Sashe 6
Depression Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Idan sa ne ya fara murzawa domin ya Soma ganin dishi _dishi ,hannunsa ya dauka ya Dora a saman kirjinsa zuciyarsa Yana Masa makaki, ga zafi da ciwo da take Masa, jiyake kamar zai mutu Sabi da depression, a hankula yake Jan kafarsa zuwa falon hannunsa rike da kirjinsa, sai uban hada gumi yake, bakinsa na rawa Dake ya kiran sunan abbansu yace "abbanmu! Abbanmu!!! Kamar daga sama abbansu yaji murya a sanyaye ana kwala Masa Kira, cike da fargaba mutanen falon suka juyo suna kallon sa ,Dan sunansan Dole Haka zata faru ,Ammi ce ta yi sauri tashi ta karaso gaban sa da sauri , Tace "ya Salam Innalillahi wa'inna ilaihirraju un!! Fu ad lafiya?" Bata karasa maganar ba Fu ad ya Kai inda Abeed yake zaune cike da fargaba idanun sa dauke da hawaye, Kai tsaye jikin Abeed fuad ya fad'a Yana matse kirjinsa Sabi da zafi hannunsa daidai kan zuciyar sa ya Kama hannun Abeed ya Dora a kan zuciyar sa ,daker ta iya cewa "yaya wai dagaske ne abin da nagani a cikin littafin nan ? Dagaske kaine mahaifina dangirman allah karka fadamin Haka, kada kacemin ninee shegen da soyayya ta rufemuku ido kuka haifeni, nashiga uku fu ad ya runtse ido hawaye na bin kuncinnsa ,Nan take numfashin sa ya Soma tashi zuciyarsa ta Soma bugawa da sauri, Can kuma sukaji yayi shiru jikinsa ta saki, shikuwa Abeed gaba kidaya mutuwar zaune yayi yakasa koda motsi saï da guri daya da ya tsurawa Ido Yana kallo idanunsa na zub da hawaye, tsabar tashin hankalin da yashiga ya kasa ko raba Fu ad daga jikinsa Dan ayanzu bashi da karfin da zai iya dagashi shima taimako yake nema, hakama abbansu yakasa ko motsawa daga in da yake sai dai kuka da yake, Ammi ce ta Shiga rusa ihu ta Dora hannu a ka tana cewa "innalillahi wa'inna ilaihirraju un! Munshiga uku shikkenan komai ya kare Dan Allah ku taimake shi kada ya mutu , Dan Allah kutashi mukaishi asbiti ,wayyo allah fu ad! Fu ad!! Fu ad!!!
Saurin mikewa abba yayi ya sabesa a kafada kamar karamin yaro, yayi saman bene da shi, a d'akin da ya ajiyesa, tare da sake fitowa ,ya nufi kiching ,a bakin kofar ya cikaro da ammi har ta d'akko ruwa, amsa yayi ya koma bedroom din sa ya shiga yayya famasa ruwa, jiki a sanyaye Abba yasoma karaye ,Dan yaga yaki farfadowa kamar mutuwa yayayi, Adeena da Abeed ne suka shigo d'akin, duk da shi Abeed Jan kafa kawai yake Yana tafiya badan Yana soba, bayan sun Shiga zama yayi a kusa da Fu,ad idan da na zub da hawaye, , Haka abbansu ma ganin yadda Yana zuba Masa ruwa Bai Mike ba ,shima ya Soma kuka har da shashasheka, ammi kuwa zuciyarta tuni ta karye bakinta har yagaji ga kuka ayanzu sai dai idonta da yayi jajur Sabin da hawayen ya gaji da zuba, Adeena kuwa kukan itama ta Soma yi har da majina.
Abbane ya sake zuba Masa ruwa ,cikin ikon Allah saiga Fu ad ya Soma motsawa ,idonsa ya fara budewa a hankula, cike da farinciki ya Soma kallon saman silif din ,kafin daga bisani ya sakkon da kansa yayi Ido biyu da su ammi, Nan take annushuwa da farincikin sa ya Kau, ya murtuke fuskar sa yace "yan Zu mutuwar ma baza ku barni nayi cikin Salama ba, meyasa zaku ceceni dan girman allah ku barni n'a mutu, idan ban mutu ba mezaku tsinana min ,baku da abin da zaku min ,saï ma bakinciki da damuwa da zanta fuskanta idan n'a rayu, uhm yaya Abeed kun bani mamaki, ace kurasa abin da zaku sakamin da shi a matsayi na na 'yanku sai wannan, idan kunsan son zuwana duniya ne bakwa so basai ku hakura da Samu n'a ba, nawane iyayen suke saka Abu domin Suki haihuwa, shine Ni Sabi da zalinci zaku haifeni ta wannan hanyar Mai nayi muku? Wane zunubi na aikata muku da har zaku sakamin da wannan abin? Yaya! Kun Yi amfani da soyayyar da kukewa juna kin cutar da rayuwa ta ,kun zalince Ni ,kun manta da zunubin da zaku Diba ,kun manta da lahira ,duniya da abin da take cikinta ya rude ku kun aikata zuna kun haifeni, to idan ni Dan zinane Adeena Kuma wacece? Ko itama da zinar kuka haifeta"
Kuka Abeed yake ya kasa cewa komai Sabi da wadannan magan ganun na Fu,ad sun tabashi, tabbas Bai taba danasanin hai huwar Fu ad ba sai yau ,aduniyar Nan baiga abin da yafi Kya mataba irin sanin asalin Zara da shi, tabbas Fu ad Bai Gama jin komai ba ,sai ma yaji babban tashin hankalin da har yanzu ya Hana Abeed kwanciyar hankali ,ya Hana duk wani da a gidannan Jin dadi da nutsuwa ,ya tarwa tsa duk family din gidannan.
Cikin kuka adeena ta kalli Abeed bakinta na rawa Tace " 'dana ! Dana shin da gaske ne abin da uncle Fu ad naji ya fad'a, da gaske ne ni 'yar kace,ko dai dawasa kukeyi ,to kenan abbanmu waneshi a wajene, Ina ummana? Adeena ta shiga girgiza jinyar Abeed da hannunta tana Masa tambayoyin da shi kansa ya kasa amsawa , "uhm Adeena kenan ki daina kyakeshi a yanzu bazai iya ce Miki komai ba, sabi da yasan zun aikata ba daidai ba, abbanmu !" Fu ad ya ruko hannun Abba, "Ina son kafin na bar gidannan ka dakkomin littafin nan a dakina n'a karasa, ina son sanin menene ya faru a Gaba ,kafin n'a dauki 'yar uwata n'a tafi" "fu ad katafi fa kace Ina zaku tafi ,Ina zaka kaita ? Na rokeku ku zauna kada a Kara maimata irin abin da yafaru a kanku " waini abbanmu Mai ya faru ne dan Allah a bani littafin na karasa ko da hakan zai sa n'a hadiyi zuciya n'a mutu" "uhm abba yayi murmushin karfin hali ya kama hannun fu ad suka fita, Adeena ma bin su tayi a Baya Har cikin d'akin Fu ad, ananne Abba ya zaunar da shi a bakin gado sanan ya Mika Masa littafin, Adeena ya kalla yace"taso mutafi my daughter " "abbanmu wannan dadin bakin ya huce yanzu asalina nakeson Sabi ,Ina tare da Yaya Fu ad" Babu musu Abba ya juya ya fita sannan Fu ad ya bude littafin, daidai in da ya tsaya ya Soma karantawa a fili, can Kuma sai ya dakata tare da ruke kirji yace "Wai nine shege?" Uhm kawai ya zuya ya cigaba da karantawa kamar Haka...
*Tun da ga wannan lokacin Abba yake kula da Fu ad har Allah yasa aka yayeshi, ammafa zarah Bata zuwa ko Ina Haka Nima dakina ya zamarmin tamkar wan da akasa a kurkuku ba a son yafita.
Haka rayuwar A.k FADAMA tacigaba da faruwa har Fu ad yayi wayo sosai ,komai nasa ya koma hannun ammi da abbanmu, sai ya zamana kamar abbanmu shine ya haifeshi bani ba, shiyasa duk wata soyayya da kauna Fu ad yakeyiwa abbanmu, duk da cewa a lokacin abbanmu baya mun magana Ina jin dadin yadda yake kulawa da jinina, sannan a kullum cikin addu a nake Akan kada asirinmu ya tonu Fu ad ya San komai , nasha yin addu a cewa idan asirinmu zai tonu Nan Gaba, Allah ya dauki Raina kafin Naga wannan bakar rana, idan Kuma Ni ban mutuba Allah ka dauke ran fu ad kan yasan komai, Haka kullum nake nutsewa cikin addu,a ashe ba Ni kadai bake irin wannan addu ar ba,. Hatta zarah tanayinta lokacin da take gidanmu,.
Tom abbanmu kuwa shirya mutane yayi kad'an akayi Mana wakilci n aurenmu Dani da zarah ,bakaramin bakinciki na shiga ranar ba ,Sabi da nasha tsara irin yadda aurea zai kasance ,sai gashi kaddara tasa komai ya jagulemin, baza kusan tsanar da abbanmu yayi min ba sai lokacin da aka Gama daurin auren, abbanmu ya kalleni yace "Abeeddeen uhm ga zarah Nan ka kasheta idan kaso, idan kuma kaso ka koreta ko ka zageta koka daketa, matarka ce ,ni Tun da nake ban haifi Dan iska ba ,Amma ka lalatamin ahalina ka tarwa tsa komai, wallahi nayi nadamar haihuwar maragurbi irinka a cikin family na" daga Haka abbanmu ya dankamin hannun Zara a hannuna yayi tafiyarsa, nikuwa mutuwar tsaye nayi nabi bayan Abba da kallo Ina hawaye, hannuna na cizge daga ba zarah Raina a bace nace "kin kyauta burinki ya cika kin rabani da mahaifina ,kin lalatamin rayuwa shigowa cikin rayuwata da kikai babbar masifa ce ke anno bace mai Tura tsana a tsakani d'a da mahaifi, muguwa kawai kuma wallahi ke da samun farinciki a rayuwarki Har abada kin kawo kanki idan za a wulakantaki bani kikayiwa hakaba wallahi saina nuna Miki Ni Abeed Dan halak ne, burinki ya cika kin sameni , albishir daya da zanmiki shine har aba da bazaki taba samin zuciyata ba" daga Haka nayi tsaki na barta a gurin na shiga dakina Ina share hawaye.
_____*DEPRESSION*_____💔
(DAMUWA)
*#CIN AMANA*💔
*#JURIYA*💔
*#SOYAYYA*💔
*#DAMUWA*💔
*#HAKURI*💔
*#YAFIYA*💔
*#KYRA*💔
*Chapter 21*
TO😌 TO😌 TO😌💪💃💃💃💃💃 DA KARFIN SA YAKE TAFE SHIN KIN SAN YADDA AKE TSANTSAR CIN AMANA KUNSAN YADDA AKE NUNA TSANTSAR SOYAYYA KARYA? KO KUNSAN YADDA ZUMA DA MA'DACI YAKE ,TO ALBISHIRIN KU MASU SAURARO MUTANEN ALKAIRI ,INA SON KU GYRA ZAMA DOMIN RAKASHE NI SHADIN GWANGWAGE KARATUN WANNAN LITTAFIN MAI TAKEN DEPRESSION (DAMUWA) 'YAR UWA KADA KIBARI ABAKI LABARI WANNAN SALON NA DABANNE DOMIN 'YAR'UWA💃💃💃💃💃💃
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
_*DEPRESSION*_
*damuwa*
_*BY*_
_*HAFSAT UMAR ƊAN GORO*_
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
_*JARUMAI💪🏻WRITER'S ASSOCIATION📚*_
_*Marubuciyar*_
1- Burina Mu'azzam
2- Ba Mahaifiyata bace
3- Babana ne sila
4- Ummu Amani
5- Amatullah
6- Zuciyarta
7- Mace Rayuwa
8- Rayuwar Ƙasƙanci
9- Mar'atussaliha
10-Babbar sakayya
11-AFNAN
_And now_
💔_*DEPRESSION*_💔
*damuwa*
*BOOK TWO✌️*