← Book details Auren Chochi Book 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 16 OF 29

Sashe 16

Auren Chochi Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Daren Yau kwanan farin Ciki Radiya tayi karshe Saida tayi mafarkin Gata Kwance acinyar dr Obinna Suna romance abun mamaki Koda ta tashi abacci jikinta yayi kaca kaca da ruwa harsaida tayi wankan tsarki kafin tayi Sallah lolx.

Tofa Yanzu aka Fara plx my Frnds share ND comments.

08100044786.
*AUREN CHOCHI.*

*Book one.*

*By Sayyada tahir Matar Faisal Zakhari.*

*'KANWAR YAHUZA ANGO.*

*Page 39&40*

Anty Saada itace tasa Radiya Gyara Mata gado Na bedroom nata kasan cewar bedroom Na dr daban Na Aunty Saada din daban saidai Natan Kamar photoce tunda banan take kwanaba kullum tana tsuliyan dr David lolx.

Bayan Radiya tagama gyaran gAdon Share Dakin tayi fes tasanya turaren tsinke Na wuta.
Ahankali tadauki Boket datayi mofin dashi Zata futa zuwa Falo.

Jin Muryan datai zaton jiba shube Yasata dawowa DA Baya,Cikin Sauri taboye ajikin labule tana Haki Kamar wacce tayi tsere.

Dr David shikan wayar yakara Mata volume, inda zaiji da'din mgnr Duk DA Dama ahandsfree wayar take shiyasa ma Radiyar Taji Muryan Wanda Ake wayar dashi.

DA Sauri Radiya ta manna kunne ta Jikin labulen inda zataji mgnr sosai,Aiko radau tafara sauraron zazzakar Muryan Dr Obinna.

Cikin sansanyar murya maizaki Kamar Madara,Taji Yana baiwa dr David, amsa, David kaki yayeni fa waiyaushe kafara Raina megidanka?Mitsw Niba gauro bane.
ko cemaka akayi Banda maisona?Dr David ya 'kyal 'kyale kyalkyal DA Dariya Yana fa'din" see u wlh Kai gaurone Inba gauroba fadamin Ina matarka ?Kuma niba
masu sonka nake sonjiba Dan tun Muna schl nasaba DA ganin masoyanka,Amman haryau banga wacce Kai kesoba sbd Hakan burina 'dayace Yau Inga Wanda kai din kakeso.

While Kuma Har Yau Bai faruba sbd Hakan anfada gauro.

Yafa'da Yana Kara Dariya,tare da kaiwa bakin Saada kiss dake jikinshi Wanda Har Saida dr Obinna yaji 'karan kiss din tawaya, Cikin Jin haushi yace DA dr David.

Indai angirma Asan angirma Mutum yayi iyalin ma, bazai daina shashanci ba Mitsw Allah yashiryeka,Dr David yace Amin.

Dr Obinna Yace"Kagaida madam taka bye inada abunyi.

Dasauri dr David yace plz mutumina Aminutes Dan Allah Abokina karka kashe wayar nan,dr Obinna yaja tsaki Yana fa'din "Serious am busy I will call you later.

Dr David yakuma cewa" plz mana yanzu zanbarka, bawani Dogon mgn bace,dr Obinna yayi shiru Jin Hakan ya tabbatar wa Dr David Yana sauraron Shi Kenan.

Dr David Yaci serious alaman mgnr Babu wasa,kafin yace Plz Abokina be serious Allah nasaka Maka macen aure I know zakAyi accept nata sbd itama big girl CE Kuma cikekkiyar dr Mai shaida Daga Sama.

Dam dam Ras Ras gaban RadiyA yafadi, batasan lokacin DA tashakeba tafara Tari Dagudu Takoma Cikin Dakin Saada dankar ajita.

Shikan dr Obinna Babban tsaki yaja baice komaiba Kat yakashe wayanshi,Dr David DA Saada sukayi dariya Atare sbd Jin dr Obinna yakashe wayar wato irinma baida lokacinsu.

Saada Tamike tana fa'din" Bby barin Duba Auta Har yanzu aikin ne Naga tajima,Dr David yace " No problem.

Itakan Radiya Saida tayi jinyar kirjinta kafin tafuto sosai mgnr dr David yadoki Ranta Jin anyiwa Masoyinta Mata,ahalin yanzu tagama yardawa Kanta cewan takamu DA 'kaunar dr Obinna 'kauna Mai yawa musamman DA yanzu yafahinci shidin musulmi ne tana DA right Na soyy dashi a addinince.

Saidai Inda Gizo Ke sakan dr Obinna Bata mace yakeba ayanxu hasalima aikinshi shine Abu mafi muhinmanci agareshi.

Kukanta Tasha abandakin Saada,kukan son Wanda baisan tanayiba, Saida tasamu nutsuwa kafin ta wanke fuskanta ta Gyara fuskan ajikin Mirrow dake toilet din kafin tAfuto.

Abakin kofar futa Daga dakin, Saada sukaci Karo DA Radiya Saada tace"Yawwa swt Daman Ke zanje nema sbd Naga kinjima.
Radiya tace" wlh aunty Big aikin ne Sai yanzu Na Gama Saada tace"Sannu DA aiki Autanmu,Saada ta tsira Mata Ido Na 4second ganin Kamar Radiyar tayi Kuka yasa tace hop Bakida Wani matsala?Radiya tace"Eeh aunty komai Nrml Saada tace shkn kije namiki transfer 5k awaya kije ki Kira Baba DA Ammi nasan watakila kewansu yasamun Auta Kuka,Radiya ta kwakulo murmushi tace"Ngd Big aunty Aiko yanzuma zankira sbd Daman Yau bamuyi wayarba.

Sati 3 CIF DA auren Aunty Saada Yau Monday Dr David DA aunty Saada suka Koma aiki sbd hutunda suka dauka Na amarci Yau yake 'karewa.
Radiya ita
kadaice agida Sai Mai Gadi DA masu aiki.
Bayan tayi sallar ka'asar falo tafuto Dan tahuta.
Zamanta keda wuya Halil yakirata vedio call Radiya Bata daukaba Har Saida ta warware gyalen DA tadaura akanta ta'dan fure jikinta kafin tadaga Kiran.
Halil tace"Bestyna Ykk ?Radiya tace "lfy Yaya schl?Halil yace"Schl Babu da'di sbdbabu Abar 'kaunata akusa wannan yasa Duk nadamu inyi ingama schl indawo kusa DA abata Kar Amin snatching.

Radiya tayi murmushi acikin Ranta tana fadin HM yaro aituni anmaka garama ka samo macen aure,afili kuwa cewa tayi" HM Nida Bani futa Ina zanga mazan,Halil yayi dariya harsaida fararen hakorinshi suka baiyana kafin yace"tnz somuch my beauty gaskianki ne I know baki Yawo.
Anyway I miss u my swthrt ND I love u forever.
Radiya tarufe ido Tanajin kunya sbd Shigar Halil din is to sex saidai gareshi shikan Ko ajikinshi Hakan nrml ne addinishi Bai haramta ba,Halil yace"Meye Na boye fuska bestyna Bayan nidin nakine wlh Ko cewa kikayi intube ki ganni tsab Zan tube sbd komai Nawa nakine.

Radiya tazaro ido waje Cikin Tsoro tace"Rufamin asiri hakanma is okey,Halil yayi dariya Daman sbd neman mgn yafa'da Kuma yanema yaji dadi.

Hira sukasha sosai Duk mgnr soyy Halil Ke karantowa Radiya Itakan Har aka kashe wayar taki bashi amsan I love u saidai tayi dariya Ko murmushi.

Bayan tagama wayar miscl tagani Na Baba Hakan yasa Radiya takira wayar nashi,Bugu biyu aka dauka saidai wannan Karon Maimaikon Taji Muryan Baba Muryan Mardiya taji,Hakan yasa Cikin farin ciki dukkan su sukace 'yar uwa.

Mardiya tafashe DA kukan murna itama Radiya Kuka tafashe najin da'din Jin Muryan 'yar uwanta data kasance Kamar abokiyar tagwai takanta.

Sosai take kewan Radiya sbd tun tfyr Radiyar basuyi wayaba,Saka makon fushi DA Baba yakeyi dasu DA Yaya IB.
Har Yau Baban yaki sakin jiki dasu Duk DA yace musu yayi hkr Amman alamu Bai nuna Baban ya huceba.

Koyanxu Saida tayi magiya sosai Harda Kuka kafin Baban yayarda yakira Mata Radiya awayar,shine suka Kira lokacin tana busy kasan cewan Baban zaifuta shine yabar wayar ahannun Mardiyan sbd nacin DA tayi mishi.

Cikin Kuka Mardiya tace 'yar uwa Dan Allah kidawo wlh Garin Sam Babu da'di tunda kika tafi gashi kusan kullum Sai Umsy Dasu Aliya sun so nemanki Ko kindawo.

RADIYA taja majina Cikin tsagai tawa DA kukan tace,'yar uwa Ina kewanku dafatan kuna lfy Ina Umma Ina Su Abbati!?
Mardiya tace"kowa Yana lfy saidai wlh gidan Babu da'di sbd rashinki Dan Allah kidawo 'yar uwa wlh tlh munyi nadaman abunda yafaru plz 'yar uwa kidawo mucigaba DA Zaman mu Cikin aminci.

Koda bazaki auri Yaya IB ba Dan girman Allah kidawo Domin bansan kowaba ban Saba DA kowaba Sai Radiyata tafa'da tana 'kara sautun kukanta.

Radiya tace "Shkn 'yar uwa kukan ya Isa inafatan komai lfy Yaya Samari I hop kuna tare da Haruna?Mardiya tace"Eeh Muna tare saidai kitayamu DA addua Allah yasa Ba yaudarata yazoyiba Kamar yadda Sabi'u Yamin.
Radiya tace"ki kwantar da hankalin ki insha Allah aurene yakawo Shi,Kuma aure DA mutuwa kokacine dasu inhar yazo Ko ana hamaza ha Mata wlh Sai andaura Shi.
Mardiya tace"hakane 'yar uwa Ina fatan kema kinsamo mana miji abirni?RAdiya tayi dariya Tana fa'din"Yaushe nashigo Garin dahar zanyi miji Kinga Ni karatu ma zankoma yanzu haka anbiyamun jamp ranar Talata zanje kawai location nakejira su turamin.
Mardiya tace" Tofa kice bokoko Zaki Koma fatar alkairi lallai 'yar uwa tabbas Babu ranar dawowarki tafa'da tana sake fashewa DA Kuka,radiyA rarrashinta tashiga dakyar tayi shiru sunjima Suna Hira kafin suka rabu DA Alkawarin Radiyar zatana Kiran Mardiyan time to time.

Mardiya Tasauke wAya akunnanta tana share hawayenta,juyowan DA zatayi sukayi Ido biyu DA Ya IB.
Mardiya Tace"Sannu DA shigowa Yaya IB, Ibrahim yace"Dawa kike wayane?Mardiya Kai tsaye tace DA Radiyarmu.
Wht Yaya IB yafa'da Yana Kara shigowA Dakin Umma,Mardiya tace"Wlh itane tacema ingaishe DA kowa DA kowa.
Ya IB yace"Bani wayar Ingani Dawani number takira?Mardiya tayi caraf tace"Wlh Radiyarmu Har wayan salula gareta koyanxu DA number nata ta bugomun,Yaya IB yayi murmushin Jin dadi Cikin Sauri yashiga Duba last call Aiko saiga Number radiyA baro baro Wanda Baba yamata saving DA 'Radiyar Baba DA Sauri yaloda number din awayar shi.

Wayar Baba yamikawa Mardiya Yana Tambayar ta Ina Ammi DA umma yaji gidan shiru? Mardiya tace"Sunje varkatun aihuwa makota Halan yanzu zasu shigo.

Tun ranar Saturday test yashigo wayar Radiya Na center DA zatayi jamp saigashi Anturata Ibadan,DA fari Aunty Saada tace zata Kai Radiyar DA Kanta tunda weekend ne Sai su kwana ahotel,saidai fur dr David yace ah ah tunda Har takasance Ibadan ne kawai Zai roki alfarma tasauka agidansu dr Obinna.
Aunty Saada tace "haba Bby Dan Allah Kar a'daura musu nauyi ,dr David yace Babu mgnr nauyi 1day kawai yayi yawane 2days kibari xanyi mgn DA Dr Obinna nasan bazai gagaraba.

Atake dr David yakira Dr Obinna DA mgnr,Cikin saa dr Obinna Yace no problm Daman gobe DA safe lahadi yakeson zuwa gida tagaida su Momcy shkn Sai suwuce DA Radiyar Babu damuwa.
Saada Taji da'din karrama Auta DA dr Obinna yayi,Hakan yasa tafasa rakiyar Radiyar saidai tace DA Radiyar tashirya gobe Zata wuce,kasan cewan Saada Bata dauki abun Babban mgnba Kuma batasan halin DA Radiyar take akan dr Obinna ba shiyasa Bata sanar DA ita tfyr ita Dawa zaajeba.

Radiya Daren ranar kwana tayi tana karatu sbd burinta shine taci jarabawan jamp.

Tnz God ma tun fil azal tasan ilimin computer sbd Yaya IB Yana dashi sometime yakan koyamata abubuwa DA yawa Bayan tazo Lagos Kuma Aunty Saada Takara Mata haske Akan computer Anan ne take sanar DA ita jamp yanzu anmaida komanshi computer dole Sai mutum Yana DA ilimin computer Zai fahinta.

'karfe 10 nadare,Aunty Saada tashigo Dakin,Tace DA radiyA tAhada Duk abun bukata Dan sammako zatayi batason Tabata lokaci wajen futowa Kudi Mai Kauri tamikawa Radiya Ungo adanasu sbd bukatar wasu Abu.
Chapter 16 · 0% Book details