PART 17 AND EIGHTEEN
Fansata Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Gudu take zubawa a wannan titin amma gani take Kamar zasu kamota,kara kaimi tayi ta samu ta wuce su da kyar cikin wani daji ta karya kan motar ta ci gaba da gudu kamar abin hadin baki take taci karo da mota,motarta ta bigi wata mota da take ajiye a wajen,wadanda suke wajen ne sukayi dariya tare da fadin yess! A lokaci guda nainah ta sume.A bangaren su Salim kuwa gaba daya sun rasata,sun nemeta har sun gaji da Neman ta sun hakura sun juya,can kuma sai Salim ya kalli Abeed yayi murmushi yace na samota fa guys,take yaja motar ya kara gudu sai cikin gida inda ya baro ta,shi ya fara sauka daga motar sannan ya huce mutanen Dake zaune zuwa wani daki na kusa da waje,zama yayi yana mai danna laptop din gabansa take nainarh ta bayyana a lokacin da take shigowa da babe a hannunta,kallon videon yake shi da Abeed sai kuma gani yayi nainah ta daga kai ta kalli camera tayi murmushi tare da daga hannu take ya tsayar da video akan fuskarta,abeed ne ya shiga kallonta yana mai sake kallon kyawun fuska irin na nainah.
Hajiya an ringa da anyi nasara akan wannan farautar domin yanzu haka yarinyar tana gabana,amma fa hajiya kyakkyawa ce ita Ina fadamiki,kai dallah rufe min baki fadin hajiya Maza daukarta ka kaita gidan gonata nan da zuwa karfe 5 Ina hanyar zuwa domin tabbas sai Naga wannan fuskar,dik wannan maganar da akeyi nainah tayi kasake tana saurara tana son ganin wacece wannan,wace talikarce ke Neman ta bayan ita tasan bata da wata alaka da mace wajen daukar fansarta,haka suka Saka nainah a mota suka fisgeta sai gidan gonar da hajiya ta fadamusu,a lokacin suna shiga suka wulla nainah amma tsabar kwarewa ne yasata zuwa a tsaye ko kuma dama can tana training waya sani mata.Abeed ne ya kalli Salim yace masa kasan Allah wannan yarinyar tafi karfin mu Dan wallahi da gani kasan anyi yar banza,kaga yadda ta shigo da babe har cikin gidan nan bamu Ankara ba,har sai da ta fito ta kira mu a waya,jaga dole miki tsoranta,shigowar hajiya areefah ne yasa su dakata wa kallon nainarh tayi a jikin laptop din sai tayi murmushi,a ranta ta furta yarinya ai yau sai kin gane shayi ruwa ne domin,sai kin fito da kudin da Kika amsa a kudin fansar babe,a Fili kuwa murmushi tayi tace Allah nagode maka tinda babe ta dawo,salim abeed ku kyaleta kawai,da mamaki Salim ya kalleta abeed ne ya katsesa yace eaa Salim ni ma abinda zan fada maka kenan ka kyaleta Dan allah,kallonsu yayi tare da murmushi ya Mike to shikenan na kyaleta,allah ya tsare gaba,da abeed suka fita suka bar hajiya da babe a hannunta.
-KANO
Katafaren gida mai cike da shuke
masu matukar daukar hankali,tin daga farfajiyar kofar gidan zaka san an tara dukiya mai matukar yawa,domin haka ya isa ya tabbatar da yadda jerin motoci ke wajen barjak,kamar ba a so,a kalla motocin zasu kai 20 gasu nan kala
,gate din na wuce tare da bude wata siririyar kofa,sai da na kusa Suma domin gaba daya wajen grass carpet ne more sharr mai matukar daukar hankali,can gefe kuma wata coriander ce da table a wajen sai kujeru 2,a gefe daya kuma wani ruwa ne wato swimming pool,dik hucesu nayi na garzaya zuwa falon gidan,kai na barku ku kin taci yadda falon zai kasance,wata dattijuwa na hango zaune ita kadai, tana kallon tashar Al-Jazeera,jin karar sakkowa ne yasa na kalli wajen wow Masha Allah,wani hadadden handsome ne ya ke sakkowa ta matattakalar benen yanayi yana duba watch din Dake daure a tsintsiyar hannunsa,da sauri ya karaso parlour zama yayi yana murmushi yace ummu na fito,kallon agogon dakin tayi tace yanzu HAMMAD sai yanzu ka fito,shikenan ga breakfast Dinka can yana jiran ka,ummu ba zanyi breakfast ba idan na tsaya zan iya makara,ki min addua kawai zan tafi,murmushi tayi tare da shafa kansa,allah ya maka albarka Hammad da Ameen ya amsa ta tashi ya fice da sauri,daga nesa na Kare masa kallo sanye yake da black jeans sai white shirt,a jiki an rubuta never give up da kalar baki,sai takalminsa da shi kadai ma abin kallo ne,sumar kansa kuwa kai da gani tana shan kudi domin an gyara ta kai bakace bata Dan Hausa wa bace domin ta Sha gyara sosai,cikin jerin motocin yaje tare da bude wata Toyota tare da fice daga gidan yayi saman titi,binsa nayi ina kallon inda ya nufa nima,take wani katafaren building ya nufa tin daga nesa zaka hango rubutun da yake kyalli kamar dare an rubuta,HAMMAD COMPANY,ko gama parking baiyi ba ya shige wajen yana mai bawa security key din akan ya kaita inda aka tanada,kowa na masa barka da zuwa,daga musu hannu yake tare da shigewa dakin taron,mutane ne da yawa,da sauri ya zauna ya furta kuyi hakuri my people nasa ku Jira da haka aka chanja zuwa abinda ya kawo su na cigaban company.
Nainah na zaune tana kallon gidan a ranta tana tinanin a yau zata bar gidan nan kuma a gobe take sa ran zata fara aikin ta na Alhaji mahboob,tinani take yi take wata tai murmushi a hankali ta furta no ba wannan ya kamata na fara ba,daukar fansar Azwa zan fara domin wallahi sai na Nemo Wanda ya kashe min kanwata,jin mace a gabanta ne yasata daga kai,a wannan lokacin yasa ta tabbatar da cewa wannan ai hajiya areefah ce matar Alhaji hassan da ya mutu a Germany,kallon ta hajiya take a ranta tana furta wannan yarinya kamar yar tsana,zama tayi a kan kujerar da aka tanadar mata,tana kallon nainah GYARAN murya tayi tace wa kike da suna nainah ko me,murmushi nainah ta saki tace abinda Kika fada da farko,gyara zama areefah tayi tace to gashi dik gudunki na kamaki,na dai kawo kaina wajen nan domin ganin wace mai karambanin ce ke bina Ashe ma kece,kuma dama nasan sai kin nemeni,kallonta hajiya tayi tare da murmushi taya akai Kika san sai na nemeki,saboda kinsan cewa ba ni ce na kashe mijin ki ba Alhaji hassan,kallonta tayi tace ai nainarh idan zaki kwana kina fadin haka bazan yadda ba,dariya ta saki harda shewa tace dama ai tinda baki san nasan ke Kika turo aka kashe ba,da mamaki ta kalli Nainah ke taya akai Kika san wannan maganar bayan daga ni sai Wanda na aika,murmushi ta saki an fada miki nainah haka take ne,areefah a kule take domin nainah ta san sirrinta,fitowa tayi ta kalli oga tare da dauko kudi gashi nan,ka tabbatar da cewa yarinyar nan bata gudu ba,domin nasan hatsabibiya ce,and kuma zan tafi sai gobe zan dawo yanzu ma satar fita nayi Dan haka ka kula da kyau da haka ta fice daga gidan.
Cikin Daren da kowa ke bacci harda Yan kwayan da dik akasarinsu bacci suke Sha,harda minshari nainah ce ta fito daga dakin ta kallesu,ganin ta a tsaye yasa fadin ke me kike nan ki wuce ki tafi daga wajen nan,murmushi ta saki tare da janyo karfen hannunta ta kwada masa aka,haka tabi sauran yaran ta musu ta more, sannan ta fice daga gidan tare da daukar motarta ta bar gidan,kafin suyi wani abu tini ta wuce sun nemeta sun rasa a lokacin kuwa nainah,sai zabga gudu take kasancewar dare ne ba wani go-slow a hanyar.
ASHU
SECRET WRITER
FANSA TA
By The Secret Writer (Ashu)
SABON LITTAFI
.....Based on Creative Story....