PART 21 AND TWENTY TWO
Fansata Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Dariya ta saka mai matukar rudar da Wanda yaji,kai a tinaninku nidin yar hannu ce kamar yadda kuke tinani,aa ni nazo ne domin daukar fansa,kuma ku tabbata sai na dauki fansar nan,gaba dayansu zaune suke akan kujerar nan yayin da suke kulle da wata igiya mai matukar kauri,gaba dayansu sun kasance daga su sai wandon ciki ba kaya,zaid ne ya kalli kansa sannan ya kalli sauran samarin guda 2 da suke tare da nainah,sai kuma ya sunkuyar da kai,nainah ce ta kallesa tace kai ka kashe Azwa ko,da sauri ya dago yana kallonta bani bane bani na kashe Azwa ba abinda nasani shi ne nidai ni na lalata rayuwarta amma ba ni na kashe ta ba,idan da zaki kyalemu da tabbas zan fada miki wanda ya kashe Azwa domin akan idona Naga lokacin da hakan ta faru,da sauri ta kallesa domin bata tana tinanin hakan ba,inajinka zaid bayan kwana 2 da faruwar abinda nayi wa azwa,a lokacin da daddare na fito domin zuwa club din bayan gari a wannan lokacin ne naga wata mota ja a katon wani daji,a wannan lokacin da har bazan karasa ba amma wata zuciyar tace naje Naga mai zai faru,sakkowa nayi daga kan motana na fara tafiya,sannu a hankali na karasa a wannan wajen ne naga wata dattijuwar mata ta shako wuyan Azwa tana jijjigata,sai kuma ta buga kanta da wani dutse a cikin dajin,take Azwa tayi kara tin daga wannan lokacin ban kara ganin tayi motsi ba daga haka matar ta juyo ganin kamar zata ganni ne yasani na juya na dawo motana,good nainah ta furta yanzu zaka iya gane matar kamar yadda kake fada min da sauri zaid ya kalleta yana daga kai kamar kadangare,inkiya tayi da a dakko mata pencil da paper ko 1mint ba ayi ba sai gata,yayin da shi kuma yana kwatanta mata matar ita kuma tana zanawa,bayan gamawarta ne ta dago masa wannan ce matar,da hanzari ya furta yes ita ce,kallon daya daga cikin yaran da suke bayan ta tayi tace wannan zan tafi da ita and kuma zan Baku domin ku tayani bincikota,kai kuma zaid kusan ba haka zan barku ba ko Dass ta kalli dayan yaron nata ku karya musu kafa 1 hannu 1 sannan kowanne daga cikin su ka kaishi gidan su,zaid ne ya kalleta tayaya haka nainah taya ke Dana baki information shi ne zaki min haka,kallonsa tayi tana murmushi kasan hukuncin da nakewa dik Wanda ya aikata fyade ku gode,ka cece ku ka fada min Wanda ya kashe Azwa da ba Dan haka ba murmushi tayi kawai ta mike ta bar gidan.
WASHE GARI
Karfe 11 na safiya yayin da dik mutanen gidan sun fito,zuwa bakin gate kowa nainah ce ta kallesu sannan ta karasa wajen auntyn tasu da kaka,tsayawa tayi tace aunty kaka zan tafi sannan kuma insha Allah zan dauki fansar abinda akayi wa azwa,aunty gashi nan na tura miki kudin kula da wannan yaran a account din ki,sannan idan da akwai matsala ki gaggawar sanar dani domin nima wadan nan yaran dik kanne ne a gareni,dafata kaka tayi tace sannu anam Allah yayi miki albarka,allah yasa ki gama da duniya lafiya murmushi kawai ta saki tana juyawa tare da shige motarta,tana daga musu hannu daga haka kuma ta juya akalar motar ta bar gidan,cike da kewar mutanen gidan.
Babban private hospital ne Alhaji SALMANU na hango a office din doctor,to yanzu Alhaji zamuyi yadda kace kamar yadda kace zaka dauki zaid ka fitar DASHI zuwa kasar waje to hakan ma yayi,domin zuwa nan da gobe komai ya kammala ku kuma sai ku wuce dik wannan bayanin doctor ne yakeyi,tashi Alhaji SALMANU yayi ya fito rai a bace,dakin da aka kwantar da zaid ya shiga ya tarar DASHI kafa a nannade da bandage haka ma hannunsa sai fuskar da dik yawan ci da ciwuka,matar Alhaji SALMANU ce ta kallesa sannan ta maida numfashi,inaso a kama wanda ya aikata wa zaid wannan aikin,kafin nan kafin mugama jinyarsa mudawo idan ba haka ba wallahi SALMANU kasan sauran,karar wayar sa ce yasa shi kallonta ganin an rubuta Alhaji DAYYIB ne yasa shi dagawa yana fadin hello,ok shikenan bara na Zo da haka ya fice daga dakin.
Hajiya areefah ce ke ta kai kawo,abeed ne ya shigo ya kalleta yana fadin mommy lafiya kuwa,ina fa lafiya abeed Ina buqatar ganin Salim yanzun nan,domin inaso ko ta wane hali ya kamamin nainah,abeed da mamaki ya kalleta yace amma mommy ke Kika ce a kyaleta,wata harara ta wurga masa tace yanzu kuma nace ina buqatar ta ko,ganin ba wasa a idanunta ne yasa shi daukar wayarsa,bugu daya Salim ya daga,abeed ne yace idan ka samu lokaci mommy na son ganin ka daga haka ya Mike ya wuce zuwa sama,dakinsa ya shiga gaba daya kaina ya kulle,abinda ya furta kenan,amma da kuma mommy haka tace a kylae nainah amma meyasa yanzu take son dawo da maganar ne,amma bansan me take nufi ba,wayar sa ce Tai kara dauka yayi yana kallon me kiran,hello yawwa yallabai ya kamata kazo ADAMAWA ynazu,da mamaki yace amma me yasa,saboda akwai Dan rikici a wani bangaren na company daga haka ya katse,ta wayarsa yayi booking flight,sanna ya shiga toilet,bai dade ba ya fito,shap shape ya shirya cikin kaya black and white yayi masifar kyau,fitowa yayi da shiri,mommy ce ta kallesa Ina kuma zakaje mom dama anyi min magane,akwai matsala a company ADAMAWA shi ne zanje yanzu,fmsai na dawo ki kula da babe daga haka ya fice.
Zaune suke akan kujerun robar farfajiyar hospital din,kallo daya zakayi musu ka gane cewa sunajine da kudi,alhaji DAYYIB ne ya kalli SALMANU wai meye faruwa ne SALMANU ya za ayi a daki yaran mu,kuma gaba daya har a karya musu hannu da kafa,bayan cewa Muna raye,salman ne ya rike kai ya furta,nima haka nake tinani DAYYIB amma abinda yafi muhimmanci shi ne Nemo wannan mutumin da ya Dake su,dayyib ne yayi murmushi yace nemota dai,domin Kamal ya fada min macece ta aikata musu hakan and nasan idan muka kira mai zane zai iya zana mana fuskarta,salman ne yace haka ne yanzu kamal din yana room din sa ya farka ne,dayyib ne yace eaa,daga haka suka mike zuwa dakin da aka kwantar da kamal din da ga Alhaji DAYYIB,dayyib ne ya daga waya tare da kira daga haka kuma ya maida wayan aljihunsa,dakin suka shiga a zaune suka tarar da kamal yana kallon sama,lokaci guda naga abinda na gani a jikin zaid,kamal ne yadago yana kallansu sai kuma yace daddy yaushe ne tafiyar nan domin wannan hospital din bashi da wani dadin zama,dafasa DAYYIB yayi yace anjima ne,sallamar da akayi ne yasa su kallon kofar,dayyib ne yace yawwa shigo kujerar aka bashi ya zauna sannan ya gabatarwa da SALMANU shi,mutuminne ya duba kamal sannan yace ai zaka iya gane yarinyar ko,da murmushi yace da gudu ma to shikenan kwatanta min ita.
AFTER 30 MINUTES
Alhaji SALMANU ne ya karba sannan ya Mika wa DAYYIB yana mai fadin,wannan yarinya ce ai,amma kuma yanzu me kake ganin zamu iya,dayyib ne ya fice SALMANU ya vishi,a mota suka hadu daga nan suka fice zuwa gidan television and gidan jaridu,gidan radio and more,sannan suka juyo suka dawo hospital din,kallon juna sukayi DAYYIB ne yace karka damu domin tabbas zamu ganta,kuma dik ranar da naganta hukuncin kisa ne a kanta Dan na Riga dana gama magana,sannan kuma ni anjima zamu tafi Egypt domin ACI gaba da duba lafiyar kamal,amma zamuyi magana anjima idan na sauka daga haka sukayi sallama shi ya wuce.
Nainah kina ruwa
Hajiya areefah na Neman ki,alhaji SALMANU da DAYYIB na nemanki,ko waye zai nasara muje zuwa.
Ashu ce
FANSA TA
By The Secret Writer (Ashu)
SABON LITTAFI
.....Based on Creative Story....