Sashe 1
Auren Chochi Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
Bismillahirrahmanir Raheem.
Dasunan Allah mai Rahma maijin Qai.
*AUREN CHOCHI.*
*Littafi Na 'daya*
By Sayyada tahir,Matar Faisal Zakhari.
*Page 1&2.*
Keba musulma bace Yafa'da Yana Mata kallon mamaki, tacigaba da taunar chiwgam nata Cikin Kashe ido tace" Ras original Muslim ummi wa Bie,bt Mgnr 'dayace Zamuyi aure tunda inasonka kaima Hakan saidai kasani zaa'daura aurenne achochi Kamar yadda nasanar dakai ehee.
Yanzu kan abun dariya yabashi hakan ne yasa yayi dariya sosai harsaida Yayi hawaye,kafin yace" Anya kanki 'daya Radiya?Tayaya zaayi nidake dukkanmu musulmai hasalima da maaifina da maaifinki 'daya uwarsu 'daya ubwnsu 'daya sannan kice Muje CHOCHI a'daura mqna aure gaskia yanzukan nafara tunanin kanki ba....."wait Radiya tafa'da Cikin Fushi kaga Yaya IB karka zageni Babu dolefa Cikin al'amarin nan Kana Dan za'bin aurena Ko barinshi Dan wlh tlh kaji nayi maka rantsuwan musulmi Zanyi aure saidai tabbas fasto shine waliyin aurena maana achochi zaadauramin igiya uku Kafi kowa sanin dalilina Haka kawai banga dalilin da zaa maidani 'karamar bazauraba Kamar Yadda aka mayarda da Umaima Aliya Bushiraba Wlh nvr. Plz ya IB jalingo muke tsakiyan Arna wannan aimai saukine Ko fasto Okafo Baban'kawata Joy zai 'daura mana aure fa'kat.
Sosai mgnr yabada IB takaici saidai dole yadanne zuciyar Shi Cikin dafe kai yace"Ohh Radiya kina zaton auren chochin Babu sakine?" Eeh kusan hakane Radiya tafa'da Inma akwai ba irin namu Na musulmai ba, Wanda tsaban son xuciyane da zalinci,Auren CHOCHI aurene Na zobe mutu 'karaba Kuma wannan shine shara'din aurena bagudu Babu jadabaya,IB ya hura iska waje Daga bakinshi Idonshi Cikin Na Radiya kafin yace"Jeki gida Tunkafin ranki ya'baci Doluwa wawiya kawai,Radiya Ta tabe baki tana hararan IB da gefen ido Batace komaiba tawuce gida.
Da ido IB yabita harta shige Cikin gida Shima Kai yagirgiza Cikin Jin takaicin mgnr Radiya yajuya Cikin Shagon Shi dake Gefen gidansu,Ango Kasha 'kamshi Na Radiya Bada kanka Asare kaje gida kace yafa'di,IB yaja karamin tsaki Yana kallon abokinshi Yahya dake masa kirari "Yahya yasake baki Yana kallon IB sbd mamakin Wai IB ne yau Ake Wasa mishi Radiya Amman baice komaiba Saima tsaki dayaja,"IB yace Barni da shirmen Radiyar nan Yahya Dan Naga abun nata Yana Shirin wuce Gona da iri "Yahya yace meyafaru IB Yaukaine Ke Fadin haka Kan 'yar 'kanwar taka Kuma amaryanka.IB yakuma Jan tsaki kafin yace " inbanda shirme kaduba kaji yarinyar nan tadage Wai saidai muje muyi auren *CHOCHI*
Hahaha Yahya yafashe da dariya,"IB ya Danna mishi harara Cikin haushi yace tomeye abun dariya Anan Enye??Yahya yace"Babu saidai abun Kuka anyway kawai ka amince shinan kankane Duk Cikin 'kauyan nan Babu Mai Kyan Radiya bugu da'kari itace macen farko da tafara Gama secondary Cikin 'kauyan nan Inko hakane Dan kamata biyayya Cikin neman aurenta Babu laif.....Mitsw IB yaja Babban tsaki Cikin fada yace"futamun ashago Kafin Raina ya'baci Naga kaida Radiyan Duk jirgi 'daya ta 'deboku "Yahya yace"Meyayi zafi IB Kan mgnr gaskia to Naga Hakan ai isnrml"nrml 'din ubanka IB yafa'da Yana kaiwa Yahya masga da hannunshi Yahya yagauce Cikin dariya yace"Kaga barin barmaka shagonka kafin kahuce haushin Radiya Alaina,kafin nan mikomin burodin 30 yunwace tafiddani."bazan sayarba 'bacemin Anan IB yafa'da Yahya yace"Yace Shkn abokina kaine kayi asaran ciniki Kuma aurene dole muje *CHOCHI**inhar anason Radiya da sauri yafuta ashagon Yana tikan dariya Dan yasan tsab IB zai iya doke bakin shi.
Asual kasan cewar Amminta itace keda girki Hakan yasa Radiya tana idda sallar isha'i,tamike tashige Cikin kichin Babban tire tanema tajero abinci kanshi, 'katon jok cup tadauka ta'debo ruwa tadaura akan BABBAN tiren kafin tadauki 'kananun cup tadaura akai,Cikin nutsuwa tafuto dashi Babban farandar gidansu,Tabarma tanema ta shinfuda Mai girma kafin tawuce 'daki Tasanar da Ammi tagama ha'da komai Albarka Ammi tasaka Mata kafin tace "Babanku yashigone?Radiya tace"Eeh yashigo yanzu naji mgnrshi Yana amsa call,To shkn Gani zuwa Jeki Kira falmata dasu Mardiya Gani futowa,Radiya tace to Ammi tare da fita adakin Dan cika umurnin amminta.
Gabaki 'dayansu sunjeru sunacin abinci, matar biyu sunaci kwano 'daya Sai babansu dake gefe yanacin nashi afulet Sai Radiya da Mardiya dakeci Cikin fulet guda Sai Kannan su Maza biyu Nazibu da Abbati dakeci Suma Cikin fulet guda, Babu abunda kakeji Sai taunan tuwonsu dake 'kara miyar Kalkashi Sai Hira jefi jefi da Ammi da umma dakeyi Suda Baban yaran nasu,Cikin wannan Hali IB yayi sallama.
Wasalam Duka suka amsa"IB Cikin girmamawa yafara gaida iyayenshi Yayin da sauran Kannan nashi suka gaisheshi,Baba yace"Matsonan IBrahimu Zonan muci kwano guda,IB yace Ngd BaBa wlh a'koshe nake Ah ah bazaayi hakanba Ke Radiya Zubawa Yayanku abinci,Radiya tatsame hannunta Cikin kwanon abincinsu Cikin ladabi tace "to Baba Hannunta taje tawanke kafin tanemi Fulet tazubawa IB abinci agaban Shi taajiye tana hararan'keyar Shi sbd tuno da zagin da yayimata 'dazu.
Tana ajiye mishi abincin tajuya 'daki abunta hijabintA ta'dauko da Jakarta Na islamiya tafuto Daga 'dakin Kafin tace"Ammi Baba umma barin wuce islamiya,Baba yace adawo lfy,Ammi tace ingo naki tafa'da tana Mata da'kuwa tacigaba"sauran 'yan uwan naki sun shiryane?Radiya ta turo baki tana fadin"Ammi Aisun San hanya zasu biyoni.
Jeki abunki 'yar albarka,aike Mai himmace baki wasa da karatu,Dan haka Kan wani dalili zatajira masu Latti Yaya?? Umma tafa'da, sbd haka jeki sunbiyo bayanki,Radiya Cikin murmushi tace yauwa ummana ngdmiki Dasauri tafuta agidan tanajin da'din mgnr Ummah.
*Auren CHOCHI* littafine Mai 'kunshe da waantarwa,rikichi soyy son zuciya,kubiyoni sannu ahankali I knw zakuji da'dinshi gamai bukatar shiga group Na *Auren CHOCHI*
Call mie08100044786.
Littafina Na kudine 1&2.400 Only.
Taku Har kullum matar Faisal Zakhari.
*AUREN CHOCHI*
*Book 0ne.*
By Sayyada tahir Matar Faisal Zakhari.
Freepage.
*Page 3&4*
Littafina Na kudine banyarda Wani Ko wata sukaranta batare da kunbiyani hakkina ba,Babu Allah ya'isa gaduk Wanda tayi Hakan saidai zanso nima kuyimin adalci Coz rubutu akwai wuya while ga wahalan sayan data thanks all my fans.
Gamai bukatar mallakar nata just call me.08100044786.
Excuse me tafa'da tana 'kwankwasa kofar, BATARE da tajira Ankara iziniba takutsa Kanta Cikin 'dakin, Ko ka'dan batayi zaton Zata Ganshi tsaye hakaba,Cikin inda inda da tsoronshi tace"amsorry uncle OBi! Baice da ita 'kalaba Illa daukan 'karamar jakarshi tafuta aiki Cikin sauri yara'ba gefenta yafuce Afalon,Dagudu tafi naganshi tana Kira Uncle Obi Uncle Obi,Duk da Bai amsa Mata kiran ba Hakan Bai Hana 'yar budurwan cigaba da binshiba harta cimmashi Cikin hakin gudu tafara mgn "Momcy CE awaya gashi tafa'da tana Mika mishi wayar, Still baice 'kala da itaba harsaida yashiga Mota kafin Cikin Hararanta yace" barnan ND Tel her innagama busi I will call her okey,Kai ta'daga mishi tare da fa'din to uncle.bata shiga gidaba harsaida taga fucewan motar Shi acikin get 'din kafin tajuya gida Ranta cike DA 'kaunar uncle 'din nata.
Tfyr minti 16 yakaishi Cikin asibitin, waje yanema yayi parking Cikin nutsuwa yasanya 'kafar Shi farare tas yafuto Daga motar,Dogon namijine cikekke fari Tass gentle giant, Kanshi askine irin Na ri'ka'k'kun enboko Ko masu aikin Post maisuna pounk Askin yakarawa farin fuskanshi kyau daganin Shi Kunga ruwa biyu I IGBO ND Hausa fulani, anutse yafuto Daga Cikin motar Dasauri nurses biyu Duka Mata suka 'karaso jikin motar Cikin ladabi sukace dashi" Ur wlcm dr tare da karban jakan hannunshi zuwa Office nashi.