Sashe 17
Auren Chochi Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Radiya tace"Aunty kirike awajenki inyaso tunda tare zamuje inbukatar Hakan yakama Sai inkarba,Aunty Saada tayi murmushi tace"Karbi Auta tfyr Ke kadaine Radiya tazaro ido Cikin Tsoro,Aunty Saada tace gud night mijina Yana jirana sbd ke nafuto Bata jira amsar Radiyaba tafuce adakin tana dariyar tsoron Auta.
Washegari Sunday tunda radiyA tayi sallar asuba Bata Koma bacciba,tunda aunty Saada tasanar DA ita tun Daren jiya Kan sammako Zasuyi,saidai shiru dr Bai zoba Radiya hartagaji DA jira ganin karfe 8 tayi tafuto Daga Dakinta,falon shiru Babu kowa Sai Mai aiki Hawwi kadai datake jera breakfast adinning table.
Hawwi tayi Sauri tafara gaida RadiyA,Radiya ta Amsa tana cewa aunty Bata futoba?Hawwi tace "Eh tukunna,Radiya tawuce Dakin aunty Saada Hannu tasa tafara tabuga kofa, sbd tasan Basu tashi abacci ba tunda Yau lahadi ne Dole suyi bacci tunda Babu aiki,ita kanta Banda tfyce agabanta dayanzu vaccin takeyi Kamar yadda suka sabayi weekend.
Dr David ne yabude Cikin ladabi RadiyA tafara gaidashi,dr David ya amsa Shima Cikin faraa Yana fa'din lallai kinzo adaidai Dan yanzu Mai tfyr yace Dani gashi akofar get,Maza jeki dauko jakanki.
Radiya tace",to Dakinta Takoma taratayo karamin jakar matafiya Wanda aunty Saada Tabata tun jiya DA yamma,Babban hijabi ta'dauko yellow Wanda yakai Mata harkasa kasan cewan ana Dan sanyi agarin karamin Jakarta Na tarkacen kayan makeup DA Wayarta sudauka tafuto falon,Aunty Saada tace"Wow autana kinyi kyau Radiya tace"Tnz my big aunty,Saada tace kinfuto hop Babu abunda kika manta?Radiya ta gyada Kai alaman Ehh.
Babban Leda aunty Saada Tamika Mata Karbi wannan kibaiwa 'yan gidan tsarabane,Takuma Miko Mata karamin takeaway GA soyyan I rish Dan Allah kici ahanya Maza jeki Kichin kidauki lemo Dan banison xamanki DA yunwa musamman break fast.
Radiya tayi dariya Tana rungume auntyn ta Cikin Jin da'din kulawanta gAreta tace"Tnz somuch my big aunty Allah yabarmu tare,Dr David yace Aminn itama saadar Amin tace.
Wayar dr David shine yakuma Kara Hakan yasa dr David yaje muje kafin Inkarbi fa'da wajen Oga.
Tare suka futo Daga Cikin gidan Saada dr David DA radiyA dake Rataye DA jaka,Blue Na Mota Kiran range roba Suka Gani awajen get Dasauri Dr David yayi Gaba wajenshi Itakan radiyA haka kawai Taji gabanta Yana Faduwa addua tashigayi acikin zuciyarta.
Sai Dai Tuni ta DA Ganta fadin DA rashin Sabo Kan tfyr DA zatayi Wanda Hakan yasa takejin tsoro.
Ganin zasu karasa Jikin motar aunty Saada batai Mata gamsheshiyar bayanin inda zata saukaba yasa tace"Aunty Direban a Ina Zai ajiyeni Kuma Yaya zanyi insamu masauki?
Saada tace"oh am sorry my lovely sis,wlh Na mantane, kwantar da hankalin bakida matsala Direban Dan gidane abokin dr NE tare zakuje gidan.
Dr David ne yadago musu Hannu Yana fa'din ku raso mana, bayan motar bude yace DA ajiye jakanki abaya kizo nan kishiga gaba,radiyA tace"to Broda Bayan ta nufa aunty Saada tana Kara fa'da Mata Direban shizaiyi Mata komai.
Jakarta tasaka abayan Kamar yadda dr David yamata umurni,kafin tadawo wajen aunty Saada dake tsaye gaban Motar,dr David yabude Ma Radiya gaban Motar yace" Shiga,radiyA tace" barinyi sallama DA aunty.
Itakan aunty Saada sunkuyawa tayi ta kofar DA dr David yabude tana gaishe DA dureban motar,Bayan sun gaisa wajen radiyA ta matso ta rungumeta tana fadin I wish you Sep journey my swt,plz Tek Kia of Ur self 4 me Autanmu.
Radiya tace "I will my aunty ND I miss u alot,itama Saada I will miss u din tace,dr David yayi sallamawa dr Obinna tare da rufe mishi Murfin motar,itama Saada cewa tayi shige Auta Kar mubata mishi time tafa'da tana Tura Kan Radiya tare da fadin Bye bye.
Radiya tashige gaban Motar ruff aunty Saada ta rufe Motar, Itakan Radiya leko DA Kanta tayi waje Kamar yarinya 'karama tana dagawa aunty Saada hannu.
A Idonta su anty saaada DA mijinta suka shige cikin get din gidansu, kafin Radiya tadawo DA duwaiwanta Kan mazaunin ta,juyowa tayi DA niyan Zata gaishe DA Direban.
Plz my Frnds share ND comments.
Taku Har akullum matar Faisal Zakhari
08100044786.
*AUREN CHOCHI.*
*Book one.*
*By Sayyada tahir Matar Faisal Zakhari.*
*Littafina Na kudine sbd masoyana masu kaunar book dina Na mayar DA complete 1 kyauta bt 2 kadai Zaku biya kudinshi Cikin farashi Mai sauki only 300Naira,gamai bukatar Shiga group Na Auren CHOCHI just call me 08100044786.*
*Page 41&42*
Duk DA Taji Tsoro DA furgici Na ganinshi Hakan baihana RadiyA tattaro dukkan nutsuwar taba,Cikin Sanyin murya tace"Barka DA safiya,Dr Obinna Shima Cikin karamin Muryan yace"Mata barka.
Yar tsikan jikinta yamike Sakamakon Jin tattausan Muryan Dr Obinna,Cikin second biyu jikinta yamutu jitake Koda abun guduwa zaizo lallai Itakan baxata iya tsinana komaiba saidai Inna cinyewane ya cinyeta.
Tacikin Mirrow Na motar Radiya ta 'kare mishi kallo,Sanye yake DA bakin wandon Jens Sai farin Riga Mai adon baki fuskanshi farin glass ne medical Mai karawa Ido Gani tsintsiyar hannun Shi sanye DA bakin Agogo Sai fararen zoben azurfa guda biyu ayatsun Shi Yayi kyau Na bugawa ajarida yayinda farin hannun Shi dake rike DA siterin mota Ke walkiya tamkar kataba jini yafuto.
Mukut Radiya tahadiye busheshshen miyau,Yayinda takejin tsananin dadi aranta nasamun garabasan ganin Dr Obinna Yau Dan Bata ta'ba xatoba,akasan Ranta kuwa addua takewa Dr David Allah yabasu Zaman lfy DA aunty ta, daya Mata Sanadin wannan gara'basan ganin dr.
Sanyin dadi takeji aranta Sakamakon Yanda numfashinsu Ke shakan Na juna sbd zamanta agaban motar kusa dashi,Radiya ta lumshe Ido tana shakan dadda'dan turaren dr Mai sanyin da'di,Tuni tafarajin tsikan cikinta Yana cigaba DA tashi Yayin DA Wani tsananin shaawar dr Ke bugan dukkan sasssan jikinta,haka kawai Taji tana kaunar wata Rana ta taba hannun Shi dantaji ogirinal Fatar jikinshi.
Sosai tayi Naam DA abunda taraya acikin Ranta,saidai lokaci guda Zuciyarta Yafara gargadinta Kan kuskuren DA take Shirin tafkawa yayinda da Tsoro gamida Takaici suka mamaye zuciyarta batasan lokacin da hawaye Yafara diga ajikintaba Cikin Sauri tafara Adduar neman tsari DA shaidan acikin zuciyarta Kan wannan jarabawa DA Allah yamata.
Tabbas itakanta tasan tana Cikin uku Kan Wanda baisan tanayiba.
Kamar ance dr yajuyo ya Kalli Mirrow, Sai ganin Radiya yayi tatsura mishi Ido gakuma hawaye Yana zarya Akan fuskanta.
Kallo daya yamata Yakauda Kai,aranshi kuwa Yana JINJINA yawan kukan yarinyar always.
Karamin tsaki dr Obinna yaja yanajin haushin irin kallon DA yarinyar kemishi Wanda Duk DA yajuyo itadin batasan yanayiba Ta Lula duniyar kallo saikace mayya.
harga Allah yatsani yawan kallo, Banda Wanda yabashi amanar yarinyar Amini ne agareshi daya sauketa ahanya yasata amotar Haya danshi bazai jure kukan banza DA yawan kalloba.
Itakan Radiya batasan dr ya ranfo zancenba, Sbd ta shagala aduniyar tunanin halinda take ciki Akan dr bugu Da Kari Kwarjinin dr yacika Mata Ido tunda tashiga motar nashi Sam Babu nutsuwa ajikinta.
Dr Obinna,shikan tuki yakeyi hankali kwance, baisake,bin ta Harkan Radiyaba haka mgn ta fatar baki baisake cemata kanzil ba,
saidai sabanin subar Garin lagos,Ina Kan Mota dr Obinna ya karkata yabi Wani Dogon hanya,tfyr minti 13 yakawosu Babban get Na asibitin Dr Obinna, Sai yanzu Radiya tasamu dawowa hankalinta Jin alaman anrage gudun motar.
tundaga nesa dr yayi hon Dagudu Mai Gadi Na asibitin Wanda yake sanye DA kayan security, yabude mishi get.
dr ya Danna hancin motar Shi Cikin asibitin gaisuwa Mai Gadi DA Sauran security din suka Fara mishi dr ya amsa cikin Shan 'kamshi saikace boss sukan Tuni sunsaba DA halinshi shiyasa Basu damuwa.
Adaidai Jikin office nashi yayi parking Mota Cikin nutsuwa yabude gaban Motar yafuto, nurses nashine Maza biyu suka karaso wajen Suna mishi sannu,dr yace"Majeed Hop kunshirya patient DA zaayiwa aiki? Wanda aka Kira majeed yace"yes my boss already angama Duk tes daya dace ahalin yanzu su dr mu'azu Suna shirye Cikin Thiater room Kai kadai akejira.
Dr Obinna Yace"Okey key yasa yabude office nashi yashiga nurse din suka rufa mishi Baya, baizauna Cikin office dinba wasu takardun yadiba yafuto, Mota yakoma yabude gidan Gaba ta onas kwana.
Ido suka Hada DA Radiya,
Ganin Radiya Zaune tana Danna waya yasa yatuno DA ita Domin Shap shikan yamanta yanada abokiyar tfy, sbd Tunanin macen DA zaayiwa aikin ma'aifa acire Mata sbd kansa daya kama maaifar,Daren jiya aka kawota Asibitin Shi sosai jikinta yayi tsanani dole ayimata Thiater Na gaggawa Dan ceto Ranta.
Duk DA matar talakane hasalima Basu DA kudin aikin nantake dr Obinna Yace ayishiri gobe zaayi Mata aiki sadaka fisabillahi.
Dr Obinna Yace"
Ohh God afili,Yana kallon Radiyar dake sanye DA Karin hijabi,Takardan yaajiye aKujeran Direba tsakiyar kusa DA ita, shikanshi ya Yaba DA shigarta Na kamala dominshi yatsani Duk wata mace musulma or Kristan masu Shigar banza, awani bangare kuwa sosai yayi mamakin ganinta DA hijab Dan yafi zaton itadin kiristan ne Duba DA Yanda yaga kowa agidan Hakan suke time DA yaje gaisheta tana Cikin ciwo.
Ganin Zai damu Kanshi Kan abunda bayida hurumi Kuma Zai Bata lokacin Shi yasa ya share mgnr zucinshi.
Saidai ganinta Cikin mutumci hakan yasa yadan saki fuskar Shi kadan,Yau Radiya taci albarkacin dress Na mutumci,Cikin tabe baki Kamar bazaiyi mgnba yace"Am sorry Gv me some minutes I have emargency Operation abeg.
Radiya batasan lokacin DA tayi murmushiba Cikin Jin dadi tace"No problem Dr do Ur work.
Itakan gAreta dr bayi laifi,Hakan daya Mata Ko kadan baibata rantaba illama Kara Mata soyyrshi sbd sosai Aji DA Izzar dr Ke burgeta.
Karan Murfin motar DA yarufe Mata shine yasata dariya afili Harda tsalle Akan Kujeran motar aranta tana fadin Yau itace dr yacewa sorry wow very fantastic.
Thiater room dr Obinna yashige tare da Nurse dazasu Shiga aiki, Shigar Shi Dakin keda wuya doctors din suka Fara Mika mishi gaisuwa Hannu kawai yadaga musu,Dr mu'azune yace she's ready dr yace"Am coming.
Wani karamin Daki dake Cikin Thiater room din yashige,Cikin Sauri yafara canza Kaya wayar Shi yaajiye tare dacire agogonshi harya juya zaifuta adakin yadawo DA Baya wayar yadauka yayi Dan Short rubutu send yayiwa Wanda yakeso Akon yaje Cikin Sauri yafuto Daga dakin Kan patient din yayi Dasauri Suma Sauran doctors din suka rufa mishi Baya inda suka Fara aiki Cikin kwarewa DA sanin madafan aiki.