Sashe 21
Gidan Mijina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Daddy ya ji dad'i da Aysha ta amince zata koma, daman yafi so ta koma amma dan kar ya nuna san kai shi yasa amma babu wanda zai yarda mace mai nagarta kamar Aysha ta kufcewa ahlinsa.An maida auren Aysha da Kb akan sadaki mai tsoka, a in da Aysha ta tare a gidanta ta ci gaba da kasuwancinta ba tare da takura ba. Sosai Aysha ta ga canji daha Kb gaba d'aya kamar sauya mata shi akayi yake wani nan nan da ita kulawa da soyayya ita da yaranta sai sam barka sun koma rayuwa mai tsafta a inda Kb ya sauya gaba d'aya halayensa. Yanzu ko kule kulen matan baya yi 😄
Ummulkhairi har gida ta zo ta rok'i yafiyar Aysha ita kuwa ta ce dama bata rik'eta ba. Su Hafsa da Husna sunyi aure Alhamdulillah suna zaune da mazajensu lafiya.Lallai wani abun alkairi ne yanzu barin Aysha gidan Kb ya zama alkairi gashi ta karo karatu ta zama wayayya tana huld'a da wayayyo gashi ta iya kasuwanci sannan ta dawo ta samu kwanciyar hankali daga gareshi ba takura kai har ma da mahaifiyarsa sai dai sam barka.
BAYAN WASU SHEKARU
Yanzu Alhamdulillah Kb ya k'ara samun bud'i sosai dan yanzu arzik'insa ya k'ara hab'aka gashi ya samu kwanciyara hankali ,a yanzu y'ay'ansu biyar fauzy, Amir, Amira, sai kuma Atika mai sunan Umma da kuma Saleh mai sunan Abba Allah raya ya musu albarka amin.
Alhamdulillah anan na kawo k'arshen littafin nan mai suna GIDAN MIJINA, abin da na fad'a dai dai Allah yasa ya mutane su amfana dashi wanda na yi kuskure Allah yafe mini amin.
Masoyana ina alfahri daku a duk in da ku ke, musamman wanda suka jure suka tsaya tsayin daka wajen min sharshi ina godiya marar adadi👎✊
Nagode sosai da sosai sai kun sake ji na a wani sabon littafi na mai suna
😄😄😄😄😄😄😄😄😄😄
Y' K'
PAGE 41➡️42
"Ke wai dama ke ce?" Manal ta tambaya cikin kankance idanu.
"Ni ce Aunty" Mimi ta amsa tana murmushi.
Bala,i yanzu yarinyar nan ce ta zama haka,sai kace wata budurwar kirki,tabbas sai yanzu na gane kamanninta sak gyatumarta dan na dade bn ganta ba sannan kuma mahaifiyarta ta ta dade da rasuwa shi yasa na manta inda nasan me kamanninta sai dai farin data yi sosai har wani yellow take,tabdi lallai ba karamin dibara mukayi ba da muka raba tsakaninta da wan mamanta dan da yanzu tana samun kulawarsa Allah ne kadai ya san irin ruwan kyan da za ta yi...
"Bari idan na je ,in zan dawo sai na kiraka ka dakkoni tun da dai ka kafa sai na shiga motar taka" Mimi ta ce tana zolayar direban cikin barkwanci.maganar da mimin ta yi ita ta katsewa Manal tunanin da ta ke yi.Itama Mimin kuma ganin Aunty Manal din tana mata wani kallo yasa ta wayance za ta kama gabanta.
"Haba Hajiya karama ,ai mota taki ce ,ni na isa mallakar mota kamar wannan,ai ni aikina kawai in tuka ki" Shi ma yace yana washe baki dan ba karamin birgesa Mimi ke yi ba sbd bata da girman kai ko kadan.
"Hmmm ni dai na tafi" Mimin ta ce tana juyawa tayi tafiyarta cikin nutsuwa da yanga da suka zama jinin jikinta dan ita tsakani da Allah haka tafiyarta take ba wai da gan gan take yi ba.
" A dawo lpia Allah tsare gabanki da bayanki,ya rabaki da makiya,makiyanki fadawanki m.....
"Kai dalla rufewa mutane baki" Manal ta katse direban cikin daka masa tsawa jin yadda yake ta jerowa Mimi addu,o i
Dakatawa ya yi yana zazzare idanu sbd tsoron da Manal din ta bashi.
"Ayi hakuri Hajiya Allah huci zuciyarki" Yace yana jinjina mata hannu irin yadda akewa jinin sarauta.
"Ka ji dashi gulmamme kawai" Ta ce tana doka wani uban tsaki ta juya ta tayi tafiyarta.
"Kai ikon Allah wannan mata da jaraba take,wato addu,a ce bakya so na yiwa Hajiya karama to kwa wlh ba zan dena ba" direban ya ce yana waiwayen bayansa dan ganin ko akwai wanda ya jishi amma ganin bai ga kowa ba ya juya yaci gabq da abinda yake.
Manal kwa na komawa sashenta ta dauki waya ta dokawa Hajiyarta dan ita bata zance da kaw irin wannan da kawaye gudun gori.Hajiya na daukan wayar Manal ta shiga zayyane mata dk abin da ya faru na ganin Mimi da ta yi dan ita gaba daya ta manta da wata mimi,sai yau da ta ganta.Sosai Hajiya ta cika da mamaki jin wai yarinyar har ta fara zama yan mata wato ta fara zama wacce za ta iya ja da su wata rana!
Amma dai Hajiya tace babu wurin bokan da za aje,tunda dai yarinya daya ce,kuma burinsu dai bai wuce Kalil ya manta da ita ba ya daina bata kulawa ,kuma gashi an ci riba dan haka kar su je garin neman gira su rasa ido.Jin abinda Hajiya ta ce yasa Manal din hakura da kudurinta tunda ance abin da babba ya hango yaro ko ya hau kan rimi ba zai hango ba.
Bayan sallar isha,i Kalil ne suke zaune a falonsa shi da Manal tana shan fruit shi kuma yana ta danne danne a laptop dinsa, jifa jifa suna dan taba hira amma Manal din ce kan masa mgn yana bata amsa dan shi gaba daya hankalinsa ya maida kan abin da ya ke.Tsayawa Manal ta yi da shan fruit din tun da ta tuno da Mimi da ta gani yau kawai sai take jin babu dadi a ranta ,haka kawai take jin kamar dai wani abu na shirin faruwa dk da maganar da Hajiya ta fada mata amma sai kawai ta ke ganin kamar akwai wani abun.Dan matukar dai ana kwana ana tashi tasan dole wataran Kalil zai iya tunawa da Mimi dk da boka yace asirin ba zai karye ba har sai in Kalil din ne ya hadu da wani wanda ya sani a baya,kenan kwa hkn ba zai taba faruwa ba tunda Kalil din ba su da wani dangi ko dan uwa koma wani wanda suka sani daga Baba me gadi bata jin akwai wani da zasu sake haduwa.
Amma fa dk da hkn da take da tabbaci sai take jin a ranta dole sai ta tambayi Kalil din game da Mimi sannan hnklinta zai kwanta.
"My dear,inaso tambayarka wani abu" Ta fada tana kafeshi da ido dan son gane gaskiyar abin da zai bata amsa da shi, a gefe guda kuma gabanta na tsananta faduwa na fargabar abin da Kalil din zai ce.
"Ina sauraronki ,kinsan dai aiki nake yanzu amma dai hkn ba zai hana ni sauraronki ba sbd matsayinki gareni ya wuce haka" Cewar Kalil din yana ture laptop din gefe guda domin sauraron abin da Manal din ke son tambayarsa domin ya lura abin me muhimmanci ne.Sbd tun da suke zaune a falon suke dan hira tana masa yan tambayoyi yana biye mata amma bata ce tana son mgn dashi ba sai yanzu hkn yana nuna maganar me muhimmanci ce.
" Dama ...umm, maganar yarinyar nan ce ta wajen karime(inna karime) kwana biyu bana ganinta ko taje wani wurin ne?" Ta tambaya idanunta tsai akansa ko kiftawa bata yi ,ga kirjinta da yake bugawa da sauri sannan a gefe daya tana tunanin makomarta matukar ya tuna da yarinyar ciki kwa harda dena zama a hadadden gdn nan dn tasan wlh dn Kalil bai cikin hayyacinsa shi yasa ya yarda suka dawo gdn,suke kuma hawa motocin Mimi da kuma wasu abubuwan da ba za su fadu ba.
"Wace yarinya kenan?" Ya tambayeta cikin nuna rashin fahimtar wacce take tambaya.
Wani dadi ne me bala,in armashi ya baibaye Manal jin yana tambayar wace ce ,ji take kamar ta tashi ta taka rawa dn murna.
" Yarinyar nan Mimi yar gdn kanwarka marigayi ya" Ta fada hnkali kwance ganin bai ma san wacce take tambaya ba.
"Ni nake da kanwa? Kuma har take da y'a? Nifa bansan kowa ba sai ke kuma bani da kowa na dangi sai ke kadai abar kaunata" Ya fada yana kasheta da wani shegen murmushi da kallon soyayya irin na masoya.
"Allah sarki masoyina nima hakan take,bani da kowa sai kai" Ta ce tana matsawa kusa dashi ta masa kiss a gefen kumatu,hannu ya mika ya shafo kanta yana murmushi,sannan ya dakko laptop din ya ci gaba da abinda ya ke yi.
"Kai rayuwa akwai dadi gskia, tabbas in kana so ka ga deden na miji sai ka tashi tsaye😒 nan ne zaka juyashi yanda ranka ke so sai yadda ka yi dashi ,anan ne za ka yi kidanka da rawarka hnkli kwance hhhhh ka baiwa boka kudi shi kuma ya maka aiki" Dk wannan maganganun a zuciyarta take yinsu(nikwa nace Manal ai kn kauce hanya,dan zuwa wurin boka batane babba ,dan mutum ko wurin boka yaje sallarsa ta kwana arba,in bata karbuwa.Haka zalika akwai ranar kn dillanci domin kuwa dk abin da aka yi shi ba ta hanyar Allah ba to karshensa ba zai yi kyau ba,sannan komai abin da akayi shi ta hanyar Allah kamar halin da mutum ya samu kansa,a gdn miji da kuma irin mijin da ya aura dk kaddara ne daga Allah kuma dama aure hanya ce ta shiga aljanna ba za a samu aljanna ba sai ta hanyar yiwa miji biyayya da kare hakkokinsa da kuma iyakokin Ubangiji)