Sashe 2
Gidan Mijina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tana nan a haka can sai taji karan bude get din gdn,saurin duba agogo tayi lokacin har sha daya tayi da minti biyar,maida idanunta tayi ta rufe sannan ta budesu dai dai nan taji tsayuwar motarshi.saurin kokarin tashi zaune tayi dan a lokacin ne zuciyarta ke kara azalzalarta akan aikata dk abubuwan data gama saka mata ,domin yau tabbas ba gudu babu ja da baya.kantane ya wani bala,in sara mata wanda hkn yasa tayi saurin komawa ta kwanta.tana jin lokacin daya shigo cikin gdn,domin tana iya jiyo maganarsu shi da mai gadi,tasan bai wuce kaya ne mai gadin ya dakko masa daga mota.dake bangarensa da nata a kusa da juna suke ,ba a jere suke da juna ba sai dai suna kallon juna. tana jin lokacin daya bude kofar falon nasa ya shiga,ita dai tana nan a yadda take.
Bangaren kabeer kwa daya shiga Part dinsa mamaki ne fal ransa,daya ga bai ga aysha a cikin dakinsa ba ,da farko daya bude kofar falon bakinsa dauke da sallamq ganin bata falon sai bai kawo komai a ranshi ba.dn yasan yakan sameta a falo indai ya kai lokaci irin wannan koda kuwa ba kallo take ba haka zata zauna ta jirashi,idan kuma ta gaji da zaman falon takan koma can bedroom dinsa ta kwanta ,hr sai ya dawo,wataran barcin ya kan dauketa Amma hkn da wuya dan bata iya rintsawa idan bai dawo ba ,dk da kuwa ba wani tarba mai kyau zata samu daga gareshi ba.ganin bata kn bed dn kawai sai ya cire mamakin rashin ganinta a tunanisa ko ta shiga bayi,kayan jikinshi ya shiga ragewa da Tunanin in ta fito daga bayin ya dn watsa ruwa.bayan ya kammala cire kayan sai ya dauki tawul ya daura a kugunsa ya koma kn gadon ya
dn kishigida,yana Jiran fitowarta dan shi kwata kwata yama manta da abinda ya faru tsakaninsu,bayan ya dawo kasuwa.jin shiru bata fito ba Kuma baya jin motsi ko karan ruwa yasa ya tashi domin dubawa,kwankwasawa yayi domin karya fara budewa ta tsorata Tunda batasan ya dawo ba dk da yasan mawuyaci ne ace bataji zuwan nashi ba,yana tura kofar yaga wayam babu alamarta,sororo yayi yana bin bayin da kallo kamar dai yana son gano rashin wanzuwarta a wurin,saurin banke kofar yayi ya maido kallonsa cikin dakin yanaso ya gano iya lokacin data dauka bata dakin shin sakanni ne ko kuma mintina ne kai kodai awanni ne ma? Yake yiwa kansa tambayar,ganin ya gagara gano amsar yasa ya baiwa kansa amsa da cewar tana dakin yara may be ko wani. cikinsu ba lpy.jallabiya yasa ya fito ya wuce dakin su Fauzy dan yasan babu abinda aysha zatayi a dakinta.ganin wutar dakin a kashe sai abin ja daure masa kai dk da hkn bai yi kasa a gwiwa ba ,sai d yaje ya bude dakin ya kunna kwan dakin yaga kowa akan katifar sa yana barci hnkali kwance,wai hausawa suka ce dare mahutar bawa.
Part dn ayshan ya nufa yana ftn Allah yasa ba itace ba lpy ba, fitilun ko ina a kashe amma yaga na Dakin a Kunne dn haka can ya nufa ,yana tura kofar Dakin ita kuma tana mikewa tsaye kamar wacce aka tsikara d allura.wani Bala,in sara mata amma hkn ta daure ta mike sbd ynzu bata ciwon kan take ba,karasowa tayi gabansa tazo ta tsaya zekeke a gabanshi.
"Me kike bakije dakina ba?" Itace tambayar daya jefo mata fuska daure.
"Me zanje yi dakin naka ?"itama ta jefa masa tambayar tana rike kugu.
Rintse idanu yayi jin irin amsar data bashi,yanajin yadda ranshi ya baci nan take dan ba halin aysha bane raini takanyi komai cikin girmamawa ,ladabi da kuma biyayya bata yin abinda zai sosa ranshi.
"Ke wace irin mgn kike haka,kodai kinsha wani abun ne?"
"Babu wani abu dana sha a cikin hankali na nake,ko kanaso in maimaita maka abinda na fada yanzu....
"Ke dakata dalla banason shirmen banza da wofi ,hr ni zaki tsaya a gabana kina fadan mgn "ya fada yana daga mata hannu alamar dakatarwa ya juya ranshi bace zai fita daga dakin.
"Dakata kabeer"ta fada tana saurin shan gabansa.tsayawa yayi baki bude yana binta da kallon mamaki dn yanzu abin yaso bashi tsoro da yaji ta ambaci sunanshi a maimakon daddyn fauzy,anya ba aljannu bane suka shigi aysha.
"Haba aysha meke damunki ne,zo muje ki kwanta"ja fada cikin taushin murya da mika hannu zai rike hannunta ya kaita ta kwanta a gadonta ya gudu dakinsa dn kar aljannun su nada masa na jaki.
"Sakeni kabeer "ta fada tana warce hannunta.
"Wai me kikeyi haka ne aysha "ya fada yana daga murya da karfi har dakin na amsa kuwwa.
" bari kaji kabeer nifa ba sakarai bace da zaka zagar mn iyaye ka ficewarka daga gdn Kuma yanzu kazo kana mn wani zance daban kamar dai ba zuciya a Kirjina.kuma da kake Maganar mesa banje dakin kaba me zanje yi a dakinka,bayan ko naje ni ba kowan kowa bace a wurinka,inyi wanka in sanya kaya da dk wani namiji mai lpy inya gani zaiyi sha,awata in bi jikina da turaruka masu kamshi inje dakin naka amma kallo ma bn isheka ba,sai kana wani yatsina kamar dai kaga kashi ko wani abin ki.matsawar ba kai ne kake bukatata ba to babu abinda ya shafeka dani koda jikinka na kwanta sai kace meneneio so kake sai na bude Bakina nace ina bukatarka?ko an fada maka ni bani da hakki akanka? duk wasu hakkoki subi bayan auratayya wato kwanciyar aure, sbd jima,i shine aure ko so kake inke bin maza kamar yadda wasu matan Auge auren sukeyi? Kuma wasu Sunayin hakanne badan mazajensu sun gaza ba wajen biya musu bukatarsu ba ,sai dai dn Rashin tsoron Allah,sannan kuma basu dauki zina a bakin komai ba.Amma dk da bana Samun yadda nakeso haka nake hakuri tare da tsare kaina sbd tsoron Allah da Kuma kyamatar zina,sannan da tunanin makomar yayana. Domin nasan dole barewa ba zatayi gudu ba danta yayi rarrafe.sannan wulakanci kala kala kamar dai tsintoni kayi ba auroni kayi ba,amma dk da haka ,amma dk da haka(take fada muryarta na shakewa sbd tana maganar ne tana kuka,dan maganganun daga can cikin zuciyarta suke fitowa tana fada suna sukanta a ranta.) Amma dk da haka sai ka hada mn da zagin iyaye?iyayena su suka Haifan sukayi dawainiya dani har na isa abar moro na isa abar sha,awa ka ganni kace kanaso,suka baka ni ka aura,amma zagi shine tukuicinsu?nace zagi shine tukauicin su???? Yanzu kabeer wannan shine adalci da halacci?shine halaccin da zaka mn a rayuwa,ka zagen a gaban yayana ,a gaban ummulkairi,sbd kawai tazo ta fada maka mgn sai kahau ka zauna ba tare da bincike ba?kuma ay a iya zamana da kai yaci ace kasan abinda zan aykata da wanda bazan aikata......zaburowar da yayi kamar zai kai mata duka yasa tayi baya.
"Dakata aysha wai daman kina cikin hayyacinki kenan,ashe ba aljannu suka tabaki ba ,har kike kiran sunana gatsal yadda aka yanka rago aka rada mn.wai daman dk akan abinda ya faru dana dawo daga kasuwa kike wannan tada jijiyoyin wuyan? kije har gidanmu ki yiwa hajiyata rashin kunya kiyi tunanin zan raga miki,sbd ga soko ko?wanda bai san abinda yake ba.hajiya ta aiko a fadi abinda kikaje har gida kika mata amma kice inyi bincike,kenan hajiyata zata miki karya kike nufi ko me?daman abinda kika shirya yi kenan shine da nace kuje ku gaisheta baki ce komai ba, to wlh ki sani ba,ayi macen da ta isa ta raina mn mahaifiya ba In kyaleta,dn akan hajiyata in rabu dake ba komai bane a wurina ba!"
ya karasa yana nunata da yatsa kamar zai dungure mata
goshi.
"Idan hr gskia kake son sani ka tambayi fauzy mana ay a gabanta komai ya faru,sannan da kake cewa akan mahaifiyarka zaka iya yin komai kenan ni nawa iyayen ba komai bane na wani banza naka dukiya koh,to nima iyaye na suna da kima da daraja dan haka ba mai zagar mn su in kyale,ai kasan daman hajiyarka ba kaunata takeyi ba,burinta bai wuce na bar gdn nan ba bare ummulkairi dake Nunamin kiyayya kamar wata kishiyarta zata iya yin kom.......
"Ke Aysha banason shirmen banza da wofi Idan ma zigoki akayi to ke kika sani,dan haka kiyi abinda zakiyi in ma kin kashe auranki kanki kika yiwa dan ni wata zan nemo na aura ga matanan bila adadin wasu ma neman Mazan auran suke sun rasa ,ke kn samu kina raina halayen mijin dan an zageki to wasu dukansu ake a gdn auren kuma su hakura su zauna ,bare wani zagi da ba fito miki zaiyi a jikinki ba.
MAMAN AFRAH😚♥️
🚨🚨GIDAN MIJINA🚨🚨
Short story
Story & written by
MAMAN AFRAH
MARUBUCIYAR
RAYUWAR MARYAMU
AND NOW
GIDAN MIJINA
Alhamdulillah I am back again🤗
*SADAUKARWA GA BABANA UBANGIJI ALLAH BASHI LAFIYA👏👏*
Page 5_6
"Kabeer bari kaji in fada maka wlh wlh koda rama zagin nayi bazan huce ba,sbd na gwammace zagin ya fito mn a jiki da wannan radadin da yake mn a cikin zuciyata.wanda nasan kamin wani babban tabo a cikin zuciyata wanda a dk sanda na ganka zanke tunawa dashi,dk wani kima da kuma daraja da nake ganinka dasu tabbas wannan zagin da ka yiwa mahaifana zai ke gogesu,hkn bazai barni In bi umarninka ba ko Kuma in maka biyayya, kaga kenan samun Aljannata a karkashinki zai ke rawa, ni kuma zaman aure dn shiga aljanna nakeyi bawai dn dadin duniya ba. dan haka......wata azababbiyar tsawa daya daka mata ita ta dakatar da ita.
" keeee ya isheki haka ,ko an fada miki ni tsaranki ne da har kike kallona kina fada mn son ranki, wato ke har sakaran Tunaninki yana fada miki ki zageni, lallai to tabbas kinyi kuskure idan har dakikiyar kwakwalwarki zata fada miki ni KABIRU ki zageni.tabbas dk laifina ne dana bari har raini ya shiga tsakaninmu,badan hkn ba ,banajin zakiyi koda mafarkin zageni ,bare har kiyi tunanin zagina.shiru yayi ya numfasa sbd yadda yake mgn da karfi har jijiyoyin wuyansa suna fitowa rado rado,ita Kuma aysha kawai kallonsa take ido cike da kwalla.cigaba yayi da mgn