← Book details Cutar Kai Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 14 OF 24

fara

Cutar Kai Part 1 Complete Hausa Novel · about 33 min read

saninki
diya
mace wanda baki
isa
dawo dashi wannan budurcinnaki
ba ya barki har abada
"ni
kuwa
ko a yanzu idan naso
zan samu
irinki ko guda nawa nake so
". yana
gama fadar haka ya
juya yana taku a natse
tamkar wani jinin sarauta ,
a mutukar firgice ta mike zaune tana kallon
bayansa zuciyarta na wani irin bugawa da
zafi
tamkar zata kama da wuta
har
ya kusan
fita daga d'akin idanunta na kallon kofar
kamar ta tsaidashi ta
ggaggasa masa magana son ranta
sai dai ina tarasa dalilin da yasa
bakinta da gangar jikinta suka kasa aiwatar da komai har ya karasa ficewa
A tsakiyar falo
suka hadu
mumy
ya tsaya
cak yana
tsutsa keyarsa
key' n mota
tana ganinsa
shi
daya batare da kisna ba
qirjinta ya
buga da matsanancin karfi gaske ta
zuba
masa ido tana cewa
"ya naga
idanunka kamar
sunyi ja ?"babu komai
mumy kaina ne ya danyi min
nauyi "
to kuma na ganka kai
ina ita wannan take
"tana
bacci
tazo
zuwa gobe idan Allah ya kai mu
zan wuce gida " "to Shikenan
kayita
hakuri
kaji har sanda
Allah
ya zai kawo maka saukin lamarin
" yayi shiru
kawai
batare daya amsa ba ta sake tsaresa da idanuwanta "ko kana bukatar wani abu ne ? " ya girgiza mata kai alamun a'a " ka kama hanya ka tafi dare nayi Allah ya
tashemu lafiya "ameen mamana " . ya amsa tare da sa
kai ya fice
kisna na jin fitarsa ta rushe
da wani
irin
kuka
mai cin rai tana juya maganarsa
da gaske
fa ya cuceni
to ni
yanzu
zanyi na
dawo da budurincina ? tayiwa kanta tambayar tana daura hannuwanta duka
bisa kanta
"to ke me yasa bazaki hakura ki zauna dashi ba? "ki zauna dashi mana tun dai shine ya rabaki da budurcinki
shiru
tayi ta
rasa me yasa
har
yanzu zuciyarta taki karbasa
a matsayin abokin rayuwarta . ta rasa me yasa kullum take tunanin kubuta daga hannunsa
ta dade
zaune
tana kuka tana
tunani
,wani zuciyar na bata shawarar ta hakura ta zauna dashi lafiya
tunda shine mutumin daya amshi budurcinta
da bazai taba dawowa ba
kamar
yadda ya fada
yayinda
wata zuciyar ke kwabarta akan zama dashi ,
tana nan zaune shiru
ta saka wannan ta kwance har tunanin aunty afra yazo mata
duk cikin
abinda ya faru babu wanda yafi damunta ya
kuma
tsaya mata arai kamar batun aunty afra tana
son shi , sam zuciyarta ta kasa yarda da hakan gashi
dai agabanta
komai ya faru Kuma aunty afra bata mutsa ba
kuma idan bazata manta ba tasha ganin aunty afra tana
cikin damuwa har ma ta tambayeta dalili to
ko dai da gaske ne
ba kazafi murafi yayi mata ba ?" Kai karya ne aunty afra tafi karfinsa
nima na kasa son shi ina ga
mace kamar aunty afra ."ta lalubo wayarta
ta soma neman layinta
domin jin cikakken gaskiya daga bakinta amman number shiru bata shiga
ta koma ta kwanta lamo hawaye na gangarowa ta gefen idanunta ta
dade kwance jikinta a kasalance tana tunani so take bacci ya
auketa ta huta
ko ta samu zuciyarta da
gangar jikinta su samu natsuwa amman ta kasa ".
bangaren muradi kuwa da
kyar ya kai kansa gida yana jin wani irin damuwa mara misaltuwa
kai tsaye d'akinsa ya nufa ta kwanata rigingine
akan gado ya d'aga kansa sama yana kallon saman dakin yana
tunanin yadda rayuwarsa ke gudana mai tattare da qalubali iri iri idan ya tuna shi din maraya ne bashi da uwa babu wani
dan'uwansa da zai nuna yace wannan jininsa ne uwa daya uba daya sai yaji
komai ya sake dagule masa cikinsa kuma daya kwallafawa rai wanda yake tunanin zasu maye masa gurbin uwa uba ya'ya da dangi an rabashi dasu "
yaja numfashi ya fesar da kyar yana cewa "kisna kinci darajan iyayenki akan abinda kika min dan su kadai zan iya daga miki kafa domin sune mutane mafi soyuwa a cikin zuciya sun
tsamoni
daga qangi sun
inganta min rayuwa
wannan abu kadai ya goge duk
abubuwan
da kika min amman batun yafe wulakanta min ya'ya da kika yi har abada bazan yafe miki ba juyi yake yana jin zafin rabashi da ya'yansa datayi ji yayi abin ya dawo masa tamkar yanzu abun ya faru
da kyar ya samu bacci yayi awon gaba dashi a can kusan karshen dare
.."
Washegari
da misalin karfe goma na safiya kisna
ta fito falo sanye da doguwar
riga
ta iske
mumy da dady tare
da madu suna karyawa
ta gaishesu
dasu
mumy ce kawai ta amsa
mata
da kyar amman shi dady ko kallon inda take bai yi , dan
kusan har lokacin haushinta yake ji
yafi kowa daukar zafi akan lamarin dan ko amsa gaisuwar bayayi
mumy ta kalleta
"kije ki shirya Ummi
na kan hanya
zuwa zata mayar dake dakinki
bazan
dai
gaji da fada miki
gaskiya ba a matsayina na
mahaifiyarki
kiyi amfani da damarki idan ta subuce
miki zai wuya ki dawo daita dady ya mike tsam
ya nufi turakarsa dan bazai iya zama a duk inda kisna take ba tuni ya cireta acikin ya'yansa furtawa ne dai kawai bai yi ba haka ma madu tashi yayi ya fita zuwa haraban gidan ".
" bamu da
lokacin kisna ma'anar bamu da lokaci
kuwa shine mutuwa tana iya riskar bawa
akoda
yaushe idan kika mutu me zaki cewa Allah akan rayuwarki da mijinki ?" komai lokaci ne
kisna
idan Allah yayi nufi ya barki haka wato
har
mutuwa kina karkashin muradi haka zaki karaci guje gujenki ki hakura dashi , idan kin bi mijinki kin kyautata masa sai kiga gobe kiyama Allah ya baki kima da wata daraja ta musamman
idan kuma kika cigaba da kuntata
masa gobe kiyama zaki kasamce cikin azabar Allah sai kizo kina nadamar ina ma bakiyi masa abinda kika yi masa a rayuwar duniya ba ". Sannan
ki yawaita istigifari kisna saboda hakin ya'yanki da kika kashe Allah bazai barki ba saboda ya'yan nan amana ne agurinki amman saboda zalunci kika kashesu ,kiyi hakuri ki
cigaba da addu'a duk abinda yake alkhairi arayuwarki ta duniya Allah yasanya miki a ranki , kisna ina miki fatan shiriya
,Allah ya shiryeki Allah yasa ki gane abinda kike yiwa muradi zalunci ne ki daina
duk abinda kika masa nice number one da zan soma shiga damuwa ina miki fatan ya Allah ya Ubangiji ya amshi tubanki idan kinyi dan shi,"
kisna ko baki bani farinciki ba muddin kika bawa muradi kin bani
kuma zan ji dadi sannan zan godewa Allah ina ji ajikina karshen matsalar tazo inshallahu
saboda haka ina da kwarin gwiwar cewa da izinin Ubangiji komai yazo final Allah ya baku zaman lafiya ya sake azurtaki da wasu ya'ya masu albarka wanda duniya zatayi alfahari dasu
mumy ta karasa maganar tana zubar da
hawaye
itama kisna hawaye take tana jin
wani iri a zuciyarta
ta rarrafo gurin mumy ta daura kanta bisa kafafunta tana
kuka " mumy ta kasa magana
ta daura hannunta akanta tana cigaba da
zubar da hawaye
suna cikin wannan halin aunty ummi ta shigo ta iskesu "numfashi ta sauke yayinda mumy ta shiga
goge hawayenta tana dubanta ta durkusa har kasa ta gaisheta tana cewa "kukan me kike yi? " kardai akan wannan takadiriyar kike hasarar hawayenki mumy ?
" ya zanyi ummi Allah ya jarabeni
akan kisna ki tayani
addu'a ummi bana son na mutu na bar rayuwar kisna haka "Allah ya kyauta Allah ya ganar daita gaskiya
ta tashi muje na sauketa akwai
inda zani
mumy ta
rike hannun kisna sannan
ta mike ta nufi dakinta tana sake yi mata nasiha mai ratsa jiki ta dauko
hijab
sabo fil Wanda
ta siya musu ita zee ce
ta zira mata
suka sake fitowa tare still tana sake jaddada mata tayi hakuri da mijinta har bakin mota ta rakasu sai data ga tashinsu sannan ta dawo ciki
tunda suka shiga mota kisna ke cika tana
batsewa kamar ba ita aka gamawa fada ba
."aunty ummi ta kalleta
kawai ta share cikin minti talatin
suka iso gidan
sun iske muradi zaune a falo yana gaban system yana faman
tura wasu sakwanni
, sallamar aunty ummi ce tasa shi dagowa daga abinda yake yana ganinta ya saki fuska yana murmushi
"aunty nah kenan kece yanzu da sanyi safiyar nan "wani sanyi safiya ka duba agogo kaga lokacin dai
yanzu ya wuce
akirashi
safiya
". ya kai dubansa ga agogon bangon dake manne a falon yana cewa "gaskiya ya wuce sanyi safiya dake ban dade da shi ba tun danayi Sallah asuba na koma bacci sai dazu nan na
tashi nayi wanka na hau kan aiki barka da isowa ina yini ?
"ya gaisheta
yana matsar da system din
daga gabanshi
ta samu guri ta zauna tana masa masa
" itama kisna guri ta samu ta
zauna
tana cika tana batsewa
bata
yarda
ta kalli inda muradi
yake
ba shima iskar data dibo bai kalla ba ya cigaba da kallon aunty ummi
"ke me kike nufi bazaki gaida mijinki ba kin wani hakince ?"batare data
juyo ba
tana shan
tace "ina yini ?" tabe baki yayi sannan yace "lafiya
atakaice
suka shiga
tautaunawa
da aunty ummi akan matsalar kisna a
karshe ta hadasu gabadaya tayi
musu
fada tana
gama magana
kisna
ta mike ta shege
dakinta
aunty ummi ta mike ta
biyota tana shiga ta rufo kofar dakin "dan
girman Allah ki daina kunbure kunbure nan haba me yasa kike cika kike batsewa me yayi zafi kisna
? Dan girman Allah ki rungumi mijinki ki saki ranki kisna wallahi idan kina son kiji dadin rayuwa sai kin saki ranki kin maida komai ba komai ba kin manta .wai auren hadi aka miki , wai ke muradi bai isheki misali ba shima fa baya sonki amman ya hakura ya danne zuciyarsa ke me yasa bazaki yi yadda yake yi ba".
kin manta da komai ki rungumi mijinki shine aljannarki ki daina wani kunbure kunbure banza dan kinga komai kika yi masa yana
kyaleki wallahi zan fada masa yanzu idan kin cigaba da kunbure
kunbure nan ya mazgeki"cikin Muryar kuka kisna tace "yanzu aunty ummi saboda kin tsaneni sai
kice
ya bubugeni
?"ni zaki ce a bubuge wallahi kuwa zan yiwa dan'uwanki
bori
ta k'arasa maganar tana dariya "Shikenan bazan ce ya bubbugeki amman ki saki ranki "na
daina
inshallahu zan baki mamaki amman wallahi na rasa me yasa yake bani haushi Amman zan dinga kokari na rinka cire kiyayyarsa a raina zan cigaba da hidimar gabana ku ci-gaba da min
addu'a sun dade kulle a daki sannan aunty ummi ta mike
tayi
mata
sallama ."
******
Tunda
kisna
ta dawo gidan bata
shiga
harkokin muradi
zamansu
kamar da
babu girki babu aikin komai sai tayi ra'ayi sai dai babu zagi babu
kallon banza lamuran gabanta kawai
take
shima
haka
baya
shige
mata ya
barta
har sanda zai samu
wacce zata soshi
da qaddarar rayuwarsa, komai
tayi
ido ne nashi hatta
wayarta da musa ta dawo
babu
ruwan ta ko
a gabansa amsa kira
take
wannan dai ya kasa hakuri dan haka ya shiga ya fita har sai daya ga an kama musa an tsareshi a hannun ma'aikata kuma yace duk wanda yazo kar abada belensa hakan ya kwantar masa da hankali ita kuwa rashin samunsa ya daga mata hankali sai dai ba kamar yadda take ji ada ba wanda idan da ne
bataji muryarsa ba sai tayi kamar zata mutu ya shigo ya isketa tana Zariya a falon rike da waya kallo ya fahimci inda damuwarta ta dosa bai wuce akan rashin samun number musa
ba ya d'auke Idanunshi ya shige d'akinsa
watan
hudu
kenan
da komawa kisna
gidan
muradi
sai
sadiq tare da
madu ya kawo shi a wata safiyar asabar muradi
na zaune a falo yayinda
kisna ke zaune a dakinta
sautin
Muryar muradi dake fita da karfi ne
yasa ta fito
da sauri dan bata saba jin sautinsa haka ba shi din mutun ne mai magana cikin sanyi murya kuma a natse , tana fitowa idanunta ya sauka akan wani matashi
kyakkwa mutun
mai kyaun gaske kamar muradi sai dai shi
dogo ne kuma
baki
sai dai
fuskar da jikinsa
da kwai
alamun yana smoky ta k'arasa shigowa falon
inda muradi
ke faman dukan qirjinsa
"irin
rayuwar da za'bawa kanka kenan kou?"
wannan shine alkwarin da muka yiwa mahaifiyarmu
?" ka maida kanka dan shaye shaye yanzu zuwan me kayi
"? ka tashi ka bar gidan
nan
banason ganinka har sai ka dawo yadda nake son ganinka ta yadda shi kanshi makiyinmu zai yi nadamar abinda ya aikata mana
madu ya
shiga
tsananinsu yana bawa
muradi baki
akan yayi hakuri "babu wani hakurin da zanyi madu kace
masa kawai
ya wuce
banason ganinsa
wai a kalli sadiq a kalleni ace uwa daya ce ta haifemu
? yayi maganar kamar
zai yi kuka zuciyarsa na tafasa " na dauka shine wanda zai
tallafi rayuwarmu
a she Shima zai dawo tamkar wancan mashiririnci uban nasa ne ," shifa mahaifiyarmu ta danka amanarmu a hannunsa Amman
kalli yadda ya dawo kalli yadda ya maida rayuwarsa kamar dan daba duk sadiq ya rude sai zufa yake fitarwa yana cewa "kayi hakuri dan'uwana
nima ba'a son raina
bane wallahi zan canza zan dawo tamkar yadda kake son ganina
"ya Ali kayi masa hakuri
kaji abinda yace dan
Allah ka barshi ko zuwa anjima sai na dawo na d'aukeshi daman mumy bata ce ya zauna tare daku ba
tace akawo shine
ku gaisa
" .nan take kisna ta fahimci
d'aunwasa sadiq ne
data take jin labari idan hirar ta dauro a bakin mumy
"ni dai madu kace masa ya tashi
ya wuce banason
ganinsa nasan halin sadiq ya rigada ya dauko mugun halin ubansa
"saboda me zakace ya tafi
?"ya tsinkayi sautin Mmuryar kisna
cike dakiyar zuciya
ya juyo
yana ffuskantarta ta tsareshi da kyawawan idanunta masu matukar haske."ya madu ka wucewarka kawai
babu
inda zashi muna
nan
tare wani sanyayyiyar
ajiyar zuciya madu ya sauke bai taba jin
kisna ta burgeshi ba
irin
yau yayi murmushin jin dadi tare da yi musu sallama
ya juya
ya wuce."ya
sadiq
ka zauna mana
kake
wani dari dari
ka saki jikinka nan gidan
tamkar gidanka ne zauna
bari
naje
na kawo
maka abun sha " mutuwar
tsaye
muradi yayi
yana dubanta cike da matsanancin mamaki bai taba expecting zata so dan'uwansa
har ta mutuntashi ba zama sadiq
yayi
yana kallon fuskar muradi
kisna
ta shiga kitchen ta fito
tire Wanda ke dauke da
ruwa da lemu
da cup ta fito ta ajiye a gabansa ta bude
kwalin
ta tsiyaya a cup ta mika masa
ka fara sha
kafin na gama maka
abinci
ya gyada mata
kawai
sannan ya amsa ya kai baki , shi kuwa muradi kallonta ya cigaba dayi , yaji kamar yace kar sadiq ya sha dan yasan halinta yadda bata sonshi din nan zata iya illata duk wani nashi ,sai dai kafin yayi hanzarin hanashi tuni ya shanye ya sake tsiyaya wani yai
shiru tare da zuba masa ido suna zaune ta dawo da wani plet mai dan girma
Apple da banana
da ya'yan
inibi
ta ajiye masa" kaci kaji ya sadiq wai ma yaushe kazo ne ?"dazu nazo da asuba a gidan takwarana na sauka daga nan aka kawoni gurin mumy shine byn na dan huta tace akawoni nan "ai kuwa mumy ta kyauta
nan dai suna hira tana tashi tana duba abinda ta daura ta burge muradi
sai dai
kuma a ransa yace
duk na
munafurci ne may be wani shiri ne
daita akansa , dan haka ya tattara kayayyakinsa
ya shige
d'akinsa
ya barsu cikin ,
kankanin lokaci ta gama dafa masa taliya ta kawo masa
lomar farko da kyar sadiq
ya hadiye saboda rashin dadin abincin
ga yajin daga zabga
amman haka yayita turawa yana mata godiya ko babu komai ta mutuntashi
yana cin tana jansa da hira har ya gama tace ya tashi suje masaukinsa dakin dake bayan part dinsu ta Kai shi
"ga daki nan
ka shiga ka saki jikinka fa babu abinda zai faru
yace "na gode "baka bukatar gode min ta juya ta koma ciki ai tana fita
ya fada bayi saboda cikinsa daya murd'a dan baya son yaji ruda masa ciki yake nan
ya shiga
zuba zawo sai daya kusan minti goma sannan ya fito yana sauke numfashi "idan na cigaba da cin irin wannan abinci zan mutu nan kusa ya fada yana fadawa kan katifa
tun zuwan
sadiq bai fi
sati
biyu ba ya fara fahimtar yadda halaiyyar matar
gidan
yake adalilin rashin kulawar da bata bawa dan'uwansa
amman bai tofa nashi ba ya zuba ido
tun
safe idan yayi
wanka
yana
side
dinsu
anan yake wuni kallo sallah ne kawai ke tayar dashi
tun
muradi baya sauraransa har
yazo ya hakura ya rungumeshi
ko babu komai
zamansa tare dasu
yanzu yasa shaye shayen da
yake sauki da alamun damuwa ce da rashin galihu
ya haifar masa dana shi shaye shayen , shima sadiq babu laifi yana da tsafta sosai
shi
ke share haraban
gidan a madadin mai gadi
hatta motocin muradi shi yake wankewa
bai dauki girman
kai yasanyawa kanshi ba shi yanzu rayuwar
kaninsa ta zamo abar sha'awa agurinsa sai duk sanda muradi yagansa
yana aiki zai haushi da fada "dan me yake aiki alhalin ga mai gadi
duk
lokaci da muradi ya dawo daga aiki
tare yake iske kisna
da sadiq suna hira ko tare da mai gadi
hakan kuwa yana
masa dadi dan haka
yayi tunanin
kisna ta canza dan haka ya fara shiga cikin lamarinsu
,sai dai duk sanda ya sanyo kanshi cikin hirarsu
sai kisna tayi dip
ta dauke wuta ta daina cewa komai
sosai sadiq ya fahimceta sai dai
bai mata magana ba sai dai kuma
baya jin dadin
yadda takewa dan'uwansa shi duk abinda zata masa muddin zata dinga
wulakanta masa dan'uwansa a banza ne a gurinsa
muradi ya gyarawa
sadiq flat din daya ciki
ya zuba masa komai kusan ma sunfi na bangarensa kyau hadadden kafet aka malala
a falon sannan aka saka masa na tsakiya wato grass carpet ga
atuwar tv bango da speaker komai
na part din lemo green ne da ratsin fari a
kwana a tashi babu wuya har Sadiq yayi wata uku
tare dasu komai yana tafiya normal wanda haka ke kara saka zuciyar muradi samun natsuwa dan
har ya
fara jansa zuwa
officer".
a daidai
wannan lokacin zee ta haifi danta namiji
santalele
kyakkyawa mai kama da ubansa sak
sosai dangi sukayi murna da wannan haihuwar a ranar muradi suka
je tare
da kisna wannan shine karo na farko da suka fita tare
lokacin da muradi yaga baby tamkar yayi kuka duk zuciyarsa ta jaguke
saboda tuno danashi ya'yan da yayi
da yanzu nashi sun kai isa tafiya ita kam kisna ko ajikinta ba wai dan ta manta ta kashe ya'yan cikinta ba babu kunya zata kwace yaron Samir ya dakatar daita "karki soma taba min da jiki a sanyaye taja gefe tana kallonsu "Samir kamar na wuce da yaron nan ya shiga raina
"ka wuce dashi mana ai danka ne
ka masa huduba kafin ka wuce da duk sunan da kake so " wasu hawayen farinciki suka cika a
Idanunshi
yayi saurin maidasu tun kafin su zubo "na gode Samir na gode da wannan mutuntaka da ka min
"karka ji komai
muradi ka wuce duk yadda kake tunanin matsayinka a zuciyata
soyayyarmu daga Allah ne yayi wa baby huduba da sunan
badamasi ya d'ago adaidai lokacin daya gama "sunan yaro Muhammadu
badamasi Allah ya raya mana shi yasa makarancin Alqur'ani ne yasa ya zamo irin sheik
Aliyu isa pantami irin sheik lawan Abubakar "ameen suka amsa gabadayansu
kwana
nan
biyu a sabiti aka sallamesu
dake
lafiya lau ta haihu
bayan sun dawo gidan ya cika makil da mutane hatta mumy da dady sun zo sanda kisna ta gaishesu mumy ce kawai ta amsa amman dady ko kallonta bai yi ya sake maida kanshi ga jikansa wanda yaji ya shiga ransa matuka kusan tun da akayi haihuwar kofa fita ta budewa kisna saboda kullum tana gidan kwakume da baby
Junior wanda
aunty ummi ce tace a dinga
kiransa da haka .
da zarar ya Samir ya ga kisna
rike da baby babu kunya
zai
kwace yace "kinsan
kina so me yasa
kika kashe naki ?"na rantse da girman Allah na sake ganin kin taba min d'a sai naci ubanki la'ada waje wani kallon rainin Sense take masa hakan bai hana idan ta shigo ta gansa ta d'aukeshi
"ranar suna muradi ya kashe kudi kamar hauka komai na baby da zee shi yayi duk wanda yaji sunan baby sai yace an kyauta da'akayiwa ya badamasi kara ,walima na musamman muradi ya shirya wa abokansu a white place dake nan cikin gra , suna zaune a kofar gidan akan fararen kujeru dasu jahid Samir ne kawai baya cikinsu ya shiga cikin gida suna hirar suna duban masu aikin gyaran sa da raguna guda biyu "wai kai bazakayi wani abu akan matsalarka ba haka zaka zauna kana kuntata rayuwarka ?"me zanyi jahid da wuce hakuri da addu'a kuma kullum cikinsa nake fatan dai Allah ya kawo min sauki "malam ka bude idanuka sosai ya kake yi kamar baka san duniya ba kota karfi ne ka dinga kusantarta inji cewar habib "idan tayi ciki ta cire ko ?ni kuma na yita hasara ya'yana a'a ta sha zamanta itama ai tana jin jiki dan ba itace bace" .
"ta dade bata zubar ba daka zauna kana takure rayuwarka kai ba mata ka iya bi ba ai gara kayi abinda nace idan taje ta karar da
anta ai kanta ta cuta kai ba sai ka qara wani auren ba kuma ka haihu ka barta da mugun halinta "dan Allah ka saki jiki ka kwashi gara ya k'arasa maganar yana kwashewa da dariya tunda suka fara maganar muradi yaji yanayinsa ya dan sauya dan sam shi ya dade da cire batun wani sex a rayuwarsa ko jiya sanda ya shigo gidan da daddare ya lura da yadda kisna ke faman juyi akan kujera tana mika ga plet din abinci a gabanta da alamun abinci ta gama ci kallo daya yayi mata ya fahimci ba komai take bukata sai sex Amman dan mugun hali irin nata take tauye kanta suna cikin tautaunawa sai ga afra ita da wata kawarta sun karyo kwanar unguwar da fari bai gane ko su waye ba sai da suka yo kusa dasu saboda lalacewar datayi tamkar ba afra ba suka shiga gidan take gaban muradi ya yanke ya fadi ga afra tazo ga kisna na ciki ai suna shiga da kisna suka fara arba cikin wata dakakkiyar shadda pich colour mai shegen kyau sai kyalli take ai kisna na ganinta ta bar abinda take ta kwasa da gudu ta rungumeta "aunty afra nah oyoyo "afra ta shafa bayanta tana cewa "baby nayi fushi ko ki nemi?" Kika sa ina ta tunanin ashe haka duniya take "wallahi aunty afra kina raina kullum dake nake kwana dake nake tashi gashi kona kira layinki baya zuwa ya kwana biyu ?"lafiya wayata ce ta samu matsala ga tashin hankali kawai na tattara na ajiyeta "shiyasa amman Dan Allah kiyi kokari ki gyara "inshallahu zan gyara ko dan saboda baby nah ya labari? Kisna tace "akwaisu lodi lodi na tara miki suka sa dariya sannan ta kalli matar dake gefen aunty afra tace "ina yini aunty ?"lafiya lau ya taro alhamdulillah "mu shiga ciki suka nufi part din zee nan hira ta barke sam cikinsu babu wanda ya nunawa afra kyama daga mufeeda har zahra da zee kowa ya sake daita bayan wani lokaci kisna da afra suka samu kebewa " wai aunty afra meye gaskiyar lamari abinda muradi ya fada a wancan ranar ?" karye me ne duk abinda ya fada " to me yasa baki
aryata ba a sanda yake maganar ?" ina Ni in Kare kaina mu da muke cikin tsaka mai wuya ai na rantse da girman Allah sai muradi yasan ya taboni sai yasan ya qulla min sharri zan nuna masa nafishi iya wasan "ki barshi kawai aunty afra ni zanji da komai banason wani abu ya sake faruwa dake saboda ina son naga kin koma gidan ya badamasi ki karasa rayuwarki bana son ki fita cikin family din mu "dawowata da wuya kisna har yanzu bana gaban yayanki duk yadda dady ke fama dashi akan ya mayar dani yaki tayi mgnr kmr zatayi kuka "karki damu inshallahu zaki dawo "ya labarin musa kuwa kuna tare kin hakura dashi ?"ina wannan soyayyar ai daga Allah ne ina mugun son dan yarbawan nan tamkar raina sai dai gurin wata uku kenan bana jinsa kuma jikina na bani ba lafiya ba "okay zan bincika miki duk yadda ake ciki zaki ji ai da dai wannan number kike amfani ?"kisna ta gyada mata a nan suka tsaida maganarsu suka mike suka shiga cikin jama'a anyi taron suna lafiya sai muce Allah raya Muhammadu badamasi ".
*****
A wata safiyar asabar tun safe kisna ta tashi ta fara soye soye har ta gama sannan ta dafa shayi wanda ji kayan hadi over ta zuba a flask sabo
a sadiq musamman komai dan sadiq take yi saboda yana yaba mata sosai tana tsaye tana shirya dinnng table
sai ga muradi
kamar an jihoshi riga ce shirt a jikinsa ta motsa jiki sai wando three quater kanshi cike da suma sai dai daga bayan keyarsa an aske rabi wato dai askin apro gashin sai kyalli yake koda yake daman shi maaboci kula da gashin kansa ne kamar danshi aka haliccnsa , ya tsura mata ido saboda ganinta daga ita sai rigar bacci iya gwiwa suna hada ido gabanta ya yanke ya
fadi
saboda ganin irin shu'umin kallon da yake aiko mata dashi dauke kanta tayi shi kuma ya fada
kan kujera yana cewa "washhhhh sannan ya cigaba da magana a natse
"ki daina tsayawa a falo haka kin dai san yanzu bamu kadai bane a gidan " ya dan saci kallonta
tana cigaba da abinda take bata ce komai ba ganin haka yace
"hado break din sadiq na kai masa tayi saurin cewa "a'a zai shigo ai yayi break anan muradi ya sauke wani sanyayyiyar ajiyar zuciya jin dadi sai dai tana bashi mamaki
zai ga inda ba'a son kani ace ana son yaya , mikewa yayi ya
shiga d'akinsa yayi wanka ya sauya
wasu kayan
ya fito
alokacin da tuni sadiq ya shigo falon
yana zaune tare da kisna
yana kwasar girkin kisna mara da
ya d'ago ya kalli muradi dake shirin fita yace
"dan'uwa kazo kaci abinci mana
bai kai ga cewa a'a ba kisna tayi saurin cewa
"a'a nifa
ban yi girki dan shi ba kai dai kaci idan kuma bazaka ci ba ka ajiye min
kaya
na na zubar gbdy sukayi shiru suna dubanta
muradi ya tabe baki sannan ya karaso dinnig table din
ya dauki arish kwaya daya ya kai baki ai da sauri
ya furzar yana kallon sadiq "yanzu kai wannan abinci kake ci ?"sadiq yayi saurin take masa kafa yana cewa," dadi kou ai kaf Nigeria babu macen da tafi kanwata iya girki
kai dai ka zauna ba dan halika ba kaci , kanwata kiyi hakuri yaci ko kadan ne
",no bafa zan bari ba"
yadda ta hade rai a lokacin datayi
maganar ya kusan sa
muradi dariya sai dai ya hadiye yana girgiza kai kawai sannan ya fita yana furzar da sauran guggubin na bakinsa bayan fitarsa sadiq yace "gaskiya bana jin dadin yadda kikewa dan'uwana duk duniya shine farincikina
idan dai har haka zaki dingayi masa ni kam zan tattara na koma inda na fito "kai kuwa daga dan wannan matsalar to Shikenan kayi
zamanka zan canza daga nan ya mike ya bar gidan gaba-daya zuwa gidan mumy wayarta ce ta dauki qara ta dauka tana duba screen din wayar sunan aunty ummi ta gani yana yawo ta dauka",hello aunty ummi Ina yini ? "Lafiya kisna ya labari da fatan dai komai na tafiya daidai ?"to gani nan dai aunty ummi wallahi zuciyata ta kasa karban dan'uwanki "kai kisna yanzu bazaki fawwalawa Allah komai ba ki rungumi mijinki kullum da an gansa ansan yana cikin damuwa "wallahi sai nayi kamar na karbesa sai haushinsa yayiwa zuciyata diran makiya "ki daure kinji auta da sannu komai zai wuce ki dinga masa abinci mai dadi da sobo wanda yaji kayan hadi idan kuma akwai abinda kike so ki fada min "inshallahu zan fada miki sukayi sallama tana shirin ajiye wayar wani kiran ya shigo ta dauka Muryar afra taji nan ta mike ta shige daki suka ci-gaba da wayarsu".
Washegarin ranar
Lahadi muradi na zaune yana aiki akan system daga shi sai kayan shan iska
kisna ta fito
daga ita sai towel iya cinyarta
gashin kanta daure da ribbon yayinda hannunta ke rike da cup fuskarta babu komai daga ganin kasan daga wanka ta fito kallo daya yayi mata yaji wani irin muguwar sha'awarta ta tsarga masa da fari mikewa yayi ya kulle kofar falon saboda kar tsautsayin yasa sadiq shigowa sannan
ya koma
zauna
ya cigaba da
aikinsa yana nan zaune ta fito daga kitchen ya d'ago a hankali
ya kalli bayanta bata da kiba amman hakan bai hana mazaunata motsawa ba tana da kyaun diri sosai ta bangaren
cikar kirji
kam ma
ba'a magana dan a cike suke basu da alamar rusunawa kamar bata ta
a daukar ciki ba
wani
wahalallen miyo ya hade a lokacin data shige dakinta yana tsotsa tsakiyar kanshi.
Tunda muradi yaga kisna a wannan yanayin
kacokan hankalinsa ya sake koma kanta sha'awarsa
ta motsa
sosai yaushe rabon yayi sex a kiyasinsa zai kai wata takwas ranar dai kwanan manage yayi, dan kwana yayi yana watsawa jikinsa ruwa shi kansa bai san yana da tsananin
sha'awa mai karfi ba sai a wannan lokaci ,kullum da sha'awa yake kwana yake tashi gashi shi bai iya neman mata ba bare
yaje waje yayi
,dan haka yanzu ta
kowani hali
neman hanyar da zai biya bukatarsa yake
yi akanta dan
tunda yake ganin mata
bai bata ganin macen da take sa sha'awarsa saurin
motsawa ba kamar kisna yanzu kam zaman falo take sosai ko ta lura da yanayinsa kuma cikin shiga ta iskanci , tayi ta
kai kawo tana juya jiki shi kuma
idanusa na kanta har abun ya fara damunsa lura da kisna tayi idan
ta cigaba da shigar iskanci kanta zata cuceta yasa ta daina ta soma kaffa kaffa da kanta dan
tana lura da
yadda jijiyarsa ke wani irin kumburi ta cika masa wando ."
Bayan sati daya tana zaune a falo mai gadi yayi sallama ta shi ta bude kofa "hajiya ga sakon yallabai tsohonsa yace a kawo masa kamar tace ya shiga d'akinsa ya mika masa sai kuma taga rashin dacewar haka dan haka ta amsa ta dan jima a bakin kofa tana tunani sannan tayi knowcking ba'a jima ba ya bude mata kofa kallo daya tayi masa ta fahimci daga wanka ya fito yana sanye da jallabiyar duk jikinsa ruwa har kansa yana ganinta ya tsura mata ido can ta mike masa file din hannunta batare datayi magana ba "meye shi '"?ya fada yana juyawa ya koma cikin dakin tare da cewa" ki shiga mana ta shigo kamar a mafarki ta ajiye masa akan dan karamin table na glass dake tsakiyar d'akinsa dagowar nan da zatayi kawai taji mutun a bayanta kafin tayi wani yunkuri ya rungumeta ta baya yana shinshina wuyanta zuwa cikin kunneta kamar mai shirin rada mata magana a hassale ta fixge jikinta cikin wata irin zuciya ta kankance idanunta sannan ta kalleshi shima idanu ya zuba mata tir dana sake barin ka taba jikina bare kusantata
dan nasan mutunci kaina ,ina gargadinka karka kara tunanin zaka kusanceni arayuwarka tau taji muradi ya
auketa da mari mai daukar hankali ta dafe kuncinta a gigice yayinda kwalla ta cika mata ido
har ya fara zubo mata a fusace ya fara magana "ke ni kike fadawa magana kodan Kinga Ina kyaleki ke har kin isa ki kyamaceni nunata yayi yana cigaba da cewa "Wallahi tallahi sai nayi maganinki nazaci kinyi hankali a she har yanzu kina hauka tunda baki da mutunci zan nuna miki na fiki iyawa yayo kanta a matukar tsorace ta nufi hanyar toilet dinsa jikinta na rawa
ya fincikota tun kafin ta shiga ta dawo baya tare da fixge jikinta ya zare jallabiyar jikinsa nan hankalinta ya qara tashi saboda ido biyu da tayi
da jijiyarsa dake mike tana haniniya ."
ta runtse idanunta a gigice tana cewa "na shiga uku wai menene haka ? Muradi wanda ke tsaye ya tsura mata ido
cike da maita yana
shafa joystick dinsa yace "sha'awa ce ai nan kisna ta zube kasa saboda rawar da jikinta yake tuni ta fara wani irin kuka cikin muryar tashin hankali dan bata manta karonsu na farko ba "kayiwa girman Allah kada ka sake taba jikina ya dage mata girarsa daya yana wani irin murumushi sannan yace ", Allah ko kin manta nawa aka
biya min
sadakin aurenki ki kwantar da hankalinki mu raya sunnah "tashin hankali kenan tuni zufa ya karyo mata kamar wacce aka tsunduma a ruwa ta runtse idanunta ta bude ta sake ganin muradi tsaye a gabanta
"dan Allah ka ji kaina karka tura min wannan
atuwar abar taka mai kama da karfe wallahi bazan iya ba ta fada tana rushewa da wani kuka wanda idan mutun ya gani dole hankalinsa ya tashi kuma yaji tausayinta sai dai sam muradi bai ji tausayinta ba burinsa ya biya bukatarsa dan haka ya nufota taja baya da sauri tana buga wani irin
tsalle ta fada toilet kafin ta rufe kofar ya banko ciki ya kamota ya hadata da qirjinsa wani irin zummm taji dan gbdy kasusuwan jikinta sun amsa alamun ta shigo hannun
cikkaken namiji
sai faman fizge fizge take cikin kururuwar kuka tana kiran sunan ya sadiq wayyyohhly Allah na shiga uku gbdy muradi ya sunkuceta ya fito daita ya direta akan makeken gadonsa ya hayeta tare danne qirjinta kisna
wacce ke ihu da iyakacin karfinta dan neman agaji Amman ko ajikin muradi bare ihunta ya razana shi ko ya tausaya mata dan a wannan lokacin shi kansa bai san meke damunsa ba gbdy hankalinsa ya bar gangar jikinsa cikin minti biyu ya rabata da kayan jikinta
Allah Allah yake ya fitar da abinda ke mintsinansa jin yana kokarin shigarta yasa ta sandare aguri daya ta matse jikinta dan bazata yarda ya kara dirka mata wani cikin ba bakinsa ya kai cikin
kunnenta yana busa iskar bakinsa tare da ware kafafuwanta dana shi kafafun ,ya riko kugunta ta kasa yadda zai ji dadin shigeta
cikin second biyu ya dauki hanyarsa yau ma dai kamar farkon yinsu a kulle take da kyar ya shigeta ya fara aiki duk kukan da take
bai
saurara mata ba ya cigaba da
biyan
bukatarsa gbdy jikinta yayi laushi ta kasa magana sai kalmar ruwa take furtawa ya kai hannu kan bedside ya dauko ruwa ya bude ya d'ago kanta ya bata ta sha ya ajiye ya cigaba da aiki tun tana kiran ya barta har numfashinta ya dauke bai dagata ba sai da yayi realizing sau uku batare daya cire joystick dinsa ba sannan ya dagata yana sauke numfashi jin dadi kuma sai alokacin ya lura bata numfashi
hankalinsa ya tashi yayin hanzarin kamota jikinsa yana dubata
Allah ya rufa masa asiri
bai yi irin na farko ba dan
dai
babu jini sai ruwan spam dinsa dake jikinta sunanta ya fara kira" kisna !kisna !! Shiru babu shiri ya ajiyeta ya sauko ya bude karamin
friji
din dake d'akinsa ya dauko robar ruwan faro mai sanyi ya dawo ya
alle murfin ya zuba mata a fuska ta sauke wata irin ajiyar zuciya ha
e da bude idanunta fuskar muradi ta fara arba daita wani mahaukacin kuka ta rushe dashi ta shiga buga kanta da jikin gado da karfin gaske wanda ya tsarota muradi dan har ta fara yiwa kanta lahani goshinta ya fara kumburi ya riketa yana cewa "kada kijiwa kanki ciwo mana bafa zina kika aikata ba
kisna ta bar abinda take ta watsa masa idanunta ta kasa cewa komai tsakaninta da Allah mutuwa tafi bukata alokacin ta huta ta mike da kyar gobobin jikinta na mata wani ciwo ta sanya kayanta ta kalleshi murya a shake da hawaye male male a fuskarta tace "kaci Allah ya isa har na koma ga mahaliccina bazan taba yafe maka ba ka dinga haduwa da maseefa da bala'i
kenan " ta nufi kofar ta bude ta fita ya zira jallabiyar ya
biyo bayanta yana cewa "akan hakin nawa zaki min Allah ya isa ai ni ne daidai dana yi miki allah ya isa ba ke ........" ai turus yayi a daidai lokacin daya karasa fitowa falo inda yaga kisna tsaye cikin halin tashin hankali sakamakon ganin dady zaune akan kujera kuka ta cigaba jikinta na rawa dan tasan dady ya gama jin komai jikin muradi ya kama rawa addu'a ya fara acikin zuciyarsa Allah yasa dady bai ji komai ba jikinsa na rawa ya karasa gaban dady ya durkushe yana kokarin bude bakinsa sai gani yayi dady ya ciro
biro a gaban aljihunsa ya
mika masa
"ungo ga takarda can ka dauka ka rubuta min takarda sakin sakina yanzu ka bani "Inna lillahi wa Ina ilaihi raji'un ya shiga furtawa yana girgiza wa dady kai yayinda kisna ta juya ta nufi dakinta da gudu tana kuka ta fada saman gadonta ."dady dan girman ..."nace ka rubuta kabani yanzu umarni na baka ko ban isa da kai bane ? shiru muradi yayi kanshi na sunkuye a kasa yana jujjuya
biro hannunsa a qalla yayi kusan minti goma sannan ya fara magana cikin tsarkewar murya "dady bari naje naga kisna kafin na rubuta " shiru dady yayi hakan ya bawa muradi damar mikewa ya isketa a dakinta kwance ya kai hannu ya tarairayota zuwa jikinsa ya rungumeta tsam ajikinsa qirjinsa na wani irin dokawa "kinga abinda kika haifar kou yanzu ke fa ba yarinya bace , kinsan daidai
har yanzu kina kan ra'ayinki na son rabuwa dani ?"tayi shiru kawai tana lefe ajikinsa qirjinta na luguden bugu da karfi "bakinsa ya kai cikin kunnenta ya cigaba magana mai kama da rada "zaki rabu dani kisna ?ya tambayeta yana busa mata iskar bakinsa wanda take ilahirin tsigar jikinta suka mike tsaye "a hankali ta zare jikinta ta tsaya ta fuskanceshi a qalla ta dauki minti goma tana kallonsa wanda a zahirin gaskiya bazata ce ga dalilin kallon ba kafin daga baya ta soma mgn "wannan shine abinda na dade ina nema agurinka a shirye nake da amsar takardan sakina a hannunka "tana dasa aya bai sake cewa komai ba ya mike ya fita daga d'akin ya koma parlour ya dauki takarda ya rubuta saki daya ya mikawa dady ya juya ya shige d'akinsa ya kulle ."
******
Muna saida ingantattun maganin mata masu kyau da nagarta wanda ko da kudinka sai da rabonka tsimi , zumar Mata, gunba, gari insertion,kaza,zakara ,
jigida dadai sauransu.
1.Tsumi Yana saukarwa mace niima Kuma bazataji wuyar jimai ba.
2. Zuma Tana taimakawa wurin Jin sha'awa Kuma itama Tana taimakawa wurin jindadin jima'i.
3.insertion( Dan matsi) daban dabanne akwai Wanda ke matse mace kuma yake saukar da ruwan ni'ima sannan akwai na mallaka , idan ana bukata a tuntubi wannan number
234 815 945 0159..
Mmm Sudais
[7/19, 5:33 PM] +234 803 631 5951:
CUTAR DA KAI
Page 56
~TRUE LIFE STORY~
*PAID BOOK*
*AYSHA A BAGUDO*
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
"Wannan
littafin na kudi ne
,mai bukata karanta shi
zai
tura 500 ta wannan
account number
din
1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an
tura sai a turawa wannan number alert
+234 803 238 4602
domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi
sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne .
"domin sauraran littafaina sababbi da tsofaffi
za'a iya tuntu'bar
Channel dina ta Hausa bakwai,sannan muna bada sarin Lagos
lace da kamfala
,Lagos rapa , jaka da takalma, getzner na cotonou da
chiganvy, voil lace Swiss lace
duk akan farashi mai
sauki ,ga mai
bukatar
siyan
aya ko sari
yayi magana ta wannan number 08059623096.
sauri
afra
ta fito suka
kamata
suna
kiran
sunanta "daman
bata
da lafiya
afra. ?"granny
ta tambaya cikin
tsananin
tashin hankali
"eh
tun
shekaranjiya
dai
zazza
take
kwana
afra
juya
isa inda
frigde
yake
bude
ta dauko
ruwa
mai
sanyi
sosai
suka shafa
mata
fuska
sai
dai
shiru
bata
motsa
sai
yatsun
hannunta ne
suka
shiga
karkarawa
direban
granny
aka
kira
aka
auketa
zuwa hospital , likitoci
suka
rufa
akanta
har
washegarin
daurin
aure
kisna
bata
farka
koda
musa da
danginsa
suka zo
zumar
daurin aure
sai
sakon rashin lafiyar kisna
suka
iske
nan take
musa
garzaya
zuwa asabiti cikin
tashin hankali
shida
uwarsa
kwananta biyu
asibiti
likitoci
suka
tabbatar
ciki
gareta na
wata
hudu da sati daya
suka
daura
mata
drip
dan har
lokacin
bata
haiyacinta hasalima bata san ko
su waye
akanta ba
,nan fa
idanun
afra
dana musa
rana
fata ,afra
tamkar
daura hannunta
aka ta rusa
kuka
tsabar bakinciki
sai faman
furta
kalmar " na shiga uku take
tana
maimaitawa
shi
kuwa musa zuciyarsa
ce tayi
shock
ta daina
bugawa na wuncin gadi kafin daga
baya
fara bugawa da sauri
da sauri
shiga
tunanin
"ina
ta samu
ciki
dan
tunaninsa
wani
abu bai
taba
shiga tsakaninta da muradi
ba , a
duk
hirarsu
daita
lokacin
tana
gidansa tabbatar
masa take
babu abinda ya
shiga tsakaninsu
budurcinta
nashi
shi kadai sai yadda ya gadama
"to ko
kisnarsa ta
fara bin
maza ne ?"ya tambayi
kansa
yana
tsaye
akanta yana
kallonta
saurin girgiza kai yayi "kisna can't
do that
ya bawa kansa amsa
,Allah
Allah
ya dinga
farfa
ya tambayeta
wanda yayi mata
ciki "to
kuma idan
muradin ne
yaya mata me zakayi
zuciyarsa ta
sake
jiho
masa
tambaya
".ai
kuwa
daya
cuceni
cuci rayuwata
dan
bai san
yana
tsananin son
budurcinta
sai
yanzu da yaji labari
ciki
bai san sanda
wasu hawaye
masu zafi suka shiga zubo masa
ba zuciyarsa
na tuttukin bakincikin mara
misaltuwa
..."
kafin
kace
tuni
batun
cikin
kisna
isa
ga dady ,
koda
kisna
ta farka
fuskar
musa
data
afra
Chapter 14 · 0% Book details