← Book details Cutar Kai Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 13 OF 24

fara

Cutar Kai Part 1 Complete Hausa Novel · about 31 min read

cika Idanunshi
bai
kai ga zubar
dashi
ba ya fara magana
cikin
acin
rai "na
gode
sakina
da sakayyar
kika
min "kin
manta ni ne
ubanki
,na
auki
dawainiyarki
tun
daga
haihuwarki
har
zuwa sanda
na aurar
dake ga mutumin da nake ganin zaki yi farinciki ko bayan raina
, alfarma
daya na nema agurinki
zauna da
muradi lafiya ki
kwantar
masa
da hankali
kiyi masa
biyayya
amman kika nuna bamu
isa
bamu daraja
rayuwarki
tsakaninta
yana
sauke numfashi
sannan
ya cigaba " yanzu
sake
tabbatar
cewar bakya
qaunarmu
nida mahaifiyarki
duk
yadda
muke
son d'auraki akan hanyar
tsira
kince karyamu tasha karya
bamu
isa kibi umarninmu
ba 'bata
bakinmu
kawai
muke to mun gode mun
gode
amman kisan wani abu
daga
yau
babu ni babu ke
har abada
cireki a cikin
ya'yanna
nemi
wani
uban
bani ba
,Kuma karki
sake
naga
wadan nan
kafafun
naki
cikin
gidan
ki san inda
zaki
dan bazan sake zama dake ba
yana
gama
fadar
haka
ya juya
fuuuuuuu
sauran kadan ya
tuntsira ..."
rushe
wani
irin gigitaccen
kuka
tamkar
wacce
aka zane ta cigaba da
duba takardar sakinta adadin
data
karanta
bazai misaltu ba , yau dai
ta tabbata sakakka
abinda
tafi
komai
bukata fiyye da komai
sai dai ta rasa me yasa abun ya tsaya
mata
a kahon zuciya kuma ya d'aga
mata
hankali
uwa uba hukuncin
mahaifinta akanta shine abinda
yafi
dagula
mata
lissafi
a halin
yanzu
"na
cireki acikin ya'yana
ki nemi
wani uban kuma kar naga
wadan nan
kafafun
naki a gida lallai
wannan
hukunci
tabbatar mata
data
fada
motar
wahala batasan
mintunan
data
auka
agurin
rike
da takardar saki tana juyawa
tana
tunani maganar mahaifinta
wata
irin zabura tayi a matukar
rude tamkar mahaukaciya
nufi
d'akinta
ta fada
kan
gado
ranta
duk
babu
dadi
ta damke takardar
sakin
gam
a hannunta
tana
kuka tana furta kalmar " na shiga
uku
dady
karka
min haka karka
cireni
acikin ya'yanka
ina sonka
dady wallahi nayi
arin na juya
zuciyata
ta amshi
muradi
amman na
kasa
kuka take sosai
har da shesheka
.."
tunda
dady
ya shiga mota ya zauna a bayan
mota direbansa yaja
zuciyarsa
tafasa suna
isa gida bai jira direba ya
fito ya bude masa ba ya fito ya
shiga
cikin gidan mumy dake tare
sadiq suna hira
tana ganinsa ta mike tsaye cikin tashin hankali dan bata ta
a ganinsa cikin yanayin daya shigo ba, ya fada dakin ya zube akan gado ya rushe da kuka ta rufa masa
baya
tana
shiga
dakin
ta gansa yana kuka jikinsa na bari
nan
ta shiga
tambayarsa "lafiya
meke
faruwa ?" Salaha
sakina
ta cutar da kanta da rayuwarta ta cutar damu
da duk wasu masoyanmu duk tarbiyar da mukayi dakon yi da tattalinta
ya tashi a banza sakina ta rusa komai ta bata komai yau dai nabawa muradi ya sawwake mata aurensa dake kanta karta kashe dan mutane azo ana kuka damu
"jikin
mumy na rawa tace "yan .. yanzu
ya saketa kenan ? ta fada a kidime " Eh
"iyakar abinda mumy
taji kenan ta tafi ta kifa
cike da
daukewar numfashi ya shiga jijigata cikin. kururuwa "salaha salaha
karki min haka "wayyyohhly Allah kisna kin kashe uwarki na shiga uku
kin kashe min mata , ganin kukan
bazai fishshe ba sai kawai ya kwaso
da gudu ya fito falo
yana neman
layin
ya badamasi cikin tsananin tashin hankali yake fada masa abinda ya faru cikin sauri ya karaso cikin gidan dan daman
shigowarsa
kenan
daga aiki shine ya sukunci
mumy
gabadaya ya fito masu
aiki sadiq
da dady suka biyo bayansa
ya sanyata acikin mota yana kuka dady na kuka
ya shiga gidan baya
ya rungume mumy ya badamasi
soma
juya kan mota suka fice ."
Suna
isa
asibitin
ya badamasi aka sanya
mumy
gadon daukar marasa lafiya aka wuce daita dan a lokacin ta farfa
o sai dai wata irin jijiga take kamar mai iskokai badamasi kamar ya zare ya
kasa duba mahaifiyarsa
ya tsays yana kuka a tunaninsa mutuwa zatayi sai
likitoci abokan aikinsa ne
suka rufa akan mumy suka
shiga aikin ceton rai , cikin kankanin lokaci asibiti ya cika makil da
ya'yan
mumy Samir
yazo daga karshe yana zuwa ya isa gaban aunty ummi dake kuka ya riko hannuwanta "lafiya aunty
meke
faruwa ne ? cikin kuka
take ce masa " babu lafiya Samir al'amura
sun
rikice mumy
dai tana cikin
wani
hali
a dalilin kisna batasan
wanda
kanta ba".
ta karasa maganar
tana rushewa da wani kuka yadda aunty ummi ta sheidawa samir haka ta kira number muradi
Wanda
ta samu da kyar ya
auka , ta koro masa halin da ake ciki cike da tashin hankali yace "gani
nan zuwa shap shap
ya wuntsulo daga gado ya shiga bayi yayi
wankan janaba
sauya
kaya
ya shiga dakin
kisna
dake kwance har lokacin rike da takarda a hannunta "ki tashi muje mumy babu lafiya wata irin zabura
tayi tana masa wani irin kallo shima sai lokacin idanunsa ya kai ga hannunta bai ce komai ba ya sauko ta
nufi hanyar waje
tana sake damke takardata
suna
isa
taga
halin da mumy take ciki zubewa a kasa tayi tana kuka cikin wani irin tashin hankali wanda bata ta
riskar kanta ba aciki ba, a yanzu halin da take ciki bai dameta ba illa lafiyar mahaifiyarta
dake tsakanin mutuwa da rayuwa shima muradi a rikice yake Idanunshi tap da kwalla ya durkusa a gaban kisna "Kinga abinda kika jawo ko ?" ta d'ago idanunta da suka canza kala
tana masa wani irin
kallo na tausayin
kanta
, muryarsa a dakushe yake cewa "hakika
kin
cutar min da uwa adalilin mugun halinki
kalli kiga
yadda zalincinki da rashin tausayi da rashin imaninki ya janyo zamu rasa mumy" .
yasa
hannu yana share hawayen da shine karo na farko data ga
yana
kuka akan idanunta wasu hawayen
sake zubo masa " .
"Ban taba jin tsanar wani mahaluki ba irinki sakina ban taba jin kinyi min abinda nake jin bazan yafe miki ba sai yau bazamu iya karasa rayuwa dake ba kamar yadda dady ya fada dan bamu da abinda zamuyi dake".
inji cewar ya badamasi wani
sabon hawaye
ya sake gangaro masa
"kin cucemu
wallahi kin cucemu Allah ya saka mana abinda kika mana ki tashi ki bar asibitin nan
bama son ganinki har duniya ta nade babu mu babu ke ki tashi ki bar nan ya karasa maganar yana janta bai tsaya a ko'ina daita ba sai a haraban asibiti ki bar rayuwarmu ".
kisna
ta tsaya bisa kafafunta
tana
wani
irin ajiyar zuciya
addu'ar Allah ya tashi kafadan mahaifiyarta
ta kai hannu ta share hawayenta "tabbas ta barwar kanta tabon da bazai taba gogewa ba idan ta rasa mahaifiyarta
bata san tsayin
rayuwar da zatayi cikin kunci da bala'in
abinda ta haifarwa ahlinta ."
bayan ya badamasi tabi a hankali
a daidai lokacin da wani likita ya fito daga dakin da mumy ke ciki
muradi
biyosa
yana
hawaye
sai faman cewa
yake "likita ya mahaifiyata ?
"wani hali take ciki abinda yake iya
furtawa kenan cikin ruwan murya da jiki , gabadaya likitan ya daidaita natsuwarsa
a lokacin da Samir ya karaso a rude Shima yana cewa "likita ta mutu ne ?ya girgiza musu kai alamun a'a
"gaskiya tana raye muna kan iyakacin kokarinmu akan ta dawo daidai ku dai yi mata addu'a ya karasa maganar yana shiga office dinsa ya badamasi ya jingina bayansa da bango gurin
dan rasa abinda zai ce wannan bayanin ya dan kwantar da hankalin kisna ta shigo cikinsu tamkar mara laka tana zazzare idanu
inda
aunty
ummi
ke cewa "mufeeda Allah
bamu ya'ya masu albarka wadan da zasu ji maganarmu Allah ka rabamu
da haihuwar ya'ya
irin kisna "tana
kuka
tana magana kafin a hankali
ta dinga ja da baya dan matsawa daga inda kisna ke tsaye tana zubar da hawaye
gabadayansu
suka dare suka barta tsaye
muradi ne
ai ya cigaba da tsayuwa
yana kallon
kasa zuciyarsa na wani irin zafi gbdy ya rasa natsuwarsa tana nan tsaye Samir ya karaso ya kai mata mari ",tsayuwar me kike yi anan ko bakiji abinda ya badamasi yace ba Bama bukatarki bama son ganinki ki kama gabanki
cikin kuka tace "nima mahaifiyata ce fa
kuma ina damar da zan tsaya tare daita
". hannuta ya rike gam cikin nashi
ya shiga tafiya daita tana kuka
bai tsaya akoina ba sai a bakin titi ya tsaya yana dubanta wallahi kika sake shigowa
asibitin nan zan mugun baki mamaki
kisna bata d'ago ta kalleshi ba illa ta fashe da kuka shi kuma ya juya ya koma cikin asibiti a hankali ta
dinga tafiya tana kuka "yanzu
akan muradi suka juya mata
baya ?"
tunda take a rayuwarta ba'a taba mata irin wulakacin da ahlinta suka mata ba ,sun wulakanta ta sun tozartata akan bare
amman ta rantse da Allah zata bar rayuwarsu
kamar yadda suka bukata zatayi nisa da rayuwarsu ta cigaba rayuwarta tafiya mai nesa tayi
har ta iso unguwarsu musa anan ma wani sabon tashin hankali ta iske domin kuwa abdulfatai abokinsa ne yake
mata bayani musa na jail tun wata uku da suka wuce
batare da yasan laifin daya aikata ba
durkyshewa tayi agurin tana rusa wani sabon kuka "na shiga uku ni sakina meke shirin faruwa da rayuwata ?"
Shikenan bani da wanda zai taimaka min "fatai dake tsaye a gabanta ya zuba mata ido kawai yayinda wata irin zufa ke tsatsafo mata a gbdy ilahirin jikinta a hankali ta juya tana tunani
kanta
ya daure tunanin
inda zata take
babu wacce tazo mata sai afra dan haka soma tunanin nemanta
sai dai tunawa da tayi babu waya a hannunta yasa
ta juya da sauri ta koma gurin fatai da kyar ta saita kanta tace
"dan Allah ara min wayarka zanyi kira dashi " nan da nan ya bata da yake ta haddace
number
afra
sai ta hau kira tana
jin
ta dauka ta sakar mata kuka "aunty
afra na shiga uku
afra na jin kukanta
ta saki murmushin jin dadi dan tasan dole ta nemeta
dan tun awa biyu da suka gabata
suka ji batun mutuwar aurenta
da halin da mumy take ciki har ma da hukunci dady,
dad dinta
ma bai jima da fita zuwa
asibitin ba sai dai cike da makirci afra tace "kisna lafiya
?"me yake
faruwa ?"cikin kuka take cewa ba lafiya ba aunty afra
komai ya kwabe min muradi ya bani takarda sakina sai dai adalin haka mumy na kan gadon asibiti gashi dady ya sallamani
in fact
cireni acikin ya'yansa ga musa a jail
ta karasa maganar tana rushewa da kuka "yanzu ya za'a yi kenan ? "wallahi ban sani ba
,ban san inda zani ba "Ya kamata
kiyi tunanin inda zaki Kinga. tunda dady ne yace ya
koreki duk wanda ya amsheki a cikin dangi zai iya haifar da gagarumin matsala ki samu inda kika laba ko acikin family musa ne
kafin abubuwa suyi sauki". "Bari nazo gidan Hajiya mu hadu mu zauna tare tunda bata koreki ba ai bazata koreni ba "kiyiwa Allah kiyi hakurin kin san daman can ni mai laifi ce idan kuma zaki zo na tattara nasan inda dare yayi min "jiki a sanyaye kisna ta zame wayar a kunneta
ta mikawa fatai ta soma tafiya ."
bayan
kisna ta kashe wayar
aunty afra tayi wani irin juyi acikin dakin da
granny ta bata
tana cewa "kadan mumy
ta gani ba dai ta iya danne laifin
anta ba ta hangi nasu
tare muka
aikata laifi
da kisna amman dan zalinci sai
tayi murna da sakin da badamasi
yayi
min yau kema ga naki sakamakon nan an saki kisna kuma muddin ina raye kisna ta bar rayuwar Aliyu kenan yadda banyi rayuwa dashi ba itama bazata koma garesa ba
da sannu zan cigaba da dauraki akan hanyar
da bazata bulle miki
ba bazaki
fargaba har
sai lokaci ya kure miki ".muradi kuwa tunda Samir ya fitar da kisna hankalinsa ke tashe yayi tunani iri iri akan inda zata bai hango ba
kawai yayi tunanin ya kira habib da hanzari ya kira shi a waya yace" maza ya taimaka ya taho ta gurin asibitin ya badamasi ko zai hadu da kisna
ka
auketa kaje ka kama mata hotel ko nawane zan biya "friend lafiya
kuwa meke faruwa
muradi ya runtse idanuwansa ya bude muryarsa dake a dakushe ya shiga yiwa Habib bayanin duk abinda ke faruwa har da kwalla, nan Habib ya ha
e rai tamkar yana gaban muradi yace"yanzu akan wannan mara mutunci yarinyar ka shiga damuwa har kake kokarin taimakonta ? Muradi yace darajan iyayenta ne " .
"to gaskiya ni bazan wani iya taimakawa
Allah ya bawa mumy lafiya sai nazo
ya katse wayarsa , muradi ya sauke naunauyen ajiyar zuciya yana
furta "ya Allah ya kira jahid shi kam
babu yadda
zai yi yace "to Shikenan Allah yasa na ganta "na gode jahid "babu komai muradi yiwa kaine nan da nan jahid ya shiga motarsa ya biyo hanya sai dai babu inda bai duba ba
bai ga kisna ba ya kira muradi nan fa hankalinsa ya qara tashi ya shiga tunanin ina ta nufa ya dai nasan musa baya nan to ina zata ?"Zariya ya shiga yi zuciyarsa na wani irin zafi shi kansa zazzafan zazza
i yake ji amman ina bazai iya kwanciya ba har sai yaga makomar mumy cikin ikon Allah awa uku da shigar da mumy aka turota a gadon marasa lafiya
tana baccin
da aka
nemammta dan hutu gbdy suka rufa mata a baya cikin farinciki saboda
ganin tana numfashi
aka shigar da mumy daki na musamman aka daura mata ruwa
a jijiyar hannunta gbdy suka zagayeta
suna mata addu'ar samun sauki ".
Kusa
awa
hudu kisna na tafiyar
kafa batasan inda zata dosa ba a
cikin gidajen yan'uwa kawai ta yanke shawarar komawa gidan muradi shi zai fi mata sauki kafin ta samu gurin ra'bawa
ta kwankwasa kofar karamin get mai gadi ya leko ta karamin huji ganin itace yayi saurin bude mata ta shiga jikinta a sabule kai tsaye dakinta ta nufa ta
kwanta ta rasa yadda
zatayi
,ta
rasa abinda ke mata
dadi komai na duniya ya tsaya mata
me ya kamata tayi
?" Zuciyata
ki fada min abinda ya kamata nayi ....?" Har dare ya fara yi tana kwance tana tunani mafuta tana son dole kafin wayewar
gari ta samowa kanta mafutar
abun yi domin cigaba da sabuwar rayuwarta sai dai har asuba bata runtsa ba haka zalika bata samawar kanta mafuta ba .."Karfe bakwai daidai na safiyar ranar muradi
ya shigo gidan
direct d'akinsa ya shiga sai dai ya tsaya yana kallon dakin tun daga inda sa'insarsu ta jiya ta fara har zuwa sanda ya makata akan gadonsa
ya kai idanunsa kan gadon nan take komai ya shiga zuwan masa daki daki kamar alokacin komai ya faru ya
an matsa inda ya hango digon shashin spam dinsa a bedshit
,nan da nan
idanunsa suka qara canzawa "me yasa abubuwa suka faru haka ?"me yasa ya kusanceta dole ?
ya fada a fili cikin sanyin murya ya dade agurin yana daurawa kansa laifi sannan ya sulale a
kasa zuciyarsa na zafi ya kwanta flat a kasan tayis
yana
balbale botiran gaban rigarsa ,ya soma juyi rungume da hannuwansa duka a qirji
yana jin wani irin yanayi ajikinsa kamar wanda aka tsinkata ya mike ya fito falo
yayi shiru yana kallon hotunanta har Idanunshi ya kan wani karamin hotonta ya
kai
hannu frem dinta dake kan abun tv ya manna a qirjinsa
koma d'akinsa zuciyarsa na wani irin rawa yana jin wata irin yanayi
na ratsashi shi duk daukar da yake bazai taba damuwa
ba idan ya rabu daita tunda a tunaninsa
baya sonta baya ga sha'awarta da yake ji a she abun ba haka
bane
lallai ya tabbaka babban kuskure a rayuwarsa kuma zuciyarsa batayi masa adalci ba tunda
har ta
kamu
damuwa adalilin rashinta
jin an dafa shi ta baya gabansa ya doka yaki juyowa dan yasan ko waye ,sai dai bazai bari yaga abinda ke manne da qirjinsa ba sai zamo wani sabon al'amari , kai tsaye bathroom
dinsa ya shiga batare daya juyo ba ya ajiye hoton ya fito ya iske Samir
tsaye kallonsa Samir yayi
yace",me kake ka boye
?" sannan zaman uwar me wannan yarinyar
take maka a gida?
ta fito ta kama gabanta
tun wuri ",a kidime
muradi yake kallonsa dan
idan zai fahimci maganarsa
sosai kisna yake nufi da sauri ya zagaye sa ya fita daga dakinsa bai ganta a falo bab
ya shiga dakinta
zaune
ya ganta tana hada kayanta acikin akwati , naunauyen
ajiyar zuciya ya sauke
take
duk wani abu dake damunsa ya nema
ya rasa dagowa tayi ta
kallesa gabanta na faduwa kar shima yayi mata irin abinda Samir yayi mata yanzu "kisna....."
sunanta daya kira ya sata jin faduwar gaba fiyye da yadda take ji ta sunkuyar da kanta ta cigaba da abinda take "ina kika kwana jiya ? tayi shiru har sai daya sake maimaitawa sannan tace "anan gidan na kwana ta bashi amsa jikinta a sanyaye numfashi ya fesar
kana ya juya yana
kokarin fita
yaci karo da Samir zai shigo dakin ya janyo kofar ya kulle "meye haka ?"dady ne fa ya aikoni yace na tabbatar ta tatttara kayanta ta bar gidan nan "naji zan fada mata"
a'a yanzu nake bukata hakan
idan ba haka
ba na rantse da girman Allah idan
na shiga
dakin
nan
sai nayi gunduwa gunduwa da namanta " . naji
zata wuce
yau din nan da kaina zan fitar daita wai ma meye na daukar zafi tunda ba kai tace bata so ba, ni ne bata so kuma nayi mata abinda ta dade tana bukata
daga gareni
"tunda har bata sonka ni son me zata min ?" Wallahi
kaji
na rantse bana qaunar kisna yanzu
zan wuce amman wallahi ka tabbatar data bar gidan nan kar na dawo na sameta ta tafi
duk inda yayi mata dadi
dan dady
yace kar yaga kafarta a gidansa ya sallamawa duniya
Wannan ne
sako aka abani kuma na isar ni zan wuce ya karasa maganar yana juyawa".
muradi ya dafe goshinsa da hannunsa daya yana ciza lip's dinsa sannan ya koma cikin d'akin ya tsura mata ido yana kallonta kafin daga baya ya shiga tayata hada kayanta kamar ya tambayeta ko tayi ladama zata cigaba da zama dashi ya mayar daita amman daya tuna wacece kisna sai yayi shiru da bakinsa
akwati biyu
suka cika suka fito falo ta tsaya tana kallon
tv stand bata ga hotonta ba
babu
inda bata duba ba sai da bata ganin ba yadda bata tambayesa ba haka shima bai ce mata yana gurinsa ba suka fito haraban gidan ya bude Boot dinsa
ya saka akwatunan ta shiga gaban mota
ya shiga yajasu "ina kika nufa yanzu ? ya tambayeta "kai ni
gidan Alhaji marwa
numfashi ya furzar sannan ya dauki hanyar gidan yana cewa "bazaki nisanci inda afra take ba amman dai .....sai yayi shiru har tsakiya sitiroom
din alhj marwan ya Kaita da akwatinanta alhj marwa yana ganinsu ya mike yana qara jin tausayin muradi dan bakaramin hasara kisna tayi ba
ita kuma mahaifiyar afra ta hade rai cikin kulawa muradi yace "Alhaji ga kisna nan na kawo ta zauna agurinku har zuwa sanda su dady zasu huce "ba dai a gidan nan ba yadda uwarta ta wulakanta min 'ya a bayyanan nasi wallahi kisna bazata zauna a gidan nan ba
sai dai ka zabi daya cikin
biyu ko ni ko ita a gidan kisna tayi raurau da idanuwa zata yi kuka muradi ya zuba mata ido tare da girgiza
kai
"jeka muradi kaji inshallahu zan san abun yi "kenan ka zabi zama daita kenan ?"eh na zabeta iyakar abinda muradi ya iya ji kenan ya fice yana duba agogon hannunsa bayansa kisna tabi da kallo hawayen da take rikewa suka gangaro mata
tasa hannu a hankali ta share tana jin kamar tace ya dawo ya tafi daita
"tashi
daki can ki shiga ki ajiye kayanki inji cewar alhj marwa
ta mike ta nufi dakin
ta zauna a bakin gado kawai sai siririn hawaye
kuma ya kufce mata ita dai bata san yadda alhj marwan suka kare da matarsa ba dan kusan a daki ta wuni gashi ko abinci bata aiko mata ba da daddare
ma bata bata abinci ba shiyasa ta kasa bacci
har sai asuba ya saceta ".
*****
Satin
mumy
biyu a asibiti aka sallameta
a wannan kwananki mumy ta samu lafiya sai dai fa tayi rama sosai
sannan
ta kurawa muradi ido tana hawaye gashi dai kamar mai lafiya sai dai babu alamun kuzari a tattare dashi yayinda ko da wasa kisna bata tako gidan ba ranar da alhj marwan ya sanawar dady cewar kisna na gidansa ya rufeshi da fada da bala'i yana cewa "babu ruwana taje rayuwa ce kuma ka fada mata tattara ta bar gidanka
dan ma gidana ne tunda gidan dan'uwansa ne kuka kisna tayi lokacin da'ake fada mata sakon dady su kuwa ahlin mumy boye damuwarsu
sukayi
saboda gudun tashin hankali musamman muradi shi ke dawainiyar komai na mumy da zarar an bukaci abu kafin wani ya yunkura yayi
dai tabbata dan halal wanda yasan ya kamata kowa addu'ar alkhairi
yake masa har granny na cewa "ina wa sakina bakinciki rabuwa da muradi yaro ne na gari mai tausayi da jin kai wannan qauna da yake nunawa salaha da realwan ko iyayensa sai haka mumy kanyi murmushi wani lokaci kuma hawaye ya zubo mata ita tasan irin hasarar da kisna tayi shine abinda ke daga hankalinta har ma yasanyata kuka ."
Ranar da mumy ta cika sati biyu da fitowa wanda yayi daidai da wata daya da mutuwar auren kisna
ya badamasi
kira dukkanin yan'uwansa bai ware muradi ba dan ya rigada ya zama su suma sun zama shi gbdy duk a tsorace suke ya zare farin glass din idanunsa yana kallonsu cike da tausayawa sannan kai tsaye yace "a zahirin gaskiya abinda ya faru da mumy bazan iya boye muku ba dan bamu saba boyewa juna komai ba, mumy dai ta tsallake rijiya da baya ne kuma cikin Allah aka yi nasara bamu rasata ba dan matsalolin da suke jikinta yanzu manya qalubali ne ga rayuwarta mumy ta bar kanta cikin wani hali na
tsawon lokaci wanda hakan ya haddasa
zuciyarta ta kamu da
ciwon
gabadaya suka zaro idanu a tsorace suna kallonsa ya badamasi ya numfasa yana cigaba da cewa "zuciyar
mumy ta kamu dan har ta fara kumbura
wanda ke nuni da komai zai iya faruwa bazan boye ma kanmu dan irin wannan ciwon shine babban tashin hankali sai muguji abinda zai bata mata
rai shine matakin karshe kafin muga abinda Allah zai yi idan zuciyar ta cigaba da ciwo dole za'a mata aiki duk wani magani da za'a bata ko aikin a zuciyar bazai kai kulawarmu ba dan hawan jininta ma ya hau gbdynsu hawaye suke zubarwa sun hakikance bakincikin kisna ne yasanyata ciwon zuciya tunani muradi yayi nisa ya bar jikinsa yana cikin tsananin tashin hankali har sanda ya badamasi ya kirasa bai sani ba
"muradi ......" yayi
firgigib ya tsurawa masa ido "kai ne
farinciki mumy dan hk
ka qara
kwantar da hankalinka domin kuwa
kwanciyar hankalinka shine zai kawowa mumy sauki
"inshallahu ya masi ni yanzu
tunanin barin kasar ma
nake zan koma egypty da zama kaga duk wani abu da zai faru da rayuwata mumy bata gani ba bare hankalinta ya tashi na gode na gode da soyayyarku gareni nida dan'uwana Allah ya barmu tare "ameen suka amsa gbdy suna masu tausaya masa
yana gama fadar haka ya mike baya ko ganin gabansa babu shakka shima nan gaba za'a samesa da ciwon zuciya dan yana jin ciwon zuciya sbd irin teantion din dayake dauka babu wanda ya sanar da mumy komai
sai muradi ne yayi karfin halin cewa mumy "ki
taimakeni
cire damuwar nan
a ranki muddin kina
son
ganina
tsaye bisa
kafafuna ya fadi haka ne dan yasan matsayinsa a zuciyarta
tace "muddin ina ganin wannan fuskar cikin farinciki lallai nima zanyi farinciki lafiya kuma sai an yi mamakinta amman ganinka cikin tashin hankali zan shiga fiyye da naka
"inshaallahu mamana
bazan sake damuwa ba na gode Allah ya qara miki lfy da nisan kwana
ya karashe mgnr yana
daura kanshi a kan cinyarta
,ta daura hannuta akan sumar kanshi tana shafawa
tana jin wani sanyi na ratsata Allah ya sani tana qaunar muradi
da zata rasa komai
data mallaka abar mata shi ya isheta karasa sauran
rayuwarta data saura "...
Kisna
kwance a daki
duk ta rame ta fita haiyacinta tayi baki
kana kallonta kasan tana cikin damuwa kuma bata jin dadin gidan dan iskanci da take agidanta da gidan babanta babu damar yinsa a gidan hjy Hafsah ,duk ta
sallame masu aikinta ta sakarwa kisna ragamar
aikin komai na gidan,sai
tayi girkin ma ta
gama bazata bata ba sai ta ga dama ga zagi da gorin
bata iya girki ba "yadda uwarki ta bautar min da 'ya haka zan bautar dake
babu duka babu zagi wahala da yunwa ma sun isheki da kafafunki zaki gudu ai kuwa acikin wannan dan kankanin
lokacin gidan ya fita ran kisna kullum sai tayi trying number musa ko zata samu sai dai kalma
aya computer ke fada mata
layin na rufe haka zata zauna tayita kuka
yanzu haka ma kuka take a kwance da take
dan fara jin nadamar abinda tayi zuciyarta ta shiga rudani kamar ta kira muradi tace ya maidaita
amman da zarar ta tuna shi din
umarnin iyayenta yake bi sai ta fasa ,aunty afra ta Kira ta zayyano mata komai
akan abinda mahaifiyarta ke mata tace
" "hakuri zamu taru muyi nima a nan hakuri nake a gidan granny kinsan zawarci no easy Allah dai
yasa baki yanko ticket
mai yawa ba "bangane hausarki ba ?"ma'ana kina gama idda kiyi aurenki ki huta ". naunayen ajiyar zuciya ta sauke "ki tayani addu'a Allah yasa na samu Musa a waya shine last hope dina
"zaki sameshi ki ci-gaba da jaraba kiransa dan nafi son ki aure musa da rayuwa da wannan banza , idan wannan soyayyar ta tsaya haka
ba'a yi aure ba gaskiya batayi ba da ikon Allah sai kin auresa kin
haifa masa yara masu kama dashi
ta karashe mgnr tana dariyar mugunta "na gode aunty afra shiyasa nake son wallahi har kin yaye min kashi saba'in acikin damuwata nan suka ci-gaba da hira afra na zugaata ."
****
Bayan
wata
daya dady ya fara yiwa muradi
shirin tafiya zuwa kasar egypty Samir shima yace bazai zauna ba
afarsa kafarshi dan haka dady ya ha
a dashi dan yasan yadda shukwarsu take
zai wuya suyi nisa da juna ,yau tun safe dady ya dauki muradi
suka fita
basu nan basu can sai yamma lis suka dawo Cikin sati biyu abinka
da harka manya sannan kuma akwai kudi ga kyawun takardunsu tuni suka zama sababbin dalibai wadan da zasu hada phd dinsu akan kasuwanci kafin su
wuce muradi
yasa aka sako musa tunda daman saboda kisna yasa aka
daure masa shi yanzu tunda babu ita acikin rayuwarsa cigaba da rikesa din me zai yi ? nan suka bar kasar har zee da Junior dan wata uku
suka fara karatunsu da himma da kwazo duk da kokarinsa da
kuzarinsa kaso dari babu saba'in Amman yana iyakar kokarinsa ,yana yi karatu da daddare kuma kusan ka'ida ne ya ware na kadaita Allah domin mika masa kokonsa akan rayuwarsa data dan'uwansa wanda yanzu yake jin duk duniya shine komai nashi idan ya gama ya
an kwanta dan runtsawa sai tunanin kisna yazo masa rayuwar da sukayi wani abun yayi murmushi wani tsaki wani hawaye baya sankara an kira assalatu saboda haka duk dare baccinsa ragagge ne cikin kankanin lokaci abubuwa suka dan fara masa sauki har yayi tunanin sun bude kasuwanci su anan dan hk ya shawarata da dady kai tsaye ya amince a can naija kuwa madu ne ya maye gurbin muradi da Samir a ma'aikata yayinda sadiq shima ya qara samun cigaban rayuwa koma nace rayuwarsa ta sauya sosai ..
*****
Cikin hargagi hjy Hafsah ke cewa "wai ita wannan yarinyar ta dinga zama damu kenan wallahi na gaji da zama daita yadda 'yata bata samu farinciki ba itama babu wannan acikin gidan nan "wai me yarinyar nan tayi miki ne Hafsah ?"wannan al'amari qaddara ce fa ita taki yar me yasa taki zaman lafiya a gidanta yakamata ki dawo hankalinki anan ta daga masa hannu ranta a bace "alhj ina matukar ganin kimarka "mutuwar auren kisna qaddara ce ta afra ce ba qaddara ba ko ?" Koma dai menene zaman ya isa haka tun turi tattara ta bar min gidana ta koma gindin iyayenta nima yarinya ta dawo hannuna ranar
bala'i har gurin granny bataji dadi abinda Hafsah tayi ba Amman data tuna Itama kisna yar iskace sai tace " a gaiskiya ya kamata ta kama gabanta ta bar musu gidansu su zauna lafiya kisna na samun labari ta fara kuka wiwi "shikenan kowa ya tsanane na shiga uku dan Allah hjy ki barni iddata sai na bar miki gidanki "baki isa ba wallahi sai kin tafi ai kinsan hanyar gidan shi wanda kika kashe aurenki saboda shi ?" kisna na cikin wannan tashin hankali sai ga isa ya shiga cikin maganar ,alhj marwa na fita daga gidan yace akira masa yarinyar ai yana ganin kisna ya fara dande baki yace "gaskiya aunty ki barta kawai na zuwa wani lokaci duka wata nawa tayi ne ma ?"cikin na biyu gaskiya nagaji da ganinta amman tunda kace abarta zan barta nan da wata hudu a tattara abar min gida kije ki kawowa dan'uwa abun sha dan kin wani tsaya kina kallon ko godiya bazaki masa ba mara mutunci bazaki , daura min ciwo yadda kika daurawa uwarki ba isa kanin hjy Hafsah ne shine
an sauransu karatu yake har lokacin yaki aure duk ya kai aure har ya wuce sai dai mugun mazinaci ne ".
Banda hawaye babu abinda kisna take , kullum cikin yunwa take gashi bata jin dadin bakinta ko an bata abinci ma ba iya ci zatayi ba idan tayi yunkurin barin gidan tunanin inda zata ke daga mata hankali ta gwamaci ta cigaba da zama a gidan alhj marwan dan batasan inda zata ba zata rayu a haka ko kusa idanunta basa samun bacci har zuwa sanda za'a kira assalatu ,zazzafan zazza
i ya rufeta sai datayi kwana biyar tana kwance da kyar ta mike yau ta shiga wanka ta gasa jikinta sosai tana kukan zuci dana fili bata sanar wa kowa ba tunda ko tasanarwa matar gidan ma babu abinda zatayi saboda haushinta da take ji dan laifin karshe bala'i za'a yi a gidan haka ta dinga jinya a boye
tana kuka da gatanta da komai ta dawo abar wulakantawa kamar a mafarki ta shiga neman layin musa aiko ya shiga take ta watsatake ta dawo normal Kira uku tayi sannan ya
auka aiko ta fashe masa da kuka take ya fahimci mai kuka ", ifemi ykk ya kwana biyu ?"cikin kuka tace me kayi aka kai jail ?"babu abinda nayi ina zaune cikin abokaina akazo aka daukeni zuwa saks kwana biyar aka wuce dani jail har yanzu da nake mgnr bansa wanda yasa aka kamani ba kuma ya hana belina "nan hira ta barke ta fada masa aurenta ya mutu yayi shiru yana sauraronta "har yanzu ina kan bakana idan zaka aureni "me zai hana idan iyayenki sun yarda "karka damu idan ma basu yarda ka kama daki kawai mu tare ...."kamar gaske zaki tare din?" Allah da gaske nasan baka da kudi daki
aya ma ya ishemu kaje side din oko ina ka kama ana
n suka kawo karshen maganarsu ranar ta manta wani halitta muradi a rayuwarta burinta ta kammala iddarta suyi aure da musa tun daga ranar wayarsu ta dawo kullum suna makake da juna a waya "..
Bayan wannan wahalar da azabar yunwa da hjy Hafsah ke wa kisna sai wani sabon al'amari daya kutso kai cikin rayuwarta shine kanin Hajiya hafsa ya fara sanyata gaba kwadayi
da maitarsa sun fara fitowa fili har indan tana kusa baya natsuwa isa wani irin mutun ne dan akuya mara kunya mara tarbiyya muddin zuciyarsa ta kwadaitu da mace sai yaci tun zuwansa gidan daya ganta ya fara jin wani abu a game daita a dalilin haka ne ma gbdy yace a barta a gidan ya tattaro daga hotel din daya sauka ya dawo gidan, duk da taki yarda ta ra'bi inda yake amman shi idanunsa na kanta , yayi tunanin duniya yadda zai samu hadin kanta ya rasa hankalinta baya kansa dan haka duk wasu hikomomi yayi amman kisna tayi kmr batasan abinda yake nufi ba ranar daya fito mata a mutun dinsa sak ,
byn yace ta dafa masa tea ta ha
a taki shiga d'akinsa ta ajiye har sai daya gaji ya fito yace "kisna ina shayin ne tun dazu ina jiran ki ? fuskarta a hade tace "gashi yayi murmushi yace" shigo ki kawo min
taki "idan zaka zo nan ka dauka kazo dan babu inda zani ya fito da kudi masu yawa kana ta fito mata da joystick dinsa yana kada mata yana kada mata kudi da sauri ta rufe idanunta tana cewa "shegen dan burouba baa so
kai ne maye kudi jaki kawai mai siffar alade ni zaka kalla kace zaka bani kudi da wannan shigeyar taliyat taka yar karama ya zaro ido yana kallonta kafin daga baya ya soma takowa zai karaso inda take ta dauki Cup din tea ta saita joystick dinsa zata wurga masa sai kaucewa yayi yana mayar daita cikin wando bancin hk da sai a akanta da gudu ya juya ya shige dakin hjy Hafsah ,a gigice ta mike "lafiya isa "ina fa lafiya a she yarinyar nan mahaukaciya ce ,har ni zata wulakanta daga ina mata wasan ina sonta idan ta gama idda zan aureta
shine fa ta hau hauka tubaran tsaki taja "kai yanzu me zakayi da yarinyar da maza sukayita kwakuleta atiti shima mijinta fa makala masa ita akayi ba dan yana so ba ni wallahi kabani kunya ma ta fito bedroom dinta tana kiran kisna "ta karaso ta tsaya "ke daga wasa zaki kawowa dan'uwana hauka "abinda yayi shine hauka kuma wallahi ki fada masa ya sake fito min da wannan shegiyar taliyar tasa zan aikasa lahira "lallai kin cika rantiriya dan'uwan nawa zaki kashe ai kuwa yau zaki bar min gida daman darajansa kika ci "gaskiya aunty ki koreta zatayi hatsarin zama "ai ko bakace bari shi wanda ya ajiyeta yazo "ko bakice ba yau zan bar gidan ta juya ta koma dakinta ".
ai kuwa ranar da daddare da kuka ta samu alhj marwan "dady ka taimakeni ka maidani gida ka bawa dady hakuri na zauna tare dasu "ba yanzu ba kisna mahaifinki ya dauki zafi amman ki dan bani lokaci kuka ta dingayi har da burgima tana rokonsa
babu shiri alhj marwan ya
auketa zuwa gidan dady
bayan dogon hakuri da Alhaji marwan ya bashi yace "kisna dai 'yata ce ko to na rantse da girman bazata zauna min a gida a nemowa shi wannan dan iskan yaron a daura musu aure a wuce gurin ai dan muce bamu yarda bane yasa ta nace lallai sai shi "daman ai abinda tafi so kenan a aura mata yaron
amman inji cewar mumy alhj Marwan yace "yaya ka bari ta kammala iddarta , ai tayi laifi wanda
zatayi nadama ko da yake tun yanzu ma ta fara nadama dan itace ma ta damu na dawo daita
dady ya mike a fusace" batayi nadama ba
za dai tayi tunda taci mutuncimu tace bamu isa ba wallahi sai tayi nadama tunda ni banyiwa
iyayena ba amman tace lallai sai ta kunyatani da kyar da Allah da darajan mahaifiyarsa ya yarda ta zauna sai dai yace da sharadin zamanta kafin ta gama iddarta "meye shi sharadin ? Alhj marwa ya tambayesa "gabadaya aikin gidan nan sama da kasa haraban gidan wanke wanke , kai rantakaf komai itace zatayi idan fa taji zata iya zama damu idan bazata iya ba ga hanya nan malo tarara ya nuna mata kofa ......."
*****
Muna
saida
ingantattun
maganin
mata
masu kyau da nagarta wanda ko da kudinka sai da rabonka
tsimi , zumar Mata, gunba, gari
insertion,kaza,zakara ,
jigida dadai sauransu.
1.Tsumi Yana saukarwa mace niima Kuma bazataji wuyar jimai ba.
2. Zuma Tana taimakawa wurin Jin sha'awa Kuma itama Tana taimakawa wurin jindadin jima'i.
3.insertion( Dan matsi)
daban dabanne akwai Wanda ke matse mace kuma yake saukar da ruwan ni'ima sannan akwai na mallaka ,
idan ana bukata a tuntubi wannan number
234 815 945 0159..
Mmm Sudais
[7/19, 5:33 PM] +234 803 631 5951:
CUTAR DA KAI
Page 53
~TRUE LIFE STORY~
*PAID BOOK*
*AYSHA A BAGUDO*
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
"Wannan
littafin na kudi ne
,mai bukata karanta shi
zai
tura 500 ta wannan
account number
din
1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an
tura sai a turawa wannan number alert
+234 803 238 4602
domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi
sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne .
"domin sauraran littafaina sababbi da tsofaffi
za'a iya tuntu'bar
Channel dina ta Hausa bakwai,sannan muna bada sarin Lagos
lace da kamfala
,Lagos rapa , jaka da takalma, getzner na cotonou da
chiganvy, voil lace Swiss lace
duk akan farashi mai
sauki ,ga mai
bukatar
siyan
aya ko sari
yayi magana ta wannan number 08059623096.
......." Idanunshi
kawai
ya tsura
mata
yana
kallonta
"bai
san
har
sai yaushe
zata
shiga
hankalinta
tayi
ilimin
natsu
akan
rayuwa ba
mace
kamar
shedaniya
,gabadaya rayuwarta
cike
tarin
mamaki
sannan
cike
iskancin kala
kala
ganinsa
tasan dukkanin rayuwar
Adam
rubutaccen
al'amari
ne daga Allah da wata
kila
bata dinga 'batawa
kanta
lokaci
gurin
matsa
masa
akan
saki
kusan
minti
goma
yana zaune
yana
kallonta zuciyarsa cunkushe
bakinciki
itama
har lokacin
kwayar
idanunta
kanshi
cike
zafin
zuciya
ta cigaba da cewa
" a yanzu na qara
jin
tsanarka
fiyye da sauran lokutan
baya
saboda
bayan
karyar daka
saba
min
zaka
sakeni
har da
kazafi
babu
kunyar
Allah
bare ta mutanen
suka taimakawa rayuwarka ka girma ka
zamo
mutun
amman
iya
bude
baki
a gabansu
kana zayyano
karya
akan
aunty
afra koda yake ba tun yau
nasan
irin
tsanar
dakayi mata ba , zaka
iya
fadan
kowani
irin
sharri
akanta
sai da kasani
aunty
afra bata
laifi
akan cire jarababbun ya'yanka da nayi
idan akwai
mai
laifi
nice
nan,
haka kawai
bataji
ba bata gani ba kaja an sake ta
ai wallahi sai
Allah yayi mata mummunar
sakawa
akanka
"ta
karasa
maganar tana jan tsaki cikin
tsananin fushi ".
Tsaki yaja shima sannan a
hankali ya
yunkura yana
arin mikewa tsaye
" wannan
kuma
damuwarki ce daki
yarda da maganata
da karki yarda
duk
daya
ban ma
son ki yarda
dauka a yadda zuciyarki ta dauka da sannu wata rana zaki fahimci komai
sai dai zan so ki fahimta tun
kafin
lokaci ya kure
miki,
sai abu
na gaba maganar takardar
sakinki
da kika bukata kullum daga gareni wallahilazim ba
wai
bazan
iya sakinki
ba kawai dai kina cin
darajan iyaye ne
bancin
haka
ba sai kin zauna kina
sake
maimaita
bukatar
wannan
furucin ba " .ya karashe maganar yana taku a hankali
acikin
d'akin
tare da
zura
hannuwansa
gabadaya cikin aljihun wondansa
can byn
kamar second biyu
ya tsaya ya
fuskanceta
idan
zaki
tashi muje ki tashi
idan bazaki tashi
ba ki ci-gaba da zama har illa masha
Allah dan bazan sake tunkararki
da batun dawowa gidana ba
"to
bazani
furta a hankali
tare da
komawa
tayi
kwanciyarta
juya masa baya tana kada
jikinta
, shiru
yayi
ya kasa kwakwaran motsi ya
ci-gaba da kallon
bayanta
gbdy
jikinsa
yayi sanyi
ji yake kamar zuciyarsa zata buga
sai
dai zuciyarsa cike take da
tausayi saboda ya rigada
ya gama
cutarta ya gama
da rayuwarta ."
a hankali muryarsa ta fito tamkar mai
koyon
magana "da dai
kin daina jin
komai
a ranki
tare
da sauke duk wani
izza da jiji da kan da
kike
dan
Aliyu
muradi
ya gama dake ya gama da
rayuwarki
dan
shine mutumin daya
Chapter 13 · 0% Book details