Sashe 5
Auren Chochi Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yau gidan Cikin farin ciki suke Saka makon zuwan dr weekend tunda ba koyaushe yake samun Daman hakanba,momcy da Daddy Abraham Rahap Duk sun Saka dr Gaba Suna Hira yayinda 'kannan nashi kowa Ke kawo bukatar ta Na Kudi Dan dr yabiya,Aiko tuni yayita musu transfer Kamar baisan xafin nemaba kasan cewan Shi mutum Wanda abun duniyar Shi Bai dameshi ba,Momcy tace"Obinna Rabu dasu karsu karar Maka da ku'di dr YAYI murmushi Yana fa'din"Mom sbd da Ku nake neman Kudi hahaha Rahap DA Abraham sukayi dariya Suna gwaliyo wa Momcy Shiko Daddy Cewa yayi rabu dasu swthrt Zan Rama mikine Kaikuma Ahmed Nida kaine wato matar tawa ta bonsa Ko? hehehe yaran suka kumayin shewa Shiko dr dariya yayi yace"Am sorry Daddy.
Daddy yace"ANKI ayi sorry 'din Ahmed tunda Ka gwale swthrt 'dina, dr Ya langwabe Kai Cikin shagwaba yace Momcy Kinji Daddy Ko plz kisa baki,Mommy tayi dariya Tare da Jawo Kan Dr Kan cinyarta Aiko Dasauri Dr yabaje jikinta Yana Turo baki MOMCY tace" Daddyn Huce mana Kar ran swthrt 'dina ya'baci kasan Obinna Rabin rainane U knw banison damuwar Shi, hahaha dariya Rahap DA ANITHA sukayi Ganin Momcy ta gwAle daddy tana Kare Dr Daddy yarike baki Cikin Dariya Shima yace"Shkn ai tunda swthrt kin nunamin 'yan uba anyway Accept his apologies.
*AUREN CHOCHI.*
*Book one*
By Sayyada tahir Matar Faisal Zakhari.
Free page.
Page 13&14.
Washe gari da Safe Dr yashirya Dan komawa gida, ANITHA itama tuni tashirya Dan tfy sbd tasan Dr bayason jira, Momcy dad DA sauran 'kannan Shi Har Mota suka rakasu cike DA 'kaunar 'yan uwa Kamar Kar subarshi yawuce ANITHA auta Harda Kuka zaa rabu da Momcy ND her family, Har sukayi Nisa da Fara tfy ANITHA tana Kan Kuka Saida dr ya Mata tsawa kafin tayi shiru Cikin Jin haushi yace"Ko kunya baki jiba katuwa dake Inbaki tafi ba schl 'din Ubanwa zaije Miki Sakarai kawai Mitsw yaja tsaki jiyake Kamar ya man gAreta sbd haushin tacika mishi kunne DA Kuka,Itakan Anitha tsit tayi da kuka cike DA tsoron dr sanin Baya 'daukan raini yanzu Sai mangareta, Shiko dr hankalin Shi yamaida Kan tukin Mota yayinda yake Bin Waka Cikin radio Na Mota sassanyar wakane Mai madaran da'di Daga bakin Joe Mai taken awanna knw, Basu Isa gidaba Sai Bayan azahar sbd tfyr Gud 4awas ne Daga Cikin Ibadan zuwa Har Dakin dr dake Cikin Garin Lagos.
ANITHA kadai yasauke agida tana futa amotar Ko kayanta baijira ta dauka ba yajuya Kan motar yafuce agidan,dr Kenan agogo Sarkin aiki Asibiti yatafi Duk Da lahadice Shikan gareshi Babu weekend inhar Kan lfyr Bil adamane, Shigar Shi asivitin keda wuya yasamu akwai masu aihuwa akasa da likitoci kefama dasu Amman aihuwan baixoba gashi Sai Bakar wahala sukesha,Daga bisani sukafara mgnr yimusu aiki,Cikin wannan halin dr yacim masu Tare da karban file nasu yaga matsalar data Hana aihuwan, ido yamayar Kan Dr Mu'azu yace" Inaga basai anyi aikinba Cikin sauri yakarbi safan Hannu awajen nurse Cikin kwarewa Kan aikinsa yatsaya Akan 'daya Daga Cikin Matan ya yashiga aikin ceton rai,Cikin Ikon Allah sai gashi aihuwan yazo da zafizafi ihu matar takeyi tana Kiran sunan Allah,Dr Sai sannu yake Mata Tare day fadin yinishi yinishi, No no Dr I can't wayyo Allah am die Am die Matan kefada tana yarfe Hannu Ganin haka dr ya sassauta murya Cikin lallashi yace"Try Ur best my sis try try Dole Badan tasoba Takuma yin nishin sbd begging da dr kemata Aiko saiga Kan yaro ya kunno Kai Dasauri sauran Doctors suka matso Hannu dr yasa yazaro bbyn tare da karban abun yanke jibiya ya yanke Bbyn yamikawa Nurse dake tsaye kansu Agurguje Yakoma Kan 'daya matar da itama wasu doctors kefama da ita, Itakan aihuwan baixoba gashi 'karfinta yakare Dasauri Dr yace"Ina 'yan uwanta suzo Susa Hannu Alama yayiwa Nurse Kan cewan ayi Shirin Shiga aiki Dasauri yawuce Cikin Wani daki dake labour room din Dan Shirin Shiga theater.
Koda yafuto Daga theater already Patients Suna 'dankare Kan kujeru alayi Suna jiran ganin D zai Duba su Hakan yawuce office, Zaman minti 10 yayi yajawo files Na marasa lfyn Dan yafara Dubasu,Yayin DA nurse biyu mace DA namiji kezaune Gefen Shi namijin shine me fassara wa marasa lfyr mgnr dr inhar basujin English 'daya macen Ko itace Mai Bada Patients 'din Daman shigowa office 'din wato Mai Kiran suna nashi haka dr ya cigaba DA aikinshi Har
'karfe biyun yamma.
Kafin Yadakata DA ganin patients Kan cewa Sai gobe Monday shine enough tym DA yake Duba marasa lfy Har 4na yamma yaukam sbd adalcin dr NE Domin kowa yasan weekend ne ranar hutun kowani maaikaci,Suma patients din tuni sun San Rana lahadin ranace DA Asibitin Dr kadai Ake samun wannan dama Duk Da lokacin kalilan ne yabasu sbd Dubasu.
Alwala yadauro Yafito Daga office nashi,'dabiar Dr NE yawan Zama DA alwala Domin tuni yagabar DA sallar azahar din tun karfe 'daya Cikin katuwar masallaci dake Cikin asibitin mashi,Wayoyin Shi yakwashe yaxuba Cikin breifcase nashi,Dasauri namijin yakai Hannu zai dauka mishi jakar zuwa Mota saidai murmushi dr yayi Cikin Sanyin murya yace"Issoryt jakar dauka ya rataya Akafa'da,DA ido yayi alamu wa Nurse Da sauri suka CE" Dr agaida gida Kai ya'daga musu tare da fita Cikin office din dan wucewa gida adaidai kwanan dazai Sada shi da motarshi Yaji ankwala mashi kira,Hakan yasa yatsaya batare daya juyaba, sannu dr Mutumin yafa'da cike DA faraa Dr yace "yawwa Duk Da baigane mutumin ba Hakan baisa yamasa wulakanci ba, wata Yar kyakkyawan macece kusa dashi hannunta rike DA Bby DA alaman Sabon aihuwane itace tayi dariya gamida kulle ido alaman Jin kunya tana fadin "dr baka ganeniba Ko?Kafin dr YAYI mgn mijinta yacigaba "Mungode sosai Allah yasaka maka da alkairi Matata tasanar Dani taimakon dakabata dazu wajen aihuwa,saiyanxu dr yagane Dalilin rufe idon matar wato itace Mai ihu dazu Dakin aihuwa Hakan yasa dr YAYI murmushi Cikin Muryanshi Mai da'di yace" Not worry aikinane,mijin matar yakuma cewa "hakane dr Amman bakowa yasan hakaba Wannan yasa data nunamin Kai da Hannu yanzu Sbd anbamu sallama zamu wuce gida nace Bari inmaka godiya Kuma Dan Allah kozan samu number naka sbd murinka gaisawa,Dr Yace" no problm Wayar mutumin yakarba yasaka mishi no nashi Tare da fa'din Ahmed Ra'is Obinna.
Mamaki sukayi sosai Daga matar Har mijinta Jin cikekken sunan sa Ashe musulmine su zatonsu billahillazi'katon kafurine lolz, shikan dr baida lokacin tsayuwa Yana Basu wayar yawuce Abunsa Key yasa yabude motar Shi Cikin nutsuwa yafuce ababban get din asibitin yayin da security DA masu Gadi suke russuna mishi tare da masa sallama Sai gobe, Hannu kawai ya'daga musu Sukan tuni sun Saba DA mgnr dr ta Hannu Ko da ido saikace 'dan sarauta lolz.
Tfyr minti kadan yayi Wayar Momcy yashigo wYar,dr yadauka Cikin Jin dadi yace"Hy Mah,Momcy tayi dariya tare day fadin"Hy swthrt hop kunkai lfy??dr Yayi Murmushi lfy Lau mah Kiyi hkr asibiti mawuce shiyasa bankira kiba am sorry"No problem Momcy tafa'da ai munyi waya DA Anitha tace Dani kun kai lfy, Swthrt Momcy takira sunan Shi Cikin serious Dr yace"yes Mah Tacigaba DA mgn kawuce bamuyi mgnr aureba dis tym Hop kanemo Mun Dota in-law??
Dr yarike Kai Da 'daya hannun tare da fa'din ohhh momm ,yes My swthrt Momcy tafa'da Ganin Zata bashi ciwon Kai Kan mgnr aure gashi Yana Tuki Hakan yasa yace plz mom am driving I will call u back baijira amsarta ba yakashe wayar Shi.
Kirrr kirrrr Motar dr takwari Na gabanta Cikin sauri Dr yataka Burki Tare dafadin "innalillahi wa Inna ilaihirraji'un, 'kirjin shine yadoke gaban motar taciki Hakan yasa ta runtse ido Saka makon azabben zafin dayaji Yana ratsa Cikin kirjin, baiyi yunkurin futowaba sbd kirjin tabugu ainun Hakan yasa kanshi yakifa jikin siterin motar Yana hamdala aranshi DA Allah tare da dafe kirjin Yana Jin azabant, tabbas dr shine bayi DA gaskia Kuma Shikan Shi yasan shine yashigar musu saka makon 'yar gajeruwan tunani daya fa'da,Shiko Wanda aka buge Dasauri yatsaida tashi motar ran shine ya'baci Cikin zafin Rai Mai tuka motar yafuto Daga motar cike DA mashifa Yayinda Matan dake Cikin motar Suma suka futo aguje cike DA tsoron hatsarin mutum 'daya Tak Bata futoba Saka makon Itakan tabugu baxata iya yunkurin futaba, ganin anbarta Cikin motar yasa ta da'kar'kare ta kurma uhu Aiko gabaki 'daya 'yan matan harma DA sauran mutanan DA sukazo wAjen Dan Basu taimako sukayi motar Cikin damuwa.
Suko sauran motocin dake titin tuni sukayi parking Kankace kwabo mutane suncika waJen,wasu Suna salati masu Fadin jusus nakanyi.
Shima Direban motar dawowa yayi dabaya yakoma jikin motar Shi da Ihun ketashi, Auta Suwaiba tafa'da Cikin saurin rikota Radiya tafashe DA ihu Sosai tana fa'din" Aunty 'kafata ta karye wayyo wayyo Babana,Saada da David Cikin tsoro suka ciccibota suka futo DA ita Daga motar saidai Ina Radiya dagaske kafarta yaki taka 'kasa,Hakan yasa Suwaiba DA Saada suka fashe DA Kuka Suna rungumar ta ajikinsu Sauran mutane Sai hakuri suke Basu yayinda tuni 'yan Sanda sun karaso wajen.
David haushine yakuma turnikeshi ganin Direban motar DA yayi aikin haryanzu Bai futoba Hakan yasa Dasauri yasaki Hannun Saada yawuce jikin motar,
Kwan Kwan dakarfi David yabuga Glas din motar dr Hakan yasa dr yabude Idonshi dake lumshe jikin Tafun hannun Shi Shima azaban kirjin tagama Shi Moran kanshi, Saidai Kallo 'daya yayiwa jikin Glas din Yatabe baki Maimaikon yabude motar Hannu yasa yadanna rimot take Glas din motar yazuge.
Shegen Sama Daman Kaine David yafa'da Yana Danna mishi harara Cikin Tsokana yace Futo ka karyamin 'kanwa Kuma Allah inhar kafar nan Bai gyaruba 'karshen gauron taka yazo ehee yafa'da Cikin tsokana,dr Yayi fari DA ido Ahankali yace David helf mie my shoulder.
Ohhh God David yafa'da Cikin sauri yabude motar yariko Dr Alokacin 'yan Sanda suka 'karaso jikin motar Ganin Dr Shima Yana bukatar taimako yasa Cikin sauri suka Taya David rikeshi musamman DA suka Gano wanene dr Obinna Hakan yasa Cikin rawan jiki suka Jefashi amotar su Dasauri David Yace kuje dashi asibitin Shi zamu karaso DA motar Shi,Saada DA Suwaiba yace sumaida Radiya Cikin motar Shi sutuka subiyo bayansu shibari yaja motar dr Obinna zuwa asibitin.
*AUREN CHOCHI.*
*Book one.*
By Sayyada tahir Matar Faisal Zakhari.
Freepage.
*Page 15&16.*