Sashe 4
Depression Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Zarah na fitowa na bude Mata mota ta Shiga n'a soma tuki cike da farinciki, Haka itama zuciyar ta fess batare da wata damuwa ba,muka nufi hanyar gidana wan da yake kasan unguwar mu, Ina zuwa Mai gadi ya bude min gate nashiga, a parking space na ajiye motar ,sannan muka shiga ciki, kunsan wata kudura ta ubangiji alokacin da muka Shiga bedroom Dina sai da zuciyata ta buga da karfi ,Haka ita kanta zarah jikinta sai da yayi sanyi a wannan lokacin, sai kawai Naga ta fashe da kuka Tace "Dan Allah Yaya ka maida ni gida gani nake kamar bazan iya ba ,tunanin makomata nake Yaya" atake a gurin wani kwarin gywa yazo min nace Mata "haba zarah Ashe dama' ba son gaskiya kikemin ba kefa kika Zaki iya bani komai dakike dashi Amma shine yanzu zakice kin fasa" "uhm uhm Yaya ba Haka bane wallahi Ina sonka Kuma kamar yadda nayi maka alkawari Zan baka komai bawa, a lokacin da muka shigo gidannan ko dar banjiba sai da muka shigo dakinnan tukunna naji zuciyata ta karye jinake kamar wani abu zaifaru Nan Gaba da da dama kawai yaya a hakura ko muje musamu abbanmu adaura Mana aure" "uhm shikkenan duk yadda kikace " wannan magana danayi matane yasa Zara Jin Babu dadi ganin ban sake tun tubarta ko rokonta akai ba sai ma taga nace ta taso mutafi gida, Ashe ita a tunanin ta tazata haushi naji ,sai kawai na ji Tace "Yaya na shirya" juyowar da zanyi Naga har ta cire komai n'a jikinta, ban San lokacin da nace zarah Maine hakan Dan Allah ki Mai da kayanki" tafadi Haka batare da na bude Ido ba, ashe Bata tafi ba sai ji nayi ana shafani, Nan take jikina ya Soma tsuma masifaffiyar Sha,awar da nake da ita ta motsa take, ban San San da na janyo ta tafado jikina ba, bazan iya tsayawa na fayyace muku abin da ya faru a ranar ba, sai dai Zan iya ce muku mai faru ta faru Tun da har na karbi budurcin zarah awannan ranar....
. Abin da ya daure min Kai shine banji wani shauki da dadi da akecewa anaji game da mace ba sai dai naji yanayi ya Dan sauya kawai, narasa Maine dalili ,ga budurwa iya budurwa komai zarah ta hada na more rayuwa a jikinta, nikuma basa burgeni bana sonta bansan dalili ba so na yan uwantaka Ina yimata ban da soyayyar aure.
Kuzo kuga yadda nayi wa yarinyar Nan aika aika, Dan naji Mata ciwo sosai, hakan Bai hanata daurewa ba, Danni nayi mamakin dauriya irin ta wannan yarinyar,karshe dai Nina gyra zarah namata komai sannan na Mai da ita bakin Ak FADAMA ,sai Kuma shiga kamar ba tare muke ba, babban tashin hankalin shine dingishi zarah take, gashi duk falon kowa Yana zaune harda abbanmu, tashigo, to Daman yadda abbanmu da ammi suke nuna Mata so kamar kwai sai hankalin su ya tashi, Nan take abbanmu ya Mike ya nufo inda take cikin tashin hankali yake cewa "subahanallahi daughter lafiya yanaga kina dingishi Mai ya sameki?" Abbanmu ya shiga jero Mata tambayoyi, Haka itama ammi ta karaso ta Soma jero Bata tambayi yin, zarah kuwa tayi tsuru tsuru a gabansu tana muzurai ta kasa cemusu komai, Niko Ina gefe na hade girar sama da ta kasa irin Kar a rainani dinnan, ban Ankara ba naji Tace "wallahi abbanmu Ina cikin tafiya kawai naji kafata ta gurde" "nashiga uku garinya Haka ta faru ? Sannu ai da kin yimin waya nazo na daukeki" "uhm uhm Kai abbanmu kawai saina maka waya sokake na tada maka da hankali" "a,a daughter ai da kiji ciwo gwara nazo na daukeki, yanzu ma nasan bazaki iya karasawa daki ba Bari ammi ta daukeki " "ammi ta dauketa Kuma haba abbanmu wannan katuwar yarinyar so ake akarya mana uwa gaskiya abbanmu a hakura ta taho Tun daga makaranta a Haka balle nan ne zai hanata Kara sowa " Abeeddeen yayi maganar Yana hura hanci kamar Bai San abin da ya faruba" "tom uban iyayi da girman Kai tun da dai kace uwarku bazata dauke taba ,to Kai zo na dauketa ka kaita dakin ta" "eh abbanmu naji ni gwara n'a dauketa amma Ammi ai bazata iya ba" mikewa nayi zuciyata shar sabi da su abbanmu basu gane komai ba, n'a daga zarah a kafa data n'a yi cikin dakin ta da ita, allah sarki abbanmu shu murna yake nafara sakin jiki da yan uwana, sannan nafara kulawa da zarah Dan da natsani yarinyar ,Dan tun da abbanmu ya dakkota shikkenan kulawa da soyayyar da yake nunamin ta koma kanta, duk cikin yaran abbanmu yafi Sona sai gashi na Yi abin da abbanmu zai tsaneni tsana ta har aba da.
Tom kwance atashi agirin Allah ba wuya , intakaice muku nida Zara,u kullum cikin kulawa da junan mu muke Haka zalika zuwa gidana dayake kasan kunguwarmu yazamar Mana jiki kullum sai munje, yau tsawan wata uku kenan, zarah kullum Kara jin soyayya ta take a zuciyar ta ,nikuma a kullum karajin ta nake kamar ba soyayya muke ba, kullum mita takemin Akan nayiwa abbbanmu magana akan ayi maganar aurenmu tun kafin lokaci ya kure ,amma nikuma na kasa, hakan yasa ran zarah ya baci ta daina nemana tadaina saurarona Dan gani take kamar ita kadai take Sona izuwa yanzu tafara yadda da zancen kawarta jalila.
_____*DEPRESSION*_____💔
(DAMUWA)
*#CIN AMANA*💔
*#JURIYA*💔
*#SOYAYYA*💔
*#DAMUWA*💔
*#HAKURI*💔
*#YAFIYA*💔
*#KYRA*💔
*Chapter 19*
TO😌 TO😌 TO😌💪💃💃💃💃💃 DA KARFIN SA YAKE TAFE SHIN KIN SAN YADDA AKE TSANTSAR CIN AMANA KUNSAN YADDA AKE NUNA TSANTSAR SOYAYYA KARYA? KO KUNSAN YADDA ZUMA DA MA'DACI YAKE ,TO ALBISHIRIN KU MASU SAURARO MUTANEN ALKAIRI ,INA SON KU GYRA ZAMA DOMIN RAKASHE NI SHADIN GWANGWAGE KARATUN WANNAN LITTAFIN MAI TAKEN DEPRESSION (DAMUWA) 'YAR UWA KADA KIBARI ABAKI LABARI WANNAN SALON NA DABANNE DOMIN 'YAR'UWA💃💃💃💃💃💃
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
_*DEPRESSION*_
*damuwa*
_*BY*_
_*HAFSAT UMAR ƊAN GORO*_
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
_*JARUMAI💪🏻WRITER'S ASSOCIATION📚*_
_*Marubuciyar*_
1- Burina Mu'azzam
2- Ba Mahaifiyata bace
3- Babana ne sila
4- Ummu Amani
5- Amatullah
6- Zuciyarta
7- Mace Rayuwa
8- Rayuwar Ƙasƙanci
9- Mar'atussaliha
10-Babbar sakayya
11-AFNAN
_And now_
💔_*DEPRESSION*_💔
*damuwa*
*BOOK TWO✌️*
*Chapter 19*
Yau itace ranar litinin zarau ta tashi da matsanancin ciwan ciki ga jiri ga amai babban tashin hankalin ma abbanmu ya rasa mai zai Bata ta daina Aman komai ya daina yimata dadi duk ta rame, hakanne yasa abbanmu ya dauke ta dashi da m'y boss suka tafi asbiti ita Kuma ammi ta zauna a gida akan cewa zata je asbitin anjima, nikuma ina daki hankalina ya tashi Kar dai ace zarah cikine da ita innalillahi wa'inna ilaihirraju un zuciyata saï tafasa take Gaba daya lissafina ya kwace , gashi duk haduwar da muke da zarah banta ba amfani da condemn ba , Kai na na Sosa na runtse ido nayi zugum a tsaye Ina sauraron dawowar su abbanmu ,kawai sainaji shigowar malamin makarantar su da kawarta jalila, tun kafin su zauna na sallaba zuwa bayan kujera nayi shiru Ina jin abin da suke cewa Ashe magana Tace ta kawo su ,daidai lokacin da na tsinkayo muryar malamin Yana cewa "madam sai dai kiyi hakuri Amma kawaita dakan ta tashai damin zarah u idan ta fita gurin Dan uwanta Abeeddeen take zuwa Kuma Babu abin da suke sai lalata Wai a hakan ita suke Kira da soyayya, tun kafin jalila ta fadamin na fuskanci sani Abu, Sabi da zarah u ada idan tana aji batason tashi ko Ina Sabi da Kar Kari ya huceta, sai gashi an shafe kusan wata uku kullum sai ta tambayeni zata fita Kuma kullum da uzurin da take zuwarmin dashi, da na tambayi jalila shine take labartamin wanan Abu Mara dadi, Dan Haka na sanar da kune domin kuyiwa tufkar hanci idan ma aure zaku musu shikkenan, nagode da lokacin da kika bani" daga Haka malamin ya ce jalila ta tashi sutafi, itakuwa Ammi Har suka kure Mata gani hankalinta ba a kanta yake ba, Gaba kidaya ta fita daga hayyacin ta ,zuciyar ta cike da fargaba Tace "mun shiga uku Kar dai ace wanan laulayin da zara u take cikine ajikinta" Bata Gama rufe Baki ba tahango Abba ya shigo ranna abace Yana tafe Yana share hawaye ga yazeed rike da hannun zarah zuciyarsa na tafasa, ita Kuma zaran sai faman sinnar da Kai take tana muzurai .