Sashe 9
Gidan Mijina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
aysha na fitowa ta kama hanyar da zata sadata da get din din gidan,tafiya take tana kuka har hawaye na neman hanata ganin gabanta.sosai taji maganganun hajia sun taba mata zuciya tabbas tozarci bashi da dadi ko kadan da ace tasan abinda zata tarar da ko karyar rashin lpia tayi dan kar tazo a ciwa iyayenta mutunci abinda ba,a taba mata ba a rayuwarta lallai yau da ace watace ba surukarta ba bazata taba kaleta ba wlh sai inda karfinta ya kare,dan duk hakurinta da rashin son fadanta bazata yarda a ciwa mahaifanta zarafi ba ko zuly da taje gidansu tayi rashin kyautawa dan bata nan ne amma koda bazataci riba ba sai iya inda karfinta ya kare.ita kawai so take taje taga shin hajia kamarsu daya da kabeer dinta ko kuma basa kama ita ko a mafarki bata taba kawo cewa surukar tata bata ko son ganinta,ashe daman shi yasa kb bai kaita ta gaisheta ba amma hakan bai sa tayi wani tunani marar kyau ba akanta ba.domin yana da kyau ka yiwa mutum kyakkyawan zato ,Allah sarki rayuwa kenan kowa da irin tashi kaddarar.ita kuma da kaddarar suruka aurenta yake domin bata hango sassauci ko na second daya ba a fuskar mahaifiyar mijin nata.wasu zafafan hawayen ne suka kwaranyo mata tunawa da tayi a haka zata rayu duk da ba tare zasu zauna ba kuma ba ita ke aurenta ba amma ai dole ita ke da iko akan danta.sannan ga wannan ummulkhairin itama kai abin sai dai addu,a.
"kanwata"
Aysha dake kokarin bude karamar kofar get din zata fita ta jiyo sautin kiran a bayanta,saurin sa hannu tayi ta goge hawayen dake fuskarta ta juyo tare da kakaro murmushi.
"ya abdullahi"tace tana gyaran murya jin sautin maganarta bai fito sosai ba muryarta ta dan shaqe kadan.
"ina zuwa kuma naga kina kikorin fita?"yace yana rufe murfin motar.
"ina yini"tace lokacin data karaso inda yake tana kokarin kawar da tambayar daya mata.
"lpia ina kabeer din ,kuma kuda ake jiran zuwanku naga zaki fita"
"eh am dama"sai kuma tayi shiru
"dama ba nisa zanyi ba ,shi kuma yana baangaren hajia"tace tana kirkirar murmushi.
"ok ki bari idan daddy ya gama ganinmu kyaje wurin da zakije din,kinga yanzu ma yana falo ku kawai ake jira nima abu nazo dauka a mota, muje part din daddy jamila ma tana can dake mun rigaku zuwa da muka gaishe da hajia sai muka wuce part din daddy"cewar ya abdullahi daya fahimci akwai wani abu ,dan dama yaga aysha ba yadda ya saba ganinta ba ga kuma alamun kuka nan a fuskarta dan gidan ko ina haske tarr kamar rana.kuma yasan laifin bai wuce na hajia dan ya san batason auren.
Jim ta danyi sai kuma tace"toh"suka jera suka nufi part din daddy.
Da sallama suka shiga a loakcin daddy ya haura sama domin dakko wayarsa daya barta a can ,zai kira kb saboda yaga har yanzu shiru basu zo ba.jamila dake zaune kan kujera ta wani hakimce tana kallo a tv ta musu banza bata amsa sallamar ba ,kai ko kallon inda suke batayi ba.
"bakya ji ana sallama ne"ya abdullahi yace dan kar ya badu a gaban aysha dake girmamashi da ganin mutuncinsa.
Juyowa tayi ta kallesu tare da yatsina fuska,ta juya ta maida kallonta kan tv ba tare da tace koda uffan ba.kwata kwata ta raina ya abdullahi ga babu abinda ta iya sai dai tayi ta charting sai kuma barci ga shigiyar karya da dankaran kazanta,amma a haka hajia ke sonta saboda yar kawarta ce kuma ko hajiar ma ba ganin girmanta take ba amma kamar ta maida ita ciki sai dai tayi ta cewa ya abdullahi yayi ta lallabata bata saba da wahala ba sai hutu saboda yar gidan masu kudice.bata damu da halin da yake ciki na ko in kula da jamila ke nuna masa ba hatta auratayya bata yarda in yana bukatarta sai lokacin da ita tata jarabar ta motsa sannan zata yarda dashi.
"aunty jamila barka da dare"aysha ta fada a darare ganin yadda aka yiwa mijin,bare kuma ita da ba komai ba.
Banza ta mata kamar ma ba,ayi ruwanta a wurin ba dan dama ita bata kaunar talaka bare kuma ya rabeta.ko kwanaki ya abdullahi da yace suje gidan kb kin zuwa tayi sai shi kadai yaje duk da kb da aysha sun kai musu ziyara wanda ko kallo basu isheta ba gwarama kb ta masa magana amma koda aysha ta mata magana yatsina fuska kawai tayi sai ya abdullahi ne ya kawo yasa yar aiki ta kawo musu ruwa da lemo sai snacks da yake shigowa dashi saboda bata girki sai na yan aikinta shi kuma ba abincin da kowa ya girka yakeci ba.suma su kb babu wanda yasha ko ruwa haka suka yi sallama suka tafi tun daga wannan ranar basu sake komawa ba.
"zauna aysha kafin daddy ya sakko"yace dan kawar da abinda jamilar ta yiwa ayshan.aysha murmushi tayi ta samu wuri a kasan capet din ta zauna itama ta maida hankalinta kan tvn duk da ba wai kallon take ba gaba daya zuciyarta ta tafi ne ga tunani .
"auta ba komai yasa kaga na dauke maka wuta ba sai akan auren yarinyar nan daka yi,naso ace ka auri ummulkhairi amma hakan bai samu ba to inaso ka sani kuma kasa aranka cewa bazan taba karbar wannan yarinyar a matsayin saraukuwata ba! domin yarinyar ba ajinka bace kuma ma banda asirin da suka maka yayi tasiri a kanka babu yadda za,ayi ka yarda ka aureta.dan haka yanzu idan har kanaso kaci gaba da ganin walwalata sai ka auri ummulkhairi,dan wlh sai yarinyar nan ta yabawa aya zakinta sai ta gwammace kida da karatu sai ta banbace tsakanin aya da tsakuwa idan har ummulkhairi ta shiga gidanka.sai ta raina kanta kai karshe sai ta bar gidanka da kafafunta🦶🦶yanzu ma dan nasan daddynku bazai taba yarda ba bare ya bari da wlh sai ka dankara mata saki"
kb ne yayi saurin dagowa ya kalleta,a inda kuma idanunsa suka sake sauka akan ummulkhairi dake da ta doka murmushi kamar wacce akace an yiwa albishir da shiga jannatul firdausi.kankance idanu yayi yanajin wani tarin takaici na taso masa a rai da zuciya.
Bude baki yayi zai baiwa hajia amsa wayarsa tayi kara daddy ne ke kira wani sansanyan boyayyan numfashi ya sauke yana godewa Allah da yasa kiran daddy shigowa.dagawa yayi daddy ya tambayesa mesa basu zo ba ,shi kuma ya fada masa sun jima da zuwa ma yana part din hajia ,daddy ne yace masa su taho har su hajia dan ya yi ta kiran wayarta ba,a dauka ba.da toh ya amsa.yana gama wayar ya sanar da hajia sakon daddy.mikewa tayi suka fito gaba daya domin zuwa part din na daddy.
Suna zuwa suka shiga bakinsu dauke da sallama ya abdullahi da aysha ne suka hada baki wurin amsa sallamar tasu.mamaki al,ajabi ne suka kama hajia da har ta kasa boyewa a ranta kuma tana ayyana lallai sai tayi da gaske yarinyar nan zata fita daga rayuwar danta,dan duk tunaninta aysha ta bar gidan kuma a yadda ta mata bata taba tunanin zata tafi ko gidan kabeer ba ta dauka gidan iyayenta zata nufa amma sai gata ko gidan ma bata bari ba .kb kwa wani dadi yaji yana shigarsa ganin aysha zaune a falon daddy take ya fara sakin murmushi yana bin aysha da kallo kamar dai yau ya fara ganinta.ita kwa aysha kanta ta sunkuyar kasa😔 ganin wani mugun kallo da hajia ke jifanta dashi kai hatta ummulkhairi ba,a barta a baya ba wajen aika mata da harara kamar idanunta zasu fado kasa.😳
Karasowa tsakiyar falon sukayi a inda hajia ta nemi wuri ta zauna ummulkhairi ma da kb suka nemi wuri suka zazzauna jamila da har lokacin bata nuna alamun tasan da zuwansu ba tana kan kujera ta hakimce kafarta daya akan daya ya abdullahi haushinta yakeji da take nuna halin ko in kula ga mahaifiyarsa,amma kuma idan ya tuna zabinta ne sai yace ai daman duk wanda ya sai rariya ya san zata zubda ruwa kuma duk tsuntsun daya ja ruwa shi ruwa kan doka😇
A bangaren hajia ma haka abin yake duk da jamilar dana ba wani girmamata takeyi ba,amma kuma sai taji haushin abinda ta mata a gaban aysha da kuma yayanta sai taji ta muzanta amma kuma tunda so take ta cusgunawa aysha dole tayi hkr ta daure ta kuma danne abinda jamilar ta mata.
"my daughter duk kallon ne ya dauke miki hankali baki ganni ba?"hajia ta fada tana kallon inda jamila ke zaune.
Banza ta mata kamar ma bata ji ba.
"my daughter na......
"kawai banson hayaniya ne"ta katsewa hajia maganar kafin ta karasa.wani haushine ya ziyarci zuciyar kb data ya abdullahi ummulkhairi kwa baki kawai ta tabe taci gaba da latsa wayarta.aysha kuwa jinjina al,amarin takeyi a zuciyarta.
"taso mana ki dawo kusa dani"ta fada tana dariyar yake data fi kuka ciwo"
murkisisi tayi taki yin ko motsi bare hajia tasa ran zata taso tazo gunta kamar yadda ta bukata.takaici ne yasa hajia tashi kamar dai ta kwada mata mari amma kuma sai ta wayance..
"haba daughter kefa miskilancinki yawane dashi to ni gani nazo tunda inaso naji dumin yata"ta fada tana zaunawa kan kujerar da jamila ke zaune ,ta mika hannu ta kwanto da kanta kan kafadarta.tana wani shafa kanta kowa na falon haushi suka bashi.
"ba wai miskilanci bane kawai banson a dameni ne,sannan ma fitar ba sonta nake ba dan ma kiran daddy ne da naki ne ma ba fitowa zanyi ba wlh"tace tana zame kan nata daga kafadar hajia ta kwanta akan kujerar tare da dora kan nata akan cinyar hajiar🙄🙄
"gajiya ce ke sanya haka kiyi hkr kinji,nasan ma ba wani dadewa za,ayi a meeting din ba sai ya maidake gida kije ki huta........
😍🥰😘😍🥰😘😍🥰😘
.بسم الله الرحمن الر حيم
*__________________________________*
☀ *FIRST CLASS WRITER'S ASSOCIATION* ☀
FCWA
*{Home of qualities and trusted writer's of The nation}*
https://www.facebook.com/groups/856755331683130/?ref=share
*_______________________________________*
🚨🚨GIDAN MIJINA🚨🚨
Short story
Story & written by
MAMAN AFRAH
Page 26--27
Ya abdullahi ne juya ya doka mata harara.
"lefin me tayi kake harararta kar na sake gani"hajia ta fada da kashedi.
"amma hajia bakya ganin........
Sakkowar daddy itace ta katse maganar da ya abdullahi ke kokarin yi.