← Book details Cutar Kai Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 16 OF 24

fara

Cutar Kai Part 1 Complete Hausa Novel · about 22 min read

arin
fito da
maitarta
fili kafin shi , hannu ya kai ya mayar
mata
da zip dinta sannan
tsura mata ido
yana cigaba
kallonta "yaushe
zaki
tare kisna
? ,taji
tambayar daga sama batare data tsammaci jinta
ba , maganar
doki
kunnuwanta
sosai
gbdy
rasa
amsar
zata
bashi
"ko baki
ga ya kamata
tare a gidanki
a matsayinki na uwar gida kafin
amarya tazo
?"ta d'ago idanunta da sauri
suka
shiga
cikin
nashi
,hawaye
ne ya
cika
idanunta ya fara zuba
akan
kuncinta a hankali
ta fara rera masa
kukan shagwa'ba
tana kallonsa
sai lokacin ta
tuna
wai
aure
zai yi
dan
soyayyar da ya nuna mata a yanzu
mantar
daita
komai
,da sauri ya kai hannunsa
ya tare
hawayen
"meye kuma
abun
kuka daga maganar
tarewa ? ,ta girgiza
masa
kai alamun babu komai
tana kokarin
goge
hawayen fuskarta
a natse ya janyota
ya d'aurata
akan
cinyarsa ya kai
bakinsa
daidai
saitin
kunnenta
ya soma
rad'a
mata magana cikin
kasalalliyar
muryarsa
tayi sanyi tsabar sha'awar
dake d'awainiya
dashi "kis.....nah
tare a
yau
din
nan ina bukatar hakan
"ya
k'arasa maganar
yana
zira harshensa
cikin kunnenta
take jikinta ya sake
aukar
rawa gbdy
tsigar
jikinta
suka dinga mike yrrrrrrrr
" zaki tare a
yau din ?ya sake tambayarta
yana tsotsar cikin
kunneta wani irin abu
taji suna yawo a sansar
jikinta
tun daga tafin
kafafunta har zuwa tsakiyar
kanta
nan da nan ta rasa sukuni da natsuwa,
gabobin jikinta suka dinga bud'ewa
suna amsar sakoninsa masu matukar
tsayawa a rai cikin
sanyayyiyar
muryarta
mai matukar
kashe
jiki da tsuma zuciya
tace
"ka bari
bayan
biki
sai
na tare yanzu lokacin ya kure ".
tayi
maganar
kwalla na sake
cika
idanunta ," haka
kika
fi bu
? ta gyada masa kai
alamun" eh !
tausayin kanta
take ji tasan
zuwa
nawal
rayuwarsa itace sila faruwar haka , itace ta
jawa
kanta duk da hakan
cikin qaddarar rayuwarsa amman itace sanadin
zuciyarta ta sake yin
rauni tana
mai
jin
tsoron
tarewa , karsu
je suna
abubuwan da
zai tunzira zuciyarta har tazo tayi abinda bashi
bane ita kuma a yanzu bata bukatar wani damuwa bare tashin hankali
shiru yayi na
second biyar
sannan ya mike tsaye
yana daidaita natsuwarsa da jijiyarsa dake
faman harbawa
nufi
kofar
fita ya murd'a key ya fice daga
d'akin,
tana ganin
fitarsa
ta sake
rushewa
wani kuka mai cin zuciya sai
da tayi mai
isarta sannan
tayi
shiru
sai dai ta
kasa
fitowa
daga
d'akin
tayi
kwanciyarta
ta dade
kwance
gbdy
bata
da niyyar
tashi
ta shirya zuwa
dinner
, kowa
shirya
banda
ita ,abubuwan
dake
faruwa yanzu
a tsakaninta da muradi
ke ta'bata
fiyye da
tunanin mai karatu har
ya sanya zuciyarta jin wani irin matsanancin kishinsa akan aurensa da nawal
har
take jin bazata
iya
tarewa ba a lokacin
sannan
bazata iya
zuwa
gurin
dinner
ba taga
takaici
hawaye
suka
shiga
gangarowa
gefen idanunta har suka
jika pillow da
kanta
ke kwance
akai, "wannan ranar itace ranar
da tafi tsanar zuwansa
a rayuwarta , "babu
wanda bai mata magana
akan ta
tashi ta shirya
zuwa dinner ba
taki
" kisna
wai
ba dake
ake
magana ba kina
jin mutane
?, muryar
aunty ummi
ce ta doki kunnenta
cikin d'aga
murya
ta juya
da sauri
tana kallonta batare
da tace
"uffan
ba sai dai idanuwanta sunyi
jazur
hawaye kawai
fita a cikinsu, so
take tayi magana amman
muryarta taki
fitowa
saboda abinda take ji yana
taso mata a kahon zuciya
, "kiyi
yunkurin danne abinda ke karkashin
zuciyarki kisna , karki yi
wautar barinsa
ya bayyana
shawara nake baki dan sai kisa kanki a baki
farko
kamar
bazaki damu
ba amman
me yasa yau
zaki damu zuciyarki
akan abinda kika
san babu fashi
auren nan
dole za'a daura shi
da sauri ta mike
zaune tana cewa "a da ban damu ba amman a
yanzu
na damu sosai har ina
jin bakincikin
auren nan aunty
ummi
saboda ina tsananin
son
mijina
musamman a yanzu da nake hango tarin
soyayyarta
a cikin kwayar
Idanunshi
..." haka zaki
daure ki
danne
komai
ki tashi
ki shirya
muje ai abinda baki
sani
bane tun tuni muradi
na tsananin
sonki so
kuma mai girma
rashin
kwantar da hankalinki ne
yasa kika kasa
fahimtar haka auren
nawal kuma
qaddarar
rayuwarsa ce babu
yadda zai yi dole sai
ta kasance a karkashin
ikonsa
dan haka ki tashi ki shirya
tana
gama
fad'ar haka
bata tsaya
sake sauraron
abinda
kisna zatace ba ta nufi hanyar fita daga d'akin mikewa kisna
tayi ta
kulle kofar
d'akin
sannan
koma tayi
kwanciyarta cikin tsinkewar
zuciya da fad'uwar gaba
dan babu inda zata taga bakinciki da takaici
haka kawai taje taga
abinda zai d'aga
mata hankali idan ranar kamu taje shi babu yawon
mutane
kamar dinner
shima dan sun matsamata ne if not da bata zuwa
..".
******
Karfe
uku
daidai
da mintuna
goma
sha biyar gaba-daya
mutanen gidan
dana
gari
suka fara
hallara
a hall din
the
king
dake
cikin
redysymblue
domin
jiran
karasowar
amarya
da ango yayinda
a lokacin
ango ke
zaune
cikin hadaddiyar sabuwar motarsa lates
wrangler a kofar
gidansu nawal domin jiran fitowarta sanye cikin
black
suit
farar riga
aciki,
haka ma
takalmin dake sanye da kafafunsa black ne
tare
agogon
sliver , gashin
kan nan nashi
da kullum ake kashe masa kudi
ya sha
gyara ka
aka
aske daga
baya
sai
kamshi
turare
darham
silver
ke tashi ajikinsa ya daura hannunsa daya akan
afarsa daya yana dan dukanta ka
an ka
yana ciza lip's dinsa
hankali
nawal
take
taku cikin
hadadden
White lace
ita ma komai na
jikinta
white ne
kawayenta
biye
daita
rike da wani bangare
rigarta ,
yayinda
wasu daga cikin yan'uwa
kawaye
ke faman
aukarta
hoto da video
har
ta karasa
fitowa
kawarta
Khadijah
tayi
saurin bu
mata
kofa
motar ta
shiga
ta zauna tana gaida
shi
kanta a kasa cikin tsananin tsoro da fargaba
tana
wasa da yatsun
hannunta muryarsa
a dake ya amsa
mata
tare da kafeta da Idanunshi yana sauke
ajiyar zuciya adaidai
lokacin da nasir ya ja motar , tayi kyau sosai
sai
dai
ya tabbatar
kisnarsa
ce cikin shigarta
sai ta zartata
a komai
,wani sanyayyen dadi
ya lullubeta
jin
Idanunshi akanta
,byn kmr
second biyu
dauke
Idanunshi
zuwa wani
angare
, ganin
yadda ya
dauke kanshi tare da
shareta
yaki
magana yasa
ta kai hannunta ta riko
laulausan tafin hannunsa
cikin
nata tana
sauke naunayen
ajiyar zuciya bai
ce mata komai ba
har suka ci rabin tafiya
ta
an kawar da tsoronsa
an tare da
sanyawa
jikinta jarumta
tace
"plz
my norr
kayi
hakuri akan abinda ya faru inshallahu
baza'a sake magana akan komai ba
tunda na
yarda
akan tsarinka tun farko
dole
kowa
ya yarda ",
muradi dake kallon gefen titi
ya juyo a hankali
ya tsura mata ido shi
take kallo idanunta
na kokarin zubar
da hawaye "naji amman koda wasa wallahi
kar naji
wani ya nemi taka min uwa ko mata dan
bazan
auka
ba "inshallahu babu wanda zai aikata hakan
ta k'arasa maganar
cikin rauni
ya matse hannunta dake cikin nashi
gam yana cewa
"karki yi kuskuren da hawayen nan
suka zubo
cike da farinciki tace"owk
my norr ta soma kokarin maida hawayen
,nan suka
bude shafin soyayya
suna tafe suna hira
suna
nunawa juna tsantsar
soyayya
kafin su
karasa komai ya daidaita
atsakaninsu,
ita kanta
tasan muddin tana son zaman lafiyarta
dashi ya zama dole ta kwantar
kai tabi tsarinsa
, amman muddin
tace zata nuna dagawa
ko nuna ubanta wani ne to baza'a su zauna
lafiya ba ,dan shi babu
ruwansa da wani kudin
ubanta ."
a haraban hall din the king
nasir yayi perking
ya fito ya shiga ciki
cikakken
minti goma bai
ba ya dawo ya
bude
bangaren da muradi
yake ya fito yana gyara
zaman yar saman
suit dinsa
sannan
zagaya
cikin isa
ya bu
e inda
nawal
take zaune ya mika mata hannunsa
yana
sakar mata kasalallen
murmushinsa
dake kasheta akan soyayyarsa kallonsa tayi kamar ranar ta fara ganinsa
ganin yadda ta zuba masa ido ya shafi gefen fuskarta tare da bude
baki yace "fito muje baby ", lumshe
idanunta tayi
sannan ta
yunkura
fito
suna fitowa abokan ango dana amarya suka hau daukarsu hoto suna canza
stly
sannan suka
jera
zuwa
cikin hall
suna
shiga aka
saki sauti
mai
dadi
nan
mutane
suka
hau daukar
hoto
har
suka isa mazauninsu
suka
zauna."
yadda
dangin
nawal
suke
ji da kudi ,
isa da mulki da jiji da
kansu
sai da suka raina kansu
da suka ga dangin muradi
komai a natse suke
yinsa
cikin shiga iri daya
lace onion colour da ratsin
marun da gold
ajiki
yayinda
gyalen kowannensu
ya zamanto
gold ,
din
basu
kai su kudi ba amman akwai mutunci da daukaka tare da girmamawa da kamewa da sanin ciwon kai ,
haka
bangaren
abincisu dabam
basu dogara da abincin dangin nawal ba , sun tanadi komai
nasu
wannan
na wanne
wannan a cikin hall
adaidai wannan
lokacin aka kawo
uwar
amarya da mukarabanta
cikin hilus sai
jiniya
ke tashi
ta fito da kyar cikin wani arnen lace wanda aka yiwa dinki bubu
kyar
take
taka
kasa
kawayenta
na taka
mata
baya
gaba-daya ahlin
kowani bangare daga dangin amarya har zuwa
na ango sun karaso amman banda kisna
hakan
kuwa yayiwa nawal
dadi dan
tasan muddin tazo
to zata ruguza
mata
tsarin bikinta
ne ."
kuwa muradi sai faman
baza
idanu kawai
yake yaga ta inda zata
shigo
, sai dai har tsawon minti
talatin da suka shigo babu ita babu alamunta
sai yaranta
dake
kai
kawo
a tsakanin
mutane
,shiru yayi can ya
kasa hakuri
kira aunty
mufeeda
tambayeta, a kunne
ta rad'a masa
tace bazata zo ba
fa " yayi shiru yana tunani
dalilin da yasa ta fadi haka , haka ya cigaba da
zama
kawai
dan yaso
ba har
sanda mc ya bude taro da addu'a aka kawar amarya ta bada tahirin amarya haka Samir abokin ango kuma danuwa
ya bada tahirinsa sannan akira amarya da ango zuwa fili
sunyi rawa haka danginsa , mumy da kawayenta
sun shiga rawa
cikin anko iri daya muradi
ya taso yayi mata
liki sosai
itama tayi
masa
tare da nawal , an ci an sha amarya da ango
suka
yanka cake
uwar
amarya
mumy tare da amarya
ango a tsakiyar sukayi hotuna
sai ranar uwar amarya hajiya
mardiyya
tasan
mumy , itama mumy sai ranar ta ta
a ganinta a haka har aka gama taro aka watse Allah Allah muradi yake a mayar da nawal
yaje gidan
yaji dalilin da yasa kisna
taki zuwa gurin
dinner
tsaya
a bakin kofar
akinta
yana knowcking a hankali amman shiru
tamkar babu mutun acikin d'akin,
muradi
duk ya
rude sai zufa
yake
fitarwa
aunty ummi ta karaso ta tsaya kusa dashi tana cewa
" dama kayi yafiyarka
ka huta abun
ya motsa yau
nasan zuwa nan da gobe zata sauko , ya girgiza mata kai yana cewa
"haba Aunty ummi sai Kuma a barta a d'aki batare da an san halin da take
ciki ba
?,to ya kake so ayi mata
nayi mata magana tun
kafin mu tafi
dinner
taki ".
sake fuskarta kofar dakin
yayi yana kiran sunanta
bata amsa ba illa
sautin kukanta dake tashi
a hankali lumshe Idanunshi yayi
cikin tsanani tashin hankali yana furta
" ya salam
kinji
ko aunty ummi Kuka take fa
a cikin dakin
suna
nan tsaye
har
mumy ta karaso
itama
dai cewa tayi
yayi
tafiyarsa yaje ya hutu gobe yana da zuwa daurin aure ,haka ya
juya
ba dan ransa yaso
ba ya tafi cike da tunaninta
,sai
gurin shadaya na dare
ta bude kofa
ta fito idanunta sunyi jawur tamkar garwashin wuta
babu wanda tayiwa magana acikinsu haka itama babu wanda yayi
mata magana
ta shiga kitchen ta daura
ruwan zafi ta dawo falo ta
dan
zauna
jim ta sake mikewa ta
shiga kitchen ta juye ruwan a flaks ta
nufi hanyar daki
safy ta mike
ta biyo
bayanta suka
shiga dakin a
tare tana
cewa " haba kisna ya zaki rufe kanki a daki ?, hakuri
dai zaki kara akan wanda kikayi
ki danne komai nasan is not easy
da wahala kuma da ciwo amman ki daure , yanzu mijinki na tsananin
sonki ba kamar da ba
yanzu gaban kowa yake nuna
kulawarsa gareki wallahi
baki ga yadda ya damu akan kinki bude kofar
ba , kisna ta juyo
tare
da rungumeta ajikinta
tana rushewa da kuka
"kowa murna yake da auren nan koda
hakan yana nufin
mutuwata "ya zasu
yi kisna
dole ce tasa haka , dole
suyi murna
kodan darajan
muradi idan ba haka ba zai dauki abun wani
iri ta kamata ta nufi kan gado
daita ta shiga
lallabata
, a
ranar dai bacci ya gagari
idanuwan
kisna sai faman juyi take akan gado
shima muradi ya kasa runtsawa gashi ya kira numberta bata shiga jin sautin kukanta yafi komai daga
masa hankali Allah Allah ya dinga yi gari ya waye yaje yaga lafiyarta .."
Safy dake
kwance tana sharar
bacci
ta farka saboda
mutsu mutsun kisna dake damunta ta kunna fitilar dakin tana kallonta zaune
ta rafka taguni cikin zullumi da tunani,kisna
ta dan juyo
suka tsurawa juna
ido babu wanda yace
kala safy
ta sake kashe
fitilar ta koma ta kwanta dan tasan dole ta kasa bacci kishiya ba wasa ba barin idan kana qaunar mijinka me ma za'a yi da wata aba
kishiya
bancin ita din
dole ce bisa fadar Allah
da babu macen da zata yarda akawo mata
dan wata
tana zaman zamanta lafiya
da mijinta cikin rufin
asiri da zarar kishiya
tazo komai zai rikice
musu ,wata
kuma a zauna
lafiya daita
cikin lumana da kwanciyar hankali Allah dai ya had'amu da abokiyar zama
ta gari ."
washegari
misalin karfe
bakwai
bacci ya dauki
kisna
bata farka ba har sai bayan da'aka daura
aure
sannan ta farka ta tsurawa
agogon bango dake manne a dakin
ido
da alamun so take ta gano tsawon lokacin data dauka tana bacci agogon ya nuna mata shabiyu saura ta maida
kallonta akan safy data shigo yanzu tana kokarin
daukar
bakar leda
"a'a kisna kin tashi ?, shigowar muradi biyu
kina
bacci bari na tura a
fada masa kin tashi ta gyada mata
kai kawai tana fita ta mike ta murdawa kofar
key ta nufi
toilet ta soma wanka
Safy na karasowa
falon ta
kalli
inda Aryan
yake zaune tare dasu Junior tace "aryan je kacewa
babanku mamanku ta tashi yaron ya
mike da
an gudunsa ya fita zuwa kofar gidan inda muradi ke zaune cikin mutane ka rantse nan gidan ne gidansu amarya saboda yadda mutane ke cike a kofar gidan ga wasu na shige da fice ana kai wa uwar ango gaisuwa tare da Allah ya sanya alkhairi ,aryan ya fada masa sakon safy ya shafa sumar kan yaron
batare daya
tashi ba
shi kuwa sai faman
taba shi yake yana
sake maimata masa sakon mamansa ta tashi cikin maganarsu ta yara ,ya gyada masa kai ya mike tsaye a hankali ya dinga tsara mutane cikin farar shada har ya k'araso bakin kofar
akinta
ya murd'a handle
din kofar
sai dai ya jita gam
a rufe
nan
ya shiga
knowcking aryan na tayasa
har kansa ya fara sarawa "wai meke faruwa
ne ?, Ya tambayi kansa
tunani ya shiga yi sosai akan abinda yasa
kisna ta canza
acikin lokaci kankani
wanda
har
hakan ke neman tarwatsa masa kwakwaluwa, dan ya kasa gane abinda take nufi dashi "me aka mata
take fushi da kowa ?,me yasa
ta kulle kanta
a daki tare da nisanta kanta dashi ? tambayar da yayitawa kansa
kenan
a fili
ya furta "oh my god plz
kisna allow my brain to rest don Allah ki bude dakin
bana cikin moon
na rigima dake
yanzu , kema kuma banason ki damu kwakwaluwata
kusan minti goma yana tsaye yana magana yayinda ita kuma take bayi tana wanka batare da tasan da
tsayuwarsa ba har ya gaji ya juya cikin fushi
da niyyar bazai
ara zuwa nemanta ba idan ta gaji da abinda ke damunta
ta sauko ya koma cikin abokansa."
misalin
arfe biyar na yammacin ranar lahadi
aka
kawo nawal gidan mumy aka danka amanarta mumy ta rungumeta cikin tsanani farinciki tana cewa " Allah ya sanyawa rayuwarku albarka ai nawal diyata ce ba surukata bace sannan aka wuce daita zuwa gidan mijinta
cikin farinciki yan'uwa da
abokan
arziki
da kawayenta , karfe takwas da rabi daidai mutane suka watse ya saura kawayenta
kawai kuma a lokacin muradin suka shigo da abokansa cike da hayaniya
sannan aka shiga barkwanci a tsakanin abokan ango dana amarya sannan aka
siyi bakin amarya bisa ga al'ada aka zarce da
addu'a karfe goma daidai kowa ya watse gidan yayi shiru ya saura daga nawal sai muradi ya fito ya kulle kofar part dinsu dan yasan mai gadi tuni ya dade da kulle kofar
gidan ya dawo
ciki
yana kwance
agogon hannunsa
akinta ya shiga
yana murmushi ya janyota
jikinsa yana mammatsa jiki
yana sha
ar kamshin turarenta "da alamun
kin gaji kou ?,sosai
wallahi gaba-daya
gabobin jikina kamar
ba nawa ba da kyar ma nake iya motsasu ta karasa maganar cike da shagwa'ba ,aikuwa dole ke ba wani jikin kirki ba kika dinga tikawar rawa bayan kinsa wani aikin na zaman jiranki ta dan ware masa idanuwanta tana murmushi "yes da gaske nake
fa ki shiryawa wata gajiyar ya fada yana shafa gefen fuskarta "muje muyi alwala muyi sallah yayi maganar yana shigewa bayinta bai jima ba ya fito sannan ta shiga ta fito ta dauko a hijab dinta ya jasu bayan sun idar ya dade yana musu addu'ar zaman lafiya
a karshe yace "jeki dauko mana plet da cup ta mike ta nufi kitchen ta d'auko ta kai hannu ta janyo kazar amarci da samir ya shigo dashi
daura akan plet din da lemu
ta ajiye a kasan dadduma ta dawo
ta zauna a bakin gado tana dubansa
ya mike ya kamota ya zaunar daita yana tsokanarta " ya naga duk kin wani
canza ko dai... ko dai ..."
ya fada yana daukar cinyar kaza ya
fara ci yana kallonta "koda dai kodai me ?,kin fini sani ," uhm ki bude baki kici kazar bashi dan bazance ta amarci ya karasa maganar yana murmushi , jiki a sanyaye ta bude baki
yana ci yana
bata da kyar take
ciki saboda tsananin fargaba da tsoro
,kadan taci tace "na koshi yajata zuwa
part
dinsa
suka
shiga
a natse
gabanta na wani irin
faduwa.
ya zare rigarsa ya
dauki towel ya
daura
yace su shiga wanka tare tanoke alamun bata zuwa
"kaje kayi kawai
ni jikina baya bukatar wanka ,"ai kuwa yarinya baki isa ba tunda har zanyi dole kema kiyi kuma tare dani ya
yaja
hannunta
suka shiga ,
tun
gurin wanka
ya soma tausayawa
kanshi
"ya rabbi
ya furta a kasan ransa yana tuno halitta jikin
kisna komai Masha
Allah
ita kanta bata da wani kiban kirki
amman akwai diri babu inda mutun zai kai hannunsa ajikinta bai ji ya taba mace ba, akwai tsayayyun
dukiyar fulanin akwai bombom daidai wanda yake bukata , ita kanta nawal
tun tuni
yasan bata da kiba amman bai dauka rashin kibar nata
yayi worse
haka
ba ,gbdy bai ga abinda zai taba ba
, dan
brest dinta
da yake ganin tana dashi a she duk ciko ne can
suke makale
da qirjinta kamar mai kirgan dangi
acikin double form gbdy jikinta kashi ne tamkar
diyar da aka rena da yunwa ba
kudi ba , ko da yake jikin mahaifinta ta dauko shima haka yake kyakya dashi
kamar koran yunwa
.."
suna
fitowa ta gudu
akinta saboda yadda taga yana kare mata kallo duk sai ta muzanta tsoro ya sake mamaye zuciyarta
bai ce komai ba ya shirya cikin kayan bacci ya feshe ilahirin jikinsa da turare sannan ya nufi d'akinta yana shiga ya
auketa
cak
sai bisa gado
ya shimfideta sannan shima ya hau ya daurata a saman ruwan cikinsa
tamkar bai dauki komai ba
a hankali ya fara
shafa jikinta ,ajiyar zuciya ta fara jera tana kara makale masa "my norr
....." ta kira sunansa "Yes baby " Ina
tsananin kaunarka ", bai bata amsa ba illa hannunsa daya kai ya kashe wutar dakin zuwa mara haske daga nan komai ya shiga wakana a tsakaninsu, muradi dai yaji abinda bai yi tsammani ba daga nawal
domin dai wani ya rigashi
shiga
hanyarsa
koma yace wasu sun rigashi
dan bai san adadin mutanen datayi muamula dasu
ba "lallai kisna tayi
gaskiya .... yana aiki yana kara jinjinawa kisna ji duk irin kuruciyarta amman a haka ta kawo masa budurcinta wanda har kwana gobe yake alfahari dashi lallai ta cika a bata lambar yabo mai girma ,nawal
ta shiga
rudani da tashin hankali a lokacin da taji
ya shige
batare da wata gargadama
ba "kenan duk gyaran da'aka mata ya tashi a banza kenan bata koma yadda take ba ? , shi kuwa magangun kisna kawai yake tunawa
bai
wani jima yana aiki ba kamar yadda yanayinsa
yake , ya sauka akanta ya sauko daga
bisa gadon ya fita
Ya koma d'akinsa yayi wanka tsarki ya
sauya kaya ya fito ya shiga motarsa ya bar
gidan kana ganinsa kasan baya cikin farinciki gudu kawai yake
sosai
akan titi kamar zai tashi
sama yana tunanin maganganu kisna a wacan ranar
akan lefen nawal "ba dai ciwon zuciyar da kake kokarin haifa min ba ?,
duk abinda kake yi Allah yana kallonka zai saka min sannan auren nawal da kake ganin yana cikin bakinciki da zaka kunsa min wallahi
ajikina
saboda banga
abinda zai sa na daga hankalina akan matar da tsinannu kadangarun bariki suka gama da rayuwarta
yar iska da kowa yasan ba yar mutunci bace kawai bakar zuciyarka ce ta hanaka ka fuskanci komai ni kuma da kake kira da yar iska duk iskancina ban bari yan iskan kadangaru bariki sun .........."
a karshe ya samu
waje a bakin titi yayi perking ya shiga sauke numfashi tamkar wani mayunci zaki "tabbas duk iskancinki kisna baki bawa Kowa kanki ba kin kawo min budurcinki ...."nan take ya shiga dukan stering mota yana furzar dabiska kafin daga bisani ya soma nemann layin kisna ga dai number tana ringing amman no answer tsaki yaja ya
juya zuwa gida
tana jin motsin shigowarsa ta biyosa dakinsa dan tun daya fita take cikin tashin hankali har da kuka tayi ,cike fargaba ta soma tambayarsa ajere "lafiya my norr me ya faru ?, ina kaje a daidai wannan lokacin ? shiru kawai yayi yana kallonta dan ya rasa amsar da zai bata ta kwanta a saman fadaddan kirjinsa tana zubar da hawaye stil bai yi
magana ba ,ita kuma sai kuka take dan tasan abinda ya canzasa alokacin."
a ranar muradi kasa
bacci yayi saboda tsantsar tashin hankali da tunanin akan nawal ya bata yardarshi da amana ,ya yarda daita fiyye da kowacce mace sam bai kawowa zuciyarsa zata iya mallaka wa wani kanta ba a yadda take ." washegari bai nuna mata komai
ba akan yadda ya isketa
haka zalika bai tambayeta yadda akayi
ta rasa budurcinta ba yayi wanka atare suka jero hannunta tsarkafe cikin nashi har zuwa dinnig wanda daman komai a kammala yake daga gidansu aka aiko da abinci kusan kala biyar haka zalika mumy batayi sanya a gwiwa ba ta aiko da nata duka ta hade akan dinnig
zaunar dashi tamkar wani yaro ya zauna kawai ba dan ranshi yaso
irin kulawar da take bashi ba,
dan idan yace baya jin haushinta yayiwa kansa karya shi bai kasance mazinaci ba gashi ya kwashi mazinaciya" karka zargeta da
laifin aikata zina
zuciyarsa tayi saurin gargadinsa hakan
ba lallai ta ta
a aikatawa ba ,akwai wasu abubuwa dake saka mace budewa batare
da tayi tarraya
da namiji
ba bare
ita da kullum cikin tafiye tafiye take daga wannan kasar zuwa wancan
naunayen ajiyar zuciyar ya sauke a fili yana mai sake zurfafa tunaninsa jiki a sanyaye ta ha
a masa tea ta tura gabansa tana shafa sumar kanshi zuwa gefen fuskarsa
a natse ya
auka ya fara kurba yana nazarin wasu abubuwa da suka shafeta "maza uku sun yaudareni ya tuna ta ta
a fada masa wannan kalmar kodai morar jikinta sukayi ba iya yaudara bace sannan suka gudu suka barta ? "ya salama ya furta a kasan ransa kurba uku yayiwa shayin cikin fita haiyaci ya
mike tsaye
ta bishi da kallo dan a yadda take ganin yanayinsa tasan tana magana zai hauta da zuciya dan wannan shariyar data fuskanta daga garesa tasan adalilin rashin samunta cikakkiyar mace ne, cikin wani irin yanayi na sanyi jiki ya nufi kofar d'akinsa ya shiga ya kulle kansa ya shiga zariya yana kai kawo acikin d'akin a karshe ya zauna akan hannun kujera ya daura
afarsa daya a cikin kujerar tare da rufka taguni yana tunani mai zurfi
zuciyarsa na bashi shawarar ya rabu da nawal yayinda wata zuciyar ke bashi shawarar ya cigaba da zama daita ba lallai bane kayi nasara akan komai a rayuwar duniya ,idan Allah ya baka Sa'a a dukkanin lamuranka bai zama lallai ya barka haka batare daya gwada karfin imaninka ba, numfashi ya furza tare da mikewa tsaye ya zuba hannuwansa duka cikin aljihun wondansa ya shiga
zagaye d'akin ...."
Muna saida ingantattun maganin mata masu kyau da nagarta wanda ko da kudinka sai da rabonka tsimi , zumar Mata, gunba, gari insertion,kaza,zakara ,
jigida dadai sauransu.
1.Tsumi Yana saukarwa mace niima Kuma bazataji wuyar jimai ba.
2. Zuma Tana taimakawa wurin Jin sha'awa Kuma itama Tana taimakawa wurin jindadin jima'i.
3.insertion( Dan matsi) daban dabanne akwai Wanda ke matse mace kuma yake saukar da ruwan ni'ima sannan akwai na mallaka , idan ana bukata a tuntubi wannan number
234 815 945 0159..
sudais
[7/19, 5:33 PM] +234 803 631 5951:
CUTAR DA KAI
Page 64
~TRUE LIFE STORY~
*PAID BOOK*
*AYSHA A BAGUDO*
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
"Wannan
littafin na kudi ne
,mai bukata karanta shi
zai
tura 500 ta wannan
account number
din
1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an
tura sai a turawa wannan number alert
+234 803 238 4602
domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi
sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne .
"domin sauraran littafaina sababbi da tsofaffi
za'a iya tuntu'bar
Channel dina ta Hausa bakwai,sannan muna bada sarin Lagos
lace da kamfala
,Lagos rapa , jaka da takalma, getzner na cotonou da
chiganvy, voil
lace
duk akan farashi mai sauki ,ga mai
bukatar
siyan
aya ko sari
yayi magana ta wannan number 08059623096.
qalla
dauki
sama da
minti
talatin
yana zagaye dakin
kafin
daga baya ya
tsaya cak
goye da hannuwansa duka
kamar
wanda
aka dasa tsabar
tashin
hankali, Idanunshi
sun
kada
sun yi
jazir
" yanzu
da zafin zuciya
kwashesheni na
saki
kisna
da yake
kenan zanyi
da rayuwata
tambayi
kanshi yana furzar da iska daga
bakinsa
" da
kuwa
cuci
kanka
ka cuci
rayuwarka
zuciyarsa
bashi amsa da
hakan
cike da sanyin jiki ya k'arasa wordrobe dinsa
dauko
wata
karamar
akwati wanda ya adana
karamin frem din hoton kisna daya
sace a ranar da zasu rabu daita
tsurawa hoton Idanunshi
yana kallonta tamkar bai taba ganinta ba
sai
a lokacin ,da
karfi
kan katifarsa rungume da hoton
yana
jin wani irin
abu
yawo a gbdy ilahirin
jikinsa
"i love you
kisna
with ol
my heart ya furta
yana lumshe idanuwansa , I can do without
you
don't
don't leave me please ,
karki
barni matata
sai
yanzu
ara sanin mahimmancinki
gareni , yana
wannan
sambatun
cike
da kewarta
bacci
d'aukeshi
bai tashi ba sai
kusan
azahar ya tashi
shiga wanka ya fito
yana
goge
jikinsa da
towel
yayinda idanushi ke kan hoton
, ya tsaya gaban mirrow
yana
shafa
lotion
byn ya
gama
zura
jallabiya dark
blue
yar
maroko
mai gajeren
hannu
tare da feshe
ilahirin
jikinsa
da turaruka
masu
Chapter 16 · 0% Book details