Sashe 1
Idan Rana Ta Fito Part 3 Complete Hausa Novel · about 6 min read
IDAN RANA TA FITO 3
1 Daf da magariba zanshiga gida baba yace jidda daga ina nace bab ce ta aikeni karbomata kudin adashi to canjimawa kizo inane manki to baba nashiga gidan nakaimata kudin nayi alwala nayi sallah nazo ina raragefan karbar abincina duk daninayi sunatahirarsu bancemusu sunyi sallarba baba gaje tadubeni rabe raben ubanme kikeyi nace tuwona tadaga murya shegiya uwarcintsiya to hinduwa tazonabata naki nayishiru inakallon hindan tana yanka loma hinden tace tashi akanmu kinzuramin ido karkisa nakware babagaje tace kurwarta kur yar mayu itada abinda kecikinta nakoma jikin dakinazauna yunwa nakeji sosai don yaukoda rana banci abinciba duk dadai dama bakullun nakesamu incisau ukuba inananzaune nakifa kaina cikin cinyata har baba yaleko yace gaje akawomin abincina ga mamakina sainaji shimatace hinduwa tacinye
2 nadago inadubansu cikin mamakin abincin da ta kauda yajuya batare dayace komaiba yasaba dama shinezai kawo adafa ahanashi namikezan fita gidan ubanwa zakikuma tadakan tsawa zandauko kofin ruwan babane indibo masa wani aifagara kusha ruwan kukwanta nayi sallama dakin baba yana zaune yakunna yarfitilarsa acibaibai nadauki kofin taredacewa baba bari nadebo maka ruwansha yaceto dana dawo da ruwa na ajemasa yace kinci abinci ne nace a a nawa da naka duka hinduwa tacinye yagirgiza kai cikin takaici tozokije kisayo mana rake da rogo idama za asamu wannan mai naman dakezuwa daga garako dakinsayo manamunci nazauna sosai inadubansa baba kudi kasamune yayi dan murmushi jekidawo dandali naje babu mainama saime kifi nasayomana darake da rogo nadawo baba yaje salla nasamu guri nazauna dan innashiga baba bazata barni infitoba duk dahaka sada tafito
3..Na dago ina dubansu cikin mmkn abincin da ta kauda ya juya ba tare da ya ce komaiba.Ya saba dama shi ne za ya kawo ayi kuma a hana shi. Na mike zan fita."Gidan uban wa za ki je kuma?" Ta dakan tsawa.""Zan dauko kofin ruwan Baba ne in dibar masa wani.""Ai fa gara ku sha ruwan ku kwanta."Na yi sallama dakin Baba, yana zaune ya kunna 'yar fitilarsa aci bal-bal. Nadauki kofin tare da cewa,"Baba bari na dibo maka ruwan sha." Ya ce,"To." Da na dawo da ruwan na aje masa ya ce,"Kin ci abinci ne?" Na ce," "A'a nawa da naka dukaHinde ta cinye.Ya girgiza kai cikin takaici."To zo ki je ki sayo mana rake da rago.In dama za a samu wannan mai naman da kezuwa daga Garko da kin sayo mana mun ci."Na zauna sosai ina duban shi."Baba Kudi ka samu ne?"Ya yi dan murmushi."Je ki dawo.Dandali naje babu mai nama sai mai kifi, na sayo mana da rake da rogo na dawo. Baba ya je sallah.Nasamu guri na zauna don in na shiga gida Baba ba zata bari in fito ba, duk da haka sai da ta fito tana kwala min kira."Ke Kuluwa gidan uban wa ki ka shiga?"Na fito da sauri daga shagon Baba don kada ta shigo taga abin da na siyo, na ce mata"Baba ne ya ce in tsare mSep 3Aisha Ummu Shureim Sa'eedMsmart BG Zee Town3.Tsaki taja tare da cewa."Dakin banzan shi in dai ya dawo ki zo ki gyara wa Hinduwa makwanci, saura daga nan ki tafi kula mazan naki."Lkcn da Baba ya dawo, na bashi sakon ya ce na zauna muci amma shi ba zaya ci kafin ba nina ci. Muna ci muna hira ya ce,"Jiddazan fada miki wata magana bakinki naki, bana son kowa ya ji."Na ce,"To Baba menene?""An kawo kudin Sadakin ki na gani ina so, da kuma dukiyar aure."Na zaroido, batun kmar cikin mafarki."Da gaske ne Baba?"Ya yi 'yar dariya tare da cewa."Na ta6a miki irin wannan wasan ne Jidda?"A"a Baba." Na yi shiru ina tunanin wanene wannan zai taimake ni?Ina jin nauyi da na tambayi Baba, sai dai ko wanene kuma ko ya ya yake ina nufin tsoho ko kuturu ne ko kuma Makaho ne kaiko Mahaukaci ne na gode Allah, kuma zan bishi......."Baba ya katse ni da cewa,"Ba ki tambayi ko waneneba."Kaima na kasa na ce,"Ko wanene ma Baba nasan ya yi ne don Allah, kuma ya yi miki albarka.Baba ya ce,"Haka ne, Allah ya yi miki albarka.Kudinnan kuma zan baiwa Maigari ajiyarsukafin isowar lkcn, sai a saya miki kayan daki dasu.
[29/09 8:48 am] Inna👬👫: IDAN RANA TA FITO 3
4.Murmushi kawai nayi ban ce komai ba. Duk da haka zan so in san ko wanene amma Baba bai fada ba, kamar yasan me nake sakawa sai ya ce,"Duk da ba zan sanar da ke wanene mijin ba, ina mai farin cikin sanar da ke cewa duk kauyan nan da mokatan kauyannan baa ta6a samun mace mafi darajan Sadaki bakamar ki, kai ko cikin birni sai an tona."Ya kama hannuna."Jidda kudin auranki wallahi-wallahini mahaifinki ban ta6a koda ganin kudi masu yawan su ba bare in rike su, naira dubu dari ne cif."Na zaro idanu tare da kankame hannushi."Dubu dari Baba?"Ya jijjina hannuna cikin muryarka kuka."Dubu dari Jidda, talatin Sadakinki, ashirin na gani ina so, hamsin dukiyar aure."Na dafa kirji tare da ajiyar zuciya, hawaye na sauka kan kumatuna."Amma kiyi shiru, wannan tsakanin ni da ke ne, ko 'yan uwana ba zan gaya wa ba.Zan dai je insanar da dangin mahaifiyarki suma kuma zan kwa6e su......."Baba Gaje ta hankado labalen tare da cewa."Ai Hinden tana jiranki ki kakka6e mata shimfida shi ne ki ka zo ban ki ka yi zamanki kuna zagina ko?"Zaraf na mike tare da godiya da Allah da yasa bata ji me muke cewa ba.Ganin takarda da 6awon rake ta zo ta budeledar ta sassana, sannan ta dubi Baba."Allah ya isa in anci da kasanmu."Ni kuma ta zuba mun dankwashi a tsakiyar kai tare da ce min......Like·[image]3·Report·Oct 10, 2014Msmart BG Zee Town*Kuka*Kai antyna kin dai san nafi Haidar ko??tun da niwataran ina ta6a aiki.Ku nayi sututu......Ai Allah ya kara kinayi masu amma aka raina ai ka yanzu an ba parrot aiki da cikawakubari na kara don zata amshe wayartaLike·[image]2·Report·Oct 10, 2014Khadijah AdamuAdd FriendtomLike·Report·Oct 10, 2014MsmartBG Zee Town5."Tsinanniya, ke ce 'yar so saiya saka ki a daki ku ci kifi ku sha rake." Ta hankada ni na fadi sannan na tashi na yi cikin gida.Duk da haka yau sai na samu kaina da rashin jin zafin abinda ta yi min, domin yanzun ina da tabbacin lkc yana zuwa da zab fita daga wannan halin, dominduk abinda aka sa ma lkc mai sauki ne, zai zo ya wuce.Na kakka6e mata shimfidar ta kwanta tanata zagina."Shegiya, tuntuni ina jin bacci kin ki zo ki kakka6e min shimfidar.A haka da ki kare mummuna kawai mai kama da naman daji."A cikin zuciyata na ce,"WANNAN KUMA SAI KI GAYA MA UBANGIJIN DA YA HALICCE MU."Ranar dai ban runtsa ba don faran ciki,kwana nayi ina tunani."Gani nake yi kamarin nayi bacci zan farka in ga cewa mafarki ne.Kwana nayi ina nazarin waneneangon nawa?"Amsa daya zuciyata ke bani, ita ce koma wanene Attajiri ne.Ko tsoho ne haka yana nufin zan dan samuhutu.Kai anya kuwa akwai yarinyar da ta kai ni sa'a duk cikin kauyanan?, Ina alfahari da wadannan abubuwan.Na farko duk cewa nafi duk yaran kauyan baki da muni (kamaryadda su Baba Gaje suke fada) kuma ni ce kadai dan Maigari wato Ado ya ta6a buda baki ya ce yana so.Na biyu, ni ce kawai dukcikin kauyannan dan birni da bakon gidan Maigari suka ta6ayiwa magana, sannan duk munin nawa ni ce na fi duk 'yammatan kauyanmu tsadar Sadaki.Lallai mai hkr yana tare da nasara.Washegari ina ta aikina na kosa in fita talladon in je gidan Binto in fesa mata, ko zan 6oye wa kowa batun aurena dole in sanar da Binto, sannan Haja