← Book details Cutar Kai Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 24

Gabatarwa

Cutar Kai Part 1 Complete Hausa Novel · about 34 min read

Root Entry
WordDocument
0Table
Data
Normal
Cutar Kai
CUTAR DA KAI
12-2-2021
Page 1
~TRUE LIFE STORY~
*PAID BOOK*
Free page
*AYSHA A BAGUDO*
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
"Wannan
littafin na kudi ne
,mai bukata karanta shi
zai
tura 500 ta wannan
account number
din
1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an
tura sai a turawa wannan number alert
+234 803 238 4602
domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi
sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne . "domin sauraran littafaina sababbi da tsofaffi
za'a iya tuntu'bar
Channel dina ta Hausa bakwai,sannan muna bada sarin Lagos
lace da kamfala
,Lagos rapa , jakankuna da takalma, getzner na cotonou da
chiganvy volyal lace
duk akan farashi mai sauki ga mai
bukatar
siyan
aya ko sari
yayi magana ta wannan number 08059623096,yauwa har ma da agwalumar cotonou mai dan Karan zaki muna turawa kowani gari ...
EGYPT
*Reehab*
unguwa ce dake
cikin
babban
birnin
kasar
cairo , unguwa
data
tattare kan
manya
attajiran
masu
kudi , zagaye
da had'ad'dun
gidaje
masu kyau
tsari
kamar yadda
gidan
muhammad
realwan
yake
d'aya
daga
cikin jerin
gidajen unguwar
Babban
katanfarin fili ne
wanda
aka gina madaidaicin
gidajen
sama
guda uku
a cikinsa
mai
hawa
ay d'ay,
tun
daga
bakin
get
din
gidan
har
zuwa
babban
parlou'n
gidajen ciki
zaka fahimce
yadda
had'uwar gidan
yake ,
babban parlou'n
wanda ya kunshi
duk
wani nau'i
abubuwa na
more
rayuwa da qawata
muhalli
, idan mutun yana
parlou'n
zai
auka
a wata
duniyar yake
ba'a wannan
duniyar tamu yake
ba."
makakeken tv bango
manne da bango kowani
parlour dake
cikin
gidan,
ga wani
katon
wutan lantarki
a saman parlou'n
mai
jere da
fitilu
masu matukar haske
riras ,ga masuburbud'an
sanyi , ga
makaken
dining table
zagaye
da kujeru na alfarma
yayinda parlou'n
yake
zagaye
fararen
kujeru
masu ratsin
baki ajiki
, banda
kitchen
bayi
kwaya daya
tal da
landury ,
babu
d'aki
daya a cikin parlou'n
yayinda sama gidajen
auke
da dakuna
guda
biyu
da parlour d'aya
Alhaji
realwan ya gina wannan katafarin gidan ne
saboda
ya'yansa Aliyu da samir da shi kansa idan ya kawowa kasar ziyara
, yadda
tsarin
ginin
Samir
yake
haka
Aliyu
yake babu
wani
bambamci , komai iri
aka zuba acikinsa
Wata
matashiya
mace ce
raku'be a akan kujera
matukar
tsorace take a parlou'n
saboda girmansa,
takure jikinta guri
saboda duhun
parlou'n
ga yunwa
dake
tattare daita , tun
jiya da suka sauka
a kasar
bata
ci wani
wadataccen abinci ba
,tunanin
yadda tahowarsu
ta wakana
take
, tun
da suka shiga jirgi
yake
cicccin magani
wanda a idanun iyayenta
ba haka ya nuna
ba, cikin sakin fuska
farinciki
suka rabu
iyayensu , jirgin na
gama
mikewa a sararin
samaniya ta nemi
murmushin
dake kwance
akan
fuskarsa ta rasa, fuskar
ta dawo tamkar hadari ko ta wani mayunwacin zaki ,a hankali ta
d'aura
kanta a kafad'ansa
ta
d'aga idanunta ka
kalleshi ,
bai
motsa ba , hasalima wani
bangaren
yake kallo
yana
danne danne a wayarsa
tamkar babu wata halitta
atare dashi ,a hankali
hancinta ya dinga
zuko mata dad'ad'd'an
kamshin turaren
jikinsa dake gauraye da kamshin skin dinsa
, a natse
ta sauke
numfashi kamshinsa
na sake mata
dadi
,duk wannan shiru
yayi
a lokacin
tasan
zuciyarsa cike
take fal
da jin haushinta
.."
bai
yi magana ba har
lokacin yasa taki
idanunta
, tayi lamo
tana cigaba da
shakar kamshinsa
a haka
bata san
lokacin da bacci ya
auketa
kanta na kan kafad'ansa ba.
kanta
bugu da kujera
yasa
tayi firgigib tare da
bude idanunta
da sauri ta furta
"oooooo
ta dafe gefen
kanta
tana kallonsa , ko kallon inda take
bai
yi ba , bama zakace
shine
yayi muguntar
ba,
Allah Allah
dinga
su isa dan
baya
sonta
a kusa dashi
,yayinda
bangarenta kuwa
babu
abinda
tafi
qauna da muradi
kamar kusancinsu
tare
.."
Suna
sauka a kasar cairo
motar campanie dana escout dinsa
tsaye
zaman jiran
karasowarsu , kai tsaye
Aliyu Muhammed
realwan
ya wuceta ,
cikin sauri itama ta gyara zaman handbag d'inta
biyo bayansa dan
tasan ba karamin aikinsa ya barta agurin ba
, escout dinsa na hangosa suka hanzarta k'arasowa inda yake cikin girmamawa tare da bu
e masa
gidan bayan ,ya shiga ya zauna yana gyara zaman rigar suit din
jikinsa , cikin hanzari itama ta shiga
inda taga an bu
e masa
ta zauna gabanta na faduwa
gama saka jakunkunan kayansu ke da wuya
direba yaja motar
suka bar gurin
escout dinsa na biye da motar da yake ciki a baya
Koda
suka
iso
gidan ko'ina
a gyara
yake
tsab
kasancewar Companie
club
insa
man United
sun san
dawowarsa
dan haka suka
sanarwar
masu
aikin
gyara gida
tsayawa
tayi
parloun gidan
, shi
kuma cike da kuzari
ya hayewarsa
sama , ganin haka
yasa
ta biyo bayansa
da sauri tana shiga d'akin da ta gani a bude
wayarsa
auki qara
,hannunsa rike da kugunsa
k'arasa
jikin window
zuge
labule window
yana kallon
haraban
gidan, maganar
minti
goma yayi
yace "gani
nan zuwa
maida wayarsa
cikin aljihun
wandonsa
ya juyo inda take tsaye
"fitar min a d'aki " ya furta a fusace .
jiki
sanyaye
ta fito ta
tsaya
daga bakin kofar
d'akin
fito ya kulle ya sauko
zuwa
parloun bayansa
biyo ta tsaya, tana
tsaye
mai gadi
shigo da manya
jakunkunansu
juya
kasa
zama
tana kallonsa ya kashe wutan gidan
gabadaya
sannan ya fita
tare da kulle
kofar parloun
bai dawo gidan
sai
tsakar dare
lokacin
tuni
bacci yayi
awon gaba daita akan doguwar
kujera
idanunshi
tsura mata
cike da takaicin ganin yadda take bacci
ya balain
bata masa
rai
shiga kitchen ya
fridge ya
d'auko
roban ruwa mai
sanyi
fito ya tsaya
akanta ya shiga tsiyaya
mata
tun daga tsakiyar
kanta har sansar jikinta
ta farka a matukar
firgice , yana
ganin ta bu
idanunta
ya
auke idanunshi
akanta
tare da cilla mata
roban ruwan da yayi saura
ajikinta
haura
step ,da sauri
ta mike ta
biyo bayansa
tana masa magana
yayi mata banza , bakin gado ta samu
zauna tana kallon
jikinta dake jike ,
zabga
tagumi
tana kallonsa
bakar jakarsa
ya fito da takeway
snaks da
cake
aciki sai driks
zauna kan doguwar
kujera ya mike kafafunsa
ya cinye tasssss
ya da'ura
driks akai
sannan
ya mike ya shiga
bayi ya watsa ruwa
ya fito
, haka suka kwana
batare da yayi mata magana
ba ko damuwa da bata abinci
To yau
tun
safe daya bar
gidan
bai dawo ba har
gashi
shabiyu da rabi
dare
ta buga , tana
cikin wannan tunani
taji motsin shigowar
motarsa
ba'a fi
second
biyu
da shigowar
motarsa
ba taji
yana
arin bu
e kofar
parlou'n naunayen ajiyar
zuciya
ta sauke
, haske
wayarsa
ne ya
gwauraye
parlou'n, idanunsa
suka
sauka
akanta
takure guri
daya , a natse ta d'ago
kyawawan idanunta
ta sauke su akanshi
yana
tsaye kikam
kamar
wani soja rashin
wadataccen hasken
parloun
bai hanata
karewa kyawawar
fuskarshi kallon
tsab ba , ita ba dawowarsa
bace
abin daga
hankali da fad'uwar gaba
irin yadda gaba-daya siffarsa ta sauya
,idanunsa
dake kanta
cike
suke da bala'i iri iri
,fuskarsa nan nashi
tamkar ba'a taba saukar
da rahma
akanta ba , tana kallonsa ya nufi gurin
meter
yayi changeover
yana jan
tsaki ,
yadda
ta lura babu
abinda
ya tsani gani
kamarta
.."
Ya waigo
bangaren da take
zaune
,yayi
mata
kallon
second biyu
sannan
ya
auke idanunshi
akanta
yana
sake jan
tsaki ya
nufi sama
ya tsaya tare da
tura
hannu cikin aljihunsa
ya ciro key ya bude
kofar
d'akinsa
ya shiga
ya tsaya gaban mirrow
yana
sausauta tie d'insa
tare da
cire yar saman
suit
d'insa
ya ajiye
wayoyinsa
akan dres
mirrow
ya kwance agogon
dake d'aure
daa tsintsiyar
hannunsa
,ya kife jikinsa
bisa
gadonsa
tare da
talla'be
kansa da duka
hannuwansa, yayinda
kafafuwansa ke kasan
tayis yana girgizawa
a hankali
cikin jin kai
hankali
turo kofar d'akin
shigo bakinta dauke da
sallama
tana d'aga
kafafunta da kyar tamkar
kazar da kwai ya fashewa
a ciki ta karaso inda
yake
ta durkusa a gabansa "sannu da zuwa ta furta cikin kasalalliyar muryarta mai sanyi da shiga jiki sannan
ta soma
arin
kwance
masa
igiyar takalmin dake
sanye a kafafunsa
kai
inda
taga jerin takalmansa
suke
, ta dawo
zata
a masa kafa
domin cire masa safarshi
,yayi
saurin janye
kafafunsa
yana jan
tsaki "tana
son kusancinta
dani mayyar yarinyar
kawai
yayi maganar
a kasan
ranshi yana
jan
tsaki
shiru tayi
jikinta na rawa muryarta
a raunane
tace
"yunwa
nake ji ya
Aliyu
tun
abinci jiya ne a cikina ,ka
fita ka kulle ko'ina
a gidan nan
daidai
da ruwan sha sai na
bayi na sha
ka taimaka
min da abinci yunwa
nake
ji tayi maganar
hawaye na gangaro
mata
"ina
ruwana da jin yunwarki
,da rayuwarki da
mutuwarki
duk daya ne
agurin Aliyu
,da
zaki mutu ma
wallahi
sai Aliyu
yafi
kowa
farinciki a duniya
,har
mafarkin
nayi kin mutu an
zaman makoki nace
bana
bukata kowa ya kama gabansa .. ...."
"saboda me
ya Aliyu kake
min irin wannan fatan
"? tayi maganar tana
mikewa tsaye jikinta na rawa
"saboda bana
sonki ,
baki da amfani
komai
agurina
, banci zuciyar
muslunci da darajan
iyaye
wallahi da a
kasar
zan
kasheki
da hannuna ki mutu
,dan gara mutuwarki dana yi rayuwa dake ...."
mutuwar
tsaye
tayi cikin
tsananin
tashin hankali
da matsanancin gigita
jin
furucinsa yayinda
hawayen idanunta ya karu suka shiga kokuwa da juna gurin silalowa ga wani irin kyarma da jikinta ke yi
, sai
dai
rawar da
jikinta ke yi
sanyata saurin durkushewa
a gabansa domin
kafafunta sun tabbatar
mata bazasu iya
cigaba
da
aukar gangar
jikinta ba,
baya
ga haka
wani iri jirin yunwa
dake d'awainiyya daita
Wani
irin bugawa kanta ke
tamkar zai rabe gida
goma , a hankali muryarta
ta fito "idan ka cigaba
da tunanin abinda
ya rigada ya wuce
bazaka ta
a daina tsanata
ba a cikin zuciyarka ". "bazan ta'ba dainawa
ba Kinga kuwa bazan
a daina tsanarki
ba ,"shi fa so halitta
da .......
" bar
dakin
nan stupid
tun kafin
nayi losing control , dan
ina jin
bakinciki kasancewata
dake yayi maganar
zuciye cikin tsananin fushi
da tashin hankali mara misaltuwa "
Bata
bar
d'akin ba
kamar
yadda ya furta
sai
rarrafawa
tayi ta koma
gefen doguwar kujerar
kushin
kwaya daya
dake
d'akin
ta rakube ,
tana kallonsa ya mike
shiga bayi batare
daya cire
kayan jikinsa
saukar ruwa a
bayin
yasa
ta fahimci wanka
yake
a hankali yunwa
ta dinga nukurkusanta
, ta rike gefen
cikinta
tana
had'iyar
miyo
da kyar
tare da
share
hawayen dake tsiyoyo mata,
tasan
mugunta yake
mata
saboda
baya qaunarta
wasa
wasa sai da yayi kusan
awa
a bayi bai
fito ba ,sake rarrafawa
tayi ta k'arasa inda
jakarsa
take saboda
tunanin
jiya a ciki taga ya fito da cake yaci
ya da'ura
lemu
ya kwanta yayi banza
daita, ta bu
e jakar
aiko nan idanunta suka
sauka akan cake da
ruwan
roba da driks , jikinta
na rawa
ta ciro farar
laida ta fito waje
,tun
daga
kan step ta soma
cin cake din kamar wata mahaukaciya
.."
A natse ya fito daga bayi
kugunsa d'aure da farin
towel
Wanda kad'an
ya zarta gwiwarsa
yaga wayam babu alamun ta , numfashi
ya sauke" crazy girl kawai
da yunwa
kadai zan iya azabtar
da rayuwarki
, tsawon awa
guda
yana shirin bacci
ya gama tsab
ya karaso
gaban jakarsa ya bu
da niyyar
aukar cake
dinsa ya ga wayam ya sake dubawa bai gani ba , shiru
yayi na second biyu ,can ya
nufo
parloun kasa a zuciye kafafunsa
sanye da silifas
masu matukar kyau wa
an da suka dace da zara zaran yatsun kafafunsa
"ke uban wa yace ki
auki cake
din can "? dan ke na siyo ko
da kudinki
na siyo
tayi
shiru tana sauke
numfashi da ajiyar zuciya
dan tuni
ta cinye cake din neman kari
ma take "idan kika sake
kuskuren ta
a duk wani
abu
nawa a cikin gidan
zan ci uban. ........
Shiru yayi ya kasa karasawa , ta mike
daga zaunen
da take ta soma takowa
a hankali har ta karaso
gabansa ta tsaya
qirjinta na
bugawa da matsanamcin karfin gaske
"ka k'arasa mana ,
ka zagi mutumin daya
inganta
rayuwarka fiyye
ya'yan cikinsa ka zageshi
mana ,me nene idan ka zageshi
".?
juyawa
yayi
zai bar gurin
tayi
saurin riko laulausan
tafin hannunsa
cikin nata tana murzawa a hankali
"a ina zan kwanta
bacci nake
ji sosai
"fixge hannunsa yayi
da karfi " ban sani ba
haye sama ya shige
d'aki .
Ajiyar
zuciya ta sauke bayan barinsa
gurin jikinta a
sanyaye ta biyosa
zuciyarta na rawa,
kai
tsaye bayi ta shiga
ta watsawa jikinta ruwa
ta d'auro alwala ta
fito
d'aure
da towel
ta karasa
inda jakar kayansu
yake
a tun jiya da
suka zo bai barta ta samu
damar jera kayansu cikin wordrobe
ba , ta bu
e ta ciro doguwar
rigar mara sharara
zira ajikinta kallo
inda yake tayi a daidai
lokacin daya waigo
idanunsu suka tsarke cikin juna
wani abu
yaji ya tsarga masa ,
boyayyiyar ajiyar zuciya ya
sauke
yana jan tsaki a zuciyarsa
cike da jin sabuwar
tsanarta
, ta ja masa kwana
da yunwa tunda ya
fita
bayan coffe da cake
babu abinda ya ci gyara kwanciya yayi ya
juya
mata
baya yana furta kalmar
"yar
iska yarinyar kawai
.."
Turare
ta d'auko mai sanyi
kamshi
ta feshe ilahirin
jikinta ta ciro hajib
ta zira ta kalleshi "ina
ne gabas zan yi sallah
? da hannu
nuna mata ta
juya
kalli
inda ya nuna mata sannan
ta tada sallah raka'a
biyu tayi ta zauna tai
addu'a
akan Allah ya karkato
mata da hankalinsa ya fahimceta bayan
gama ta mike ta
janyo jakunkunan
kayansu
karasa gaban
wordrobe ta bu
e ta
soma
jira nata sannan
ta jira nashi ta bude
wani bangare da babu komai
ta sanya jakunkunan
ta juyo ta saci
kallonsa
idanunshi na
runtse
yayi pillow da hannunwansa
ta hawa kan gadon ta kwanta, tana
gama kwantawa ya mike kamar wanda aka tsinkara
dauki pillow
koma
kan doguwar kujera
ya kwanta ta tsura
masa
ido daga inda take
tana masa
kallon mamaki, a hankali
tun
tana jin motsinsa
har ta daina ta sauko
daga kan gadon ta
tsaya
a gabansa tana karewa
masa ..
Dogo
sosai sai dai bashi
jiki can
sannan
ba irin siraren mazan
nan bane , yana da
faffadan qirji da wadatar
kafad'u
, doguwar
fuskarsa mai
auke
da dogon hancinsa zarrr
tamkar biro ,bakinsa dan
karami
auke da pinky lip's , girar idanunsa
kuwa
garza garza ne
yayinda kirjinsa da sansar jikinsa ke kwance da
kwantaccen
gashi tamkar ta jinjirin da'aka haifa yau , fari ne tasssss
shiyasa pinky lip's d'insa ya sake fito da ainihi kyawun da Allah yayi masa , a
hankali
tsuguna bisa gwiwowinta
tana
cigaba da kallon kyakkyawar fuskarsa, sai wannan lokacin
ta lura da irin baiwar
da Allah yayi masa,
hannu ta kai tana shafa
gefen fuskarshi
zuwa kan lip's dinsa tana
lumshe ido a hankali
ya bu
e idanunshi
ya ganta durkushe
a gabansa
tana shafa fuskarsa , saurin
zaro ido yayi
waje yana
buge mata
hannun
tare da
tashi zaune
yana kallonta "kina
hauka ne" ?
ta girgiza
masa kai alamun a'a
"kifa shiga hankalinki dani
banason wannan iskanci
naki dan
lura kina
son shishige min,sai dai
duk abinda zakiyi
bazai sa na saurareki
ba "karka sake kiran
ta'bawar
da nayi maka
da kalmar iskanci dan
kai mijina ne na sunnah
ni matarka
meye abun iskanci anan
"?. ta karasa maganar tana shafo qirjinshi
yayi wata irin zabura ya mike
tsaye
tare da damkar tsintsiyar
hannunta ya bu
kofar
tura waje da iyakacin karfinsa
ya maida
kofar
rufe garam
da karfi
yana jan dogon tsaki "dakikiya kawai mara kamun kai ".
tayi shiru tana kallon kofar d'akin zuciyarta na rawa
.. ...."
Mmn Sudais[7/19, 5:31 PM] +234 803 631 5951:
CUTAR DA KAI
~TRUE LIFE STORY~
Free page
Page 2
*PAID BOOK*
*AYSHA A BAGUDO*
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
"Wannan
littafin na kudi ne
,mai bukata karanta shi
zai
tura 500 ta wannan
account number
din
1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an
tura sai a turawa wannan number alert
+234 803 238 4602
domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096, Idan Kuma vtu za'ayi
sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne . "domin sauraran littafaina sababbi da tsofaffi
za'a iya tuntu'bar
Channel dina ta Hausa bakwai,sannan muna bada sarin Lagos
lace da kamfala
,Lagos rapa , jaka da takalma , getzner na cotonou da
chiganvy, volyal Lagos
lace,
duk akan farashi mai sauki ga mai
bukatar
siyan
aya ko sari
yayi magana ta wannan number 08059623096,
yauwa har ma da agwalumar cotonou mai dan Karan zaki, muna turawa kowani gari ...
"A hankali ta furta
"Ya
Allah
bani
karfin zuciya
akan
bawanka Aliyu , ya fahimceni ya duba
lamarina , ya tausayawa
rayuwata , Allah
ka bani ikon yi masa
abinda zuciyarsa
zata kusanto zuwa
gareni
,ka
bani ikon yin nasara
akanshi
na mallakesa na
mallaki
zuciyarsa
cikin sauki ,cike da sanyi jiki
kai
hannu
jikin handle
din
kofar d'akin ba
dan
tana tunanin a bude
kofar
take
ba sai dan
tabbatar da
hakan,
abun mamaki
ji tayi kofar
tura
tsanake
ta shiga
, hangosa
tayi kwance
akan
bargo a kasa
rungume pillow a
qirjinsa
wanda
hakan kusan
al'adar sa
ce,
yana
ganin
shigowarta ya
juya
d'ayan
bangaren
rungume
da pillow
dan
baya qaunar
kallon fuskarta
,ta
k'arasa
inda
yake
kwance ta durkusa
gabansa "nasan
nayi
maka laifi
kuma
roki
afuwarka
kamata
ka tausaya ka
yafe
min haka
bana
son
cigaba da zama
makiyayarka
kamar yadda ka
auka
saboda mu samu
damar inganta rayuwar ya.....
"dan
Allah
malama bana
son
takura
bacci nake
kije
kawai
bana son
kusancimu tare .
"ammmm to dan Allah ka tashi
koma saman
gado ka
kwanta
ni sai na
kwanta a
kasa " kije ki
kwanta
kawai
bana bukatar
haka
ya k'arasa maganar
yana runtse idanunshi
gam , mikewa tayi
jiki a sanyaye kamar zata
kuka
ta hau saman
gadon ta kwanta ta
janyo
bargo
ta lullu'be
rabin
jikinta
ta jingina
bayanta da abun
gado sai
dai
kasa runtsawa
sai
faman tunanin yadda zata shawo
kanshi
take .."
Matsowa
tayi
ta dawo bakin
gadon
tsura masa
kyawawan
idanunta
tana kallon
yadda yake sauke numfashi
,a hankali qirjinta
ke dokawa, ta dinga
jin
kamar zuciyarta
zata fito daga qirjinta , tuni
hawayen
suka wanke
mata fuska tausayin kanta ya kamata "daman
tasan dole sai
ta fuskanci irin wannan
matsalar atare dashi , gashi
ita yanzu
babu
abinda
tafi bukata kamar
kulawarsa da samun
zaman lafiya a tsakaninsu "
"wallahi
bazan ta
a yarda ba sai nayi galaba
akanka , sai na mallaki zuciyarka kamar yadda ka
mallaki
tawa cikin sauki batare dana shiryawa hakan
tayi maganar
a kasan ranta
tana cigaba
kallon fuskarsa
bata
san sanda gigin soyayya
ya sauko daita
daga
saman
gadon ba ,
ta ra'ba
kwanta a gabansa
zare pillow dake
manne a qirjinshi ta
maye
gurbin
pillow
dake
qirjinshi ,cikin rashin
sani
ya rungumeta
tsam ajikinsa yana sauke numfashi
, cikin
sanyayyiyar muryarta
tace "dan Allah ya Aliyu
kayi
hakuri
ka barni
na rayu
a karkashin ka
"ta k'arasa maganar
gabanta na tsananin
fad'uwa , tasan bancin
kuskurenta na baya
babu abinda zai
hana
aliyu
sonta ..."
Sake
shige
masa
tayi ta zuba
masa kyawawan
idanunta
tun
daga kan kwantaccen
sumar kanshi
take
da wani mayataccen
kallo ,
Sosai
fuskartashi
tare
kai fuskarta daidai
nashi
tana zuko numfashinsa
,wani
irin
sanyi taji
yana ratsa
sansar
jikinta
, laulausan
tafin
hannunta
kai cikin rigar
baccinsa
kife hannunta
akan
qirjinsa
dake
kwance
da gashi tamkar
jarirai ,a hankali
soma murza kan
nipple's
d'insa
wani irin
yanayi ya tsinci kansa
cikin
bacci ,ya shige
jikinta
batare daya
san
yayi hakan ba, lumshe
ido
tayi dan dadi" ina
ma idonsa biyu
yake rungumeta daita
cikin kulawa da farinciki ?"Ina ma zai bata
dama
daya sha mamakinta , dan kuwa sai
tayi
nasarar dasa soyayyarta a cikin zuciyarsa batare daya shiryawa hakan ba
lip's
dinta
ta d'aura
akan
lip's
d'insa ta kamo
tana tsotsa
a hankali
tamkar ta samu sweet
tana murza kan nipple's
d'insa , wani irin zirrrrrrrrr
yaji a gabad'aya ilahirin
jikinsa mai kama da shocking , wani irin zabura
yayi
saboda sakonta
yaje masa har cikin
'kwa'kwaluwarsa
,a hankali
bude idanunshi
zuba mata
fuskarsa
dauke da damuwa
mai tattare da miskilanci,
sake shige masa
tayi
tana sauke numfashi
dan gabad'aya yanayinta ya fara sauyawa
"ba tsaya 'batawa
kanshi
lokaci ba ya
fizgeta a jikinsa yayi
jifa
daita kamar
wata
aramar
yarinya."
qara
saki mai sauti tare
da rike daidai
kugunta
hannuta
tana ciza lip's dinta "kina
hauka
ne ? "ko ance
miki nima
an iska ne
irinki
da zaki wani kawo
min wasan iskanci"?runtse idanunta tayi
sai
ga hawaye sharrrrrrr
daga
idanunta sun
zubo
"wallahi
idan baki
kiyayeni
zan 'bata miki
rayuwa , zan karyaki
kuma na karya banza
dan
gurin mai d'auri
bazan
kaki
ba wawa
wawiyar
bazan kawai
bata san ciwon
kanta
ba "
Yana gama fadar haka
ya koma ya kwanta
tare da
juya mata baya.
a hankali sautin kukanta ya
dinga
tashi a
d'akin
kusan
minti
goma ta
auka
tana zaune tana
kuka
rike
da gefen kugunta "wayyo
kuguna
wayyo
dady , wayyo mummy , wayyo aryan
,wayyo
arif
zan mutu
......"
yan
gidansu babu wanda
bata kira ba , yana
jinta yayi mata banza
a ransa yace" baki ga
komai
tukunna,
dai takamarki
naci ba ?
"sai
na maida rayuwarki
abun kwantaccen
,sai canza miki
kamani , sai miki illa a rayuwarki
ta yadda mutane idan sun ganki
zasu kasa
ganeki , sai data
kuka
mai
isarta sannan
rarrafo ta dawo
inda
yake kwance
zauna tana sake
girka
sabon
kuka da kiran
zan
mutu ,mutuwa zanyi
kira min babana
mamana mutuwa
zanyi
ya Aliyu
"ya
tashi
zaune a matukar
fusace
"ooooooooo
wai
meye haka
da zaki hanani bacci
"Kuguna
ciwo
mutuwa
ma zanyi ka
daina min ihu idan na mutu
ai ka huta "
"sosai
kuwa wallahi na huta
jaraba
da naci " ta
tsurawa
kwayar idanunshi
ido tana kallonsa cike da mamaki, "laila
a illalla muhammadur rasulullah Sallallahu alaihi wasallam
ta shiga
furtawa
tana runtse idanunta
numfashinta na
sama da kasa " "ke ........" yayi
magana tare
girgiza kanta
cikin
tashin
hankali, fuskarta ta sake narkewa tana
arin zu'bewa a kasa
"ke
ki bude idonki
mana, kin
budewa tayi
tsaya batare
da ta kai kasa
, ta
an kanne idonta
daman bawani
ciwon kirki taji ba so
take ya bata kulawa,
numfashi ya sauke
yana
furzar da iska
,yayinda
idanunshi ke
kanta yana karanta yanayinta
gabad'aya ya gama
fahimtarta dan haka
ya mike tsaye da hanzari .
" Maza
tashi
tsaye"
"ai bazan
iya tashi ba "what ?
ya furta a fusace. "bazan
iya tashi ba
ta sake furtawa a shagwa'be
idonta na tsiyayan
ruwan hawaye"
" ki
tashi tsaye nace, wallahi
idan
baki tashi ba
zanyi kwallo dake sai kanki
ya bugu da bangon d'akin nan
shegiyar kwalmashashiya
kawai mai
fuskar
alade
,zaki tashi
ko kuwa
sai na fara
kwallo dake ?
zumbur
mike
jikinta na
kyarma
tana mamakin
jin furuncisa sam
batayi zaton haka halinsa
yake ba asanin data
masa shi mutun shiru
shiru , bata ta
a jin furucin
zagi daga bakinsa
bare
kalmar kwalmashashshiya .
"yar iska
yarinya kawai
kin
auka nima
an iska ne irinki? " maza ki
kama gabanki
mara zuciya "
Tafiya ta soma yi a hankali
tana waigensa har
ta karaso
bakin kago
hau
kan katifa
kwanta lamo
tana mamakinsa
yaja tsaki tare
da komawa ya kwanta
ruf da ciki
.."
Da misalin
arfe biyar na asuba
tashi domin gabatar
sallar , bai tasheta
yaje yayi alwala
fito, motsinsa ya
tayar daita
ta tashi ta shiga bayi
ta d'auro alwala
ta fito
ta gabatar da sallah
"bayan
ya idar yayi
addu'oinsa
wanda ya zame
masa jiki ,ita kan
duk
adduarta akan shi
ne ,
koma ya kwanta
akan doguwar kujera
itama
gado ta haye
ta koma bacci , gari na
wayewa
rigashi
tashi
ta shiga bayi tayi wanka
shirya
sannan ta
a masa ruwan
wanka
fito ta tsuguna a
gabansa
kai bakinta daidai saitin
kunneshi
tana
hura masa
iskar bakinta, a hankali
ya bu
e idanunshi
tana durkushe
kusa da
jikinsa
, wannan abu ya 'bata masa rai "jaraba......"
ya furta a fili
sam
taki
zuciya
,ya mike
tsaye batare da yayi
mata
magana ba, itama
mikewa tayi ta tsaya
a gefensa tana wasa
da zara zaran yatsun
hannunta "uhmm na
maka ruwan wanka
ka shiga kayi wanka
"na saki ?
yayi mata
tambayar
yana jefanta da wani mugun kallo , ta girgiza masa kai
tace "uhmm naga hakina ne
ba sai
ka sani ba "to karki
sake bana so okay"
wuce ya barta tsaye
shiga bayin , yana
shiga ya zubar da ruwan
data
masa
a wani yayi wanka ya
fito kugunsa d'aure da farin
towel
tana ganin fitowarsa
juya masa baya
sakamakon ganin qirjinshi
dan hakan nasata jin wani iri ajikinta , tsaki ja a ranshi yace
"munafuka
kawai
kalleta
kamar ta Allah nan
kuwa kasurgumar yar
ta'adda ce "
Lotion
mulka a tafukan
hannunsa ya soma
bin
jikinsa yana shafawa , ya
fesa turare, cumb
ya
auka
ya gyara
sumar
kansh
ya karasa
jikin
wordrobe
gefen daya ga ta jera kayansa ya
ya dauki
suit ash
colour
da vest fari da
boxcer fari
ya karaso
gaban
mirrow
ya tsaya ya ajiye kayan akan
aramin
stood
yana
sanya
boxcer da vest ,
an juyo ta gani ko ya gama
shirin , ganin ya saka
vest
da boxcer yasa
ta juyo gabadaya ta
tsura masa ido kawai batare
tace komai ba
a natse
ta soma takowa zuwa
inda yake
tsaye yana
arin saka dogon
wandon suit ta
auki farar
rigar suit
zata
saka masa, a hankali
taji
sautin muryarsa
doki kunneta
wanda ya haddasa mata
jin mummunar faduwar gaba
"ajiye
min riga wai ke
wata irin jarababbiyar yarinya
ce mara zuciya ?
numfasa kana
tace
"ta ya zanyi zuciya da lamarin
mijina ? "aljannata
nake
so kaga kuwa
samunta
da wuya da
wahala ,wata uwar
harara
ya watsa mata
fixge
rigar
daga hannunta
ya saka ya tura
cikin wandonsa
ya soke
belt
,ya da'ura yar saman
suit d'insa
ya sakawa
kafafunsa safa tare
da takalmi ash , ganin ya gama shirinsa tsaf
jaka
aikinsa
kawai ya
rage
auka
ta karasa
sauri inda taga
ya ajiye
dauko,
wani
kallon raini
yayi mata yana kallonta
a wulakance , sai
lokaci
yayi mata kallon
tsaf
tun daga samanta
har kasa
sanye
take
cikin
jar riga
doguwa wacce bata kai
kasa ba mai kama jiki
sosai
dan sunyi bushing
brest
d'inta kasancewarta
mai wadatattun dukiyar fulanin
,kanta
sanye da hula
mai kalar riga, kafarta
sanye da jan takalmi
silifas, fuskatar kwance
da murmushi wanda bai san ko na meye ba
amman yafi kama
dana
iskanci ."
barni na rike
jakar dan
Allah
iya kasan gida nan
kawai
zan
rakaka fa
"ki fita hanyata
ance miki
barinki
zanyi a d'akin
nan ai
wucewa zakiyi
ki komai parlour'n
kasa
na kulle d'akina
" ya
fixge
jakarsa
da karfi
tare
juyawa , hannusa
rike
da jaka
ya bu
kofa
ya tsaya a bakin
kofa yana jiran fitowarta .."
Da sauri
ta shege bayi ta danna
key "wallahi bazan
zauna a parlou'n kasa
irin
na jiya ba
, tayi
maganar
muryarta cike da shagwa'ba , cike da sanyi jiki
ya dawo cikin
d'akin ya
k'arasa bakin
kofar bayi
"a she zaki
sha wahalar data fi na
jiya
dan kulleki zanyi a bayi kuma na kulle d'akin sannan na kulle ko'ina a gidan nan ,
tunda
kika
zabi rayuwa dani
kin zabarwar kanki tashin
hankali da matsalar
rayuwa iri iri, bazan ta
a saurara miki ba
, dan
kece mace ta farko
dana tsana a rayuwata
yana gama fadar
haka ya juya zai bar
d'akin
da niyyar kulleta
ciki
ta bude kofar
bayin
ta fito da gudu
matso kusa dashi
fuskarta a shagwa'be
ta tsaya tana kallonsa
cike da matsanancin
sonshi
"ina sonka
ya Aliyu me yasa
bazaka soni
ko dan
darajan su
ar.......?
" Shot
bazaki
cin wannan darajan
ba har abada
yayi saurin katseta ta hanyar fadar haka ,sake
matsoshi
tayi kamar zata shige jikinsa
tana busa masa iskar
bakinta,
yayi saurin
matsawa baya yana
watsa mata wani banza kallo "kina son shige
min
,okay nasan dalili
saboda
yanzu idanunki
sun
kin gane
wanene
aliyu , Kinga aliyu
dawo
had'ad'd'en
gaye
fiyye da yadda
kika sanshi
ga kyau
kudi
ga ilimi ko " ?
tayi tsam da ranta tana cigaba
da kallonsa qirjinta
na dokawa da karfin
gaske a hankali ta shiga
girgiza
masa kai alamun
ba haka bane
"karki
'bata min
lokaci da
iskanciki na banza da wofi
fitar min a d'aki
na kulle
"zuciyarta
na cigaba da bugawa da karfi
ta ra'ba
ta gefensa ta
fita daga d'akin tafiya take
kamar wacce bata da
isasshen lafiya tana zance
zuci har ta karaso parlou'n
kasa taja ta tsaya
tana jiran fitowarsa,
ta gabanta ya wuce
ya hau wani
aramin
table
zai kashe wutar
gidan
"dan girman Allah
karka kashe wutan ka
barshi
karka barni cikin
duhu "wannan ne kuma
baki isa ba yarinya da
yunwa da rayuwar duhu
zan miki izaya har sai
kin mutu
ta turo masa
aramin
bakinta a ranta
tace "ya cika taurin
kai
da shegen jaraba kamar
mutanen farko ai sai
ka kashe tunda kayi niyya
kika ce? ya juyo yana
kallonta
, tayi saurin
daidaita natsuwarta
tana girgiza masa
kai alamun babu komai" na
auka wata maganar
banza kika yi na
sauko
na ci ubanki na kara miki
da dukan mutuwa , tasan
tunda ya furta , zai
aika dan haka ta
shiga hankalinta ya sauko
juya yana taku daya
bayan
daya
,sautin takun takalminsa
ne kawai ke tashi
a parlou'n ta zubawa
bayansa ido har bata
son kiftawa ya
fice daga
parlou'n ya kulle kamar
jiya ....
Naunayen
ajiyar zuciya ta
sauke
ta zauna a hannu kujera tana mamakinsa
a hankali ta mike
ta nufi gurin changeover
ta hau kan
kujera
daya hau dan canza
abun wuta amman tsawonta
bai kai ba
"wato dan yasan tsawonta bazai kai ba ne
yake
kashe
wutar gidan saukowa
tayi tana tunanin
yadda zatayi
idanunta
ya sauka abakin
kofar kitchen wani
irin
tsalle tayi sakamakon
ganinsa a bu
da tayi
,sauri
lekawa tayi
ko'ina duhu bata
iya hango komai saboda
kofafin window a rufe suke parlou'n ta sake
dawo ta tsaya can ta
matso
gurin
center
table ta durkusa ta soma turawa , wani
irin karfi taji
har sai da tafin hannunta
yayi zafi ta kalli
hannunta
tana yarfewa
sannan ta kara kai wa jikin tab
le ta dinga turawa har ta kawo gurin abun
canza wuta
ta d'aura
kujerar daya hau akan
Center table ta hau da
kyar kamar zata fadi tana
girgidi har ta samu nasarar
canzawa take gidan
yayi haske
ta sauko
tana sauke numfashi
ta shiga kitchen
ta kunna wutar kitchen
ta kunne ac sannan
ta soma bubbude
kitchen cabinet, babu
komai acikin ta bude frizer shima babu komai
dan
akashe ma
yake , kawai
ta daura hannuwanta duka aka ta
rushe da kuka "shike nan ya
aliyu
zai kasheni da yunwa
" jikin
window kitchen
din
ta koma ta bude
hawaye
shabe Shabe
a kwance a fuskarta mai
gadi ta hango
zaune ta sauke numfashi
tana kallonsa ta
rasa abinda zata fa
a, masa
ita ba yaren garin take ji ba bare ta kirashi, hakan
jikin mai gadi ya bashi
ana kallonsa , ya waigo
idanunsa ya sauka akanta
yayi shiru yana
kallonta har sanda tayi
masa alamar yazo da hannuta da sauri ya karaso
ta lumshe idanunta
na second daya sannan tayi masa alamar
tana bukatar abinci .
hannu ya kai bakinsa shima tayi saurin gyada masa
kai, da hannu yayi mata alamar
yana zuwa ta juya da sauri ko cikakken
minti goma bai
auka
ba ya dawo hannusa rike da takeway ya
mika mata ta amsa tana
godiya
ta zauna akan
kujera data gani a kitchen
din
ta bude soyayyiyar
shikafa ce da soyayyiyar
kaza da ruwa
soma
cin abinci kafin kace me ta tashi da abinci tas
har wani gumi ne ya rufeta ,
ta rufe takeway
ta maida cikin ladar
ta sake dawowa bakin
window bata ganshi ba dan haka ta tura
tasan idan ya dawo zai
gani ya
auke , ta nufi sama da niyyar
gyaranwa
sai
tunawa datai
ya rufe dakin , ta
dawo kasa
ta soma gyarawa sai data gyara ko'ina tsaf sannan ta
mike a
saman doguwar kujera ta kwanta tana tunanin rayuwa "wai
ita ta
Aliyu yake wulakanta ? wannan
abu ya tsaya mata a rai
lallai duniya juyi juyi ne abinda kafi karfi wata rana shi zai fi karfinka "
Misalin karfe uku na rana ya
shigo parlou'n gidan
bayan ya bude cike da matsanancin mamaki yake bin parlou'n da kallo kafin idanunsa ya sauka akanta kwance akan doguwar kujera tana sauke numfashi a hankali
iskar parlou'n sai faman kada
gashin kanta
yake
a saman kafad'unta yana neman rufe mata fuska take wata
irin tsanarta ta kuma
sakko masa cike da
takaici yake dubanta .a hankali ya dinga takowa har ya karaso inda take kwance bai tsaya wata wata ba ya sauke mata mari har biyu
a fuska.....
*Domin bukatar karanta novel dina kyauta a sauke manhajar Aysha a bagudo ta hanyar shiga wannan link din dake kasa*
https://play.google.com/store/apps/details?id=aysha.a.bagudo.all.books.pro
Mmn Sudais
[7/19, 5:32 PM] +234 803 631 5951:
CUTAR DA KAI
Free page 3
~TRUE LIFE STORY~
*PAID BOOK*
*AYSHA A BAGUDO*
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
"Wannan
littafin na kudi ne
,mai bukata karanta shi
zai
tura 500 ta wannan
account number
din
1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number
+234 803 238 4602
alert
domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi
sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne .
"domin sauraran littafaina sababbi da tsofaffi
za'a iya tuntu'bar
Channel dina ta Hausa bakwai,sannan muna bada sarin Lagos
lace da kamfala
,Lagos rapa , jaka da takalmi, getzner na cotonou da
chiganvy, volyal lace
duk akan farashi mai sauki ,ga mai bukatar
siyan
aya ko sari
yayi magana ta wannan number 08059623096,yauwa har ma da agwalumar cotonou mai dan Karan zaki muna turawa kowani gari ...
...A
matukar
firgice
ta farka
daga
nannauyen baccinta
tana
zaro idanuwa
dafe
da gefen fuskarta
inda
taji
saukar
mari "are
you mad
what are you doing
? "
yayi
maganar a
fusace
yana
zaro mata kyawawan idanunshi
, take
jikinta ya
auki
rawa
"uban wa yace
kiyi
changeover ?"
"inna
lillahi
inna ilaihi
rajiun
ta shiga furtawa
a zuciyarta
tana
maimaitawa
kafin a hankali
ta yunkura ta
mike tsaye
tana duban inda
yake
tsaye
kikam hannunsa
rike da yar saman
suit
d'insa,
Kana kallonta
zaka
gane
irin tashin
hankalin
da take ciki
a lokacin, dan gabadaya
fuskarta cike take
matsanancin tsoronsa , babu
abinda take
ganewa
a tun sanda
ta bu
idanunta akanshi
baya ga fuskarsa
kayan dake sanye
ajikinsa .."
Take
Jikinta
sake
aukar
rawa
sakamakon
irin
kallon iskan
yake
jifanta dashi
, yayinda
zuciyarta
ke dokawa da matsanancin karfin gaske ,
sauri
ta durkushe
a gabansa tare da ha
e hannuwanta duka
"dan
girman Allah kayi
hakuri
nasan nayi kuskure ,
karka dakeni nayi
maka
alkawarin
bazan sake ba
"..
zuba
mata kyawawan
idanunshi kawai
yana
kallonta "kayi
hakuri
nasan cutar da
kai
na sakaka cikin damuwa
nasan wannan kadai
zai ......."
"Shiiiii........" ya
d'aura
yatsansa
akan lip's
d'insa " karki
sake na
sake
jin
sound d'inki anan
"kin
jawowa kanki dan babu ruwana da wani
banzar
hakurinki
dan
sai
jikinki
ya gaya miki
ajiye
rigar hannunsa
a kan
kujera ya
soma
arin
sunce belt
din jikinsa " shegiya har
wani cewa kar
dakeki
gaki
yar gwal ko ?"
zaki yadda
zanyi
dake
gobe
idan
nace
yadda nake
son tsarin
gidana
haka zaki bi
,tana
ganin
ya kusan gama
sunce
belt din kugunsa
kwasa aguje ta
haye
sama
tana ihu
dan tasan mai kwatarta a hannunsa
sai
Allah bayanta
biyo
taku uku
yayi
ya samu nasarar
hard'e
kafarta
fadi
akan step , yasa
kafarsa
ya take mata
kafafu
shiga zuba
mata
belt tana ihun
Kiran sunan iyayenta
"wayyo Allah na shiga
uku
wallahi bazan sake
ba ! bazan sake ba!!
kayi
hakuri bazan sake
karka kasheni dan
girman Allah ka maidani
gida
wallahi na hakura
da aurenka
jin haka
yasa ya sake daddagewa
ya lafta mata belt
a tsakiyar bayanta
wani
gigitaccen qara ta
saki
tana dafe gadon bayanta
tare da furta
wallahi
zan bi umarninka
bazan sake ba "....
"kima
sake
a miki
wannan
aliyu
irin wanda
kika sani
,wanda
kika
raina
, wannan Aliyu
wuce
da tunanin
dakikiya sakariya
irinki
, yana magana
yana
lafta mata
belt
tana
ihu tana
tarewa
da hannunta sai daya
lilis
sannan ya barta
yana haki
" Useless
girl Kawai , idan
kika
sake
min irin wannan
ganganci zaki
aikin
ganganci dan
daidai
sisin
kwabo bazan
raga miki .."
yayi kwallo da kafafunta ya
nufi
d'akinsa
ya bu
e ya
shiga
ya soma balballe
botiran
gaban rigarsa
cire
ya saura daga
shi
sai dogon wando
farin singlet ya
rike
kugunsa
yana fifita
hannunsa
kafin daga
baya
ya
auki remut
kunna ac
d'akin ,
karasa cire kayansa
yayi
shiga bayi
yayi
wanka
ya fito ya
sauya
wasu
kayan ligth
blue
jeans
da riga dark
blue
fito yana takowa
hankali kamshin daddad'an
turarensa
tashi,
rakube
ganta a gefen kujera
mike
kafafunta
tana
kallon jikinta
daya
shashin
belt
abinda tafi tsana kenan duka sam bata qaunar ganin shashin bulala ajikinta bare belt .
auke min
an nan
banzayen kafafun naki masu kama dana aljanu ,da
sauri
ta janye kafafunta jikinta na rawa
"na
auke
" ta fada bakinta na rawa .
"karki
auke
kiga yadda zanyi
kwallo
dake , ya samu guri ya zauna akan kujera
,yana
zama
ana murd'a
handle
din kofar parlou'n
tare da turo kofar
,nasir
shigo
tare
matarsa , d'agowa yayi ya
kalli
kofar , gani
nasir
ya gyara
zama , yayinda matar
nasir
data shigo karshe
ta maida kofar ta rufe
ta k'arasa
shigowa bakinta dauke da sallama
Fuskar
nasir
auke
da murmushi
mikawa Aliyu
hannu shima ya mika
masa
hannu
suka gaisa "har
kun karaso
?" nima ban
auka
zamu
karaso da wuri haka
ba nasir ya kai bakinsa
kunne Aliyu yayi masa
rad'a
yatsina fuska
Aliyu yayi tare da cewa" Madam
ki zauna mana
kin
tsaya
tayi murmushi
"ina
yini uncle aliyu
an dawo lafiya
ya ka baro mutanen gida ?"
"alhamdullahi
kowa
yana
lafiya
a tare suka zauna bayan kamar second
biyu
tace "ina
amarya
ayi
min kiranta na
ganta
dan wannan
zuwan nata
sam hankalinta
bai
ga kisna dake
ruku'be
ba , shi kuwa
aliyu
wata uwar
harara
sakar
mata yana
cewa
",ke
baki iya gaisuwa
bane
kina wani kallon mutane da wasu idanunki can ?"
"am sorry ,
sannuku da zuwa
Ina yinku ?"
ta fa
muryarta
na rawa a
hankali
Aliyu
yaja tsaki
daga
nasir har matarsa
safiyya
da ido
suka
kisna
dashi
,shi kuma Aliyu yayi
kwafa
yana girgiza kai
dan
bai so suka isketa
parlou'n
ba ,
acin ran abinda tayi masa yasa ya manta da batun zuwansu , mikewa Safiyya
tayi
ta k'arasa inda
take
zaune , ta durkusa a
gabanta
tana sake
binta
da kallo, gaba-daya sumar kanta ta
hargitse
fuskata kwance
da ruwan hawaye
sha'be Sha'be , ga
jikinta
duk
ya tashi da
alamun
duka taci .
ta kamo
hannuta ta mikar
daita tsaye
ta nufi gun
doguwar
kujerar daita
tana
cewa
"uncle aliyu ...
shiru
yayi
mata kamar ba
dashi
take
ba , ya shareta
"mai
ya samu kisna
haka
duk jikinta yayi
rudu
rudu
kar dai laifi
tayi
maka ka
mata duka irin
haka
ta fad'i haka
saboda hirarsu
data
ji suna yi da mijinta "zan
taho
daita
amman
bazan d'aga mata
kafa
daidai dana second
ba kurkusre ka
duka ne da izaya kala dabam dabam"
ita
kuwa
kisna shiru tayi
qirjinta
dukan uku uku
a hankali ta d'ago
kanta shima ya d'ago
kyawawan idanunsa
idanunsu ya tsarke cikin juna
ido cikin ido
suke kallon juna , itace
tayi saurin janye
idanunta cikin nashi
"haba uncle aliyu duk
abinda
kisna zata maka
bai
dace ka mata irin
wannan dukan ba kalli
jikinta
tayi maganar
kamar zata yi kuka
tana nuna masa hannun kisna
ko karen gidanka banyi
expecting zaka iya yiwa irin wannan hukuncin ba bare kisna da take da matsayi biyu a gurinka matakar kuma
yar'uwarka
, gaskiya
banji dadi ba ".
sake waigowa Aliyu yayi ya
kalli
kisna a daidai lokacin
data
sake d'ago kanta , kura
masa
ido tayi
zuwa wani lokaci
sannan
mike ta soma tafiya , da kyar take d'aga kafafunta
shiga
bayi tayi
wanka
tayi alwala dan
la'asar
ta kusa gashi
ko azahar bata yi ba bayan
tayi
sallah kwanciya
tayi
akan gado
ta lullu'be jikinta saboda zazzabin da jikinta ya
auka, gabad'aya
hankalin Safiyya ya tashi zaman parlou'n
ya gundireta kamar
mike ta bi bayan kisna
daki take ji , amman
kasa,
dan bata son
yiwa
rayuwarsa
shishigi "
"Uncle
aliyu
....."
Safiya
ta sake kiran sunansa
natse ya d'ago
yana
kallonta batare
yace
komai ba
"dan girman Allah uncle aliyu zan nemi alfarma
agurinka , karka sake
dukan
kisna
zai fi kyau
kayi
mata wani punishment
dabam idan tayi maka laifi
,amman tsarin
duka sam bai yi ba ga macen aurenka ".
"Dan baki
san
halin
wannan makirar yarinyar
bane
shiyasa
kike tausaya
mata
,ki tambayi
mijinki shi ai yasan
komai
wannan
yarinyar da kike gani
matsala
arayuwa ta ,ta
haifar min da matsaloli
bila'adadi ".
Safiyya ta
kalli mijinta domin
jin
arin
bayani ganin
yaki
cewa komai
sauke ajiyar zuciya "kina
kallona
dan kiji wani
abu
,ba
sai kinji komai ba
, friend ka
ara hakuri
idan
baka manta abinda
ya faru
a baya ba bazaka ta
samun kwanciyar
hankali ba, rayuwa
duk
yadda Allah ya
rubuta
babu wanda ya
isa
ya canza rayuwarku kaddara ce ,
a hankali
dinga
masa nasiha mai ratsa jiki
sai kusan
shida
na yamma suka
bar
gidan zuciyar Safiyya
cunkushe da bakinciki
duk
abinda mijinta
bata dauki komai
ba , ita dai tasan
Aliyu
ya taho da diyar
mutane
ne
an kawai
ya cutar
daita ".a mota
tsokano maganar
dinga yi dan nasir
ya fa
mata abinda ya faru tsakanin kisna da Aliyu
amman yaki
,dan
baya son tasan
komai
dangane da rayuwar Aliyu , ganin haka
kudurta
a ranta zata
dawo musamman
domin
taji
komai
abakin kisna"
Ranar
haka kisna
ta kasance
zazza
i , ko falon
bata sake fitowa ba , ya
shigo d'akin kallo
yayi
mata ya fahimci
zazza
i ne ke d'awainiyya daita "kin shigo
daki
dan bakin munafurci
kin boye
,to ki bu
kunnuwanki da kyau , duk abinda kika san
nawa ne acikin gidan
karki yi ganganci ta'bawa idan ba haka ba wallahi
wallahi
......"
qarar
wayarsa ce ta katseshi
ya
auka
juya
fita daga d'akin
kunneshi
manne da wayar
har
fita
bata san
fita ba wani sabon
tashin hankali da faduwar
gaba
da wani irin
tsoronsa ne suka d'arsu a zuciyarta "yanzu irin
rayuwar da zata yi kenan
"a she Aliyu bai san darajan
dan adam ba kamar yadda tai tsammanin
? " mutumin
da kullum take
wa kallon yafi kowani
adam kirki da nagarta a duniya
shine yau
yake kokarin kasheta
da ranta
ta share
hawayen daya wanke
mata fuska ta tashi
ta soma ha
a kayanta
a jaka
tana cikin
zubawa cikin jakarta
shigo sai da gabanta yayi
wani mumnunar faduwa
da ganinsa ,
da sauri tayi
jefa da
kayan da
yake hannunta
sakamakon kallon
da yayi mata ta matsa
baya
da sauri
"kashina ya bushe ta furta hakan
a kasan ranta " cikin matsananci mamaki
yake kallonta "a kwana
biyu kacal har ta gaji dashi
ya furta a ransa
dariyar
mugunta na
kokarin
subuce masa
yayi saurin had'iyewa
yana watsa mata
harara, tausayin kanta ya ka mata "a kwana
biyu
kacal har kin
gaji
da aliyunki kin
soma
nemanwa
kanki mafuta ba ?"
"haba
yarinya har yaushe daren yayi?
"ai yanzu
aka
Chapter 1 · 0% Book details