← Book details Auren Chochi Book 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 29

Sashe 6

Auren Chochi Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ranga Ranga Aka shigo DA Radiya ND dr Obinna Cikin asibitin nashi,Ihu Radiya keyi lokacin DA nurse suka rikota Dan daurata Akan gado,Shikan dr Sosai yakejin azaba acikin 'kirjin Shi Wanda Duk dauriyar Shi yaukan yakasa matsewa Dole yake rintse ido Yana salati acikin xuciyar Shi, Cikin tashin hankalin ganin uban gidansu Cikin ciwo nurse tare da doctors Na asibitin suka Dauki dr zuwa emergency Itama Radiya emergency din aka wuce da ita.

Taimakon gaggawa Likita suka Fara Bada Dr wasuko Suna Duba Radiya,Shikan dr Duk Da yanajin azaba Ihun Radiya dake Shirin fasa dodon kunnan Shi,Ko kadan bayi 'kaunar hayaniya Hakan yasa yakejin kansa Yana matukar Sara mishi tare da jin haushin Yarinyar ma shegen Zakin murya wajen ihu, yafi 'bata, Dr Cikin Dauriya yace "DA dr Mu'azu Dan Allah kusa yarinyar nan tayi shiru.

AM SORRY dr kasan yarinyace gashi Muna zaton tasamu karaya, Dr Mu 'azu yafa'da Cikin Lallashi,Dr Sani yariko kafar Radiya Yana kallo, Dan San tabbatar DA abunda yake zargi Aiko tuni yagano matsalan Cikin harshen turanci azaton Shi Radiyar bataji yace Yarinyar nan tasamu mummunar tsagewan 'kashi Dan haka Muna bukatar Dr Iliya yanzu,Dr Mu'azu yace Yana hanya nayi masa waya tun dazu sbd dr Shima Yana bukatar taimakon dr Iliya, Rufe bakin dr keda wuya,Radiya ta kurma ihu Mai karfi tana fa'din wayyo Ammina Wayyo zan mutu Sun fasamin 'kashi, yaci remin 'kafa,Dr David yarikota Cikin tausayi yace"Yi hkr sister yanxu zaagyara Miki kafar taki, Dr iliyane yashigo Cikin emergency DA sauri,Batare da Bata lokaciba yayi Kan Dr Cikin damuwa Yana me Shi sannu kirjin yataba zai Fara dubashi Amman Sai dr Obi ya'daga mishi hannu,tare nuni side Na Radiya Cikin sanyin murya yace Fara Duba wancen Mai Ihun,Dr yace "Okey 'kafar Radiyan yakalla daya kunbura suntum Cikin turanci yace DA Nurse Da dr David kuri keta,Radiya ta zare ido tana Kuka Tareda fadin o.o....kafin ta Ankara caraf Nurse DA dr David suka rike Radiya,Riko suka Mata sosai Shiko dr Iliya Dasauri yarike kafar nata yafara gyara Mata, habawa ihu cizo harma DA yakushi yaukan sunsha Shi ahannun Radiya Hawaye kuwa Harda majina.

Suwaiba ne DA Saada suka shigo emargency Dagudu Jin ihun Radiya Kamar zaa kaaheta, dr Mu'azu yace "plz kufuta Muna kan aiki,Cikin tausayin 'yar uwansu suka juya waje Badan sun soba saidan dokace baashiga matukar ana aiki,saidai Saada kadai tafuta Itakan Suwaiba ciki tashiga sosai tare da Tabbatar musu itama dr tace, daidai Kan Radiya ta tsaya tana Mata sannu yayinda hannun ta Ke Kan gashin Radiya tana shafawa tana rarrashi Sosai yakejin 'kaunar Auta gamida tausayin ta,tamkar tacire ciwon tadawo dashi jikinta.

Radiya Kan Cikin tana Ihun Har Tayi shiru Sai ajiyan zuciya Na azaba,Kan agama gyaran tuni zazzabi yarufeta, Cikin tausayi Dr Iliya yace Kuyi Mata Alluran zazzabi jikin nata Yadauki akwai zazzabi Suwaiba ta rungumeta ajikinta Cikin hawaye tana Rarrashi Radiya Kan Baki yamutu gashi Babu karfi ajikinta tuni yakare Babu abunda takeyi Sai ajiyan zuciya gawani Bala in ciwo DA kafar yake mata.

Dr Iliya Bayan yagama DA ita kirjin dr Obi yagyara,Shikan dr Obi ido ya rintse Har akagama Bai budeba, Sai zufan azaba yakeyi,dr Muazu yace "abun mamaki dukkansu entanal injury suka samu, Allah yakiyaye Na Gaba alhmdullh Mun auna arziki dr david yace sbd Babu Wanda yasamu Babban rauni,Dr Obinna Yana jinsu baice komaiba Duk haushinsu yakeji sbd Sunda meshi DA Surutu Daga 'karshe cewa yayi" David Bani key Na motane Dr David yakalleshi Okey Dr gashi yafa'da Yana Mika mishi key 'din,dr Obinna yayi yunkuri ahankali zai Mike saidai Dasauri dr David yace"Abokina Yaya DA haka Ina zakaje? Ko kallon Shi baiyiba yakuma yunkuri Akaro Na biyu Allah yabashi Iko yamike Gabaki Dayan su DA ido suka bishi.

Wow Suwaiba tafa'da aranta,Sakamakon hango gashin dake lulllube DA kirjin dr Tacikin farar singlet sbd ancire riganshi lokacin DA zaaja kirjin, sosai kyau DA kwarjinin dr yatafi DA imanin ta,Ahankali dr Obinna yafara takawa Yana nishin azaba suko binshi DA kallo kawai sukeyi tunda sunyi mgn sunyi yaki ansawa, Ganin zaifuce adakin yasa Suwaiba Cikin Rigimah tace Mr man baka baiwa 'kanwata hakuriba Kana Shirin tfy.

Basuyi zaton zai tankaba saidai GA mamakin su Gani sukayi dr yajuyo xuwa Gadon DA Radiya Ke Kwance, Kallon kallo sukayi shida Radiya,Shi aranshi Yana JINJINA yanda yakarya 'diyar mutane Babu zato Gata yarinya 'karama itako Radiya Kallon Takaici take mishi yasa andanneta anmata Jan 'karfi Domin DA Bai bugeta DA motaba Hakan baxai faruba.

Am sorry Dr yafa'da Yana cizan labba, Radiya Takauda Kai Cikin hawaye tace"Issoryt Murmushi yayi tare da fadin thanks once again ND Allahummah yashfiki, DA sauri Radiya tajuyo Cikin Mamakin Jin mgnrshi dr Yana lura DA ita murmushin yakuma Yi Cikin nutsuwa yajuya yafuce adakin Dasauri dr Muazu DA wasu nurse sukabi bayanshi, itako Suwaiba mutuwan tsaye tayi Jin Yau dr shine Mai mgn fiye DA 'daya lallai Auta 'yar baiwace sbd bayau shine saninta DA dr Obinna ba tasan Shi tun tuni Kuma sosai tunfarkon saninta dashi yake bala'in burgeta saidai Kwarjinin dr yahanata tunkarar Shi Domin bataga fuskan wasaba.

Saidai yaufa ganin Dr David Ashe yasanshi yasa ta kudura aniyar Kota wajen dr David Zata Shigar DA Kanta wajen dr,Niko nace lallai Suwayba kin taro March.

Itakan Radiya mgnr dr shine yatsaya Mata Arai Sosai Muryan Shi Mai da'di gami DA nutsuwar mutumin yaburgeta ahalin yanxu jitake sakayau Duk wani haushin Shi yafuce aranta,musamman datagano Yana DA addini Abun yabata citta Original Surprise,anty Saada itace tashigo Idonta Duk ya kunbura alaman taci Kuka saidai ganin murmushi Kan fuskan Radiya yasa takarasa Gadon DA sauri tana Tambayar ta jiki Radiya tace"Alhmdullh aunty big, Cikin Dauriya Dan Ta kwantar Mata da hankali tace share hawayenki Zan warke insha Allah,Dr David Yariko hannun Saada Yana share hawayenta tare da fa'din SORRY darling Auta Zata warke very soon.

Shikan dr Obinna futar Shi adakin emargency motar Shi dake fake yanufa, DA gudu 'yan sandan DA suka kawosu asibitin tare da security Na asibitin Sukabi tawo wajen Shi Cikin girmamawa Suna mishi sannu Dr Hannu kawai yake 'daga musu, Key Na Mota yamikawa 'daya Daga Cikin security din asibitin nashi Dasauri yakarba Bayan motar yabude mishi adaddafe yashiga Shiko security din yashige wajen direbin.

Babban Cikin 'yan sandane yaleko DA kanshi wajen dr Cikin girmamawa yace "Dr shkn Babu Sauran matsala zamu ita tfy?dr ya gya'da Kai tare da Cewa kusamu Dr Muazu zaibaku Sako,godiya 'dan sandan yayi security yaja motar sukabar asibitin.

Har Cikin gida Security yakai dr, shida Masu Gadi sune suka taimakawa dr zuwa Shiga Cikin gida sbd bazai iyaba kirjin tayi nauyi,Anitha dake Zaune Falo sunacin abinci Tamike DA gudu Ganin Dr rike ahannu Cikin Kuka tace uncle lfy?? Security dinne yace "DA Anitha baida lfy Anitha DA Hellin suka fashe DA Kuka,Dr Ya dannawa Anitha harara Tare da musu gargadi DA ido suyi shiru,Saidai yaukan Duk tsoron dr da takeji baisa tayi shiruba sbd ganin yanda aka kawoshi arike,Har Dakin masu Gadi sukayiwa Dr Rakiya Itakan Hellin Dakinta tawuce Cikin Tsoro tadauki wayarta ta Danna Kiran Momcy Cikin Kuka tasanar DA ita Abunda yake faruwa,Habawa Cikin ihu Momcy tace "Chineke God My Obinna Don't die Am cmin nw nw.

Plx my Frnds share ND comments.

Littafina Na ku'dine banyarda Wani Ko wata su karanta batare DA sun Biyani hakkina ba,gamai bukatar Shiga group Na *Auren CHOCHI*

Just call me,08100044786.
*AUREN CHOCHI.*

*Book one*

By Sayyada tahir Matar Faisal Zakhari.

Freepage.

*Page 17&18.*

3days DA faruwan hatsarin Kenan,Gidan dr Obinna cike yake DA 'yan uwanshi harma DA Momcy Dad kadai Bai dawo nanba saidai Shima tun faruwan abun kullum Yana hanyar Lagos,dr Obinna 'dan gatan kowa Kenan Sosai Iyayen Shi Da Duk wani family nashi Ke 'kaunAr Shi,Girki kuwa Daga asauke wannan saidai a'daura wannan masu Rai DA lfy Haka kayan dubiya DA ku'di Har Momcy tagaji DA amsa Domin dr Mai jamaane haka Iyayen nashi, Shikan dr gareshi San bayada nutsuwa sbd yasan akwai Tarin marasa lfy asibiti DA suke bukatar taimakon Shi Awani 'ban gare kuwa Yana son sake zuwa Duba maras lfyr DA shine sanadin kwanciyar ta wato Radiya.

Zaune suke shida Momcy abedroom nashi Momcy tana Bashi Dambun Naman kaza abaki Shiko Cikin shagwaba yake karba, Anitha itace tashigo Dakin Rataye DA jaka alaman Daga schl tadawo Momcy tace"Anitha wlcm bck,Tnz Momcy Anitha tace sannan tace "Uncle OBi yajikin? dr Yadubeta Yana kallon Shigar jikinta Cikin tabe baki yace "Ban hanaki wannan bad dress din ba??Anitha ta turo baki Tare da 'buya abayan Momcy Dr yayi kwafa tare da fa'din futar min adaki Shasha kawai.

DA gudu Anitha tafuta tana Jin haushi, Momcy tayi murmushi Cikin kaunar 'dan nata tare da jinjinawa Tsare gidanshi tace", Swthrt Menene aibin shigarta Wato Kana mantawa DA kaida ita addininku ba 'dayaba ryt?Dr Yaci Gaba DA cin Dambun Naman Shi Da hannun Shi Kamar baijitaba sanin bazaice komaiba yasa Momcy Tace shkn tunda Mommyn kashare barin bar Maka Dakin tafa'da tana Shirin mikewa Dr yayi saurin riko hannunta Cikin marairaice fuska yace"Momcy Allah baki hkr niban korekiba Amman Dai mommy Kinsan Ko Cikin addinin nata haram CE bad dress haba mommy dubeta saikace Sisi Lagos,Hahaha Momcy tayi dariya Tana fadin swthrt Barin Rarrashi bbyna tunda kasata Kuka,dr yace Yauwa mommy inason leka asibiti please yafa'da Kamar zaiyi Kuka.

Wannan bashine Karon farko da dr Ke mgnr zuwa asibitiba shiyasa Momcy tace"Swthrt Agogo Sarkin aiki shkn Na amince zakaje Amman Nizam kaika inkuma dawo dakai,Dr yayi murmushi Cikin Jin dadi yace Na amince mommy tnz somuch.

Barin jiraka Afalon Momcy tafa'da tare da fita abedroom din, Simple dress Dr yayi Cikin Hap Jamfa Black shadda Wanda farin fatar Shi tasaka kayan sosai yamishi kyau Keys Na motocin Shi yajawo acikin drowa ahankali yafara dubawa key Na Bakin Mota yadauka Cikin Jin da'din zaifuta yafuto falon 'kasa Anan yasamu Momcy DA Rahap Anitha Cikin shiri Dr yace "Momcy basai da wa innan Iyayen rawan Kan zamujeba? Momcy tace"Sorry swthrt Anitha zatayi driving Rahap Zata Tayani Zama abaya,Dr yace muje mommy Tare suka futa afalon Dr Cikin nutsuwa yake takawa sbd kirjin Bai warkeba karfin Hali kawai yakeyi Dan yafuta saidai alhmdullh Akwai sauki sosai.
Chapter 6 · 0% Book details