Sashe 3
Depression Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ammi kuwa Kai tsaye dakin yazed ta nufa cikin masifa, ta Soma cewa "yanzu yazeed yarinyar Bata da lafiya kwana biyu dan Tace ka kaita makaranta saï kace baza kaba " "uhm Kai Ammi bacci fa nake kika tasheni da bida wanan yarinyar haba ammi, gaskiya Ni nagaji Wai wane irin so kuke Mata da har za ace baza a daketa ba, yarinya sai kace Yar gold kawai ku barta tatafi malamin su ya dakata gobe ma bazata saké ba idan andake ta" "to Ni ba Haka nace ka fadamin ba idan kuma baza ka kaita ba naji, Wai ahaka a gidan Nan Kai nake gani Mai saukin Kai ,Daman shiko wancan uban girman kan saï ya ga dama yake kula mutane ita kanta yarinyar tsoron sa takeyi" "hhh wai Ammi wa kike nufi?" "Waye kuwa idan ba Abeeddeen ba" "oh cewa zakimin sarkin iyayi ai Ni Naga Randa Abeed zai koma kamar kowa, yaronnan akwai ji dakan da" "uhm Ni dai ba wanan ba katashi ka kaita idan zaka kaita , daman Abeed ai mahaifiyar sa yayi ," "hakane kumafa Ammi ke da kike jinin sarauta ma bakya wanan abin Amma momy kam ai tazuba mulki da izza ,Ni wallahi ma yaushe rabon da na Kira wayarta ta Shiga har na manta" "uhm wallahi Ni ma Haka ,Kuma na damu akai rabon ta da gidanan tun Abeed yana karami fa" "eh ammi na sani walalhi ,Allah Ni narasa Mai ya fitar da ita daga cikin gidan Nan Naga dai momy Bata da matsalar komai " "hmm Kai dai baka sani ba mudai kawai sai dai muce kaddara da ikon Allah, Dan Allah Ni dai tashi ka kaita kar lokaci ya kure daga baya mayi wanan zancen" Tom yace sanan ya Mike ya zura jallabiya ya fito, lokacin da ya fito falon kafin ya ce zarah ta tashi sutafi saï da ya watsa Mata harara sanan yace "Zaki taso ko na koma" Bata ce masa uffan ba ta Mike suka tafi.
_____*DEPRESSION*_____💔
(DAMUWA)
*#CIN AMANA*💔
*#JURIYA*💔
*#SOYAYYA*💔
*#DAMUWA*💔
*#HAKURI*💔
*#YAFIYA*💔
*#KYRA*💔
*Chapter 18*
TO😌 TO😌 TO😌💪💃💃💃💃💃 DA KARFIN SA YAKE TAFE SHIN KIN SAN YADDA AKE TSANTSAR CIN AMANA KUNSAN YADDA AKE NUNA TSANTSAR SOYAYYA KARYA? KO KUNSAN YADDA ZUMA DA MA'DACI YAKE ,TO ALBISHIRIN KU MASU SAURARO MUTANEN ALKAIRI ,INA SON KU GYRA ZAMA DOMIN RAKASHE NI SHADIN GWANGWAGE KARATUN WANNAN LITTAFIN MAI TAKEN DEPRESSION (DAMUWA) 'YAR UWA KADA KIBARI ABAKI LABARI WANNAN SALON NA DABANNE DOMIN 'YAR'UWA💃💃💃💃💃💃
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
_*DEPRESSION*_
*damuwa*
_*BY*_
_*HAFSAT UMAR ƊAN GORO*_
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
_*JARUMAI💪🏻WRITER'S ASSOCIATION📚*_
_*Marubuciyar*_
1- Burina Mu'azzam
2- Ba Mahaifiyata bace
3- Babana ne sila
4- Ummu Amani
5- Amatullah
6- Zuciyarta
7- Mace Rayuwa
8- Rayuwar Ƙasƙanci
9- Mar'atussaliha
10-Babbar sakayya
11-AFNAN
_And now_
💔_*DEPRESSION*_💔
*damuwa*
*BOOK TWO✌️*
*Chapter 18*
Tom acan makarantar BAYAN sun Isa gurin Shugaban makarantar zarah batasan Mai suka tattauna ba ita dai kawai ance ta huce aji. Babu musu zarah ta huce aji cikin farincikin ganin jalila kawarta, zarah tayi sa,a Babu malami a ajin ,Dan Haka ta janyo jalila gefe tana fara,a "a,a fateema lafiya Naga kina ta arahar hakori kamar Mai tallan makilin?" "Uhm ba Dole nayi farinciki ba nasamu abin da nakeso " "mai yafaru wai karki cemin Abeeddeen ya fad'a soyayya dake " "uhm wallahi dagaske nake abu kamar a mafarki Wai yau nice da Yaya Abeed muke soyayya" "shine abin da nake fadamiki fateema kika kasa ganewa Daman ance mahakurci mawa daci" "hakane nayar da da wanan batu naki jalila kinma dan jiya da farinciki n'a kwana azuciyar ta" "dan Allah fa mai ta faru kawata ?,bani Masha" "uhm anan zarah ta kwashe duk abin da ya faru tsakanin ta da Abeed a Daren jiya ta fadawa jalila, jalila Bata dakatar da itaba har sai da ta dasa Aya sanan Tace "innalillahi wa'inna ilaihirraju un ! "Fateema kin bani mamaki walalhi ko a mafarki ban taba tunanin Zaki iya aikata irinn wanna abin Sabi da soayya ba, walalhi har yanzu ban Gama tabbatar wa kece wadda Zaki iya wanan rashin hankalin ba" "Kai Wai jalila Mai kike fad'a Haka bafa Haka nace Miki nayi Zina da shiba ,bakuma Haka nace Miki yashigeni ba kawai nace Miki ya taba kirjina sai kiss shikkenan" zaro Ido jalila tayi Tace "Baki da hankali fateema wanan Maine idan ba Zina ba....
Girgiza Kai zarah ta SHIGA Yi Yana kallon yadda yanarin jalila ya sauya jikinta yayi laushi, da idanunta duk sun cicciko da kwalla alamun kuka zatai ,ganin Haka yasa zarah ta tausasa muryar ta Tace "jalila kada kiyimin mummunar fahimta wallahi Ni ba Yar iska bace ,Kai nayi domin na farantawa yayana, Kuma nasan bazai min butulci ba zai aureni insha Allahu kuma yamin alkawari" "tabdi jan amma sai yau na tabbatar da cewa fateema Baki da hankali, namiji namijin zakiyiwa Haka ,uhm kin bani mamaki da har son da namiji ya rufe Miki Ido kika manta da cewa ke Wace, kin manta da rayuwarki kinnata da addini ki duk asabi da soyayya, to Bari kiji na fad'a Miki wani abu da Baki sani ba, duk wani namiji Dan iska baya auren Yar iska ,sai dai yaje ya nemi wadda Bai lalata ba kekuwa fa ya maidake second Baki da wani amfani, tun da yaga komai ,mu samman ma ce sabi da halittar dake jikinki yakeson auranki ,to maiyayi saura kuwa tun da yaga komai, yakamata ki hankalta yarinya" "a,a jalila Yaya Abeed Yana Sona Kuma na tabbatar bazai ci amana taba, zai aureni kuma mu zauna tare dashi, ina son ki fahimceni jalila da yaje ya nemi wata a waje gwra Ni na biya Masa bukata" "innalillahi wa'inna ilaihirraju un" wai yau zarah kece kike furta wadannan kalmomin da bakinki ,Anya kuwa kanki daya Dan Allah ki cemin mafarki nake ba gaskiya bane, kicemin karyane ? Kuka zarah ta saki Tace "Allah jalila inason Yaya Abeed Kuma bazan iya rabuwa dashi ba kin fi kowa sanin ta yadda akai na Sami soyayyarsa shekara nawa Ina dakon soyayyarsa sai yanzu da Allah ya bani dama'ya taimakeni nayi Wasa da damata gaskiya bazan iya ba, wallahi jalila a yanayin da nake jin kaina, ko Haka yace na bashi budurcina Zan iya mallaka Masa, saime Daman danshi aka haifeni" zaro Ido jalila tayi Hadi da cewa "kutumar uba, ke zarah kunci kutumar ubanki Anya kuwa kina da hankali, namiji zakiyiwa wannan abin ,karfa ki manta ke ba kowa bace face yar ruko ,baki da hadi da familyn A.K FADAMA , Ina so yanzu in tunamiki abin da kika manta ,zuciya take neman dibarki ki aikata sabon ubangiji, shin kin Tino kewace ko sai na tuna Miki?" "Uhm nasani Ni ba kowa bace face baiwar Allah, baiwar Allan da abbanmu ya dakko ta a gidan marayu ya raineta tamkar 'yar cikinsa Kuma ayanzu ta kamu da soyayya dansa ,ko ba Haka bane?" "Eh hakane zarah Amma yakamata kikiyaye " "uhm Daman abbanmu shi yaraineni har nazama haka Maine laifi Danna bawa dansa kaina ,kinga ai n'a rama halacci ko" "ah lallai kuwa nayar da kinyi nisa bakyajin Kira, zarah Allah ya yaye Miki idan Kuma ganewa ne jahirci ya toshemiki ko kwalwa allah ya ganar da ke, ni n'a koma cikin aji Dan baza ki sa zuciyata tayi bundiga ba" jalila tayi saurin mikewa tana goge hawayen idonta, itakuwa zarah zama tayi a gurin tare da sakin murmushi, ta zaro wayarta message din da ya shigone ya sa ta saki murmushi a hankula Tace "yayana ganinan " daga Haka ta Mike ta huce ta gaban jalila tayi waje, malamin su ne yaga fitowar ta cikin masifa ya Soma cewa "ke fateema ina zakije daga kawoki zakice Zaki fita zonan haba yarinya tafiya laifi" Sun sum sum zarah ta karaso gaban malamin ta tsuguna tace" gani malan" "fateema Ina Kuma Zaki Naga kinyi hanyar waje ba a tashi ba?" "Uhm umm Daman Yaya Abeeddeen ne yazo zamuje gidan marayu mu kaimusu Kaya shine zanje mutafi Yana waje Yana kirana " "oh Allah sarki yan albarka ai yaronnan akwai taimakon marayu maza jeki ku tafi allah yayi muku albarka " "ameen kawai Tace ta Mike ta cigaba da tafiya, Har ta fita daga cikin makaranta, itakuwa jalila tanan zauna tama kasa karatun kwata kwata abin duniya ya had'u yayi mata yawa ,so take ta ceto zarah daga masifar da ta afka Amma Ina zarah ta kasa fahimta yanzu yakenan zatayi Mai zatayi wajen taimakon ta?"
Haka dai jalila ta cigaba da sake sake da warwara, kun San wani abun kuwa ban taba tunanin abin da zai faru ayau Zan iya aikatashi a rayuwa taba wannan abu da muka aika ta shine babbar masifar da muka fara shiga a family n mu kafin abbanmu ya zo Mana da wata magana Mai rikitar wa wadda zuciyoyin mu da gangar jikinmu ya kasa dauka, wannan maganar ita tayi sanadiyyar wargatsewar duk wani farinciki na dangin FADAMA.