PART 33 AND THIRTY FOUR
Fansata Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Abeed tinda ya shiga dakinsa yana kuka yana mai kallon wayarsa da tin dazu Salim ke kiransa,kauda kai yayi yana kallon gefe cike da takaici,wani mugun haushin gidan yake ji,jin ana knocking ne yasashi Jan tsaki,ganin bashi da makama ne yasashi daukar waya yayi connecting da speakers din dakin ya kure karatun alkur'ani,cikin Surat an'am daga haka bacci ya dauke sa.Salim ne ya kalli areefah yace mommy wai me yake damun abeed tin da yaje adamawa ya dawo na kasa gane kansa,areefah ce ta kallesa tace ni kaina bansan me yake damun sa amma ya chanja,salim ne ya kalleta yace to mommy ni zan wuce zuwa Kano,idan abeed din y a huce zan kirasa,futa yayi yana mai wai waye,hajiya areefah ce ta zauna tana tinanin shin me abeed yake nufi,kodai ya gane shiri na,kai Ina bai ci axe ya gane shiri na ba haka,amma kuma daga haka mikewa tayi tana mai barin parlorn.Bayan kamar 30 minutes abeed yaji karar motar areefah ta fice,cike da takaici ya janyo yar karamar trolley,dakin babe ya shiga ya ganta a zaune tayi zugum,yaaya abeed naam babe Ina zaka,zani Unguwa ne ina Mommy,yaya abeed bansan inda ta tafi ba,shikenan yar karamar trolley ya dakko daga kan wardrobe din ta,kayanta ya dibar mata yace taho muje,daga haka suka bar gidan,ko Ina suka tafi waya sani.
Ummu ina kwana,lafiya Lou ta amsa tana fadin muniba sannu da tashi,kallon watch din hannunta tayi taga 11 amm ummu ya hammad ya fito ne,aa ta bata amsa,zama tayi a daya daga cikin kujerun,ummu ce ke kallo a gefe tana kallon news,tin daga step din farko turaren jikinsa ya tabbatar da cewa tabbas gashi nan fitowa,muniba ce ta faki idon ummu ta fara gyara daurin dankwalinta,s sakkowa yayi ya zauna daya daga cikin kujerun parlorn,tare da gaishe da ummu,muniba ce ta gaishe shi ko kallonta bai yi ba domin wani haushin ta yake ji,ummu ce tace ana gaishe ka fa,wayarsa yaci gaba da dannawa sannan yace lafiya daga haka ya mike,ummu zanje wajen Muazzam amma bazan dade ba,to hammad Ina aikin yau,yau bazani ba ummu daga haka ya fice,hira suke jefi jefi daga nan kowa ya watse.
Muniba ce ta shigo dakin Hammad cike da sanda,wani daddadan kamshin turarensa ne ya mata maraba,shiga tayi sannan ta zauna akan gado,private room ta kutsa kai,yayin da ta zama doluwa tana ganin hadaddun hotona na wata yar karamar matashiyar budurwa,wadda a kalla daya zaka tabbatar da cewa zata iya kaiwa shekara 10 kykkyawa,gefe kuma ga wasu hotona sanda tana yarinya sunyi matukar Yin kyau,dubasa take komai na dakin na yarinyar ne,wata yar Karamar locker ta gani take ta bude ta tana kallon meye aciki,wani LITTAFI ne da gani diary ne,dauka tayi ta nemi waje tazauna,tare da bude shafin farko.
Kyakkaywan photo na wannan yarinyar ya bayyana a kasa an rubuta Juwairiiyya Shaaban (Juryn Hammad) sannan ta bude shafi na biyu a anan kuma hoton hammad ne tare da ita tana dariya,wani page din ta bude Wanda aka fara rubutu da kananan haruffa.hammad ne ya nufi kofar ya shigo kallon muniba yake cike da bacin rai yace,meya kawo ki dakina kuma ki huce dakina ki shigo har private room na,saboda raini ko muniba,kallonsa tayi sannan ta cakumar masa riga kai ya hammad meye hakan,wacece wannan kafadamin wacece,cikin zafin nama ya tureta tare da wanka mata mari,ni zaki rikewa riga yarinya,da dika yaushe aka haifeki ma,ni zaki wa haka ni zaki na tambaya wacece wannan to mata ta ce kuma ita nakeso na aura,kinji ko na fada miki,hannunta yaja ya wullata waje sannan ya dawo,sai da ya gyara komai cike da bacin rai ya fito,bai ganta ba bai ga ummu ba hakan ne yasa shi fadin aikin banza,stupid girl daga haka ya fice zuwa harabar gidan inda Muazzam ke jiransa.
Muniba ce taga fitarsa,cike da kwarin gwiwa ta koma room din amma ganinsa tayi a rufe,cikin rashin jin dadi yasata fadin ya hammad sai na karasa wannan labarin naka,sannan na tabbatar da cewa sai na aure ka kamar yadda na fada maka tin a farko,ya hammad Ina sonka wallahi amma kuma soyayyar taka rabi ta kudinka ce,d OK wannan surutun ita kadai take yinsu kamar wata zautacciya,sakkowa tayi ta nufa dakinta,trolley din ta ta dakko ta jera kayanta da abinda tasan zata buqata idan taje Taraba.
Bangaren mutanen Alhaji mahboob ne a kwance a dakin da suka kama a hotels,kiran waya ne yasa ogansu dauka tare da sakata a handsfree ba tare da cewa komai ba,alhaji mahboob ne yace ku kawo min nainah gidana,sannan daga yau zan sallameku da kudin aikin ku,kowannen ku zan Basa naira million 1 domin kumin aikin tsawon kwana ki,take ya katse wayar,kallon kallo ne ya shiga tsakanin oga da yaransa,domin tabbas sunji kudi,oga ne ya kalli black yace masa yanzu meye mafita,oga mafita ita ce kawai mu maida musu kudinsu su bamu nainah,dayane ya kallesa yace amma baka da hankali,anya zasu yadda su bamu nainah kuwa kasancewar suna Neman ta,tsaki ogansu yaja ba dolensu ba dama ai mu muka kaita kuma dole su bamu it.a,d a wannan shawarar suka mike suka nufi gidan da suka kai nainah.Tin a bakin kofar gate man din ya gane su hakan yasa shi bude musu kofar,direct parlorn suka shiga a wannan matakin ne suka ga mutanen sun ragu sun dawo su 3,kallonsu mutanen sukayi sannan suka ce ku kuma mai ya dawo da ku,tsaki oga yaja yace mun dawo muku da kudinku sannan ku bamu yarinyar da muka kawo muku,wata dariya gaba dayansu suka Saka sannan suka ce to me zai hana ku kwace ta,kallonsu ogansu yayi ya kalli mutanen sa yace ku kawo min nainah,take fada ya kaure cikin karambani black ya nufi dakin tare da bude kofar da nainah take,sai gata a zaune tana kallon kofa,take daya janyosa ya dawo da baya.s una can suna fada nainah ce ta zame ta bar dakin,dik da Tasha wahalar gane gidan amma bata dade ba,sai gata a bakin gate,cikin tsananin zafin nama ta bude tare da ficewa bata yi nisa ba ta tsaki da taxi ta haye,ta barsu suna can suna rigima akanta
Hajiya areefah ce ta shigo gidan dauke da sallama a bakinta,mai aikin ce ta amsa,ki kawo min ruwa dakina daga haka ta shige dakin nata,bata dade ba ta kai mata ruwan a zaune ta tarar da ita tana danna waya,ajiyewa tayi sannan ta fice daga dakin,ruwan take sha,sai kuma ta mike domin tabbas tinaninta ya zama gaskia,dakin abeed ta nufa tana zuwa ta bude dakin,bakowa bata damu ba ta fito tana kalle kalle,mai aikin ta kwalawa kira,zuwa tayi tace mata Ina su abeed kuma,hajiya abeed ya fita shi da babe,amsar data bata kenan,areefah bata damu ba Dan haka ta nufi dakin Alhaji Hassan,wajen document din taje ta bude wardrobe din amma me wayam ba takarda ko daya a ciki,cike da kara ta kalli wardrobe din sannan ta fara bincike,amma dik wannan binciken da take yi bata ga wasu takardu ba,hakan ya tabbatar mata da cewa abeed ya kwashe su,tambayar kanta take to Ina abeed ya tafi,me yake nufi da wannan tinanin ta fito daga dakin tana tafe tana tinani.
Nainah ce zaune a motar haya domin tafiya kano,agogonta ne ke kara,kallon agogon tayi sannan ta daga,faisal ya dae,ranki ya dade kina Ina ne sai kiranki nake amma kinki dagawa,ina uzuri ne ta Basa amsa,kina Ina yanzu,sokoto ta bashi amsa shiru yayi sai kuma yayi murmushi to hajiya me ya kaiki Sokoto,faisal kasan banason tambaya ko Dan haka kawai ka kyaleni,zan shigo kano Nan da anjima,sannan muhadu gobe,kafin nan ka shirya min yadda zan hadu da aminu,amma nainah aminu fa,katsesa tayi tace nasani faisal kayi abinda nace kuma kasan da cewa sai naje naji waye kuma yake nemana,dik da bana fidda ran cewa Alhaji Kabeer ne,faisal ne yace amma nainah dik da kinsani amma kuma sai kinje,to me zai hana ki tafi gidan ku na Sokoto ki kwana anan mana,faisal bazaka gane ba,akwai wani abu mai muhimmanci da na bari anan,dan haka kawai kayi abinda nace maka,sannan wannan gidan ma zamuyi magana akan da kawai dai bara na karaso.
Salim zaune yake a gidan daya kama kasancewar ya shigo garin kano,tinani yake shin me yake damun abeed,meye ya sakashi kuka,jin karar waya yasa shi kallon screen din,daga wa yayi yana fadin hello mommy,aa mommy me yake faruwa ne,wayar ya saka a handsfree yace mommy amma abeed baizo ba.
Ashu ce
FANSA TA
By The Secret Writer (Ashu)
SABON LITTAFI
.....Based on Creative Story....