← Book details Cutar Kai Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 24 OF 24

part dinta

Cutar Kai Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

ta shiga a daidai lokacin da mahbub ya tashi a bacci ta d'aukesa ta zauna tana zuge zip din rigarta ta fara bashi nono tafiya ce da muradi yayi zuciyarsa cike da tunanin matansa most especially kisna tana makale a zuciyarsa daram yana sauka ita ya fara nema cike da sakin fuska da fara'a suka gaisa tayi masa ya gajiya .."Cikin kwanakin masoya guda biyu sun yi maseefar kewar juna barin ma muradi kewar kisnarsa kawai yake shiyasa duk bayan minti talatin yake kiranta ya baibayeta da daddar muryarsa da kalamansa masu sake dilmiyar daita cikin tafkin qaunarsa, da misalin karfe goma na dare byn a lokacin tuni yaranta sun ci abinci sunyi wanka sun kwanta a kiyasinta ma sun dade da bacci kiransa ya shigo ta d'auka muryarta a shagwabe "hello my world best
ykk?
ganin kwance baby love
tunaninki
ya sakani gaba ya hana zuciyata sukuni duk inda na motsa
kece
ke kawo min farmaki ,murmushi tayi
"nima haka nake ji koma nace fiyye da naka ,ya zaro ido yana murmushi kmr yana gabanta "to bari na tattaro na dawo dan gaskiya na kasa jurewa kewarki na son kasheni ,"kayi hakuri ka kammala abinda ya kai ka duk da nima ina jin irin abinda kake ji ,na yarda amman ki
an min wani abu na samu natsuwa mana yayi magana muryarsa can kasa sarai ta gama fahimtarsa a hannu yake yaso kwarai ace tare daita yayi tafiyar amman yasan hakan zai da taba ruhin nawal shi kuma a gaskiya bazai zo daita ya bar kisnarsa ba ,ko bama
haka ba inda suka je cakude suke da zaratan maza kuma babu wanda yayi ganganci zuwa da matarsa sai da suka dauki lokaci me tsawo suna faranta junansu har ya samu natsuwar da yake bukata sannan sukayi sallama kwansnsu goma suka dawo cikin koshin lafiya da nasarori masu yawa
a part kisna ya kisna ya sauka nan fa nawal tace bata san da wannan zance ba part dinta zai sauka abu kmr wasa sai da aka kira aunty ummi tun kafin tazo kisna tace ya koma gurinta shi kuma yayi rantsuwa bazai koma ba dan shi ba jahili bane yasan abinda yake koda aunty ummi tazo mgb daya tayi babu son zugiya
,"nawal kiyi hakuri
kinyi
karatu daidai
gwargwadon
tunda dakin ya baro lokacin da tafiya ta kamashi dan haka yanzu a dakin kisna yake haka dai ta hakura ba dan ranta yaso ba ranar an yi kwana soyewa tsakanin kisna da muradinta har albarka ta dinga sakawa mahaifiyarta
saboda dadi yayi dadi dan bakaramin shirya kanta tayi ba kafin ya dawo ."
*****
Suna
zaune ya shigo yana sanye cikin laulausan yadin filtex ruwan madara da hula baki mai asalin tsada da silifas baki dan waje wanda itace ta dinka masa
sannan ta takurasa ya saka dole a
ranar wacce ta kasance ranar juma'a gbdy jikinsa kanshi yake fitarwa ta mike da hanzari suna rige rigen isa gurinsa ita da yara gbdy ya hadasu ya rungume ajikinsa sannan tajasa zuwa kan kujera cikin annashuwa yake kallonta saboda kyan da tayi "baby love kinyi kyau fa sosai kullum idan na kalleki soyayarki sake ninkuwa take a zuciyata ta kalleshi tayi murmushi "ni kaina haka nake
kamar nafi kowace mace Sa'a da dace a rayuwa ,ina cikin rayuwar jin dadi da rayuwar nuna ma Sa'a mijin da nake da yakinin ni kadai na taba sa'ar irinsa miji mai tausayi imani taimako hakuri ,ilimi da wadatar zuci miji
mai tsoron Allah hakika babu abinda zanyi sai dai na dangwama ina godiya ga buwayi gagara misali da yayi min wannan kyautar da ba kowa yayiwa irinta ba ya lumshe ido cikin jin zakin kalamanta ya bude su a hankali akanta "nima a nawa bangaren haka ne ina jin kamar nafi kowane namiji Sa'a don gani nake irinki ke kadai ce macen data tara abubuwa da dama sakina baiwar Allah mai tarin baiwa da niimomi ina tsananta godiya ga sarki Allah ina kuma rokonsa ya bamu tsawon kwana ya kuma rayamu tare da yaranmu
ya karemu daga sharrin sheidanu da mahassada da aikin dana sani ya cigaba da azurtamu da yaya na gari kisna ta amsa da ameen cikin farinciki daga nan yace ta dauko masa abinci ta dauko anan suka baje kan kafe yayinda kisna ke kokarin zuba masa abinci ."bayan sun gama ya shiga d'akinsa yayi wanka ya saka gajeran wando kadai ajikinsa ya zauna a bakin gado sanyin a.c na ratsashi ta ko'ina ,ta shigo cikin shirin bacci tunda ta shigo idanunsa ke kanta bata damu ba hasalima jin dadin hakan takeyi dan yana sata farinciki ,ba macen data isa ya tsaya yana kallonta irin haka sai ita din dan haka koda wasa bata ta
a hanashi morewa
kallonta ba ,dan ya fada mata
sau babu adadi kallonta na qara
jefashi cikin farinciki mara misaltuwa ya rungumota
jikinsa tare da canza wutar dakin zuwa mara haske ya soma yawo da hannuwansa ajikinta sam baya gajiya daita jinta yake kamar farkon aurensu .."
Rayuwa
dai tana yiwa kisna dadi sai abinda baza'a rasa ba shekarar kisna ashirin da
daya kenan da aure yaranta goma
cif uku maza
bakwai mata uku arif aryan ,saliha ,A'isha Aliyu, Samir ,sani
al'mustapha sadiq sai auta fatima
arfi da aryan suna jami'a buk yayinda mother ke daf da kare secondary a rema international boarding School a yaba ,amman llum ka gansu tamkar sababbin aure duk wanda ya shigo gidansu sai sun burgsa jin dadi kuwa abun ba'a magana idan kana gidansu kuwa kayi zaton a wata kasar kake abin sai wanda ya gani
a daidai wannan lokaci taje aikin hajji da Umar ita da nawal yafi sau babu adadi ,dan duk shekara sai sunje
nawal dai an gaji da zama haka yanzu neman rabuwa take da auren muradi ita da danginta ganin har tsawon lokacin babu haihu sai dai tunaninta ya rabu gida biyu tana son fita tana tsoro dan tasan ba lallai idan ta fita ta haihu da wani ba, idan kuma tazo ta fita ita ba ga haihuwa ba ita bada samun miji kamar nata ba yaya zatayi kenan ".?
tsaye kisna take a gaban mirrow fitowarta kenan daga wanka ta kalli turarukanta duk
na saudia ne
masu dadi qamshi,daya daga cikin kayan baccin data siyo
daga Saudi ta
ciro ,doguwar riga ce har qasa mai hannun shimi
mai
shara
shara me
santsi
ta saka ,ta feshe kanta da turaren , kana ta rage hasken fitilar dakin ta haura gadon ta kwanta tana jiran shigowar oga ,jin shiru bai shigo ba ya tabbatar mata yana can rarrashin teema dan yar rikici ce ta bugawa a jarida tana ganin ita da sani ne zasu dan dauko rigimarta ,tana nan kwance ya shigo ya kwanta a bayanta yana kokarin lullu'besu yace "I'm sorry kina ta jirana kou teema ce da kyar na samu na tayi ba....tun bai karasa ba ta juyo ta ha
e bakinsu .a kullum kisna ta daga hannu sama sai dai tayiwa Allah godiya bisa ga sauyin rayuwar daya kawo mata wuyar soyayyar data sha a baya ta zamo tarihi muradi ya gina masallaci sadakatul jariya ga kakarsa Hajiya kayi yayinda ubansa har lokacin bama a sanda inda yake ya'yansa dana sadiq mumy da dady kawai suka sani sai dai har kullum mumy na fada musu suna da kaka me suna haroon Allah Sarki hakan yaran suka kwadaitu da son ganinsa.
tun daga sama take ihun kiran danta sani kasancewar babu kowa a gidan duk suna gidan mumy shima fitinarsa tasa aka dawo dashi dan baya jin tsoron kowa sai muradi ya falala da gudu zuwa kofar gidan ta karasa bakin get sanye da hijab me gadi yace" nayi hanashi fita kodan ganin yadda ya fito da gudu amman kafin nayi wani hanzari ya fita "gara daka barshi saboda titi ta fito har wajen gidan "kazo na aike kaji dan albarka " ni gaskiya mumy na gaji wallahi yanzu fa na dawo daga wani aikin , tayi shiru tana kallonsa can sai ga wani yaron makwaftansu tace "yauwa shewu zo na aike jeactoin peju kaji , nan take sani ya waro idanunsa waje yana janye yaron dake kokarin karasawa inda take "wallahi idan ka sake kaje aiken mamana to kullum ta dinga biyoka gidanku kenan nima kaga na gaji da'akenta ne shiyasa na gudo waje aiko shewu ya falfala da gudu alamun bazashi ba ........"
anan zan dakata na godewa Allah daya bani ikon kammala wannan labari Allah ka karawa Annabi Muhammad (saw)daraja ina yiwa makaranta littafaina fatan alkhairi da godiya sai mun hadu a cigaba kuskuren baya wanda za'a cigaba da rubata shi inshaallahu..
Alhamdulillah
Mmm Sudais
\ ^ `
!^"`"b"
@2A4A6A8A
^ `
!`"b"
@4A6A8A
Times New Roman
Times New Roman
Calibri
Calibri
!%),.:;>?]}
$([{
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO LD7
WPS Office
2aa264ba347a4004b1dbd35acfca54f2
Chapter 24 · 0% Book details