← Book details Cutar Kai Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 17 OF 24

kashi da

Cutar Kai Part 1 Complete Hausa Novel · about 28 min read

fitina
ya daurawa tsintsiyar hannunsa
agogo
gold
ya dauki frem din ya daura akan bedside dinsa ."
a natse ya fito daga
d'akin
nashi hannunsa
rike da gefen jallabiyar
har ya fito zuwa
haraban
gidan batare
daya
nemi inda nawal
take
ba yana fitowa
escourt dinsa
suka
taso da hannu
ya tsaida su saboda
idan
yana
cikin damuwa
sam baya
bukatarsu
kai
tsaye
inda
motacinsa suke
jere
acikin runfa
nufa
shiga
aya daga
ciki
,mai gadi ya bude
masa
tafkeken get
din gidan
ya fita ."kai
tsaye
gidan
mumy ya
nufa
yana
perking da kyawawan
yaransa
ya fara
cin
karo
yana ganinsu
yaji
rabi daga cikin
damuwarsa
kau
sauran
kuwa
yasan yana
daura
Idanunshi akan
first lady dinsa
zai nema
rasa , atare suka
karaso inda yake tsaye yana
kokarin
kulle
mota
suka rungumeshi
auki
arif
a kafad'ansa
rike hannu
aryan
suka
nufi cikin
gidan
inda
iske gbdy
ahlin
gidan
zaune a
falo
anan suka kwana
sai
dai babu first lady dinsa
acikinsu
nan take yaji babu
dadi
yanayinsa ya sauya wanda kallo daya zaka masa ka fahimta ."
ajiye
arif
rage tsawonsa
gaida mumy
"mumy
yini lafiya
akaji da taro Allah
ya kara girma ?
"ameen
muradi
ya kabaro min diyata
nawal da
fatan tana lafiya ya taku
gajiyar ?ya runtse
Idanunshi
yana jin wani irin zafi a ransa
sakamakon sunan nawal din da mumy ta kira , da kyar ya bude baki yace
"alhamdulillah
yana mikawa
Samir
hannu "ango kenan
kasha
kanshi
kaganka
kuwa ?,kalli
yadda kake
wani
zuba
shekin angonci
muradi
d'ago
kyawawan Idanunshi
da suka wadatu da zara zaran gashin ido
suka
shiga
idanun Samir , ya watsa
masa wata muguwar
hararar da shi kansa bai san sanda yayi masa ba " Samir ya kwashe da dariya "ya haka daga fadar gaskiya Allah ......"dan
Allah malam
kayi hakuri
muradi
katse shi ta hanyar
fadar haka kana ya dauke kanshi ya gaishe
aunty zee ta amsa tana tambayar lafiyar amarya a ciki ya amsa
mata
nan suka shiga gaigaisawa da juna mufeeda da zahra da zee
tare da yiwa juna bangajiya
bayan sun gaisa
suka shiga masa
shakinyaci
shi kuma
gintse tamkar bai
taba dariya
ganin
haka yasa mumy ta
mike
ta shige
akinta
tana murmushin jin dadi
dan tasan muddin tana gurin bazai sake ya rama abinda suke masa ba , zumbur
kisna dake daki zaune
ta karaso
jikin
kofa da sauri qirjinta na dokawa da sauri ta makale sosai
tana sauke
wani wahalallen numfashi sakamakon jin sautinsa , tana jin kamar ta
Kofar
ta fito ta gansa ko zuciyarta ta samu natsuwa da kwanciyar hankali , sai dai ina take
zuciyarta ta hanata aikata hakan
"zuwan
zakiyi
wata kila
ma ya manta dake a rayuwarsa
tunda ya kwana
tare
da matar
yake
ikirarin yana tsananin
sonta fiyye dake ?,
kikiniya ta shiga yi da
numfashinta tana kallon yadda boobs dinta ke sama da kasa zuciyarta na cigaba da rawa ,", wayyyohhly Allah wallahi
na ina sonka mijina ,me yasa
zaki guje masa ?
zafa kijawowa kanki kisna kin fa san halinsa
ya fitar harkarki ya cigaba da rayuwarsa da matarsa
fada
tana dungurin kanta
wasu hawaye
masu
zafi na
zubo
mata , shi
kuwa hankalinsa
kacokam ya tattara
bakin kofar d'akin
da take
ciki
yana jin kamar
ya tashi ya nufi kofar amman kuma yana fargaban yaje ya iske dakin a kulle ."
bayan
kamar
minti goma
maida hankalinsa
kan aunty ummi
"aunty ummi wai har
yanzu
kisna bata fito
bane ? ,
"Bata
fito ba ni
na rasa meke damunta
wallahi ko kasan
abinda ke damunta ne?,
tayi masa tambayar
tana dubansa bai
mata
komai ba ya
cigaba
da kallon kofar
d'akin
aunty ummi
zuba
masa ido duk
wani dawo kalar tausayi
"yanzu
dan kisna
taki
fitowa daga d'aki shine
duk ka wani dawo
kalar tausayi ?, lallai
muradi kana tattare da aiki
wannan matsanancin soyayyar da kake mata
tayi maganar
can
kasa yadda
daga
ita sai shi zasu
,naunayen ajiyar zuciya
sauke da karfin gaske
yana tsura mata
Idanunshi
qirjinsa na
dokawa da matsanancin
karfin gaske
"eh
mana kana wani
kallona
kai da zaka
bude mata wuta idan
ta kama ma ka balla
kofar
kayi mata gargadi
musamman
akan wannan salon iskanci
data tsiro
shine zaka
wani zauna ka dawo
abun
tausayi, maza
tashi
kaje kayi mata
magana
a dake cike
tsawa wallahi zata
bude , dan taga kana
kwantar da murya ne
shiyasa ta tsiro da rashin mutunci ."
shi kuwa haushi
takaicin maganarta
ne suka
gama turnukesa yasa
ya cigaba da kallonta kawai
batare da yayi
mata
magana ba har
sanda
ta dasa aya " bai
ga dalilin da zai hauta
zafin
rai
ba bayan
ita
din
abar girmamawa
ce acikin zuciyarsa
sam
bata cancanci
haka
ba , duk
shi
din bai san abinda
ke d'awainiya daita ba amman sam bai ji soyayyar da yake mata ta ragu bare har yayi mata rashin mutunci
, shi
gbdy yanzu komai nata
burgesa
yake
duk abinda
tayi
baya ganin laifinta
dan
bai ga abinda
tayi na rashin mutunci ba
lumshe Idanunshi yayi yana jan tsaki
saboda har lokacin aunty ummi ta kiyin shiru sai ganin laifin kisna take alhalin shi bai ga abinda tayi ba daya gaji ya fuskanceta da kyau yana cewa
"aunty ummi na gaji
jin wa
an nan kalaman naki akanta zai fi dacewa kiyi shiru
kawai ya k'arasa maganar
a zafafe yana kawar da Idanunshi aunty
ummi ta zaro idanu
waje
cike da
tsananin mamaki
tana cewa "tou.....lallai
duniya labari daga abun arziki zai zama na tsiya
yanzu meye laifina daga fadar gaskiya ?
yayi mata banza
yana hura hanci
a ransa yace "haka ne abun arziki
Kamar taji abinda yace
a ransa tace ""tam
shikenan nayi shiru bari
ma kagani na kama gabana
daman a shiryena nake mufeeda zahra kun tashi mu wuce tare
ko kuwa
anan zan barku ?, suka kwashe da dariya tare da
mikewa
tsaye "yau dai an ganku a rana akan kisna sai kiyi taka tsantsan aunty ummi ki fara neman gidin zama agurin uwargida sarautar mata inji cewar zahra ,suka sa dariya
gbdy
ban da muradi dake ciccin magani aunty ummi
tace "ai kuwa naga alama
sai na bige da neman gidin zama
suka
nufi d'akin
mumy dan yi mata
sallama
kisna dake tsaye ajikin kofar dakin tayi
kasa
tana
manna
bayanta da jikin kofar ,wani
murmushin
farinciki ya bayyana akan fuskarta lallai
sai
yanzu
ta tabbatar
muradi
soma
sonta ko babu yawa
,sai
dai hakan bazai
sa ta fito
su hadu ba
sai
tagama jinyar zuciyarta
ta mike da kyar ta koma ta kwanta amman har lokacin tana jin bugun zuciyarta akan mijinta dan soyayyarsa ta zame mata abincin ruhinta , tunaninsa ta shiga yi yayinda sautin maganarsa dake tashi a hankali ke shiga kunneta kadan kadan
,yana
nan zaune tare da Samir
da zee
su aunty ummi
suka fito "to mu zamu
wuce
sai wani lokaci a gaishe da
amarya
ko kallonsu
bai yi
bare ya amsa
suka fita suna masa dariya ."
Ita kuwa nawal jin shiru har kusan uku da wasu mintuna bata ji motsinsa
ba ,
ta fito daga part dinta ta tura kofar falonsa ta shiga da sallama taga baya nan wani faduwar gaba taji,
a hankali ta nufi kofar bedroom dinsa
data gani tayi knowcking a hankali saboda tasan halinsa shi mutun ne mara son hayaniya yafi son duk abinda za'a yi ayi shi a natse ,jin shiru ta sake yin knowcking amman still shiru babu motsin komai alamun ma babu wani halitta a cikin dakin
jiki a sanyaye ta murd'a kofar dakin
dan gaba-daya a tsorace take dashi ta shiga dakin kallon dakin ta shiga yi zuciyarta na rawa babu kowa acikinsa kallon dakin ta cigaba yi komai a kimtse very niet sai kamshi
turarukansa ke tashi , a hankali ta karasa bakin gadonsa tana kallon farin bedshit din dake shimfide tana tunanin inda ya tafi batare daya nemeta ba , ta zauna tare da kwanciya akan katifa ta janyo pillonsa ta rungume
ajikinta gam
tana jin tamkar shi ta rungume a hankali ta fara rera kuka "Please my norr karka guji rayuwata wallahi ba laifi bane yaudarata akayi
,rayuwa babu kai numfashina zai tsaya , kuka take sosai can ta zabura ta mike zaune tana sauke numfashi da kyar idanunta na cigaba da tsiyayar ruwan hawaye hannu na rawa ta kai ta dauki frem din hoton kisna ta tsira mata ido tana murmushi ta dauki hoton cikin wasu kananan kaya rigar da kadan ta wuce cibiyarta wanda kallo daya namiji zai mata yaji sha'awarta ta tsarga masa tana kallo hawayenta na dinga
akan hoton a hankali
ta jin wani abu na taso mata , bata da tantama kishin mijinta
ne ya yunkuro mata
ta lumshe idanunta
tana jin zafi a ranta "why norr me yasa zaka ajiye hoton nan
a nan alhalin kasan dole zan ji babu dadi idan nagani ?,
ta sauko daga saman gadon tana jin kamar ta saki frem din akan tayis ya tarwatse tun kafin nata zuciyar ya samu matsala sai kuma tayi wani tunani ta fasa
,ta mayar dashi inda yake ta fito da gudu ta fada
akinta tana kuka tamkar ranta zai fita "me yasa na yarda na basu kaina gashi na jama kaina tashin hankali agurin mijina ?, wayyyohhly Allah ka taimakeni kada na samu matsala da mijina
.."
sanda
karfe hudu ta buga muradi da Samir
suna
nan suna hira
sannan
suka
fita tare
zuwa massalaci ,bai dawo gidan
mumy ba
gida ya wuce
dicret
zuciyarsa na
tuttukin bakincikin yana shigowa
parlour ya iske
nawal da wasu mutane
guda
biyu zaune
a kasa ita kuma tana zaune akan kujera bai
tsaya
kansu ba
ya shige d'aki ya zauna
shiru
can ya mike ya
zare jallabiyar jikinsa da agogon dake daure da tsintsiyar hannunsa
shiga
bayi ,
cikin natsuwa nawal ta turo kofar dakin ta shigo gabanta na faduwa , ta hadiye wani abu data ji ya tsaya mata a makoshi jin saukar ruwa a bayi ta fahimci wanka yake tana kokarin juyawa taji an bude kofar bathroom
ya fito daure da white
towel sabo a kugunsa,
murdadden jikinsa sai sheki suke zubawa ruwan wanka na yawo ajikinsa ga kwantaccen suma qirjinsa da yayi kasa har kasan mararsa
gabanta na faduwa ta fuskancesa
idanunta ya shiga cikin nashi saurin dauke Idanunshi yayi kamar bai ganta ba , ganin yadda yayi
yasa
gbdy ilahirin jikinta
ya dauki rawa kamar
mazari tare da juya masa baya dan ya samu damar kimtsa wa
,ta cikin mirror
tsurawa bayanta
ido yana jan tsaki "aikin
banza kawai ko kunyar uwar me take ji ? yayi maganar a kasan zuciyarsa ."
turare
auka ya fesa sannan
karasa inda kayansa suke
ya dauki kaya marasa
nauyi
ya saka duk
abinda yake tana tsaye
batare data juyo ba
gabanta na cigaba da faduwa
ya ra
gefenta ya fito
zuwa parlour
tare daya ce mata komai ba tsayuwa ta
cigaba da yi kamar wacce
aka da sata
cikin tsananin
tashin hankali wasu hawaye suka yi nasarar
zubo mata tana kokarin
gogesu ya sake shigowa a dakin a zuciye ya karaso gabanta ya tsaya
yana cewa
"ke ....wadan can
mutane
dake
falo su waye
?, muryarta
cike da
in Ina tace "ma ...masu aiki ne "
"Masu aiki ya maimata yana mata kallon sama da kasa ?
ta gyada masa kai alamun "eh!
"to bana
bukatarsu acikin
gidan
nan dan haka
maza a sallamesu su kama gabansu
yayi
maganar yana furzar
da numfashi tare da juyawa ya bar daki jikinta na rawa ta fita zuwa falon ta sallamesu ."
ta zauna tana fuskantar shi
tana sake danne kukanta
gbdy yaki kallon inda
take
illa remut daya
dauka ya kunna tv ta
rasa abinda ke mata dadi
a rayuwarta a dan fusace yace "wai meye haka
ne da
zaki sakani gaba da sheshekan
kuka ? "wani irin bugu
gabanta yayi da karfi
,take
tashiga kokuwa da numfashinta dake
barazanar
daukewa
tana kokarin tsaida sheshekan da take ta
durkusa
tare da jan gwiwowinta ta
karasowa gabansa tana kuka " kayi hakuri dan girman
Allah "me kika
min da
kike
bani hakuri
yayi maganar batare daya kalleta ba Idanunshi na kan tv .
ta share hawaye fuskarta " nasan
laifina
shiyasa nake
baka hakuri , wallahi
ban kasance mazinaciya
ba tsautsauyi
ne my
norr kuma nayi
arin na fada
maka yadda komai ya faru a can baya sai dai
tsoron
karka
gujeni
yasa nace maka
maza uku sun yaudareni
"kenan karya kika fada min ?, a'a ta furta cikin murya kuka "gara ki fada
min cewar mazan
uku
sun
kusanceki
kafin ni hankalina zai fi dauka , cikin
rawar jiki ta shiga bashi hakuri
akan wancan karyar da kika girba min
Jikinta na rawa tace " fada maka komai daya faru bashi da wani amfani sai tarin bakinciki
da damuwa ni
dai ka
yafeni dan Allah ka kuma rufa min asiri nasan kai mai hakuri ne kayi hakuri dan girman Allah ta karasa maganar
tana rungumeshi
ajikinta tare da fashewa da wani sabon kuka ta zagaye weist
dinsa
da duka hannuwanta ko motsi bai yi ba bare tasa rai zai yi magana
sai data sha kukanta sosai sannan ya zareta ajikinsa yana fuskantarta "kace ka yafe min
my norr
yayi mata shiru "zaka ci gaba da zama dani ko kuwa zaka sallameni
dan nasan ganina zai iya haddasa maka komai ?, nan ma shiru
yayi
mata kawai dan idan ransa ya baci baya iya magana ko kadan haka tayita masa magana batare data fada masa dalilin dayasa ta bawa samarinta na baya kanta ba ."
mikewa yayi ya koma d'akinsa
ya dauki hoton kisna
ya tsurawa hoton Idanunshi da suka kada suka ja ya manna hoton a qirjinsa
yana jin wani irin buguwar
zuciya ,bai taba jin yana tsananin sonta ba sai a wannan lokacin ta shiga zuciyarsa sosai "kisna kin
samu kyakkyawan mazauni a
zuciyata da rayuwata
dan Allah ki bani dama
na ganki i love you so much I really miss you ,nayi kewar komai naki , gangar jikina na bukatarki
,ki taimama ki bari na ganki
kwanta
rungume da hoton bai sake fitowa ba sai washegari shima yana gama abinda zakiyi ya fice
a gidan
ko tsayawa break
bai yi ba
,bai
dawo
gidan ba sai byn isha'i
ya shige d'akinsa ya kulle ya
kwanta.
nan fa abun duniya ya
damun nawal hankalinta ya daga sosai
Cike da tashin hankali nawal ta dauki wayarta ta soma neman number mumynta tana dauka ta
sakar
mata
kuka , murmushi ne akan
fuskar hajiyarta amman bata san sanda
ya koma zuwa damuwa ba "ya da kuka nawal?tayi maganar tana saka wayar a handsfree " ina missing dinku mumy hajiya Mardi ta kalli mijinta dake zaune kusa daita sannan
ta sakar
masa murmushi kafin tayi magana , nawal taji sautin Muryar mahaifinta "haba dai mamana jiya ne kawai fa
bama tare , ki daure mamana ke din
jaruma ce ban san ki da ragwanta ba "Allah dady kamar na dawo gida nake ji
"ya numfasa kana ya cigaba da magana
"ina kika taba ganin
akai mutun gidan miji shekaranjiya yace kamar ya dawo gida yau
?, duka kwananki daya ne fa dariya suka saka mata "Allah dady bazaka fahimci halin da nake ciki bane a
kwana dayan da nayi , gbdy na rasa meke damunna "kinga kiyi hakuri aure dan hakuri ne , ki
rike mijinki ki zauna lfy da danginsa kinji idan an
kwana biyu da kaina zanzo na ganki Allah yayi miki albarka
mumy ta mike tana cire wayar a handsfree ta shiga bedroom dinta "ke sai naga masu aiki sun dawo lafiya dai ko "wallahi mumy cewa yayi baya bukata"
ga dan iskan yaro to uwarsa ce zata
miki aikin gidan ?
"kinga
mumy
ajiye maganar
masu
aiki akwai
fa matsala nan ta shiga
korowa mahaifiyarta
komai dake tasan komai sai jan numfashi tayi "kina jina ki kwantar da hankalinki idan Allah ya kai mu gobe ki kira wacce uwar goyon tasa kiyi mata kuka amman karki kuskura ki fada mata komai ,nace kiyi haka ne
dan nasan ita kadai ce wacce zata shawo miki kansa da sauri kafin ita wacece matar tasa ta tare
"kin
kawo shawara
mumy zan yi kokari kiranta gobe yanzu ma dan dare yayi ne da yanzu
zan kirata "ya za'a yi
da masu aiki a sallamesu
ne dan gsky ni bana bukatarsu ? "a'a mumy ki dan barsu zuwa wani sati muga yadda yanayin zai yi idan da hali
sai su dawo idan babu na hakura kwa dinga aiko min da abinci nan suka
shiga wata
hira nawal
har
da dariya byn wani lokaci
sukayi sallama ."
washegari ma kamar jiya da sassafe ya fita ko breakfast bai yi ba
yana
fita ta soma neman layin mumy
bugu biyu mumy ta dauka cikin sanyayyiyar
muryarta tayi
sallama kawai taji ta sanya
mata kuka cike da tashin
hankali tace "nawal
me ya faru ?,mumy ina yini ?,yasu aryan ?suna lafiya meke faruwa nawal kinsa hankalina ya daga "wallahi mumy ina cikin damuwa
ta kare maganar tana sakin kuka "damuwa ubangiji ya rabamu daita " mumy laifi nayiwa muradi ya dauki
fushi dani mai tsanani "subhanallahi to ya isa kukan sannan bana bukatar jin laifin dan mijinki sirrinki ne
inshaallahu zan masa magana ke kuma ki kiyaye abinda zai bata masa rai
kinji Allah yayi maku albarka "ameen mumy Allah ya qara girma suka yi sallama mumy
na katse kiran ta kira muradi tace maza yazo tana son ganinsa cikin kankanin lokaci ya karaso bakinsa dauke da
sallama ya shigo
cikin dakin mumy tana zaune rike da waya ta karba masa sallama a hankali ya karaso ya durkusa har kasa gabanta
"ya gida mumy cikin ha
e fuska mumy ta amsa
yace "mumy lafiya yana
ganki
kamar kina cikin damuwa ? "dole ka gani haka har yaushe akayi daren muradi yau duka kwana biyu datarewar yarinyar nan har ka fara damun rayuwata ? .
naunayen
ajiyar zuciya ya sauke yana runtse Idanunshi "bazan dauki ka wulakanta musu yarinya ba kai baza'a maka laifi kayi hakuri
cikin dadin rai ba sai ka dagawa mutane hankali
... " mumy ki tsaya ki fahimceni i
tace tace nayi mata wani abu ....?ban sani ba idan ba ita bace yaushe zan sani sauran kuma idan ka koma gida ka hauta da bala'i wallahi zaka hadu da fushina da baka taba gani ba , mumy ta inda take shiga ba ta nan take fita ba shi kuwa tun da
ta fara magana ya sunkuyar da kanshi kasa bai d'ago ba har sanda ta dasa aya
Shiru ya
ratsa dakin can muradi ya d'ago ya sake duban mumy sannan yace "kiyi hakuri mumy inshallah komai ya wuce hakan bazai sake faruwa ba duk abinda kike so shi za'a yi
"ka dai ji abinda na fada maka banason jin wani tashin hankali sai zaman lafiya ka tashi ka bani guri "dan girman Allah mumy kiyi hakuri karkiyi fushi dani wallahi na hakura ki yafe min duk ya dawo kalar tausayi sanbna ta saki ranta tana sakar masa murmushi ta shiga yiwa yaronta da
addu'ar zaman lfy
sai lokacin hankalinsa ya kwanta ya mike ya
fito
yana fita mumy ta kira nawal tayi mata fada sannan tace itama ta kiyaye abinda zai dinga motsa masa zuciya dan fushinsa bai da kyau "inshaallahu mumy na gode sosai a gaishe min dasu aryan da
mutan gidan tana ajiye wayar tayi wani tsalle ta fada kan gadonta
ta kwanta lamo can ta mike ta fada bayi tayi wanka ta fito ta sauya wasu kaya zuwa kanana kaya gbdy ta dawo one
babu wani tsari
babu
fasalin ta kira gidansu
tace akawo mata
abinci cikin kankanin
lokaci komai yayi ready karfe
biyar daidai ya shigo gidan ta mike tsaye ta isa kusa dashi cikin sanyi jiki tayi masa sannu da zuwa ya amsa
nufi hanyar d'akinsa ta bishi stil tana sake bashi hakuri babu yadda ya iya haka ya hakura yayi wanka suka dawo parlour tun kafin ya zauna ta kamo hannunsa zuwa dinnig ta bude wata hadadayar
kula sai kyalli take ta zuba masa freidrice dataji kayan hadi
,abinci kadan yaci dan shi bai damu da abinci mara nauyi ba
ya tashi ya koma daki ta bishi daki tana lallabashi da bashi hakuri
ya sanyawa zuciyarsa ya
rungumeta suka cigaba
rayuwarsa
duk wani kulawa nawal
tana yi masa amman hankalinsa
da zuciyarsa sam
basa gareta
suna gurin
kisna gashi ita kuma ta
boye masa
kanta ko yaje gidan baya ganinta
gashi soyayyarta
tattare da matsananciyar sha'awarta ta addabi ruhinsa
duk zuwan da zai yi baya ganinta sai dai yaga yaransa hankalinsa idan yayi dubu to a tashe take
Tun daga lokacin bai kara samun
walwala da sukuni ba har mamakin kansa yake kullum cikin damuwa yake baya wani cin abinci
kirki
gashi kowa
gane halin da yake ciki yanzu
gidan mumy da nawal ita kanta ,sai dai ko sun tambayesa sai
yace musu
babu komai
yanzu haka aiki yake agaban system amman tunaninta ya hanashi aiwatar da komai ,ya ture system din gabansa ya mike ya fara zagaye cikin
d'akinsa
ya dauki lokaci a haka
yana kai kawo sannan '
ya dawo ya zauna a gefen kujerar dake dakin
yana jinjina girman alamarin kisna
duk ilahirin jikinsa sunyi masa mugun sanyi , ahankali ya sake mikewa
ya koma kan gadonsa
ya zauna
yana son ya cigaba da aikinsa
idanushi
suka
sauka akan dan karamin fream dinta dake ajiye akan
bedside
,ya zuba mata
ido kawai yana kallonta shi kansa ya amince tun ba yanzu ba yana na matukar quanarta
fiyye da komai, Itama kuma
haka take matukar sonsa tamkar rayuwarta kamar yadda ta sha fada masa a cairo ,
" duk duniya byn mahaifiyarsa da mumy
to ita kadai yake ji a gangar jikinsa , soyayyarta ta zarta na sauran matan duniya
'ahankali
ya kai hannunshi ya dauki karamin fream din yana cigaba da kallonta
yayi
matukar
kewarta
sosai, yayi kewar komai nata
,kusan kwana
bakwai
Kenan rabonshi da sanyata acikin kwayar
idanunshi wanda kuma hakan ya faru ne a sanadiyyar zuwan nawal , bancin haka yasan zuwa yanzu da tuni tana makale dashi
tana bashi kulawa ,runtse idanushin yayi sosai Yana jin yadda kaunarta ke sake ratsa zuciya da gangar jikinsa"tsawon lokaci idanunshi na runtse
sannan ya budesu fes yana sake kallon hotonta
tare da
sake jin haushi da takaicin nawal
a ranshi. "
********
Bangaren mumy kuwa bata bar kisna haka ba kullum cikin tsuma diyarta take da kayan mata dana gyaran jiki , yanzu ma tsaye take a bakin kofar
akinta tana knowcking daga cikin dakin kisna ta amsa da waye ?,ki bude nice jin muryar mumy yasa ta taso ta bude mumy ta shigo hannuta rike da kula wacce ke dauke da hadin jijibi
, naunayen ajiyar zuciya mumy ta sauke ta ajiye kular hannunta ta janyo karamar kujarar ta zauna tana fuskantar kisna dake zaune gbdy jikinta ya sake sauyawa , tayi kyau sosai farinta ya sake fitowa
tamkar wacce take wanka da madara ita kanta mumy kisna tayi mata kyau sosai ,sai dai ta dan rame shima tasan hakan baya rasa nasaba da rashin mijinta, murya a sanyaye tace "ga jijibi nan a cikin kula ki daure ki cinye shi duka nasanki da rashin son magani amman ki tabbatar da kin cinye wannan , ina fatan kuma kin shaye tsumin can ?,na shaye mumy ai shi bai da daci kamar na last week "ke kuma gaki Sarkin son zagi ba? kisna tayi murmushi " sai abu na gaba ki koyi dauriya mamana akan muradi domin ki tsira da rayuwarki da lafiyarki , sannan zuwa yanzu ya
kamata ki fara tunanin tarewa
"kisna ta turo mata karamin bakinta alamun shagwa'ba "nifa mumy babu inda zani yaje yana wulakatani akan wacce matar tasa daman ai kin bamu wata biyar kuma ya cika ...."tayi maganar tana sauke numfashi.
"daya cika sai akayi yaya ?,kisna tayi shiru taki cewa komai "tambayarki nake ,kenan duk wahalar da nake yi na gyaraki ya tashi a banza wulakacin zaki yiwa mutane kou?, Maganar mumy ta bawa kisna dariya aiko ta murmusa tana riko hannu cikin nata "kai mumy ,kai mumy ko gaskiya ni sakar min hannu kuma ki shirya ranar da kika cika sati biyu zaki bar min gida na gaji dake ta karasa maganar tana murmushi irin nasu na manya dan ta fahimci kishi ke d'awainiya daita "dan Allah mumy ki barni har sanda zai nemi "nema kuma na nawa mamana ki dai tausayawa dana dan na lura yanzu zai iya mutuwa akanki tana gama fadar haka ta zare hannunta ta mike ta bar daki kisna tayi shiru tana nazarin maganar mumy "zai mutuwa akanta taji kamar ta yarda da maganar mumy sai kuma wata zuciyar taki yarda ta amince idan tace ya damu daita yanzu yana dan sonta zata yarda batun mutuwa kuwa kai ...ta dungure kanta "mumy zaki karya ?,zuciyarta ta tambayeta saurin girgiza kanta tayi tana murmushi tare da janyo kula ta bude ta yatsina fuska ganin abinda ke ciki yayi baki alamun an dafa shi da magunguna."
****
muradi fa ya kasa zaune ya kasa tsaye ya rasa abinda ke masa dadi duk inda yaje baya jin dadi, ita kanta nawal ta rasa gane kansa da gindinsa komai tayi bata burgesa kawai yana bita ne dan baya son damuwa da kai
ara
ranar da yayi kwana goma
bai sanya kisna a Idanunshi ba mumy taga abin mamaki dan ko magana baya son yi sosai koda ya shigo d'akinta ma kwanciya yayi akan gadonta ta matso kusa dashi "wai meke damunka ne a cikin yan kwanaki nan duk kayi wani iri idan akwai abinda ke damunka ka fada min ba mana ?
yace"
mumy
babu komai
"ban yarda ba , ka tashi ka fada min damuwarka ,dole ya mike zaune yana dafe goshinsa dake masa ciwo ya sunkuyar da kanshi kamar wani mara gaskiya yana sosa keya sannan ya fara magana a natse "mumy ina cikin damuwa
mumy ta sake yin murmushi dan tasan kwanan zance dan tana sane ma taki masa maganar kisna din so take ta tsuma diyarta yadda ya dace sannan yasan mahimmancinta,
shiru yayi ya kasa ci-gaba da magana mumy ta d'ago ta dubesu
"ina son ka fada min damuwarka ta jefa masa tambayar ya sake shafa keyarsa sannan ya d'ago cikin yanayi na jin kunya ya fara magana "am ..mumy ..dama dama sai kuma ya sake yin shiru murmushi mumy tayi tare da cewa "relax my son ka kwantar da hankalinka kayi min magana ni mahaifiyarka ce zan fahimceka fiyye da kowa uhm ina jinka da kyar ya sanyawa jikinsa natsuwa "dan Allah
mumy
ki bawa kisna hakuri ban san laifin da nayi mata ba ta rufe kanta a daki yau tsawon kwanaki goma kenan fa mumy da alamun tayi fushi sosai dani yanzu haka babu abinda nake son gani sai ita amman mumy taki wallahi mumy ina sonta dan Allah ki bata hakuri yayi magana cikin yanayi na tausayi ...."
naunayen ajiyar zuciya mumy ta sauke tana mai jin dadi sannan ta fara magana "ka kwantar da hankalinka baka mata laifin komai ba .."nayi mata mumy wallahi nayi mata muddin ban mata ba mumy kisna bazata iya daukar
lokaci mai tsawo tare da boye min kanta ba, ya cigaba da
fada mata damuwarsa mumy tayi shiru tana sauraronsa wani irin sanyi dadi taji kafin daga baya tace
"inshaallahu komai yazo karshe yau kuma zaka ga matarka wani irin dadi yaji ya mamayesa tamkar wanda aka yiwa bushara da gidan aljanna , yaji kamar ya rungume mumy dan murna "thank you my special mumy I love so much am very proud of you my mumy ..."
murumushi mumy tayi nima ina sonka dana ina alfahari da kai taso
Ka biyoni ta nufi kofar fita ya biyo bayanta ciki farinciki kai tsaye kofar dakin kisna taja ta tsaya tana knowcking daga cikin dakin tace "waye ?,nice mamana ki bude min bayan kamar second biyu ta bude ta juya batare data tsaya taga ko tare da wa mumy ta shigo ba ta isa gaban wordrobe dinta gabanta na dokawa sakamakon kanshin turaren muradi daya kai wa hancinta ziyara sai dai bata juyo ba ta bude ta soma shirya kanta cikin wata hadaddiyar doguwar riga atamfa fiter tayi matukar kyau dan dinkin ya matukar hawanta irin wannan dinki ne wanda ake wa gidan breziya a hada masa ciko
da soso wato brestcourt, gidan kugun ma dabam aka fidda shape dinsa tayi
kyau daita gashi atamfa pink colour ce mai ratsin baki da milk
"mumy ya Kika tsaya ki karaso mana ta karasa maganar tana kokarin karasawa gaban mirrow ta dauki dankunne da sarka ta saka
ga gashinta ya sha gyara kamar koda yaushe ta daure shi da ribon pink colour .
"mumy dan Allah zuge min zip din rigata yau kinsan inda zani kuwa ?,still shiru taji gabanta yayi wani mummunar faduwa dan har lokacin tana jin kamshin turaren muradi har yayi yawa , kafin ta d'ago idanunta tuni har ya k'araso ya hadeta da qirjinsa ya daura kansa akan kafad'anta yana sauke numfashi tare da tsura mata Idanunshi ta cikin mirrow yana kallonta mutuwar tsaye tayi agurin tana kallonsa a rude naunayen ajiyar zuciya ya sauke "bakiyi expecting ganina ba kou ?,tayi shiru tana jin wani iri a gbdy ilahirin jikinta "Inna kike Shirin zuwa kisna ? ,yayi maganar cikin kasalalliyar muryarsa yana busa mata hucin numfashinsa tare da ja baya ka
an madadin yayi sama da zip din rigarta kamar yadda ta bukata sai ya kwantar da bayan hannunsa a gadon bayanta yana shafawa a hankali yana mata tafiyar tsutsa take jikinta ya dauki rawa kamar mazari
lokacin
daya komai ya nemi
kwance mata tasoma jin wani iri wani iri..."
"uhmmmm ina jinki ina zaki tafi babu izinina ya fada yana yin sama da zip dinta daf da zai kai karshe
ya tsaya cak sakamon jin sautin muryarta
"gidan basma...".
" da izinin wa ? ta d'ago a hankali ta kallesa ta cikin mirrow idanunsu ya tsarke cikin juna. ya juyo daita gbdy suna fuskarta juna "banason abinda kike min kisna bama wannan matsalar ba me nayi miki kuma karki ce min babu komai dan nasan akwai ?
shiru tayi gabanta na tsananta faduwa shi kuma ya kai hannunsa qirjinta yana yawo da yatsun hannunsa
wanda a zahiri yake hango yadda take kokuwa da numfashinta
"ka rabu dani ta fada kamar zatayi kuka "karki min kuka sannan karki kuma saboda zan rabu dake ?,
just tell me laifin me nayi miki
wallahi nasan nayi miki mummunar laifi shiyasa kika canza min , abinda nake son
shine ki fada min ko nayi miki kuka nima ya karasa maganar yana hadeta da qirjinsa tare da zagaye hannuwansa duka da kugunta wani shock suka ji atare ya kai bakinsa cikin kunnenta ya fara tsotsa jikinta ya cigaba da rawar da yake, ta soma kokarin zame kunneta ya matseta gam ajikinsa "babu inda zaki sai kin fada min idan ba haka wallahi sai dai mu tabbata a haka dan babu inda zani "to naji ka sakeni sai na fada maka"
" ina jinki
ki fada a haka ya cigaba da tsotsa kunnenta yana yawo da hannunsa a gbdy sansar jikinta sosai sakonsa ke isa inda ya dace dan jikinta ya mutu murus rufe Idanunshi yayi tare da jan boyayyan
numfashi kallon fuskarsa tayi taga Idanunshi a runtse
sai dai bai daina aika mata da zafafan sakoninsa masu rikitarwa ba ,sake matseta yayi sosai kamar zai tsaga jikinta
dan tayi magana yana mai jin tausayinta da qaunarta mai karfi , fahimtar da yayi kishinsa ne ya hanata zuwa gurin dinner din
Kuma shine dalilin da yasa ta boye
masa kanta saboda taji haushin aurensa
ya bude Idanunshi da kyar yana sausauta rikon
da yayi mata sannan ya
tsura mata Idanunshi "kishina ne ya haddasa min laifi kou ?,ta lumshe masa ido alamun " eh ! tare da zame jikinta ta koma ta jingina bayanta da bango
ya karaso ya mika mata
hannunsa taki
mika masa nata ya kamo
ya matse cikin
nashi ya hadeta da jikinsa
"am sorry kisna ...."iya abinda ya iya furtawa kenan yana sauke wani wahalallen numfashi..."
ji tayi zuciyarta tayi mata
sanyi
,farinciki ya lullubeta
"ki shirya mu tafi gida tare ina bukatar hakan ,wani gidan kenan ?tayi magana tana turesa
da hannunta ya riketa
gam
" ni gaskiya hakurina ma ya kare da zama da kai
bazan
wani bika naje na dinga sha
ar bakinciki ba
kaje kawai ku ci-gaba da rayuwa
da matar so
ni kuma ka sawwake
min na auri mai sona
daman 5 month's
mumy ta bamu gashi kuma ya cika ta k'arasa maganar tana sake turesa
sai dai kafin ta karasa turesa ya hade hannuwansa ya sake rungumeta tsam very tight
a jikinsa a "don't don't
leave me please kisna .. you are my everything , you're my
happiness please don't leave me yayi maganar a kasan zuciyarsa yana matseta da karfi , tasa hannu ta turesa tana cewa "karka sake rungumeni a wannan jikin naka dakaje kagama
rungume wata ta karasa maganar numfashinta na fita da kyar sannan ta juya ta bude kofa zata fita.
hannuta yayi saurin rikowa cikin nashi
"please kisna ki tsaya
muyi magana turesa tayi "nace karka sake taba min jiki bana sonka nima yanzu ,
ka rabu dani "karya ne wallahi
kina sona yayi maganar da karfi cikin daga murya da fita haiyaci
har yasa mumy shigowa dakin ita da yara ta tsaya tana kallonsu a matukar tsorace
"ki fa maida hankalinki
jikinki kisna
bana son irin wannan wasan" mumy ta kalleta tana jiran karin bayani daga bakinta
"mumy baya sona
me zai sa na tare a gidansa kuma daman ai kin bamu five months Kuma ya cika Allah ya raya abinda ke tsakaninmu ya sawwake min
na samu daidai dani wanda zai soni
shi kuma ya cigaba da rayuwarsa da matarsa da ya'yansa hannuta ya sake rikewa gam jikinsa na rawa " mumy kiyi tafiyarki kawai
zan fahimtar daita yadda zata fahimta "nifa babu wani fahimtarka da zanyi na rigada na gama magana
"Please kisna we need to talk
please a shigowata ma dakin nan ya isa
ki fahimci komai dake tattare dani
yayi maganar cike da tausayawa kanshi mumy ta girgiza kai kana
ta juya abunta dan abun nasu sai addu'a
, kisna na ganin fitar mumy ta kai masa
duka biyu a chest dinsa "bana
bukata kuma ban son na fahimci komai
"ashhhhh ya fada yana dafe qirjinsa daidai inda hannunta ya sauka
" i really enjoyed it please ki sake dukana
kuka ta fashe masa dashi tana jin wani irin
kishinsa na sake taso mata aryan ya karkace
kai yana
kallonta yaga itace ta daki papa dinsu kuma itace ta fashe da kuka.
ya bude karamin bakinsa yace
"mumy me yasa kika daki papa Kuma kike kuka ?,tayi shiru tana kallonsa hawaye na gangaro mata"yauwa babana tambayar min ita dalili
"haka babu kyau ki daina dukan mutun kina kuka ,papa ka
rama kaima yayi magana yana kamo hannu muradi
"Are You sure my dad ?,yaron ya washe masa baki yana dage masa gira
matso
jikinta
a hankali madadin
ya rama kamar yadda aryan ya fada sai ya
kwantar da kanta
akan kafadansa yana rarrashinta cikin kalamai masu sanyi da ratsa sansar
jiki
dukkanin su
sukayi
shiru suna sauke numfashi yayinda yaran suka fada kan gadonta suna musu dariya tare da tsalle tsalle kafin daga bisani suka bi juna da gudu suka bar dakin, muradi
ya saki ajiyar zuciya ya d'agota
suka kalli juna ya matsota sosai kamar zai shige jikinta "kiyi
hakuri kiyi
min
abubuwa masu muni sannan ki min abubuwa masu
muhimmanci
rayuwata da bazan iya rabuwa dake ba a yanzu
, kin bani farinciki
a wani
lokacin
ina
alfahari
dake
kisna
Allah ya albarkaci rayuwarki da zuriar dake tsakaninmu yana magana yana yawo da hannuwansa a sansar jikinta
, bakinta ta kai daidai
nashi tana busa masa
numfashinta cikin sanyi murya ta furta "ameen world best
Ina tsananin sonka da kishinka "nasani
ina
miki
fiyye dashi
"Kayi hakuri na fada maka
abubuwan da basu dace ba " shiru shalele
kefa rayuwata ce ya fada yana bata wani hot kising mai rikitarwa tun tana
iya daurewa har ta fara mayarmasa da martani gashi daman a
tsumu take
sosai
da magungunan mumy ganin tsayuwa bazata kai su ba yajata zuwa kan gado
dan shima a lokacin babu abinda zai iya tabukawa dan bakaramin mutuwa jikinsa yayi ba
yaje ya kulle kofar ya dawo ya
kwanta
ya daurata
saman
kirjinsa nan take ta shiga shafa qirjinsa tana
balballe botiran gaban rigarsa ta
Chapter 17 · 0% Book details