← Book details Auren Chochi Book 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 23 OF 29

Sashe 23

Auren Chochi Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Rahap ne tafuto Daga kiching Hannunta rike DA Ruwan zafi Na Lipton momcy tace"Yawwa Hada muku abinci keda Radiya Daman bakuciba Maza jeki ki kirata kuci,Rahap tace"aah ah momcy barin tafi Mata kawai dashi Danni wlh Bama Zan iyacin komaiba sbd damuwan bacin ran bro, Abraham yace "Momcy nikan nawuce kiss Yafara kaiwa gefen fuskan momcy kafin yawuce DA Dan Sauri sbd Kiran Wayarshi DA akayi,Rahap tabishi DA harara tana fadin maras Jin mgn, Abraham yajita Sarai Amman bai kulataba Domin Shi Bata ita yakeba takanshi yakeyi.

Rahap hardakin Radiya takaiwa Radiya abincin Harda lemo da ruwan Gora,Shigarta Dakin tasamu Radiyar tana Kan amsa call Hakan yasa Rahap taajiye Mata abincin agabanta Har Radiyar Zata katse Kiran Rahap tayi Mata Alama DA hannu Kan Tacigaba DA mgnrta Babu damuwa,Rahap wajema ta samu Akan Kujeran Mirrow ta zauna tana Shan Lipton DA cake.

Radiyace takashe wayar tana zare ido Cikin Tsoro tace"Aunty Rahap Ina bro dr Yaya Kuka Kare wlh Yau Naji Tsoro Dan Saida Naji Kamar xanyi futsari awandona.

Rahap tayi dariya Tana fadin "Wlh auta kinada ban dariya Harda futsari awando Lallai Tsoronki yayi yawa to kwantar DA hankalinki, kawai fa'da Yamana yawuce daki wlh Har munje xamu bashi hkr yakoramu DA zagi Hmm aiyau munga bacin ran bro Mai yawa,Radiya tace"Harda zagi tana rike baki alamun mamaki Rahap tace"Wlh kam aikema kyayi mamaki Dan Bro Sam yatsani zagi komu mukayi kullum fa'da yake mana Amman yaukan Tunda Har yayi zagi muntabbatr ranshi Yana bace shiyasa ma muka Boye Bayan Mommy Dankar yahada mana DA bugu.

Radiya tace"Gaskia ne Koni nayi mamaki,Amman Aunty Rahap Yaya bakije wajen birthday dinba?Rahap tace"Rufamin asiri Kina ganin Yanda bro yaxuciya Dan nine maras Kai Sai infuta No no tafa'da tana girgiza Kai,Tare da cigaba DA mgnrta Ina nikan nayafe birthday din shiyasa ma nakashe wayata dankar Malli tadameni DA Kira,Amman wancen maras Jin Kan Tuni yawuce,Radiya tazaro ido waje Tana fadin"Aunty Rahap yanxu Duk fadan Bro dr Saida Bro Abraham yatafi?
Rahap tace"Yes yawuce Amman nasan dole zaidawo Akan lokaci,Kinga Auta CI abincinki Ni barinje Inwanke Wannan kwalliyar Dan Tuni Yafara damuna tunda Bata DA amfani.

Radiya tace"Shkn,Har Rahap din Zata futa Radiyar tace"Aunty Rahap,Rahap tajuyo tana fadin "Enye Auta,Radiya ta marairaice fuska Kamar zatayi Kuka tace"Dan Allah kicewa bro dr yayi hkr Dan Naga dazu Yana dokamun harara,Rahap tayi dariya hartana kyakkyawa tace"Tafff wlh Babu inda xanje bare yahuce Akaina kedai inkina xuwa taso muje innuna Miki Dakinshi,Radiya tace"O,o,Ni wlh Tsoro nakeji Rahap tace "Yarinya Nima ai tsoron nakeji.

Sam Ko kadan xuciyar momcy yakasa samun nutsuwa sbd ita shaidane ganau ne lallai ran dr Obinna ya'baci,Hakan yasa Koda Rahap tawuce Dakin Radiya Itakan takasa nutsuwa Jitake Ranta Sam Babu da'di,Tabbs dr Obinna Na dabanne axuciyar Mommy Domin Ko Daddy tabatawa Rai Bata damuwa irin bacin ran dr Obinna,Duk DA ba abanza take ''kaunar dr Obinna ba,sbd shidin Mai biyayyane agaresu fiye DA 'yan uwanshi,bugu Da Kari dr Obinna Mai yawan Alkairine agaresu musamman GA momcy din.

Ita kanta kexaune afalon tana kallon Tv saidai axahiri Sam hankalinta Baya Kan tv Itakan tana Kan sakawa DA warwara,Ahaka Daddy yashigo gidan Sbd Yau weekend Yana daukan karatu amasallacin Kusa DA gidanshi harsai karfe Tara DA Rabi yake shigowa,DA sallama Daddy yashigo falon Momcy Ina batasan yashigoba Duk DA bakasafai take amsa mishi sallamaba sbd banbancin addini dasuke DA Hakan Shima Daddyn Ko kadan Baya Shiga gidan Ko Dakinta harsai yayi sallama Dan cika sharuddan nashi addinin ta gaskia,Har Daddyn yakaraso falon bata saniba Saida yayi gyaran murya kafin momcy ta Ankara dashi,Cikin Dan Tsoro tace "Kai dear Harkasa zanfuta DA gudu,Daddy yayi murmushi Yana fa'din"Afuwan Mommyn Yara inata sallama Amman shiru DA alamun wannan films Yadauki hankalinki.

Momcy tace "Ur wlcm dear,mikewa tayi tarikoHannun Shi Atare suka wuce Kan dinning table,Saida Mommyn tagama Savin nashi,Wani fulet tadauka taxuba Jalop Na 'kus'kus tare da daukan karamin Sosa taxuba miyan stew dayaji kifi DA Naman Rago,Daddy takalla dashima yake kallonta Yana Loma tace"Dear bani 5minutes Ina xuwa baringa swthrt.

Daddy yace "Ok ai munhadu amasallaci sallar isha'i,Momcy tace "Okey barinzo,'kus'kus DA miyan tadauka tahaura Sama,Nokin tayiwa kofar yakai sau uku Babu amsa kafin ta ajiye stew din Akan fulet din'kus'kus 'din Kofar ta matsa GA mamakinta Ashe Yana Bude Hakan yasa tabude kofar Kai tsaye tashige Cikin Dakin.

Afalo taajiye abincin saidai dr din Baya falon Hakan yasa momcy tabishi Cikin bedroom nashi,Aranta tana fadin Yau saika aifi yaro Yarinya Tsare gida kaiko Kana lallashi saikace ubanka! Lolz.

Wannan dalilin yasa momcy ta tsani addinin musulci sbd Tsaurin dokokin dake Kan Duk wani musulmai aganinta ai wannan takurine,Yanxu ita abunda su Rahap din sukayi ai nrml ne Amman Shi yawani Hau fa'da Harda su fushi.
Kicibus sukayi DA dr Obinna dake futowa afalon hannunshi rike DA laptop,gashin Kanshi jike take DA ruwa alaman Daga wanka yake hallabiyace Fara sol ajikinshi Wanda yakai iyakar guiwanshi Sosai taimasa kyau inkungan Shi saikace balarabe.

Kamar baiga momcyba yawuce ixuwa kujera dake falon yazauna,Momcy tayi murmushi Ko kadan Bataji haushiba illama karasawa wajen dr Obinna datayi abincin taajiye agabanshi Cikin Muryan lallashi tace"Swthrt haryanzu fushin Ake?Am sorry dear Kaci abinci Koma meye zakAyi Kasan Ni I het Zama DA yunwa sbd nasan xafin ciwon ulcer Hakan yasa always nake muku mgnr abinci.

Dr yacigaba DA Danna laptop dinshi,Yana fa'din"Am okey Mommy nibani Jin yunwa,Momcy tace"Swthrt Kasan banison gardama Ko?Oya Bude bakinka tafa'da tana Dibo abincin achokali,Dr ya kalleta Duk DA bayi kaunar cin komai awannan lokacin sbd haushi Amman baxai kiba sbd Shi musulmine yafi kowa sanin Hakkin iyaye,Hakan yasa yabude bakinshi Itakuma Mommy taxuba mishi abincin tana murmushin Jin dadi,Citar dashi takeyi ahankali tana Dan rarrashin Shi Saida Yaci fiye DA Rabi kafin Yakauda Kai alaman yakoshi.
Dr Kamar baxaiyi mgnba nandai yace "Mommy Addinin musulumci DA addinin Kristan dukka sunyi Hani DA Shashanci Wanda nasan Kinsan Hakan still Babu Cikin daya DA yayarda Muringa tfy tsirara saikace karuwai inko hakane meyasa Zaki Bari yaran nan suringayin son ransu harma su dauki yarinyar DA Amana akabamu gaskia Mommy banji dadiba Ke maaifiyarta CE baxan taba fushi dakeba saidai abun yataba Raina yanxu intsautsayi yasa 'daya Daga Cikin 'yan uwan Yarinyar nan suka Ganta wajen Shashanci kina xaton zasu sake yarda damu harsu bamu Amana yafa'da Yana Cizan labba.
*AUREN CHOCHI.*

*Book one.*

*By Sayyada Tahir Matar Faisal Zakhari.*

*Page 53&54*

Am sorry Son zankiyaye kaji Mommy tafa'da Cikin Sanyin murya,saidai Itakan Ko kadan mgnr dr Obinna Bai shigetaba saidaima haushin raayinshi DA yake DA tare da Kara Jin kin addinin musulci.

Saidai Bata DA za'bin daya wuce tabiye mishi Dan samun farin Cikin yaronta.

Muryan daddy shine yakatse musu hiran,Inda yayi sallama Yana fa'din"Wato kingudo wajen danki kin manta Dani Ko? Bayan 5minutes akace Dani gashi Har anyi 20 minutes,Cikin tsokana Daddy yake mgnr.

Tare day cigava DA mgnrshi wato Ahmed karikemun Mata kahanata futowa Ko?Bayan Kai kaki Nemo taka matar to naki wayon nabiyo Matata,Dariya Momcy tayi Najin mgnr Daddy Shima Obinna fuska yadan sake Yana Sosa Kanshi alaman yaji kunyar mgnr Daddy,Waje Daddy yanema yazauna Dr Obinna yamike yadawo 'kasa kusa DA Daddy Cikin ladabi yace"Abbana barka DA shigowa ayimin afuwa Na rike Mommynah.

Daddy yace"Anmaka Babban mutum Amadu kafi 'karfin sunan....kome yatuna oho yayi shiru shikan Dr Obinna dariya yayi afili sbd yasan 'karshen Karin mgnr DA Daddyn Yafara wato Ahmadu sunanka kafin 'karfin Arna.

Momcy itama DA batasan dawan garinba dariya tayi Na warwarewan Dr Obinna din.

Dr Obinna yakwanto Jikin kafar Daddy Yana Shagwaba tare da fa'din Kai Abbanah Nine akeyiwa Gori! Daddy yace"Anyi din inmutum yaji haushi yarabu DA Matata ya Nemo nashi,Momcy tace"Kaima kafa'da mishi koxaiji Naka nikan nagaji DA mgnr Nemo matar aure wa Son Dan haka Karma kuce ban fa'da mukuba gakunan Duka Atare Ninan nafara Duba matar DA tadace DA son Kuma very soon Zan gabatar DA ita,Daddy yayi Dariya yace",Aikinfi kusa kedashi Bayan barina kikayi Falo Dan haka tsakanin kune saidai Ko tabbtr Ahmed Yana 'kaunar matar Dan baxan taba yiwa 'ya'yana auren doleba tunda Nima zabin raina Na aura.

Dr Obinna yayi Murmushi sbd Jin da'din mgnr Daddynshi Hakan yasa baice 'kalawa Momcy ba sbd Daddy yabada amsar data dace,Momcy tace"Ainasan son baxai taba Bani kunyaba Dan haka Baka DA matsala nasan Zai Sota.

Son anyabazaka je Gidan ambassador Makel kanemi 'daya Cikin 'ta'yan Shiba sbdnaga Duka Suna nuna kulawa gareka insunxo gidan nan su ganja,Dr Obinna ya'bata Rai Jin mgnr Momcy tana Shirin kaishi gidan Kartin Arna masu lasisin rashin kunya.

Afili yace",ah ah Mommy Babu wannan mgnr,Danni atsarina Cikin gidan sunnata Babu mgnr Auren ahalil kitabi.

Daddy yace"Wonderful my Ahmed Kai I grt u,Momcy Tabata Rai tana Kunkuni Cikin Jin haushi tace "Lallai saidai baxakayi aureba Dan wlh kaji Na rantse Babu diyar musulmai dazaka kawomin gidan nan bare taje tajuya Maka Tunani kaida zuriarka Duka kukasance Musulmai.

Daddy yana jinsu Baice komaiba Saida taga Momcy tana mgnr dagaske Hakan ne aranta,kafin yace"Cald down Hjyta Maida wukar Dan Allah mgnr tawuce,acikin zuciyar Shi kuwa Fadi yake kaji Mata inda baahaka Aida Shima Bai auretaba,saidai sbd axauna lfy yasa yaceabar mgnr Amman aranshi Yana fatan Allah yasa Ahmed din yasamo macen aure musulma,Tabbs Yana 'daya Daga Cikin Wanda Zai dage Zai tsaya harsai Burin Ahmed din Na Auren ya Tabbata.

Momcy Tamike fuuuu Cikin Masifa tace "Muje Dear Tunkafin Son yasa infuta mishi agiya,Daddy yace is okey madam mgnfa Ake bawai Dan yafaruba yafa'da Yana jawota ajikinshi,dr Obinna shikan hkr yashiga baiwa Momy Yana tabbtr Mata Abunda takeso shixaayi Amman Shi gaskia bayason auren Hadi Shi dakanshi xai Nemo macen aure.

Sai yanxu ran momcy Yafara sanyi ,Cikin Sakin fuska tace"Bt son promise mie kiristan xaka aura?tafa'da tana tsareshi DA ido Shiru dr Obinna yayi yakasa mgn,ido yadaga yakalli Daddyne GA mamakin Shi Kai Daddyn yadaga mishi alaman yace eh Hakan yasa dr din Cikin sanyin murya yace yes Mah,DA Sauri momcy tabar Jikin Daddy tariko dr Obinna tana dariya Tare dafadin Godblss yhu my swthrt.

Daddy yace muje dear Ki taimakun inyi wanka,Momcy tace" Okey dear,dr Obinna shikan dariya yayi sbd yasaba DA kallon soyyr iyayenshi bayaune farkoba.
Chapter 23 · 0% Book details