Sashe 2
Depression Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
TO😌 TO😌 TO😌💪💃💃💃💃💃 DA KARFIN SA YAKE TAFE SHIN KIN SAN YADDA AKE TSANTSAR CIN AMANA KUNSAN YADDA AKE NUNA TSANTSAR SOYAYYA KARYA? KO KUNSAN YADDA ZUMA DA MA'DACI YAKE ,TO ALBISHIRIN KU MASU SAURARO MUTANEN ALKAIRI ,INA SON KU GYRA ZAMA DOMIN RAKASHE NI SHADIN GWANGWAGE KARATUN WANNAN LITTAFIN MAI TAKEN DEPRESSION (DAMUWA) 'YAR UWA KADA KIBARI ABAKI LABARI WANNAN SALON NA DABANNE DOMIN 'YAR'UWA💃💃💃💃💃💃
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
_*DEPRESSION*_
*damuwa*
_*BY*_
_*HAFSAT UMAR ƊAN GORO*_
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
_*JARUMAI💪🏻WRITER'S ASSOCIATION📚*_
_*Marubuciyar*_
1- Burina Mu'azzam
2- Ba Mahaifiyata bace
3- Babana ne sila
4- Ummu Amani
5- Amatullah
6- Zuciyarta
7- Mace Rayuwa
8- Rayuwar Ƙasƙanci
9- Mar'atussaliha
10-Babbar sakayya
11-AFNAN
_And now_
💔_*DEPRESSION*_💔
*damuwa*
*BOOK TWO✌️*
*Chapter 17*
Fu ad kuwa daki ya shiga ya turo kofa , ya cire rigarsa, ko wanka Bai ba Sabi da cin gudu yake yaga abin da yake ciki, shiyasa ma Bai bu ta kan abinci ba ya hau kan gado tare da bude shafin da ya tsaya yaci Gaba da karatu kamar Haka.......
Dan dawowa baya yayi kad'an Dan shi kansa ya ma manta Ain da ya tsaya ,Dan Haka ya Soma karanta wa daga pegi na hudu, kamar Haka...
Ban San Mai yasa yarinyar Nan ta nemi shigowa rayuwa taba,Ni dai har zuwa wannan lokacin Ina tsaye a inda tatafi ta barni ,a tsarin rayuwata bana da bajed din na auri wata a ahalin mu , Sabi da Ni nasan kaina bazan iya adalci ba ,domin zuciyata daban take da ta sauran mutane ,amma Kuma sainayi kokari na bar abin a zuciyata na Soma takawa zuwa part dinmu, a lokacin da na Shiga falo kafin ba bude kofata sai da nayi duba zuwa kofar d'akin ta ,a take tausayinta ya shiga zuciyata ,Sabi da yadda Naga tana zubar da hawaye a kaina ,babban kato barar da na tafka a rayuwa ta kenan tausayi ,ko da so daya ban taba Jin son zarah a Raina ba ,Amma Kuma lokacin da na Yi tozali da ita sai naji Gaba kidaya tausayinta ya mamayemin zuciya, abin da zai Baku mamaki Ni Abeed har yanzu ban fara sonta ba ,Sabi da Ni kyaun mace ko muryar ta baya taba rudani, a yanzuma da kukaga n'a tsaya ina kallon bakin kofar dakin ta, ina kallon gurinne sabi da tsananin tausayin ta danake Yi Sabi da masifar da ta tunkaro ratuwarta ganga Ganga.
Bayan shiga dakina, kwanciya ya nayi zanyi bacci Ashe ita ba bacci takeba takasa baccin, Wai kunsan maiyasa ta kasa baccin? Allah sarki baiwar Allah ,kawai Sabi da nace Mata I kiss you Kuma bansamu tayi min ba wannan dalilin ne ya hanata bacci, Ina kwance Ina nishadina sai jin bugun kofar ta nayi a hankula , da farko na tsora ta Amma Kuma sai na Dake nace "waye da cikin darennan za a damu mutane" siririyar muryar ta naji ta ce "yaya nice? Tana fadar Haka na gane wacece jikina a sanyaye nace "zarah lafiya bakiyi bacci ba?" "Yaya nakasa bacci burina kawai namaka abin da kake so bana jin dadi ace ka nemi Abu kuma nakasa yi maka" "uhm Zara,u kenan Babu komai kije ki kwanta" "a,a wallahi Yaya Ni sai na Yi maka" Babu yadda na iya Haka n'a taso jikina a sukwane n'a bude kofar ,matsa mata hanya nayi ta shigo sannan n'a Tura kofar, . Babban abin da nake tsoro shine yafaru a lokacin abin da zarah Bata sani ba shine inhar na soma kulafuci a kan Abu to Dole ne sai na sameshi domin Sha,awata halittace kamar yadda aka dasa a jikin kowane Dan Adam Nima Haka tawa take Amma tawa daban take da ta wasu, hannuna guda daya na daga na Dora a kan kafadar ta data kuma n'a saka shi a saitin mazaunen ta, na matseta a jikina na wajen "yan dak'iku, kafin daga bisani na Dora bakina a kan nasa ,cikin nutsuwa da solo irin n'a 'yan duniya yake kissing din bakinta kamar yasamu sweet.....
Ita kuma zarah ta dage sai lumshe Ido take alamar kissing din Yana kaima , batare da ta Hana shi ko ta dakatar da shi ba ta ciga ba da karbar sakon da yake kaimata, sosai ta ji dadin hakan ,Dan har sai da taji kamar Kar ya daina, tsabar yanayin da tashiga batama San ya cire bakinsa daga nata ba, saï jin maganar sa ta yace "Zara,u Ina hayyacin ki kuwa" kallo na ta danyi hade da sake lumshe Ido cikin sani mayuwacin Hali ta d'ago lumshash shun idanunta masu Kama da Mai bacci a lokacin Tace "uhm uhm Allah Yaya naruga na gaji jina nake kamar ammi duka, ko zaka iya taimaka wa ka kaini bedroom Dina?" Lokaci guda na zaro Ido Ina kallon ta cike da mamaki Wai yau zarah ce zata ce nakai ta bedroom yarinya Mai addini da tarbiyya ,kun San wani abu kuwa wallahi har a zuciyata ban taba tunanin yarinyar Nan ko hannun namji zata iya tabawa ba Sabi da soyayya, sai gashi BAYAN Haka har rungumarta nayi nayi kissing dinta, lallai nayar da so masifa ne Akan zarah n'a gane so Bala,ine ,sanan akan ta nagane wani abu waishi ana sonka baka so ,to Ni dai wanan abin shi ne shilar wargajewar rayuwata ,da ace lokacin da zarah ta nuna tana Sona banji tausayin ta na fad'a soyayya da ita ba ,da Babu abin da zai faru ,sai gashi najawa kaina masifa ta har abada', abin da ke matukar bani mamaki shine Ina son yarinyar Amma ba so na soyayya ba so nake ma najini da 'yan uwanta ka ,Danni ajinin jikina nakejin sonta tamiar 'yar,uwata ,ba zakusan wani abuba ma sai na zo zanyi kissing dinta ko wani abu sainaji jikina Yana bani narabu da ita zuciyata tana cemin kana aikata zunubi Mai girma, Amma ita Ina zarah Bata ganewa soyayyata da kaunata ta lullube duk wani ilahiri na sassan jikinta ,baiwar Allah kenann.
Uhm bakuga komai ba sai ma lokacin da na dauki Zara zuwa d'akin ta shima wanan babban abune ya faru wan da bazan taba mantawa dashi arayuwa taba, a wanan ranar ne n'a fara sanin yaya halittar ya mace take a zahiri ,duk iskancina da tantiranci irin nawa ban taba ko da kuskuren yin Zina da wata yarinya ba ballema Naga jikinta, Amma ita yau zarah nagani ,Naga abin da ya rudani yasaka zuciyata fargaba da kunci, duk da bana son yarinyar,,inason na aureta kodan tarbiyya da take dashi ,banaso ace nine sanadiyyar gurbata rayuwarta dan nasan abbanmu bazai taba ta femin ba,
Kalllon ta nayi n'a dagata cak zuwa dakinta ,batare da tunanin wani zai ganmu ba, n'a Shiga da ita bedroom, dinta Kai tsaye kan bed dinta na dorata kana na sunkuya na sakar Mata murmushi , sanna na manna Mata kiss a goshi, har na Mike Zan tafi, zarah ta janyoni ban Ankara ba naji na Fado saman gadon, sai lokacin na Ankara da wata shegiyar riga dake jikin yarinyar, ma ana rigar bacci ce duk gaban rigar net ne sai kasan cikinta yadine Mai santsi, saurin runtse ido nayi ganin yadda manya manyan dukiyar fulanin ta sun bayyana farare Sol abin Sha,awa ,Kara tamke idona nayi na furta "subahanallahi ,zarah wannan wace irin shigace?" "Uhm Yaya kasan dare yayi har na sa Kaya bacci na kwanta na kasa bacci ,shiyasa kaga Haka Amma Dan Allah kayi hakuri kaji, Ni wannan ba damuwa ta bace Yaya duk da kasancewar Babu kyau namijin da ba muharramin ki bane ya ga jikinki ,to Amma Ni Ina da tabbacin wataran zaka zama mijina komai kake bukata mutukar Ina dashi Zan baka, nasan Yaya kana so ki awaici kawai kake Sabi da Ni a matsayin kanwar nake Dan Allah Yaya kamin Al kawarin zaka aureni" tayi maganar tana share kwallar datake Shirin zubo Mata, Ido ta kuramin tana sauraron amsar da Zan Bata ,Nima a lokacin kallon ta nake Yi nakasa ko kirta Ido ,can wajen wasu yan sakwanni ta sake cemin "Yaya ko dai baka son aurena?" "A,a zarah Ni ko nake son aurekin ,insha Allahu namiki alkawarin Zan kasan ce Miki wani bango na rayuwa" murmushi tayi lokaci guda tare da daukar hannuna a sanyaye ta dorashi kan manyan dukiyar fulanin ta, sannan Tace "Yaya kayi duk abin da kakeso namallaka maka komai nawa Kuma dama' an haliccenine domin ka" jikinane yashiga rawa jin yadda hannuna ya sauka akan lallaisan kirginta masu kyau da Kelli, bansan lokacin da na shiga murzasu Ina shafawa ba kamar nasamu audiga, cikin mintina kalilan nafita daga hayyacina Haka itama zarah"
Wani numfashi Fu ad yaja tare da runte Ido kamar a gabansa akeyi ya rufe littafin ya Mike daga kwancen da yake, ya jingina da bango ,idanunsa sun rune sunyi ja yace "innalillahi wa'inna ilaihirraju un Wai yanzu wannan abin da nake karantawa gaskiya ne,shib dagaske an aikata Haka a A.K FADAMA tabdijan ,fu ad yayi shiru tare da tallabar habarsa da hannunsa,.
Bude littafin yayi ya cigaba da karantawa can Kuma ya sake tsayawa yace "Kai gaskiya tsallake gurinnan zanyi bazan iya karanta abin da zaisa na fice daga hayyaci na ba" daga Haka ya tsallake pege daya ya shiga pege na Gaba ...
Washe Gari da safe zarah ta Mike ta shiga tayi wanka sannan tayi sallah ta koma part din Ammi, gyshe ta tayi cike da nutsuwa sannan Tace "am ammi Ina abbanmu?" "Abbanku Yana dakinsa Zara,u yau Naga Baki shirya da wuri ba ko Baki makarantar bane?" "Uhm ammi kenan malaminmu ne yace indai banzo da wani ba saiya koreni shiyasa Har yanzu ban tafi Kuma Yaya Abeed bashi da lafiya sai my boss Kuma yace shi yasani nayi laifin wallahi bazai jeba" "au Haka yazid din yace shikkenan barni dashi jeki shirya Kuma shi zaikai ki " "to ammi Amma da Yaya Abjeed yace zai kaini" "a,a ki Bari yazid din shi zai kaiki" "tom shikkenan ammina Bari naje na shirya" tana Gama fadar Haka ta fita zuwa d'akin ta ta saka uniform dinta ta fito falo ta zauna.