← Book details Gidan Mijina Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 21

Sashe 6

Gidan Mijina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Dk Mutanen dake da bukata baka gansu ba sai aysha kawai ka gani?"abba da tun dazu baiyi mgn ba ya katseshi da tambayar.

"Ba haka bane"

"Yaya ne?"cewar umma da ta matsu a sallami kb kosa koma cikin gida.

"Wato na fallatsa mata ruwan kwata ne to a maimakon ta min rashi n kunya sai tamin saba nin haka to shi ne hkn ya Burgeni nakeso in Kyautata mata,ita Kuma ta dau ko cutar da ita zanyi shi ne take ta Gudu,amma Allah yana kallo bani da cutar da ita amma in haka ya bata mukru rai dan Allah ku gafarce ni"kb ya fada yana ajiye ledar ka yan a kasa ya hade han nu wuri 1 alamar roko.

"Sauke Hannu wan babu komai amma ka tafi da ka yan ,kuma inaso daga yau ko a Ins ka ganta babu kai ba ita bare har kace zaka bata wani abu"abba ya fada yana mika Hannu ya kama Aysha,ya yi wa umma nuni da su koma Ciki.dai dai kofa aysha ta wai wayo ta kalli kb dake kallomsu kamar ya bisu.
Shima leder ya dauka yana bai wa wannan yarinyar dake wasa karba ta yi tana tsalle tana cewa ta go de amma kb ko saurare baiyi ba ya tafi zuciyarsa na wani iri ga zafi da Ransa ke yi dn shi gani yake Sun wulaka n tashi,shi da yake da mata masu aji sai wacce dama zai kula amma Suna tsareshi da tambaya kan wannan figigi yar yarinyar tun bai ce yana SONTA ba.haka dai ya karasa gün motarsa ya shiga ya figeta ya tafi.

Tun daga wannan ranar kb bai sake ko da kallo Hanyar da zata sa dashi da angu war su aysha ba.sai dai kuma tana nan Zaune dara ram a zuciyarsa,dn yanzu dk ya dai na kula Yanmatam nasa ma sai zulaihat dake nace masa taki rabua dashi.yanzu bama ya zuwa ko ina sai dai ya Zauna yana ta tuna ni gaba 1 ya shiga damu wa ko yaushe bashi da tina ni sai aysha so yake ya ganta ko ya Samu sassauci a zuciyarsa.

Aysha kwa Tun daga wannan ranar bata sake tuno da kb ba,umma ce ma take tambayarta ko ya kuma tare ta a hanya amma sai tace bai sake tare yaba ko motarshi Bata Sake gani ba,bare shi tun ummar na tambayarta har dai daga karshe ta gane ya tafi bazai dawo ba.sai dai ita aysha tana tuna shi ne kawai in zata wuce ta Wurin da suka hadu dashi,tana sauri ta wuce Wurin dan tana gani kamar zai sake bi yota dan haka data iso wurin take kara wutar sauri kamar taci da ka.dan Kullum gani take yana Nan yana jira tazo ya bita da gudu.daga karshe dai kullum tazo wa Jen sai ta hau kira suna yen Allah.

AFTER THREE WEEKS

Kabeer ya shiga damu war da bai taba zato zai shigeta ba a iya rayu warsa ba, gaba daya yayi baki ya rame baya iya komai sai yana tuna aysha dk ya fita hayyaci nsa.hatta hajiya ta kasa gane meye damu warsa,sabo da yaki ya fada mata dan ya tabbatar matukar ya sa nar mata to kwa da gagarumar matsala dan zata je ta shuka musu rashi n Mutinci domin tana Iya cewa asiri suka masa suka dauke masa hankali.

Wannan dalili yasa ya boye musu gaba daya damu warsa,dk da sun damu da damu war tashi.haka yake ta kar yar zazzabi yake,sun kaishi asibiti ba ada di amma kullum abu sai kara cigaba yake.

Kb dai yaga abu yaki da dadi dan haka ya nuna musu ya samu sauki dan yana so ya fita dan ya je yaga abar so kuma mura din zuciyarsa.dan matukar bai nuna ya warke ba to baza,a barshi ya fita ba bare har ya je ga mura dinsa .

😍😍😍😍😍😍😍🚨GI DAN MIJI NA🚨

Story &written by

MAMAN AFRAH

FIRST CLASS WRITER'S ASSOCIATION.

Page15 & 16

Tunda ya dawo daga masallaci da asuba bai koma ya Kwanta ba,wanka ya sake shiga dama da zai tafi masallaci ya yi wanka.ya fito ya shir ya da wani farin lallausa yardi da aka yi masa dinkin Hannu sun yi matukar masa Kyau.hula da agogo yasa takalmi yasa ya dauki phone dinsa ya kira hajia ya fada mata zai je sutura kakar wani friend dinsa ta rasu ,hajia addu,a ta mata tace sai ya dawo dan dama damu war da yake bataso kuma sai take gani kamar ba zazzabi bane kadai ke damu warsa.key din mota ya dauka ya fita yana ta zuba kamshi.karfe 6:55 agogo ya nuna ,sauri yake yana so yau ya ganta before ta je scul dan bazai jure ba har a tashe su daga scul ba.

A nesa da Inda yake parking ya faka motar ya fito time ya duba 7:19 dan yayi ta Yanke amma da go Slow bazai bari ya iso da wuri ba.tafia ya soma yi a kafa ya dan yi nisa da Wurin motar samu wuri yayi ya labe.dammm Zucker ta Bada da ya tuna ko ta dade da tafia sauri yayi ya duba agogo 7:39 ya salam yace yana jin wani zazzabi zazzabi na nema ya rufeshi runtse Ido yayi da karfi yana jin kamar ya kurma ihu ko ya samu sassauci daga rada din da yake ji a ransa ,bu de da Ido yayi da ya ji bugu na zuciyarsa na karu wa,kamar an ce ya dago ai kwa ya hango aysha na tafe a nitse kamar yan da ta saba tafia.ajiyar zuciya ya sauke mai nau yi yana kara bude ido sosai yan da zai ke hangota sosai harta zo ta kusa dashi ta wuce ba tare data ganshi ba,shi kuma kura mata Ido yayi tamkar zai fito da Ido.dad da dan kamshi turare data barshi dashi mai sun yin kamshi shi ya kara rura wutar so a zuciyarsa.daker ya lallaba ya koma motarsa ya tafi dan har karfe 8:10.

Tun daga wannan ranar kb kullum sai yazo dad yaga Aysha dan har sau biu yake zua amma time din da aka tashe su daga boko yake zua,sai kuma ya dawo da yammaci In an tashi daga islamia ya daina zua da safe ne dan kar hajia tasa ake binsa aga Inda yake zua karshe azo a samu matsala.yayi sati biu yana zua ba tare da ya bari aysha ta ganshi ba ko sau daya ba kuma yayi haka ne dan kar ta fada a girda cewar yana zua.Amma kuma shima hakuri yake kawai Dan ya kosa su hadu da aysha ba wai yake gani ta shi kadai ba,so yake su harda Ido da ita dan haka yau ya yanke Shawara zai fito ta ganshi koma mai zai faru sai dai ya faru.

Karfe 5:00 ya gama shiri tsaf ka na Nan kaya yasa,bakar riga mai kara Min Hannu an rubuta GUCCI a jiki da capital letters sai Jeans da takalmi mai yatsa,sai agogo da man yan zobe na azurfa yasa ya fesa turaruka masu kamshi.Phöne nashi ya dauka zai kira fried dnsa aliyu sai kuma ya fasa dn bai so ya kawo masa matsala dn aysha ba 1 take d
بسم الله الرحمن الر حيم
*__________________________________*

☀ *FIRST CLASS WRITER'S ASSOCIATION* ☀

FCWA

*{Home of qualities and trusted writer's of The nation}*

https://www.facebook.com/First-class-writers-Association-111719967001810/?referrer=whatsapp

*_______________________________________

🚨🚨GI DAN MI JINA🚨🚨

Story & written by

MAMAN AFRAH

Page 17 &18

Hannu mika ya dago habarta,tasa hannu ta buge masa Hannu daga habar tata.hannu yasa ya rike duka hannun nata ya ha desu guri Guda ya rike da hannu 1 Sunku yar da Kanta ta yi tana cigaba da kokori ta kwaci hanna Yenta amma ina ya musu riko mai karfi da bazata kwace ba. hannu1 yasa ya kara dago fuskarta dake jike da hawaye dn kuka take sosai tana tuna fada da kkuma kashe da ummarta ke mata na kar ta kuskura ta bari nmj ya rike ko da hannunta ne bare har ya taba mata jiki.baki ta kai zata cijeshi ya yi sauri ya Jan ye Hannun.

"Ka sake ni banaso"tace da murya mai Sanyi da Sanya yawa.

"To me ye dn na rike ki?"ya tambayeta yana mai kallon kwa yar Idonta.

"Ay ni ba yar iska bace,kuma naga su abba Sun mana tsakani da kai"tace tana bata rai alamar bataso.

"To ay nima ba dan iska bane kuma wa yace miki an mana tsaka ni dama ba tsaka ni aka mana ba yanzu ma tambayarki zan yi Kina bani amsa zan tafi sai kuma gobe zan dawo.
Saurin zaro fararen Idonta ta yi jin yace zai dawo gobe.
"Tambaye ni amma kar ka kara dawo wa"
"Ya Sunanki?"ya tambaya yana murmushi tare da kanne Ido.

"Ka sake min Hannu in fada maka"
Ajiyar zucia ya sauke mai karfi'Sannan ya sakar mata Hannu.

"Suna na AYSHA HUMAIRA"

"Ni kuma Suna na KABEER"'yace yana wani kasataccen murmushi.
Tabe baki ta yi ta Juya zata tafi,hannu yasa ya riko hijabinta.

"wannan ba irin tarbiyata bace kar ka kara "tace Ranta a mugun bace tana masa kallon up And Down.

"Sorry"Yace yana jin dadi a ranshi ya samu mata ba kamar yan matansu ba da in ka taba mace ko a jikinta kai wani lokaci ma suke tabaka.Allah shirya mana amin.
Juyawa ta yi a hanzarce ta fara tafia ba tare da ta kuma bi takanshi ba.

"I LUV YOU AYSHA"yace da Dan karfi yan da zata ji yoshi.saurin tsayawa Tayi tare da juyowa yan da taga ya wani tsaya ya maida hankali yana kallonta kamar wani mai jiran tsammani sai ya tuno mata da wani malaminsu da ya musu TP mai Abin daria hakan data tuna sai yasa ta saki murmushi mai san yi kafin daga bisani ta juya taci gaba da tafia Abinta.
Tabar kb da baki sake yana bin bayanta da kallo har sai data bacewa
ganinsa,murmushin da ya gani kwance a fuskarta shi ya kara dulmiyar da zuciyarsa cikin kogin sonta.dn gani yake kalmar daya furta ce ta sata murmushi.hannu ya dunkule ya naushi iska tare da furta yessss,mota ya shiga ya kure music ya fita da gudu ranshi fari kal.
Chapter 6 · 0% Book details