Sashe 12
Depression Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Sunan azaune har tsawan awa 5 Sannan doctor imam ya fito zufa sai karyo Masa take, idonnan nasa ya kada yayi jajur, bakinsa ya bude zaiwa Abeed magana, da sauri Abeed ya dakatar dashi da cewa "wallahi doctor inason Fu ad ,banason na rasashi indai har cemin zakai Fu ad ya rasu to kada ka fadamin wanan mummunar magana, banason jinta natsani jin wanan kalmar, dan Allah doctor ka taimaka bana son kacemin yarona ya mutu" dirkusawa doctor yayi a gaban abeed ya dafa kafadar sa sanan yace "yaya Abeed komai dakagani yafaru da mutum kaddara ce kuma allah bai dora maka wanan kaddarar Dan ya tozar ta kaba, ya Dora makane domin yaga karfin imanin ka ,ina sonka ka sani komai kagani a duniyar nan mai karewa ne, Kai kanka a yanzu da kake da lafiyar saï kaga ka mutu shi Fu ad da yake kwance Rai a hannun Allah kaga ya Mike, to shi haka Allah yake, ka godewa allah fu ad Yana da tsawan kwana aduniya ,nayi mamaki sosai Akan Haka domin yanayin halin da yashiga yakai mataki na karshe banyi tsammanin zai iya tashi ba ,sai gashi ubangiji ya nuna Mana shiyake halittar bawa sanan shiyake rayawa ya Kuma kashe , ka kwantar da hankalin ka yaronka bai mutu ba yanan a rayé, saï dai Yana bukatar jini Wanda za a saka masa, sabi da jininsa ya zuba da yawa, ka godewa allah ma malamin da Aka cakeshi da shi ba Mai tsatsa bane, ayanzu sai dai muce alhamdulillah yan Zu muna bukatar jini leda biyar Kuma "0" muke nema " "nayadda doctor nayarda da kaddara walalhi Amma zuciyata ce takasa jurewa ,yanzu muje a daibi jinina ko laida nawane a saka masa, ko da nawa zai kare karaf na mutu shi yarayu a diba a jikina" " a,a Yaya Abeed Kai kanka ayanzu bukatar jini kake, bazamu dibi jinin kaba kayi hakuri" "walalhi doctor ko da dugo dayane yarage a jikina inason a diba a saka masa, idan ban bashi jini ba wane zai bashi Dan Allah ka diba doctor " "shikkenan za a diba Amma leda daya zamu diba a jikin ka, saï ni ma zan bada leda 2 kaga uku kenan sai a kirawo Abjeed ya bada 2 nasan dai my boss baya gida " "a,a abba nima zan bada leda 1 idan zaiyuwu adauki nawa tun da Nima jinina "0" ne " amaar yayi maganar Yana kallon mahaifinsa, "a,a yaro kabarshi Zan Nemo wani ya bayar kokuma a saya Kar adibi naka Kuma kaima ka kwanta rashin lafiya" Abeed ya fad'a Yana kallon amaar " uhm bakomai yaya Abeed shima soyake yasamu lada kaga ansamu Léda 4 kenan" doctor imam ya fad'a Yana murmushi, abbanne yace "Nima za a iya diban nawa jinin?" "Ah sosai ma abbanmu "imam ya fad'a Yana dariya "ai bakayi tsufan da za a kasa diban jinin ka ba" "Tom shikkenan nima saï a diba inaga yanzu jinin ya Kai ko, basai an Kira Abjeed ba" "eh ya cika yanzu zaku taso muje a diba " mikewa sukayi Gaba dayansu suka bi bayan doctor imam.
*Umma*
Sallama sumayya tayi dauke da maganin bera a hannun, misalin karfe biyar da rabi na yamma, sallam tayi adakin Nan tatararr da munira da umma a zaune , maganin ta Mika mata Tace "umma gashi kiyi sauki Dan wallahi baba yakusa dawowa nan da karfe shida zakiji sallamarsa" "ai kuwa kinyi gaskiya bani kisauri ki dakko min abincin gashican" munira ce ta kalli umma a tsorace tace "Wai umma dagaske kashe Abba zakuyi Anya kuwa Kuna da imana, Kuma Wai Yaya sumayya har da ke, ni wallahi bazai yuwu ba indai hakane gwara ku gudu ku bar gidan ni kubarni da mahaifina ,walalhi Ina sonshi kada kurabani da shi kumai da mu marayu, idan ku bakwa kaunar shi Amnaa tana son mahaifin ta ayanzu ba tasan dadin da ba sokuke ke ku kasheshi tunkafin ta girma wanan rashin imani dayawa yake, Dan Allah kada ku aikata Haka kunji" "to Dan uwarki kema idan kika dameni kasheki zanyi na huta, shegiyar yarinya Mara hankali Mai bakin Hali, Ni Ina tunanin ma Anya Nina haifeki walalhi sai munje gobe anmana test dan ubanki atabbatar min ke "yatace ko canzamin ke akayi, dan walalhi kota kwata halinki n'a irin nawa bane baki da hali bakiyi halin "yan uwanki ba shashasha kawai"
Kuka munira ta saka tashiga goge hawaye tana kuka tana cewa "Dan girman Allah umma kada kice Zaki kashemana mahaifi kiyi Mana duk hukuncin da zakimin Amma Banda kashemin shi ,walalhi Ina sonshi "
"To ki fadawa wan da baya son shi banzar yarinya, ana nuna muki hanyar arziki kina kin karba, ana cemiki ga annabi kina ga kafirci to ubanki zanci, walalhi Kuma kisa Babu fashi"
"Walalhi umma indai har yau Abba Allah yayi zai mutu ,to Babu makawa sai ya mutu ko Baki kasheshi ba, idan ko har kika zuba Masa guba ya mutu kincika Mara imani Mara tausayi Kuma wallahi kisan Abba yarataya a kanki da ace kin barshi ko Baki kasheshi ba dakan da yau sai ya mutu, indai Allah ya tsara yau zai mutu, Amma kin kasa ganewa kudade sun rufe Miki Ido bakyaji bakya gani , kuje kuyi duk abin da zaku iya, Amma wallahi umma nayi Miki alkawari idan kika kashe Abba kema saina kasheki"
Zaro Ido umma da sumayya sukayi ,a zafafe sumayya ta fesa wa munira Mari jikuke Tass tasss ,sannan Tace "Dan ubanki umman zakina fadawa Haka to karki fasa, Kuma wallahi mutuwar Abba Babu fashi" "okay Ni kika marako hmm muxuba Dani da ku mugani, Nima kamar yadda kukace kashe Abba Babu fashi ,wallahi kasheki umma Babu fashi cikin sauki Zan Miki yankan rago" tana Gama fadar Haka a zafafe ta futa daga d'akin tayi dakin su cikin fishi,
Mamaki ne da tsoro ta Soma kama su umma ganin yadda sukaga munira ta rikide kamar ba itaba Wai yau da su take cacar Baki, abin da munira Bata tabayi ba.
💔 _____*DEPRESSION*_____💔
(DAMUWA)
*#CIN AMANA*💔
*#JURIYA*💔
*#SOYAYYA*💔
*#DAMUWA*💔
*#HAKURI*💔
*#YAFIYA*💔
*#KYRA*💔
*Chapter 27*
TO😌 TO😌 TO😌💪💃💃💃💃💃 DA KARFIN SA YAKE TAFE SHIN KIN SAN YADDA AKE TSANTSAR CIN AMANA KUNSAN YADDA AKE NUNA TSANTSAR SOYAYYA KARYA? KO KUNSAN YADDA ZUMA DA MA'DACI YAKE ,TO ALBISHIRIN KU MASU SAURARO MUTANEN ALKAIRI ,INA SON KU GYRA ZAMA DOMIN RAKASHE NI SHADIN GWANGWAGE KARATUN WANNAN LITTAFIN MAI TAKEN DEPRESSION (DAMUWA) 'YAR UWA KADA KIBARI ABAKI LABARI WANNAN SALON NA DABANNE DOMIN 'YAR'UWA💃💃💃💃💃💃
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
_*DEPRESSION*_
*damuwa*
_*BY*_
_*HAFSAT UMAR ƊAN GORO*_
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
_*JARUMAI💪🏻WRITER'S ASSOCIATION📚*_
_*Marubuciyar*_
1- Burina Mu'azzam
2- Ba Mahaifiyata bace
3- Babana ne sila
4- Ummu Amani
5- Amatullah
6- Zuciyarta
7- Mace Rayuwa
8- Rayuwar Ƙasƙanci
9- Mar'atussaliha
10-Babbar sakayya
11-AFNAN
_And now_
💔_*DEPRESSION*_💔
*damuwa*
*BOOK TWO✌️*
*Chapter 27*
*Faransa*
Kamar da Wasa dukkanin su sukaje aka Debi jininsu ,sai da aka Debi jini laida biyar sannan doctor imam ya tashi ya amsa, Daman jininsa aka Soma diba kafin adebi Basu Abeed.
Bayan ya karba Kai tsaye dakin da Aka kwantar da Fu ad ya shiga, Babu kowa sai Fu ad shi kadai a kwance ,idonsa a rufe, sai cikinsa dake daure da farin kelle ,jikin Kellen duk jini, da farko idan ka shigo d'akin saï ka rantse Fu ad ya mutu baya motsi, saï ka karaso kusa da shi tukunna zaka tabbatar Yana Raye Sabi da yanayin yadda zuciyarsa take bugawa.