Sashe 10
Auren Chochi Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shagalin bikin Saada DA dr David ya kankama tun ranar Monday aka Fara bidiar biki,Inda ranar Monday din akayi Mother's day,Cikin Babban filing gidan su Saada, Aesha ta iso tun ranar lahadi wato Kanwar su Saada DA suke uwa daya Daga Abuja, inda take bautar kasa,habawa ba karamin murna tayiba na ganin kanwar su RADIYA itama radiyA tayi murna sosai tuni ta dafewa yayarta Kamar zasu cinye juna sbd kauna,ranar ansha rawa mommy DA kawayen ta Saada DA kawayen ta harta Suwaiba DA nata tawagar dad DA abokanshi ansha casu, Broda Halil Yana Manne DA RADIYA Duk inda tabi Yayin DA yake nuna Mata 'kauna Kamar zai Maida ita cikinshi, abokan ango sunzo Cikin shigarsu iri daya sunyi kyau haka kawaye, itama.
RADIYA tasa ankonta tayi kyau sosai, haka yasa abokan ango dayawa suke Satan kallonta saidai Babu halin tayawa Halil ya kasa ya Tsare lolz, RADIYA taso tayi rawa saidai tunowa DA kashedin DA dr ILIYASU yamata last 3days Kan tana yawan fama kafarta Kuma Hakan matsala Zai bayar wajen warkewa Hakan yasa Dole ta hakura saidai kallo DA ido.
Ranar talata Akayi Lunching, Ranar Mutanan gidansu Dr Obinna sukazo Momcy Anitha Rahap tare dasu akayi partyn ranar, nxt tomorrow laraba Kenan ranar akayi Dinner. Kuma sranar ne, Mutanan jukum suka iso Kama Daga Sauran dangin su Maman Saada harsu Baba DA Ammi ranar suka iso,habawa murna awajen RADIYA Harda Kuka saiyanxu Ammi DA Baba sukasan RADIYA tasamu hatsari sbd Saada Boye musu sukayi Domin karsu Daga musu hankali,Aiko Baba DA Ammi ba karamin damuwa sukayiba Jin abunda yasamu diyarsu, Baba yqkawo Kudi Mai Kauri gudun mowa tare da Gara Mai yawa Hakan ya faranta ran Saada DA daddy Domin Baba ya nuna musu lallai Suna DA Gata adangin ubansu wannan abunda Baba yayi shine yakarawa Daddy kaunar RADIYA tare da kudurin sake kyautata Mata fiye DA Baya.
Washe gari alhamis tun safe gidan yacika DA sosai Domin yaune Zasuyi Babban taro wato doctors day,sunan event din Kenan Wanda lbr yazo manyan doctors ne DA manyan mutane zasu halarci taron.
Wankan suite abokan ango sukayi baki yayinda kawayen amarya Suma sukayi wankan fararan Kaya itama amarya komai nata bakine angoma hakan,Partyn Na darene karfe 9, nadare aka Fara acikin Babban hotel dake Garin lagos.
Holl yagama cikawa Ko Ina Kabi matane DA Maza sunci gayu ana Kan shagali amarya DA ango kadai suka rage Basu shigoba Saka makon rashin karasowan Babban abokin ango,wannan yasa mutane DA yawa suka Fara kananun mgn Kan rashin Shigowan amarya,RADIYA itama tana daya dAga Cikin masu Jin haushi sbd goman dare saura kadan yacika amarya Bata shigo Holl ba gashi anshanya Su RADIYA itada aesha amota awaje sbd sune flawers grl Na bikin ma'ana sune masu Gaba amarya abayansu.
Yaukan Duk nacin broda Halil dole mommy tadage ya rabu DA RADIYA sbd bazai Yiwu sushiga wajen tareba Zai Bata musu show din.
Wata katuwar motane Kiran Glk4matic Baka wulik Tashigo Cikin haraban hotel din.
*AUREN CHOCHI.*
*Book one*
*By Sayyada tahir Matar Faisal Zakhari.*
*Page 27&28*
Duk DA darene Hakan Bai Hana kyakkyawan kafar Shi kyau ba Wanda yake Sanye Cikin bakin hap shues Na Maza, Bai yanar kafarshi keda wuya gangar jikinshi ya baiyana ta hanyar futowa Daga Mota,Sanye yake Cikin Shigar suite Baka wacce tai mishi kyau sosai as usual gashin Kanshi askine Mai kyau wacce yasaba yinta koyaushe wato ponk, katotuwar Bakar tabaraune afuskan Shi Wanda yakarawa Adonshi kyau kallo daya zakai mishi ka hango tsananin kyau DA gwarjini Wanda Allah yabashi, Ko Cikin abokan angon dake Cikin shagalin bikin kama DA angon Kanshi Babu Wanda ya wanku irin tashi,Dr Obinna Cikin Rigimah wacce tazamo mishi dabia Ya Maida Murfin motar yarufe,Habawa lokaci daya kawayen amarya dake haraban wajen Wanda suke jira sutakewa amarya Baya zuwa Cikin hol suka wage baki wajen kallon namijin Duniya dr Obinna,tuni dr yasace zuciyar fiye DA Rabin 'yan matan.
Ciki Harda su aesha DA a Idonta dr Obinna Yafito Daga mota,Jin Aesha tace Wow Wow wannan yasa itama radiyA dake Zaune Kan plastic chair ta waygo Dan kallon me Aesha takewa Santi.
Aiko itama Masha Allah tace aranta Domin gayen ya Kure adaka Wani sanyine radiyA Taji Yana Shiga xuciyartA DA liking ganin fuskan DA koyaushe burinta tasake ganinshi, Hakan yasa ta Gyara Zama tare da cigaba DA kallon dr ta gefen ido Kamar bata damu DA zuzutashi DA aeshan keyiba, abun mamaki radiyA Sai ganin Aesha tayi ta saita Wayarta Daga nesa tana mishi vedio.
Rahap itama tana tsaye CIKIN 'yan matan, Duk abunda suke fa'da tana jinsu Anitha Ko wata take ansawa Ko sanin xuwan dr din batayiba, ganin Aesha tana masa vedio yasa Rahap ta taba Anitha DA hannu,Anitha Anitha tajuyo DA ido taimata alamu DA dr dake can tsaye tare da nuna Mata Aesha dake photo vedio, Anitha tayi dariya Mai Sauti tana cewa"Broda duniyar kyawawa,Wlh Ina alfahari DA Shi Daz y nakeson xuwa Ko Ina dashi sbd Duk girman yarinya data Ganshi Zata Raina Kanta.
RADIYA Sarai Taji mgnr Anitha Hakan yasa Cikin Jin haushi,ta fusge wayar hannun Aesha Ranta a'bace tace "Meye Hakan sis Dan Allah karki Bata Camara wayar ki meye abun dauka Anan?
Aesha tayi dariya tace "Shkn Auta tunda bakiso andaina Amman mgnr abun dauka Kan ai kema Kinsan gayen yahadu kiduba fa kigani
Harta abokan angon daga nesa suke masa kallon isheshshe inko hakane inagani mace bt nvrtheless autares.
Rahap CE Tamike come DA nuna shidin Dan uwantane direct wajen dr taje Daga nesa RADIYA tana hamgosu Rahap din tana mgn saidai Shi Ko Kalma daya baiceba Domin bataga bakin shi ta motsaba Hakan yasa 'yan matan dake tsaye gefen RADIYA suka Fara Kishi Suna zagin RAhap,Anithane taji haushi Cikin fa'da tace" Kai Mata baarabaku DA gulma shidin broda yasan dakune Mitsw to 'kanwar shice.
Jin mgnr Anitha yasa biyu Daga Cikin 'yan matan sukace "Dan Allah DA sauri suka matso wajen Anitha Dan neman Karin bayani yayinda Daga nesa Sauran Matan Ke ma dr kallo Cikin 'kauna,shikan dr Ko kallon inda suke baiyiba musamman daya hango Yanda Mata kawayen amarya Ke lasan baki Kamar mayu,Duk DA wannan bashine karo Na farko DA Mata Ke haukacewa Akan Shiba saidai wannan yabashi haushi Hakan ne yasa ya tamke fuska Kamar boos cike DA gadara gami DA kasaita yasake Murfin motar tare da rufewa, ahankali yasa Bayan Shi ya jingina ajikin motar Shi Wayar Shi.
Wayar Shi CE tayi Kara Hakan yasa ya Kalla Cikin tabe baki ya Danna answer.
Muryace Mai Sauti CE tadoki dodon kunnan Shi yayinda Cikin tsokana Mai mgnr yace"'dan iska meye Hakan Bayan kabata mana time shine zaka tsaya jamana Aji.
Dr Obinna Yace"Kana DA haniya Gani zuwa, Dr David yace No barin turo Suwaiba taimaka Rakiya yafa'da sbd Fara son Shigar DA Suwaiban Dr Obinna baibi takan mgnr Angoba Ahankali yafara takawa zuwa wajen motar DA yasan ango DA amarya Suna ciki, Dr Suwaiba itama cikin Shirin ankon kawaye Tunda taga dr ta dawo gefenshi Sosai yamata kyau Cikin Shigar Shi hi take inama ace aurentane DA dr shikan dr Ko kallo Bata isheshiba amsa gaisuwar abokansu yakeyi Yana Mika musu Hannu.
atare Dr Obinna DA ango suka Fara takawa Dan Shiga hol,Sai Amarya DA Suwaiba Agefe yayinda Sauran abokai DA kawaye suke take musu Baya,itakan RADIYA DA aesha tuni sunyi Gaba hannun su rike DA juna sbd karawa Radiyan lfyr kafa yayinda suke watsa fulawa masu kyau Cikin kuttu.
Shigansu hol din habawa tuni Kallo yakoma Sama Sbd dr yacinye Taron Yanda Sauran doctors Ke take mishi Baya kace shine Mai auren saidai wannan dolene sbd Duk wani doctors dake wajen dr Obinna me gidan shine infact Babu Wani Babban likita Cikin Taron Sama dashi wannan yasa Dole su bashi girma.
RADIYA tana raka amarya wajen zamanta tadawo wajen aesha DA Halil dake kujera ta musamman ban garensu mommy tazauna,Halil Yace"Beautyna gaskia Ina Kishi Kinga yanda kika cinye wajen kuwa Kamar kece amaryan,Aesha tace hmm Broda Kalli can tanuna Ban garen dr Obinna DA Hannunta Hakan yasa Halil yabi hannun nata DA kallo.
Kamar ance dr Obinna yajuyo suka Hada Ido DA Halil kallon kallo sukayiwa juna, dr shine Yafara kauda Kanshi ya mayar Kan wayar Shi yacigaba DA dannawa shikan Halil Wani kishine DA hassada yarike ranshi ganin Duk kyau DA hAduwarshi yauga uban gidanshi akomai,Aesha tace"Broda wlh gayen yahadu yacinye wajen Daz y Na nuna Maka Shi kaima yamaka Ko?
Halil yaja tsaki Yana girgiza Kai Cikin dacin Rai yace"kokadan niba kwartoba tayAya zaayi 'dan uwana namiji yamun kyau! Aesha tarike baki Cikin tsokana tace"Allah broda Ko angon Bai Kai wannan gayen....Ya isheni Halil yafa'da Yana Daga Hannu Itakan RADIYA haushine DA zafi Taji Yana bugun xuciyar ta sbd yanda Mata Ke ko'da OBINNA yayinda takejin Kishi Mai zafi Yana Ratsa xuciyartA tamkar Zata rasu Wanda itakanta batasan daliliba.
Hakan yasa Radiya Cikin xafin Kishi DA haushin aesha tace "Ko kadan nikan baimun ba plx Dan Allah kidaina mana mgnr Wani 'kato,Jin mgnr radiyA yasa Halil ya saki zuciyarshi sosai mgnr Radiyan ya wAnke xuciyar Shi Musamman DA yaga Ko kadan sahibar tashi Bata GA kyau DA Ajin DA shidin ya hango wJen dr ba.
Anfara gabatar DA Taron doctors day, Anan ne MC ya bukaci Babban likitan Mata Wanda Duniya tasan Shi shararren likitan nan Kuma abokin ango, yazo yabude taro DA addua,inda sunan dr Yafito Rabo Rabo DR AHMED RA'IS OBINNA.
Dr Badan yasoba yatashi yakarbi Abun mgn,Cikin muryanshi Mai da'di Yafara karanto basmala Habawa abun sosai yabawa radiyA DA aesha mamaki harma DA wasu Wanda basuyi zaton dr din musulmi bane sbd mafi yawa Ko last name nashi yasani wato Obinna,Abun Bai Kara tadawa radiyA Kaiba saida Taji dr Obinna yakaranta adduar Bude taro Mai kyau Cikin harshen larabci inda yasake maimata wa DA Turanci,Rap Rap Rap hol din yadauka DA tafi Momcy Itace tafara mikewa ta Fara manni wa,Dr Obinna Sai ango Kanshi daya Mike Habawa saiga Fili Yafara chakumewa DA manni Shikan MC DA DJ ganin Yanda Ake barin kudi wa Dr Obinna shiyasa suka JA bakinsu suka tsuke sbd su samu nasu Rabon dr shine yagudu afilin sbd asamu afara gabatar DA Taron.