← Book details Cutar Kai Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 5 OF 24

fara

Cutar Kai Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

sol ko digon
baki babu ajikinta haka
shima alhaji sani
fari
sai dai ba sol kamar
hajiya
kayi ba
,bayan kyau da Allah yayiwa haroon har da tarin ilimin boko domin kuwa
walwarsa naja sosai dan har schoolaship ya samu zuwa uniLag shi da abokinsa damilola , sai dai Alhaji sani ya hanashi , hatta mahaifin dami sai daya saka baki yace "idan rashin ku
i ne yasa zai dakatar da karatunsa gwamnatin ce zata dauki nauyin komai amman Alhaji sani yaki yarda yace "shi iya secondary School kawai yake da bukatan yaransa suyi tunda sun iya karatu da rubutu shikenan , haka mahaifin dami ya hakura ya tura d'ansa ."
Hajiya
kayi
tayi fama da
haroon
akan ya tashi
nemi na kanshi kamar
yadda yan'uwansa
ke yi
tunda bai samu damar cigaba da karatunsa ba amman
yayi kunnen uwar
shegu
daita
har daga
karshe
itama ta dinga
biye
masa tana
bashi
cikin
kudin
da
manyan
ya'yanta
bata hakan yasa
kyawun haroon
sake
fitowa saboda tsadaddun
kayan da yake
sakawa jikinsa
ya famtama
gari
gurin abokai ,
duk
sanda uncle garba
yayi
masa maganar
aiki
kuwa
ranar babu zaman lafiya a gidan ya
dinga
nunkurfici kenan
yana
cewa "shifa
ba zai iya
harkan
canji ba
ci baya ne agurinsa
dan
ba zai iya tsayuwa
a bakin titi yana kiran
mutane suna masa wulakanci
ba su da sukaji
zasu
iya
su cigaba
tsayuwa akan
titi
bai
zai hanasu ba
amman shi bazai iya
ba , iya gata hajiya kayi ta
nunawa haroon
, duk abinda
yake so tana masa
saboda kasancewarsa
mai sunan
kanin mahaifinta
kuma shi ya riketa har aure tana ji dashi sosai
.."
Mahaifina
kuwa
asalin
iyayensa
yan kano
ne a karamar hukumar
kiru
, sai dai shima
zama ne ya kawo iyayensa
lagos ,
anan
cikin
garin lagos aka haifeshi
a unguwar agege shi
da sauran yan'uwansa
,kakana na gurin
uba
alhaji lukman shararraren
mai
arziki ne
wanda
sunansa ya shahara
jahar
lagos sannan
ya karad'e
sauran
garuruwan dake cikin
nigeria kasancewarsa
an siyasa , Alhaji
lukman
yana
tarin ya'ya da yawa
wajen su a shirin da
shida
ya haifa , ya mallaki
maza da mata
,maza
shabiyar mata
goma
amman gabad'ayansu
kansu a ha
yake duk da wasu daga
cikinsu
sun mutu sauran
ashirin a raye
, mahaifina
yana
da yawon
yan'uwa
sai dai yawansu
bai sa kansu ya
rabu ba ,
hakan
kuma
samo asalin ne agurin
mahaifinsu
shi ya
kan ya'yansa
,hakan
yasa
yaran suka taso
kansu
e cikin tsananin son juna babu
ruwansu da wannan
uwarsu
aya ubansu
aya,
wannan uba
daya ne , suma
haka
zalika
iyayen ma
kansu
yake
haka
jikoki
muna matukar
qaunar junanmu
.."
" mahaifiyata
salaha da mahaifina Alhaji
realwan sun
u ne a wani zuwa bikin abokinsa idiaraba soyayya mai karfi ta shiga tsakaninsu ,sunyi aure bayan gwagwarmayar
rayuwa da
mahaifina
sha kafin
mahaifin mahaifiyata
Alhaji sani
yarda da aurensu
a cewarsa
ba zai
auki tilon
diyarsa mace ya bawa
bare
kuma
yare
da ban
ba zarma d'an'uwansa ba , dan asalin
zarma
basa bada auren
ansu ga wani yare
baya
ga yarensu bisa
nasu ra'ayin ,dan har
yanzu
ba kowane bazabarme
daukan ya'yansa
mata
ya aurawa
bahaushe ba , sai dai zabarmawan dake
zaune
garin lagos suna
kokarin su bawa bahaushe
idan sun san asalin
daga
ina yake
kuma
sun san halinsa amman
yawancin na kauye
basa bada yaransu
saboda suna ganin
hausawa basa rike aure
ga saurin saki , har yanzu
har kwana gobe ba
kowani
zarma ke daukan
d'ansa ya bawa bahaushe
sai dai su kan
yarda
ansu maza
su auro
ya'yan hausawa
mata
Tun
bayan da'akayi auren
iyayena
Allah bai nufesu
samun haihuwa
sai da suka kai
kimanin
shekaru goma
da aurensu sannan
Allah ya basu haihuwar ya badamasi , yayinda
a wannan lokacin
tuni
uncle
garba
da uncle bature sun yi aure kuma a rana daya
kuma
duk yaren
zarma
suka
aura
mazauna
Idiaraba .
bayan
bikinsu
bada jimawa
hajiya kayi ta koma
ilo
da zama ita da mijinta
kasancewar girma
soma zuwan musu
wanda
kusan al'adar
zamar ne basa karashe
rayuwarsu a wani
guri sa'banin garinsu
na haihuwa , duk yadda suka kai ga neman kudi
aguri
da zarar girma
yazo musu zasu tattara
su koma jaharsu su
cigaba da rayuwa
..."
wannan
lokacin kamar
yadda muka samu
labari
uncle haroon
bai bi bayan iyayensa
zuwa ilo ba acewarsa
mai zai yi a kauye
babu
wuta
babu network
babu jin dadin rayuwa
tsakaninsa da kauye
sai
dai kallo ya tattara
ya bi wani abokinsa
farhan zuwa
jos ,duk sanda
mommy
taje ilo
gurin
mahaifiyarta
dan kai mata
ziyara ta dinga mata
kuka kenan akan uncle haroon
tare da bar mata wasiyya
iri iri akanshi
"Idan
garba da bature sun
juya masa baya
salaha
karki
juyawa d'anuw
anki
baya " ina son
babakarami tamkar raina ,dan Allah
kema ki so shi kamar yadda nake son shi
janyosa
jikinki
ko bayan
raina
idan Allah yasa
dawo kuka hajiya
kayi
keyi sosai wanda
har
yasa mommy
kuka
suka rungume
juna gam
suna
kuka yayinda Alhaji sani yayi
shiru yana Kallonsu
cike da takaici da bakinciki
dan duk
tautaunawarsu yana shiga
kunnuwansa , kuka
suke kamar ransu zai
fita
cike da zafin zuciya
alhj sani
ya
tako
zuwa inda
suke
rungume da juna ya
Chapter 5 · 0% Book details