Sashe 9
Auren Chochi Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kungama shirya girkin Daddy yafa'da? Halita tace"yes Daddy it olmst done,Okey Yace" barin je indauko Halil Dan jirginsu Yana gab DA sauka Dawa zamuje acikinku gashi kuna aiki?Radiya tayi saurin cewa "Daddy Dani zaa kaga ni bani aikin komai,Daddy yakama baki Cikin mamaki yace" Radiya Sarkin Yawo kin manta Babu lfyr kafane?Halita tayi karaf tace Dad plx aje Dani Mommy tace"ah ah Duk kuhuta Daddy Barin Bawa Radiya Sanda tarike kuje Mota.
Saada tayi dariya Tana fadin Daddy Barin Kai Maka ita Mota tunda tazamo kayan wanki saidai ayita dibanta,Daddy yace To ai shkn kusa
Meni amota.
Radiya olready Sanye take DA Dogon rigan atanfa dinkin ashep yamata CIF CIF jikinta Sai karamin gyale baki dake yafe Saman gashinta tayi kyau gwanin shaawa Domin tunda suka iso Lagos yayunta suka Kaira shopping Duk wani sutura Takalmi gyale harma DA hijab kasan cewar itadin tana Sallah tuni tawuce wajen sutura Kan DA kayan gayu akwaisu gAreta Har Yau matukar mommy Ko Su Saada zasuje shipping Duk DA Radiyar Babu lfy Tofa Zasuyi Harda ita.
Radiya ta tabe fuska Cikin shagwaba tace"Ah ah DA kaina zantaka Ko aunty Halitana?sbd Allah in bani iya takawa ranar shagalin aunty big Tayaya Zan iya shagalin bikin? Kumafa nice Auta tafa'da Cikin Sakalci, while sainafi kowa rawa DA gayu ranar bikin Ko Mommy? Mommy tace ngd Miki Auta wannan mgnrki gaskiace Dan haka kawai kutaimaka Mata zuwa Mota.
Radiya tayi dariya Mai Sauti tanajin mgnr mommy aranta kuwa farincikine fal tanajin da'din zatayi Rakiya wa Daddy ,Saada DA Halita sune suka taimaka Mata ta hanyar sakata atsakiyan su tare day rike Hannunta Har suka futo get Inda suka taras DA Direba DA Daddy Suna jira ahankali Radiya ta shige Bayan motar kusa DA Daddy Cikin sauri Direba yafuce agidan zuwa airport.
Mintuna kadan DA isansu jirgin su Halil yasauka, DA sauri Daddy da Direba suka fuce amotar sbd doki Ko takan RADIYA basubi Futar su keda wuya RADIYA ta balle Murfin motar ahankali ta taka kafarta ta futo amotar Murfin motar ta rike tana hango su Daddy Daga can nesa,Aiko karaf Idonta yahango Mata kyakkyawan saurayin Sanye Cikin kananun dress kafadar Shi Rataye DA karamin jaka Na Kaya irin Wanda masu aji DA Kudi Ke amfani dasu, Sosai gayen yamata kyau Duk DA tasan photon Halil dake like Afalon batayi zaton shibane sbd tsananin kyau DA yayi Azahirin,saidai ganin daddy DA Direba sun nufi wajenshi Cikin murna wannan ya tabbatar Mata shine Wanda take tagano fuskar lallai shine Yaron Daddy halil.
Gabaki dayansu daddy DA Halil suka rungume juna Cikin dariya, DA sauri Direba yakarbi karamin jakan Halil yayinda yakarbi Babban jaka dake Jaye ahannun Halil din,boot Na Mota yabude yasaka aciki,RADIYA ganin sun nufo motar DA sauri Takoma Cikin motar gami DA rufe kofar itama sosai take faraar sbd Yaron Daddy ya iso gida lfy.
Daga Cikin glass RADIYA ta hango Daddy rungume DA juna shida DA Halil Murfin motar Gaba Direba yabude Daddy Cikin sauri yashiga yayinda Halil yabude Bayan motar dakanshi yashiga,Ko kadan Bai Lura DA radiyaba Sbd farinciki Saidai ita Radiyan Cikin murmushi tace" ur Wlcm broda Halil Sai yanxu Halil ya Lura DA ita dake Zaune can dungun Mota Cikin mamaki Yakalleta kallo 'daya yamata yagane itace sis nasu Saada sbd Yana DA lbrn hatsarin DA tasamu awajen Mommy infact yasan right now tana Zaune gidansu.
Halil yayi murmushi Cikin harshen turanci Shima ya matar Mata DA martani Tnz how r u beautiful?RADIYA ta rufe ido DA tafin Hannunta Cikin kunya tace"Am getting btr, Jin muryanta Mai Zaki yasa Halil sakin ajiyan zuciya ahankali domin sosai Yarinyar taimishi kyau,Daddy shine yakatse musu hiran ta hanyar Tambayar Halil hanya inda Hira yakaure atsakanin su saidai jefi jefi Halil yakan Kalli RADIYA Yayi murmushi Wani xubinko Har mgnr take jefota ciki Har suka Isa gida.
Shigarsu get din keda wuya su mommy DA su Halita harma DA Duka 'yan aikin gidan suka futo DA gudu taryan Halil,'daya Bayan 'daya suke rungumar Halil sbd Jin dadi Shima Halil Cikin faraa yake amsa sannu DA zuwa DA kowa kemishi,Daddy Kan tuni yawuce Cikin gida,RADIYA itace ta bude motar ta futo saidai Maimaikon ta tafi Hannu tasa ajikin motar ta dafe Dan karawa tsayuwarta armashi mommy itace talura DA ita,Tace"Ur wlcm Auta Saada Halita Ku taimaka wa 'diyata ta shigo gida hannun Halil Momy tarike muje ciki Halil, Halil yace "No Mommy Bari beauty tawuce yafa'da Yana hango inda RADIYA Ke jefa kafar ahankali karshe tfy yayi yakaraso wJensu Saada Cikin taushin murya yace"Beauty Ko inrage Miki hanya?kafin RADIYA tace Wani Abu Halil yasanya Hannu Yadauki RADIYA cak,habawa me mommy dasu Saada Zasuyi Inba dariyaba,Itakan RADIYA takaicine DA kunya suka lillibeta Dan haka tafara bori tana botsarewa sbd yasauke ta shikan Halil Ko ajikinshi tuni yawuce DA RADIYA Cikin falon.
*AUREN CHOCHI.*
*Book one.*
*By Sayyada tahir Matar Faisal Zakhari.*
*Littafina Na kudine ban yarda Wani Ko wata yakaranta batare da kunbiyani hakkina ba.*
*Gamai bukatar mallakar nata just call me,08100044786.*
Freepage.
*Page 25&26.*
Daren ranar basuyi bacciba sbd farin Cikin dawowar HaliL, Daren Halil yabaiwa kowa tsaraban Shi abun mamaki tsaraban RADIYA yafi Na kowa yawa DA kyau agidan, Duk DA Halil din baisan Radiyaba Sai ahira sunyi mamaki DA yasai Kaya daidai ita, saadace takasa daurewa harsaida tayi mgn tace"broda nikan Daman kataba ganin picx Na Autane? Sbd kayan daka Bata Duk size natane? Halil yayi murmushi Yana fa'din Beautyna Tayi daidai DA tsarin matar DA nakeso wannan dalili yasa nabata tsohon ajiyata danake ajiyewa matar DA Zan aura.
Ba Saadaba harta RADIYA Saida tazaro ido waje, sbd mamakin mgnr Halil Kai tsaye, CIKIN murna tace Kai broda Kana nufin autan itace zabinka? Halil ya'daga Gira Yana kashe Ido 'daya, Mommy itama cikin farin Ciki tace"Are u sure Son Bani son Wasa fa? Halil ya langwabe Kai Kamar zaiyi Kuka kafin yace" Am Seriously mAmah, Mommy Yafashe DA dariya Sosai mgnr yamata dadi Hannu tasa tariko RADIYA dake sunkuye DA Kai sbd kunya Cikin faraa tace Swt Auta plz ki amince DA son Nayimiki Alkawarin Nida son zamu baki kulawa fiye DA kowata macen aure aduniyar nan.
Ras gaban RADIYA yafa'di Batasan lokacin DA tari ya turnike taba,Ayya am sorry mommy tafa'da tana bubbuga vayanta, Halil yayi saurin daukan Goran ruwa Akan table yatsiyaya acup, gaban RADIYA yasauko dake kusa DA Mommy tana Zaune kasan kafet,Cikin tsantsar soyy tare da kulawa yace" am sorry beauty Karbi ruwa Kisha Aiko Babu musu RADIYA takarbi Ruwan tafara sha Domin tana bukatar Shi adaidai wannan lokacin sbd yanda mgnr mommy ya busar DA zuciyarta, idon RADIYA Yayi JA sbd Tari dagani Kunsan Tasha wuya,Hakan yasa Duka 'yan falon sannu suka Shiga Mata,Ahankali tafara samun nutsuwa Cup din taajiye akasa Cikin sauri Tamike Zata bar falon saidai Ina kafarta dake ciwo shine yasanar DA ita akwaifa damuwa mgnr tfy Saida mataimaki.
Halil ya riko hannunta Cikin Lallashi yace"Haba beauty Ina Xakije Bayan baki Bani amsa Kan soyytaba? RADIYA Yayi narai narai DA ido zatayi Kuka Dasauri Halil yace" am sorry Beautyna nine Ko? Kiyi hkr Soyyrki shine Yamin shigan sauri ta inda Har nakasa control Na kaina Na rantse Miki Bazan iya jurewa har saida Na furta hop Zaki bani soyyrki 4revr ND ever? Yafa'da Cikin Shagwaba.
RADIYA DA tunda Halil yafara magiyar soyy, tatsinci Kanta Cikin faduwar gaba,Duk surutun DA Halil yakeyi Itakan zuciyarta DA tunaninta bayi tare dashi talula tunanin kwanakin auren Yaya IB dake Kanta,Halil yace Mommy kisa baki Beautyna Taki mgn,Saada suby Dan Allah Kusa baki Domin inhar beauty Bata aminceba Nida aure har.....No no broda Halita tafa'da Tacigaba DA mgn Auta Zata amince plx Barta ta samu nutsuwa kaga Muna wajen I knw kunya baxai Barta tafurta Maka abunda kakesonji ba,Saada tace" yes Karka sata kuma plx Aiko Kamar antun xura xuciyar RADIYA Sai Jin kukan RADIYA sukayi Mai Sauti Yana tashi,Itakan ahalin yanzu Daga YayA In din Har Halil batajin kaunar kowa acikin zuciyarta jitake Koda IB din ya Barta bafa Zata iya auren Halil ba sbd banbancin addini dake tsakanin su.
Suwaiba DA Saada sune suka rike Auta suka zaunar Kan kujera, lallashin Auta suka shigayi tare da kwantar Mata DA hankali,Saada tamatso kusa DA RADIYA sosai Cikin mgn kasa kasa Kamar maiyin ra'da tace "Karki damu Auta bazamu rabaki DA Yaya Ibrahim ba, Wlh sbd murnan son kidawo cikinmu shiyasa muka manta DA mgnr aurenki DA IB bt Karki sanar DA broda ahankali zamu fahintar dashi sbd gudun karyafada damuwa sosai,RADIYA ta gyada Kai Cikin Kuka tafadi ajikin Suwaiba ta Kwanta ajikin Suwaiba tana Kuka sosai.
Inye matar broda to ayi hkr Abar kukan Halita tafa'da Cikin tsokana,Itama tasowa tayi,ta rungume RADIYA tare dasu suwaiba tana murna.
itakan suwaiba sbd son kauda hankalin Halil Kan mgnr DA Saada tayi DA RADIYA Hakan yasa Tsalle tayi ta dire ajikin halil kyakkyawan runguma tayi mishi Tana fadin Kai God bless you broda, Shkn kasamo mana hanyar dauke Auta tadawo garemu Duka,Halil Yace"Kumafa hakane yanzu Dai ga beauty plx kushigar Dani awajenta Kunsan autace Kuma matar broda Saida lallabi ni barinje inyi Wanka Nigeria zafi,Halil yashafi fuskan RADIYA Cikin dariya yace" I lov u my beauty.
Tfyr Halil keda wuya RADIYA tace"Aunty Big zanje inkwanta,Saada Tamike tsaye tariko hannun RADIYA Har dakinta dake Jikin nasu Saada takaita Saida ta taimaka Mata tayi wanka tayi Shirin bacci kafin Saada tayi Mata sallama Zata futa harta rike kofa tabi tawo baya,Tace Auta Karkisa damuwar broda aranki fa I knw Yaya Ibrahim shine zabinki, bt kibarni DA broda zanji dashi RADIYA ta gyada Kai Batace komaiba Saada tace" mukwana lfy Dakin tabude tafuta kafin yajawo Mata kofar.