kuma anty nana,tare da sauran 'yan uwa da abokan arziki, cikin haka yasamu wata hudu amma ko tuna jidda baya sonyi, duk da cewa yawa-yawan lokaci yana jin tausayinta don haka yakeso yazo yasata a makaranta. [30/09 3:32 pm] Inna👬👫: 41. Wasa wasa har ana neman acinye wata shida lokacinne aka soma duban watan ramadan, wato watan azumi dady yace mishi suzo gida suyi azumi da sallah,yace dady kayi hakuri sai dai ni inzo inyi koda sati dayane don inada ayyuka sukuma karatu ya dau zafi yanzu" lokacin dayake wayan suna tare da basma ne dady yace sati daya amma kasan kabar matako? Da sauri yamike tsaye don kada lovely wife dinshi taji, yace nasani dady zanzo, suna gama wayan ta kalle shi." sweet heat me me dady yacene? Yazo ya runguneta tare dacewa dady yanaso ne muje muyi sallah agida "tace nima inason zuwa, yace kije kiyime? Tadubi fuskarshi haba dai nida kasata"Aa bayanzuba nidaai zanje saboda su haja inasoma tayi fasfot zan turasu Aikin hajji, Tabe baki tayi bata sake maganaba sai dai cikin ranta tace mayan kauye, shikuma sai yace da ita kinyishiru?' tace to mekake so ince?"Husna ma taso zuwa yahanata musamman ma don taga bilal dinta, suna haduwa ta internet kuma suna waya, ya tabbatar mata mahaifinsa yace sai wadda yakeso zaya aura don haka tarike masa amanar kanta yananan yana jiranta intazo zasuyi aurensu su shimfida rayuwarsu irin wacce suke wafarki. Nikam tun ina kirga kwanaki har nakoma watanni, inban mantaba wata shida kenan banida wata damuwa don inaci inasha, kowa yaganni sai yace nayi kyau, Binto kawai nakema korafin son ganinnshi. 42.Takan ce min kadana damu ga Ado in ya tafi yana fin haka dadewa amma Aina'u bata damuwa na kan ce to. Amma gara Ado ana samun lbrnshi, amma ni shiru babu lbr ko gurin Haja naje sai ta yi ta bani baki.Binto ta ce,"To in ki ka duba fa za ki ga kusan mazan garin nan fin rabi matasan sukan fita neman na kansu, ina nufin rani, saina ce kuma haka ne."A cikin wata 6 nan sau 2 naje gidanmu, bandamu da zuwa ba, don Baba ya kan zo lokaci-lokaci mu gaisa, zuwana na farko Baba ne ya ce nin dan wajan Hinde na fama da k'yanda shi naje dubo shi. Ina ta sallama babu wacce ta amsa duk da cewa suna tsakar gidan su, Jikina ya yi sanyi don na taho da dokin ganin su.Nawa zaton yanzun kowa ya saki na shiga dakin Baba Gaje, Hinde ce zaune kan katifa itama sai ta kauda kai, na ce Hinduwa ashe Zubairu bai ji dadi ba?"Budar bakinta sai cewa ta yi."Kin fi
Chapter 7 · 0% Book details