← Book details Cutar Kai Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 22 OF 24

part din kisna

Cutar Kai Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

yayi wanka
ya sako jallabiya fara
sol
bai fesa turare ba saboda
kisna tunda yasan yanayin cikinta tun yanzu zai fara
kiyaye lafiyar cikinsa ."
ya shigo
d'akinta ya
kwanta
a bayanta
tare da
juyo daita suka fuskanci
juna
atare suka sauke numfashi muradi
tsurawa
kisna ido na tsawon minti goma can sai ga
hawaye na gangarowa
a Idanunshi
tuno irin gwagwarmayar da'aka
sha akanta
karshe yace" daman
ance bayan wuya sai dadi "kingani
ko hjy kayi rayuwarmu na cike da al'amura masu al'ajabi
Ubangiji ya jarabeni akanki kuma nayi hakuri na kar'ba
rayuwar daya nufeni da yi ,
nayi tawakkali,
nayi
juriya sai ga ubangijina yayi
min kyakkwar
sakayya kina sona
kuma zaki sake bani
farincikin dana fi bu
a rayuwa kinga ma min komai kisna
ta runtse idanunta na second
biyu sannan
ta budesu
fesss akan fuskar
masoyita ,
sai dai ta kasa furta masa komai
illa
cusa kanta a qirjinsa , matsota yayi
sosai
ya rungumeta tare da lullu'be su da bargo a hankali suka dinga sauke numfashi atare kafin daga bisani bacci yayi awon gaba daita
ranar kam tayi bacci
sosai
kamar
tana aljana
saboda babu abinda yayi mata ."
washegari ta tashi
dan kuzarinta ba kamar jiya ba , sosai ya dinga ji daita dan ji yake duk mutanen duniya bayansa zasu biyo a farinciki godiyarsa ga Allah bazai misaltu ba bayan kwana biyar wanda ya kasance weekend
sai ga ahlina mumy
sun zo gbdy
har da
sadiq da matarsa
babu
wanda
bai nuna murnarsa
ba a can falo
suka
zauna
bisa kafeta suna
zabga
hira zuciyoyinsu a wanke sannan
cike da farinciki muradi ya zubawa kisna ido kamar zai cinyeta cikin
wata
irin sabuwar qauna dake shiga kowane
sako na zuciyarsa
tayi
kyau duk da cewar tana dan jin jiki aunty ummi suka kebe da
kisna "karki ce dan kin samu ciki zaki guji mijiki akwai dabarun da zaki taimaka masa dashi kisna ta yatsina fuska tana cewa
"ai doctor ma tace abarni na huta zuwa wani lokaci "maganata dai tana kan hanya doctor
tace ki huta shi haka zai zauna yana kallonki ? "to ba yana da wata matar ba yaje gurinta mana
burina yayi ko sati ne a bangarena kuma yayi dan haka zai iya komawa can "kinji mara wayo ki dai maida hankali gurin kula da miji tsafta gida data jiki
da kuma iya
girki
masu dadi
,duk ina iya kokarina
kuma inshaallahu bana tunani zan kasa ,nawal kuwa tasan baki da lafiya naga har yanzu bata shigo ba alhalin bangarenta muka fara shiga ?"wallahi ban sani ba ni bana ma son tasani bare
ta shigo min kowa ya zauna matsayinsa dan ko fuskarta bana qaunar gani "a'a kisna kishi fa ba hauka bane ko ita bata zo ba ke kije mana
zaman lafiyarku shine kwanciyar hankalin mijinku bugu da kari rashin maganarku zai iya haddasa muku gaba mai tsanani karki biyewa
sharrin zuciya
kinji autar mumy ku dinga gaisawa bazai rageki
da komai
ba ,nasiha sosai aunty ummi
tayi mata wanda bata sani ba duk a kunnen muradi tayi sa yaji dadi sosai kuma yayi alfahari da samun yar'uwa
kamarta , daman ya za'a yi zuri'ar mumy su zamo masu mugun hali ? gbdy kyawawan halayenta
na mumy shiyasa a kullum mumy
ke nuna musu mahimman cinta after her is aunty ummi haka ya badamasi shiyasa basa wasa da
umarninsu duk abinda suka yanke
shi za'a yi
, sai
gurin yamma
suka fito dan barin
gidan
kisna na biye dasu
aunty ummi na fada tasa a nemo mata bluesel vesilin wanda zata dinga yiwa muradi massaging din joystick dinsa kuma duk akan idanu nawal
aiko ranta yayi
bakinkiri
taja
tsaki.
aikin banza a she ma ba wani ciwo bane me tsanani
,bakinciki goma da ashirin ga aikinta da malam yayi mata bai ci ba ga bakinciki rashin mijinta
dan rabonta dashi tun shekaranjiya daya zo mata wai ta cigaba da girki har sanda kisna zata samu sauki ai kuwa kai tsaye tace bazata iya ba
tana zaune taga zai bata mata lokacin ta
wuce kitchen ta barshi
nan zaune sake da baki
ta cigaba da aikinta
dan bazai
yiwu a raina mata hankali
ba,
ita ta dinga mata girki
tana
kwana da miji
ba ,haka kawai
ta zama baiwarsu ta dinga masu girki wallahi bazata dauki cin kashi ba yaci kutumar ubansa idan ma ya cigaba
da zama
daita
tayi mean din muradi a cikin zuciyarta , koda maganinta bai yi aiki ba zasuyiwa juna rashin
mutunci
sai dai ya
saketa..."
Aunty zee ta kalli su kisna "wai me kike fada mata ne ita kadai mu ma bari muzo muji ta k'araso a daidai lokacin da aunty ummi take cewa "zaki iya massaging din da hannuwanki ko tafin kafafunki tunda suna da laushi sai wanke ki shafa bluesel ,ga kuma baki amman karki kuskura ki bari maziyi ya wuce miki domin shansa haram ne shi kuma spam Shan sha halal ne kisna ta zaro ido "Kai aunty ummi bazan iya shansa ba gara ma massaging din kafa da hannu Amman sucking din wahala garesa ,ai kuma maza na so ki dinga kokartawa sukayi sallama
muradi bai shigo bangaren nawal
ba har kwana biyu nan fa zuciyarta
dau
zafi
ta fito daga part dinta
fuuuuuuuu
sai
angare kisna ranar shine karonta na farko data shiga, kisna dake
zaune tana waya da basma
d'ago a hankali ta kalleta tare da cewa" lafiya zaki shigo wa mutane ko sallama babu kamar wata yar coci ?
ke kikasan lafiya , da zaki wani tambayeni lafiya ai kinsan ba lafiya ba tunda kika gani anan ?,kuma uwarki ce yar cuci "dan nace miki lafiya ai rashin sallamar da bakiyi bane yasa na fadi haka shine zaki zagi uwata
dan ke
..."
an Allah
matsa can yar borouba
take kisna ta zaro ido tana ajiye waya tace "kai ni kika zaga dan
kutumar ubanki ? ubanki yaci uwa tar shegiya kwarmasashiya , ubana kika zaga ?,na zagi ubanki ki kira shi yazo yayi abinda zai yi
dan ubansu ba dashi kike takama ba to an zagesa azo a kai ni kotu koli
naci ubanki ni zaki
gaya iskanci
"Gaskiya
kam
bazan gaya
miki
iskanci ba tunda kin sha zuwa gurin saurayi Kinga karshen iya iskanci kenan ta fada tana tafa hannu
"na godewa Allah
da dakin saurayi naje amman ki tambaya shi mijin naki bai taba rike
hanuna
da sunan wani iskanci ba amman ke
fa ? hotel hotel ina ne bakuje da maza sun
ya taba miki nono da duwawu ba ?sau nawa kina yi birthday
shi kansa mijin naki ya taba
miki duwawu kun dauki hoto kina prounding karuwa yar iska sai da'aka gama lallatseki sannan aka aureki
.."eh an latseni kuma ya aura."
amman
dai an gama yawo dake atiti an tattabaki ba tukuna aka aureki ..
" ni kirashi ki tambayesa hannuna bai taba rikewa ba ya aureni kuma duk iskancina shine ya fara sanin diya mace
ke fa duk an gama watsawa a titin kasashen duniya
nawal ta fusata tace "yar matsiya kawai ,
na gode amman kece babbar
matsiyaciya ai mai arziki baya yin haka, dan ga tsiya nan ya nuna
ajikinki
,nawal tace "oho na gode
ai duk na san shige shigen malaman da kuke keda uwarki
kun mallake min miji ai duk abinda yake
asiri
kuka masa bai sani ba
inji cewar nawal
," na gode
amman uwata na bin malamai
kamaninta
bai
canza ba amman ke fa
uwarki garin yawon bin malamai bata kwatano bata nan
bata can shiyasa kafarta
aya ta karkace
ta karasa maganar tana kwatanta mata tafiyar uwarta
kisna ta fadi haka adaidai lokacin da muradi ta shigo falon sosai dan ya
an ji wasu abubuwan
shi kansa
bai san sanda ya kwashe da dariya
karshe nawal ta rasa me zata ce tace uwarki zarma masu warin kashi
kazame da basa sallah , yayinda
ta dinga mata ihu da cewa "hoooo uwarki me karkatance
kafa
suna cikin sa'insa nawal ta cire hannu zata
yarfawa kisna mari
tayi saurin ta
goce tare da ja baya
ta soma
arin
biyota zata cafkota ji tayi an rike hannunta ta juyo bayanta muradi ta gani."
nan take
kuma jikinta yayi sanyi sai kuma ta rushe da kuka ita kuwa kisna ko ajikinta taja tsaki a ranta ta shige
akinta tana jin zafi da haushin muradi dan ko rantsuwa tayi bazatayi kaffara ba shine ya fadawa nawal tana zuwa gurin saurayi idan ba haka a ina zata sani ?
"na gode nawal uwata ce ta zamo abar zagi agurin kou ?ita baka ji irin zagin da tayiwa
tawa uwata
ba har da ce mata mai karkatacciyar kafa ta karasa maganar tana kuka ta bude baki zata cigaba da magana ya daga mata hannu
"banason
jin komai ki wuce , kuma babu abinda zance sai Allah ya qara dan banga abinda ya kawoki
Chapter 22 · 0% Book details