Sashe 9
Depression Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kasa magana Abjeed yayi ya tsaya kuri Yana kallon Abeed Ido cikin Ido ,Basu an karaba sukaga zarah ta shigo a haukace tana rusa ihu tana cewa "innalillahi wa'inna ilaihirraju un yaya Abeed momy! Dan Allah kuzo zata tafi tabarni shikkenan, nikuma Haka tawa kaddarar take ,Dan Allah ku taimaki mahaifiya ta " Abeed da Abjeed Basu bi takan ihun da takeba suka futa a guje zuwa d'akin, anan suka tarar da duk mutanen gidan Akan ta itakuwa momynmu da alama lokaci yayi, sai dai duk da Haka hawaye Basu daina kwaran ya a idanunta ba.
Muna Shiga d'akin nasake fashewa da kuka, itakuwa momy Babu a bin da takecewa sai sunana da na Zara dakuma abbanmu da take Kira .
"Abbansu ka cuceni Kaci amanar ta ka lalatamin zuri a mai sukayi maka, wallahi nasa Kana da tabbacin zarah yatace sabi da Babu abin da ta dasa nadaga kamannina ,shine zaka aikata wannan zunubin, mai suka taremaka indai duniyar ce gaka ga itanan ZAN tafi na barka daga Kai har yaran naka kaje kanemo amsar dazaka bawa jikokin ka ,saï ka fadamusu uwarsu da ubansu yaya da kanwane, Har abada bazan taba yafe maka irin wannan babban laifin ba ,ni tawa ta kare ,kashirya biyonin Nan bada dadewa ba, akwai hisabi akwai Allah ,zakayi bayani, daga Haka momy ta Kama hannuna Dana zarah sai Kuma mukaji ta saki, alamar Rai yayi halinsa,
Kuzo kuga tashin hankali a gurin abbanmu ,Wai yau abbanmu ne ya durkusa a kasa Yana zunduma ihu Yana kuka da idonsa Yana cewa "nashiga uku innalillahi wa'inna ilaihirraju un! Dan allah zaliha ki tashi kada ki mutu kibarni,idan kika tafi yaya zanyi da yarannan idan suka girma mai ZAN ce musu, wallahi bansan zarah jinina bace, danasan Zara,u yata ce bazan taba iya aikata wannan zunubi mai cike da kazanta ba, tirr da wannan rayuwa, dan Allah mutuwa ki daukeni nima n'a huta, hawayen abbanmu a lokacin suka kasa tsayawa
Nikuwa Ina gefe numfashi n'a yasoma janyewa yazamana narasa inda kaina yake, ananne doctor yake sanarwa da Yaya yazeed cewa, zuciyata ta tabu Haka zalika kayancikina sun Soma konewa Sabi da tsabar shaye shaye Dana Dade inayi, hankalin ammi yakara tashi, take itama ta zube a gurin ko motsi batayi, abbanmu kuwa yazama tamkar tababbe yazo kan gawar momy yayi kuka yakoma kan Ammi ta n'a jijjigata,
N'a takaice mukudai yaya yazeed da Abjeed ne kadai suka danyi jarumta ammafa suma sunsha kuka, aranar dai tashin hankali Babu Kama kafar yaro ,ban taba shiga masifa da bala iba sai a ranar,.
Itakuwa zarah tun da tattabbatar cewa nidin yayantane Kuma mahaifiyar mu taruga da ta mutu, ayanzu Babu wani saurin farinciki aduniyar dan Haka ta kuduro niyyar tatafi ta kashe kanta kawai ta huta, muna wannan tashin hankalin zarah ta fuce daga asbitin,Kai tsaye gida ta huce,
Tana shiga ko kayanta Bata dauka ba ta dauki wata akwati ta rubuta Mana wasika kamar Haka,
"Abbanmu ,Yaya Abeed Dan Allah ku ya femin nasan namuku laifi musamman ma Kai Yaya Abeed nice musabbabin tarwatsa duk wani farinciki na gidanmu, narokeku daku yafemin, ban sani ba idan natafi Zan dawo ko bazan dawo ba, sai dai Ina da tabbacin cewa rayuwata kankanuwa ce, bazan taba iya zama tare daku bayan nasan waceceni ,dolene na nisanceku idan ta kamama na kashe kaina, roko daya nakeso nayi agurinka abbanmu, kada kace zaka cutarmin da Dan,uwana ba laifinsa bane laifi nane, inason Yaya Abeed Kuma har aba da bazan dainaba domin shi tsokace a jikina, ka kulamin da Fu ad da Adeena ajikina nakejin ganina nakarshe kenan dasu, na Dade Ina rokon Allah akan ya dauke rayuwata tunkan Fu ad ya girma har kawo zuwa yanzu banyi kasa a gywa ba, yanzuma na sake maimaitawa Allah ya karbi rayuwata kafin Naga wannan bakar rana ta uku da su Fu ad zasu wayi Gari Susan labarinsu ,Dan Allah abbanmu kuce Ameen".
Daga Haka zarah ta dauki akwatin gold din da abbanmu ya rabawa kowa Sabi da bacin Rana ,idan baka gida zaka iya Kiran wannan numbar Mai dauke da tambarin gold ,ko Aina kake zata shigo Kuma za a daga,
Daganan zarah ta ajiye wayoyinta da komai da zai sa a iya nemo inda take ,ta gudu tabar gidan mu.
Acan asbiti kuwa Babu yadda abbanmu ya iya ,Haka Yana ji Yana gani ya sanarwa da mutane rasuwar momy nikuwa da ammi muna kwance ko motsawa bamayi, Abjeed ne ta dauki wayar momyna ya kirawo kanwarta fauziya ,Bai sanar da ita komai ba sai dai yace ta samemu a gida, Babu musu Tace to, BAYAN komai ya lafa dagani har Ammi muka farfado abbanmu ya bada umarnin a huce da gawar momy gida sanan muma ataho da likita guda daya wan da zai na dubamu musamman ma Ni da akace kayan cikina da zuciyata sun Soma tabuwa,
Gaba kidayanmu ranka takaf Haka muka halacci makabarta domin Jana izar momyn mu ,saï da muka kaita gidan ta n'a gaskiya muka dawo tukunna muka Ankara da zarah Bata gidan , ga fauziya tama ta dage sai an fad'a Mata abin da ya faru har 'yar uwarta ta rasa ranta, gamu mukuma mun Shiga tashin hankali, abbanmu kamar zai shid'e Sabi da damuwa, lokaci kan Kani batan zarah yasoma bamu tsoro domin Abba ya zuba duk wani tsaro akan nemanta, Amma Ina ba adace ba.
Ganin Haka yasa Nima nayi wa abbanmu sallama da gidan sa domin bana bukatar jin sauran labarin komai Tun da dai ya tabbata zarah kanwata ce, dan n'a fahimci bazan mutu yanzu ba, hakan yasa n'a tattara inawa inawa nima n'a tafi batare da sanin kowa ba, Ashe Ashe BANI kadai nake burin tafiya ba hatta Yaya yazeed ya cika akwati da Kaya zai tafi, abbanmu da ammi suna zaune afalo suna jimamin tafiya ta da batan zarah, my boss ya fito, Niki Niki da kayansa, tsorata abbanmu yaya ya Mike hadi da cewa "ya Salam , yazeed Ina zaka Haka da Kaya, ko kaima tafiyar zakai ka barni cikin bakin ciki da damuwa haba yazeed" "abbanmu saï dai fa kayi hakuri amma wallahi Babu abin da zai hanani tafiya, gida dai gidan Kane to gashinan, bazan iya zama naciga ba da ganin irin wanan zunubin ba, yazama Dole natafi haha Abba ace a gidanmu, wanan kazantar tayi yawa ,tun da Naga ku abin kunya Gaba kuka bashi ba bayaba saï kuyi ta zaman suma wadan da sukayi laifin Sun tafi balle kuma ni da bani da zunubin komai" Yana Gama maganar ya ja jakarsa yayi waje, Bai Dade da fita ba sai ga Abjeed da biza a hannunsa, Ammi ce t'ai karfin halin cewa "to abdulmajeed Mai zakayi da beza Kuma?" "Uhm ammi kenan case din gidannan ya isheni Ina son Zan tafi Dubai nadan huta ,Dan Allah kada kice bazan jeba" "au kaima tafiyar zakayi? "Ammi suwaye suka tafi ai yaya yazeed yanan" "uhm shima ta tafi yace bazai zauna damu ba, dan Haka muma yazama dole mu bar wanan garin domin share tarihin Nan Gaba daya" "to ammi kutafi fa kuka ce ina zaku to?" "Zamu koma faransa da zama Gaba dayanmu yadda komai zai bace hatta tarihin ak fadama a gogeshi a tarihin mu" uhm ammi shikkenan Zan tafi, Nima idan na dawo Zan iho faransa bayan na huta, ga wanan littafin Yaya Abeed ne yace n'a bawa abbanmu , Afusace abbanmu ya d'ago yace "littafin Maine? "Tarihin ak fadama ne aciki abba yaya da kansa yazauna yayi rubutun nan kana ta bawa marubuciya ta fitar, wanan labari n abin dubawa ne abba sanna abin almara ne ni kaina zanso mutane sunan da labarinan domin sanin su Fu ad a matsayin Mai suke inason insan Mai laifi a tsakanin Kai da Yaya Abeed da zarah ,ita momy Tata takare addu kawai take bukata, sanan abbanmu ga wata takadda zarah ta ajiye a daki ka karba ka karanta ,wanan wasikar tana nuni da cewa munrabu da ita har abada'' saurin karbar littafin abba yayi ya amshi wasikar ya soma karantawa a fili Yana hawaye, sai da yagama t'as sanan yace "wallahi karyane Zara,u bazata mutuba har sai ta yafemin" Abba ya fashe da kuka Mai ban tausayi , Abjeed kasa tsaima yayi a gurin yayiwa ammi sallama ya tafi shima .
Bayan tsawan sati biyu Abbanmu ya hada komai nasa, dukkkan iyalansa suka bar adamawa ,Gaba daya suka bar komai nasu a ak fadama hatta littafin abba da hannunsa ya ajiye a d'akin Abeed ,wasikar zarah Kuma ya tafi da ita, atakaice dai labarin ak fadama ya shude tun agarin adamawa, sauran labarin abbane wan da zai bada shi Sabi da shi kadai yasan dalilin da yasa ya rabu da mahaifiyata.
💔 _____*DEPRESSION*_____💔
(DAMUWA)
*#CIN AMANA*💔
*#JURIYA*💔
*#SOYAYYA*💔
*#DAMUWA*💔
*#HAKURI*💔
*#YAFIYA*💔
*#KYRA*💔
*Chapter 24*
TO😌 TO😌 TO😌💪💃💃💃💃💃 DA KARFIN SA YAKE TAFE SHIN KIN SAN YADDA AKE TSANTSAR CIN AMANA KUNSAN YADDA AKE NUNA TSANTSAR SOYAYYA KARYA? KO KUNSAN YADDA ZUMA DA MA'DACI YAKE ,TO ALBISHIRIN KU MASU SAURARO MUTANEN ALKAIRI ,INA SON KU GYRA ZAMA DOMIN RAKASHE NI SHADIN GWANGWAGE KARATUN WANNAN LITTAFIN MAI TAKEN DEPRESSION (DAMUWA) 'YAR UWA KADA KIBARI ABAKI LABARI WANNAN SALON NA DABANNE DOMIN 'YAR'UWA💃💃💃💃💃💃
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
_*DEPRESSION*_
*damuwa*
_*BY*_
_*HAFSAT UMAR ƊAN GORO*_
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
_*JARUMAI💪🏻WRITER'S ASSOCIATION📚*_
_*Marubuciyar*_
1- Burina Mu'azzam
2- Ba Mahaifiyata bace
3- Babana ne sila
4- Ummu Amani
5- Amatullah
6- Zuciyarta
7- Mace Rayuwa
8- Rayuwar Ƙasƙanci
9- Mar'atussaliha
10-Babbar sakayya
11-AFNAN
_And now_
💔_*DEPRESSION*_💔
*damuwa*
*BOOK TWO✌️*