← Book details Gidan Mijina Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 21

Sashe 8

Gidan Mijina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da dare Suna Zaune a falo daddy ya Abdullahi. Hajia,ummul khairi sai kabeer dake Zaune ya yi shiru dan shi ko ko baki bai Sanya wa a hirar da ake dama tun da ya dawo daga Gun zule ya je ya mata tatas akn Abim da tai.ya je daki yake ta tuna ni ko Abenci kin ci ya yi yace bai da lpia.yanzu ma ummul kairi aka aika ta kirashi da doctor yazo dubashi basu san rashin aysha ne damu warsa ba.

Haka kb da humaira suka zauna cike da ke war juna,dn kb har kasu wa ya bar zuwa.a haka dai har yaga bazai jure ba ya samu daddy da maga Nar yanaso ya yi aure,ya yi mur na sosai yace zai je su daita da iya yen humaira sai a hada da bikin ya Abdullahi.

Daddy ya tun kari hajia da zan can zua nema wa kb aure,amma taki fir take fada ba Inda za,a ga ummulkhairi Nan ita zai aura.daddy Kuwa yace tunda kabeer na da wacce yakeso bazai aura masa ummul khairi ba,sai dai ya aureta a gaba in yana bukata.rigima sosai daddy da hajia sukayi amma daddy yace wlh babu fashi! sai an je nemo wa kb aure.

Haka daddy suka je nema wa kb aure shi da wasu friends nashi ,kamar yan da kb ya fada musu ungu War da kumar sunan mai GDAN.basu Sha wahala ba suka samu GDAN. Abba yayi mamaki da ya ji meke tafe dasu,domin bai zaci mai kudi kamar daddy zai nemi hada zuri,a dashi ba.dattako dasu daddy suka nuna da kuma yan da aysha ke cike da damu war rabata da kb yasa ya amince.a take aka sa ranar aure amma sai ta karasa karatu.kudi masu yawa daddy ya ba abba amma yaki karba sai da ker ya dauki 50k na i see i luv.haka suka rabu Suna girmama Juna.

Haka umma da aysha suka ji maga nar kamar saukar a radu,aysha Tayi Myrna sosai a ranta amma kuma tana far gaba umma kuma addu,a tayi.tun daga ranar aysha taci gaba da zua scul.abba yace ta fada wa kb yake zua GD Suna hira.

Hajia ta dai na sakar wa kb fuska har sai yasa daddy ya Jan ye zan can aure.bare ma data ji talaka wane sai ta ji bata kaunar kb ya aureta.ummul khairi tayi kuka sosai da ta ji kb wata zai aura ba ita ba,kuma taci alwashi sai ta Hanata zama lpia a GDAN kb.dk da hajia tayi ta bata baki tayi hkr dk runshi sai kb ya aureta,haka ta bar shiga sabgar kb kamar yan da bukata domin yana Gani itace silar kn aminta da hajia tayi.

Haka kb yaci gaba da zua kasua da kuma hira wirin aysha Suna nuna wa Junq SO hatta abba umma yanzu Sun yaba da kb sosai da nutsu wa da kamalarsa.haka kb yaci gaba da fada mata wanda suka zo GDA bazasu kuma da wowa ba wai dama tsohu war Budur warsa ce🙊shi bashi da wata data fita kuma yake so kamar ita.

An sa Ranar aure dai dai da kammala scul dn humaira.haka aka sha biki aka kai amare GD jensu.in da kb ya gina musu GD na gani na fada a ungu war na,iba wa.kb ya samu Aysha a yan da ya yi zato dn haka kula yake bata ta musam man.Aysha ta yi farinciki da kular da me GD nata ke bata hr ma ta fara tuna ni ba ko wane me GD bane yake baiwa matarsa kula war da kb yake bata ba.kullum kara shiga ranta yake har bataso ta ya tafi kasua tafi so ko yaushe kuma ko wane lokaci su zama Suna Manne da juna.
Amarci ake sha mai Zauna wa a rai.ta yi kiba ta yi matukar Can jawa su hafsa ma da suka zo haka suka yi ta tsoka narta wai kamar wata Matar shigabam kasa ita ko tace maybe kular da take samu ko Matar shugabam kasar bata samu😜 a haka hr suka shafe wata biu amma bata taba gannon hajia ba.kb dai ya dauketa Sun je gaishe da su umma hr sau biu Sun kai musu abin arziki,yaba sosai da suka ga aysha ,Sun kuma yi Myrna da zama lpia da suke kamar yan da humaira ta ba umma labari,sai dai bata gaya mata ba hr yau kb bai kaita GDAN su ba kai ita bata ma taba ido biu da hajia ba.
Yau ma kamar kullum kb ya dawo daga kasu wa karfe 5 danshi da wuri yake dawo wa ya bar yarnsa a shago.tunda me gadi ya bude masa get yake ji kamshi mai dadi na turaren wuta murmushi yay mai Kawata fuska yana alfahri da aysha a matsa yin mata.tahowa tayi da tafia mai Kayatar da mai kallo kamar wata dawisu riga da sket ne na atamfa baka mai Jan fula wowi dnki ya matukar amsar ta fuskarta dauke da light make up ,rike yake da. kofar motar Yana binta da kallo ta tafi da zuciarsa gaba 1.

"barka da zua sarki nah"tace tana karaso wa günsa.

"Barka dai isha nah"yace yana binta da kallo na kurilla lumshe Ido ya yi kamshi humrar ta nah shige masa hanci da yana kashe masa jiki.a haka ya kama mata Hannu suka nufi part dnsa.

Wanka ta masa ta goge masa jiki tare da sa masa kana nan ka ya.sinasir ta shiga bashi da miyar hanta sai lemo da tai na pine apple & coconut sai da ya koshi sai suka koma suka zube a 3seater Suna ta wasa nah da daria .phöne dn kb ce ta hau kara gabensa ne ya Bada rass dn ya dauka Yan mata ne yana duba wa yaga dad dnsa numfashi ya sauke a Boye ya kara phöne dn a Kinne suka gama maga nah ya kalli humaira jiki ba karfi yace
"Ki shir ya da magrib zamu je GD dad na kira"yace kamar Baya so.
"yeee yau zamu je in gaishe da su dad dama ban taba zua ba"tace cike da mur na"kb yake yake yi dn bai so ya domin ko ya gaishe da hajia bata amsa masa.humaira da bata sam meke faru waba ta wuce daki ta Bude in da doga yen rigu nah ta na lefe ta dakko wata fara mai Stones tasa tai rolling ta fesa turare.

A han ya sai hira take masa shi kuma sai um yake ce Mata har suka iso aka Bude musu get kusa da motar ya abdullqhi ya paka tasa motar.part dn hajia suka nufa domin ya Saba Can yake fara shiga.humaira sai murmushi take yi,kb Kuwa sai fargaba yake.da sallama suka shiga falo a.c ce ta fara musu maraba da kamshi na fresh ner kb ne kalli ummul khairi da ko sallama bata amsa musu ba sai Shan lemo take tana kar Kada kafa.

"Ke dn Raini Kina ji ana sallama Kin yi banza da Mutane?"yace yana doka mata harara.

"Sorry ya kb barka da zua"tace cike da izza da reni hankali.

"Ina wüni anti"humaira tace tana murmushi
"Ke yar kau ye ban wüni ba"tace tana tashi ta haura sama.daga kb har humaira binta suka yi da baki sake.Suna zaune ba wanda ya kara maga nah sai ga hajia ta sakko daga stairs tana Hango humaira Ranta ya kara baci.

"Ke yr talaka wa wane shege yace ki shigo Min falo"tace da karfi hr falo yana amsa wa.karkar wa humaira ta fara cike da tsoro.

"kai fitsarau mesa ka shigo Min da yr matsi yata falo????"tashi ya yi da sauri yana kokari bata hkr hannu ta daga masa tana musu kofa ........

My afrah Allah baki lpia😌🥲 بسم الله الرحمن الر حيم
*__________________________________*

☀ *FIRST CLASS WRITER'S ASSOCIATION* ☀

FCWA

*{Home of qualities and trusted writer's of The nation}*

https://www.facebook.com/First-class-writers-Association-111719967001810/?referrer=whatsapp

*_______________________________________

🚨🚨GIDAN MIJINA🚨🚨

Story & Written by

MAMAN AFRAH

Page
24---25

Kabeer ka fice min da ita daga falo nace"

"Toh"yace ya kalli humaira dake zub da Hawa ye.

''Dan Allah ki yi hkr in wani abu na miki ki yafe min"Aysha tace tana kuka.

"Ke dalla malama rufe min baki ke kuma a wa har zaki min laifi,a inama kika isa ki ganni bare hr ki min wani lefi?in ban da kabeer ya shigo dake wlh ko mai aiki baki isa in dauke ki ba,bare kuma har ki samu damar fadi in fada dani kaunarki ne bana yi ko kadan.dn haka karki kara zuwa inda nake,bada yawu na aka aureki ba ko Kaya da aka Hada na lefe ba sa Hannu nah a ciki tun da kince sai mai arziki to aiko bazaki samu zama lpia ba"tace tana nuna mata kofa da Hannu.
Aysha da gudu ta juya tana sa hannu ta rufe bakinta sabo da kuka da yaci karfinta

Kb ne ya juya da sauri zai rufa mata baya.
"Kar ka kuskura ka fita"hajia tace rai bace gannin kb dk ya wani rikice.

"Hajia ki yi hkr bata da laifi wlh"

"Wato bata da laifi wai kai mai mata to ka bini a hankali wlh"Tace ta samu 1seater ta zauna tana wani hade rai.kb kuwa a kasa ya zauna ya sunkuyar da kai kasa yana mamaki na can jawar hajia dan ya auri matar da bataso.dk da bata son talaka amma bai zaci Abin ya kai haka ba.

"kaga matar da nake so ka aura in hr kanaso mu dai daita "tace tana nuna masa ummulkairi data sakko daga stairs tana wani murmurshi.
"Toh"yace yana ji kamar ya je ya make ummul khairi domin haushi.

"Ya kb yaushe zan zo muku hutu"ummulkhairi tace da izgilanci dan ta kara bata masa rai ta faki idon hajia ta kashe masa ido daya.

"duk ranar da kika shirya "yace a takaice yana cije lebenshi na kasa .

"ummulkhairi zo zauna za muyi magana"hajia tace tana nuna mata wurin zama.
Dab da kb taje ta zauna a maimakon inda hajia ta nuna mata.
Chapter 8 · 0% Book details