Sashe 3
Auren Chochi Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gashi Har Radiyan tagama secondary Ansa bikinta da Yaya IB ita Mardiya tana zaune Zaman banxa Babu karatun Babu mijin auren, Illa makaran tar dare datakebin Radiya suke xuwa Wato islamiya inda suke sanin ilimin sanin Allah, Ahalin yanzu umma maaifiyar Mardiya Takara aihuwan 'ya'ya biyu Duka Maza itako Amina Daga Radiya haryau Bata sake samun cikiba, wannan Kenan.
*AUREN CHOCHI*
*Book one.*
Freepage.
By Sayyada tahir Matar Faisal Zakhari.
Page 7&8.
Aurenta yamutu! Radiya tafa'da tana zare ido, Kwarai kuwa Auren Rahma yamutu Mai Bada labarin tafa'da Radiya tafashe dakuka Tare da fa'din "munshiga uku
yanzu Duk soyyr da Babangida keyiwa Rahma Yau yatashi abanza tunda Har Yana da 'karfin halinda zai iya sakinta, wayyo Allah Na munshiga uku Maza Suna lalata rayuwarmu Radiya tafa'da Cikin shesshekan Kuka.
Itama Mai Bada labarin kukan tafashe tana tunanin nata 'kaddaran mutuwar auren, Cikin kukan tafara mgn "Hkr zamuyi Radiya haka Allah ya 'kaddaro mana Kuma mazan sunlalace Sam Basu da Amana,Radiya tafyace majina tana cigaba da kukanta tare da girgiza Kai sbd Jin takaicin mgnr da kawar Umaima tafa'da Cikin Jin haushi tafara mgn"Umsy wannan ba 'kaddara bane zunzurutun son xuciyane irin Na hausawa narantse daAllah sauran 'kabilu musamman kiristan Suna rikon aure Har mutuwa yaraba only Hausa peape keda auri saki, Daz why I het Duk wani namiji Mai sakin aure ,Umaima Tashare hawayen ta Tana fadin "hakane Radiya mgnrki dutse gaskiane auri saki Sai musulman mu Inma kinyi dace Bai sakekiba Tofa zai dan'karo Miki kishiya yayinda Ke zai wulakantaki Kamar ba auren soyy kukayiba.
Radiya taja Babban tsaki Jin mgnr Umsy Kan kishiya Cikin Jin haushi ta hayay yakowa Umsy DA fa'da "Ubanwa yace kimun mgnr wata kishiya dallah matsacan Banza Sarkin Surutu Kishiya taci babanta Ana mgnr sakin aure kinamun mgnr kishiya Mitsw kinbatan Rai tafa'da tare da Shirin barin wajen,Dasauri Umsy tariko Radiya Cikin sigan lallashi tafara mgn "yi hkr kawata wlh rainane ya'baci Amman Bazan sake mgnrba musamman Dana San kedin Sarkin kishine,Radiya tamurgu'da baki tana fadin"Ehh eeh anyi kishin ai halak ne kishi,itadai Umsy dake Zaman lfy take nema Hakan yasa tace "hakane kawar ayi hkr.
Radiya Tace "da hakurin tamutu sadakan Nawa kika bani! Kinga mutafi gida wlh Duk Raina ya'baci mgnr Mutuwan auren Rahma Dan haka nafasa zuwa cire ankidin harsai nasan matsayana wajen Yaya IB Dan wlh Bazan Bari amaidani 'karamar BZ ba.
Turus taja tatsaya ganin 'katuwar Mota tayi parking adaidai 'kofar gidansu, Murfin motar ne yabude Kafin 'kafa fari Mai Dauke da Manyan faratu Na Kanti Sai janfarce Kala Kala da akaiwa ado da jikin kafar atare Matan biyu suka fito Daga Mota, Sai namiji kyakkyawa Shima dake Sanye Cikin matsatstsun Kaya kanshi yaji Askin Baba nazamo 'dan iska lolz.
Radiya tasaki baki tana 'kare musu Kallo Duk Da bayau tasaba ganin mace Cikin gayuba Amman tayi mamakin ganin Matan biyu akofar gidansu, 'yan matane cikakku masu aji Da naira abun mamaki kamar tasuma 'daya CE,Ganin sun dunfari Shiga gidansu yasa Dasauri Radiya tabi bayansu saura kadan ta take 'kafar namijin dake biye dasu Cikin sauri dukansu Uku suka Kalli Radiya Cikin Second 'daya Macen ta'bata Rai tare da Fara mgn" Cikin harshen turanci tace Ke bakiganin mutanene matsalanku Kenan yaran Hausa San Baku da Respect,Radiya ta Danna Mata harara tare da Jan tsaki Cikin haushi tawuce su tashige Cikin gida haka kawai takasa yimusu rashin kunya itakanta batasan dalilina,Am sorry my Darling namijin yafa'da Cikin lallashi Yana rikota jikinshi Budurwan dake gefenta itama sorry tace,Atare suka shige Cikin gidan,curko curko suka taras da Ammi da Umma atsaye sbd tuni Radiya tashafa musu lbrn sabbin bakinda sukayi,Ammi Cikin mamaki tarike baki tare day fadin Ah ah wanake Gani Kamar Saadatu da suwaiba?? Fuska suka sake 'yanmatan Cikin Jin da'din ganosu da matar tayi sukace"Yes Mah Mune ,Ah ah lale marhaban Ammi da umma suka fada atare 'dakin Baba nan akamusu masauki sbd Yana da Girma gashi nadauke da manyan kujeru Harda kayan Kallo,Cikin sauri Ammi tabaiwa Radiya Kudi takarbowa baki lemun kwalba umma Kan Mardiya ta Tura taje shagon waje takira Yaya IB sbd takira Baba awaya.
Atare Radiya suka shigo da Mardiya da Yaya IB, Dakin Baba suka wuce Dan gaida bakin Aiko iB Yana Shiga yarike baki Cikin faraa yace Wanake Gani Kamar 'kannenah? Aiko Dasauri Saadatu tagane IB Cikin murna tamike ta rungumeshi sbd IB kusan tare suke Wasa lokacin yarinta Duk Da yagirme Mata,Itama Suwaiba rungumar IB tayi Kamar yadda taga 'yar uwanta tayi,Radiya lemun taajiye musu tana mamakin Menene alakarsu da wa innan ganin yanda Suke murnan ganinsu Yaya IB Harda wasan rungume rungume lolz,Hannu IB yamikawa namijin suka gaisa.
Ummah tace"tawo nan Radiya yauga 'yan uwanki sunzo matso kiji 'dumin jininki,Jin ance Radiya Hakan yasa Dukansu Saadatu da suwaiba sukagane 'yar kanwarsune da suka rabu tun tana jaririya Aiko tuni Jin haushi ta yabar zuciyarsu atare suka Mike suka rungume Radiya,itama Radiyan Jin ance 'yan uwantane Hakan yasa Taji farin ciki Sosai tala'be ajikinsu tana Jin dadi Kamar Yau Sallah.
IB yamike Barin je da mashin yanzu indauko Baba Dan mgnr Bata waya bane, Ib baijima ba yadawo tare da Baba Shima Baba dadine yakamashi sosai naganin 'ya'yan 'dan uwanshi Duk Da sunkasance kiristan Hakan baihana Shi Jin kaunarsu acikin xuciyar Shiba, Murna Suma sukayi dukansu Suna Jin farin Cikin karban da kanin Baban nasu yamusu saida suka samu nutsuwa Baba yace" Radiyan Baba wato kinsamu 'yan uwanki kinla'be can kinmanta Dani,Radiya tayi dariya tana rufe ido Kafin tace "to hakuri Baba.Ah ah banga laifin kiba 'yar Baba 'dan uwa maida'di Allah yajikan maaifinku yafa'da Yana matsar hawaye"Amin aminn Duka sukace, Saadatu tace"honey wannan Kanwar muce itace last born Na Dad namu hop zamu wuce da ita murike sbd Inason 'yar uwata sosai.
Dam gaban Radiya yafa'di ido tazare tana mamakin Wai wa innan suwaye,lurada abunda tayi shine yasa Baba tace"Hakane Radiyan Baba wa innan 'yan uwankine Ubanku guda da akwaima 'dayar Aesha ,Hoho da'di kasheni Radiya tafa'da afili tare da 'kara rungume Saadatu sosai ajikinta Cikin kunya tace"Am sorry my aunty 4....is okey my Radis Saadatun tafa'da Dan tagane hkrn me Radiyan Ke Shirin Bata.
Anan Saadatu ta gabatar da Namijin da sukazo tare Mai Suna David matsayin Wanda Zata aura Nanda 4weks,Shidin likitane Babba Cikin asibitin Nasrin dake Birnin ikko lagos,Masha Allah Baba yace tare dajin da'din girmamashi da yaran sukayi Na sanar dashi auren kafin ayi,Duk Da sundauki shekaru Babu lbrn juna sosai yaji dadi da aurenta tazo ta taso takanas Takano tasanar dashi,IB yace"Kai nayi murna Saada Kinga nima kinzo adaidai Dan nima aurena wata biyu kacal yarage.
Cngrt bro suka fada itada suwaiba, Kafin Suwaiba tace bro Kira mana ita awaya mugaisa,IB yayi dariya Cikin Wasa yanuna Radiya dake ma'kale jikinsu yace"gatanan kanwata Kuma my wife to be!! Radiyan atare suka furta Saada da suwaiba Cikin razana Saada tadafe 'kirji tare da fa'din Kai bro mezakaci da Auta aitayi 'kankanta a aure koni danake 31 banyi aure Sai saiyanxu Ga suwaiba aesha agaba Sai Radiyane xaaywa aure NVR ai wannan saita mutu!! Ina bazai yiwuba Radiya is very smol aure Tamata Girma tafa'da Kamar zatayi Kuka.
Ammi tayi murmushi Batace komaiba,Shiko IB Wani katoton dutsene yataso Daga kirjinshi yatokare makoshin Shi Cikin zafin Rai yace"Wait wait Saada karkizo ki wargaza Mun aure Inwajenku kiristan Radiya takasawa aure tomu wajenmu Muslim Radiya hartayi yawa da aure plz close dis chapter,Baba yayi dariya Yana Kallon IB dake huci itako Radiya Dadine yashiga Ranta Jin Kalmar da Saada tafa'da haka kawai Taji mgnr Na Saada daidaine tuni taji matukar zaadaga auren saitafi Hakan Girma billahillazi tsab Zata amince,Saada tamike guiwanta biyu tasaka agaban Baba Cikin hawaye tace "Dan Allah Baba Kar ayiwa Radiya aure yanzu Ni Vance karta auri brother ba bt zanso ta'dan Kara Girma while tasamu ilimi Mai yawa kodan rike maraicij ta nangaba....Kee IB yadakawa Saada tsawa Cikin fushi yariko makogoronta Dan uwarki Asheke ibilis ne shaidaniya aurena kukazo kashewa Garin nan,saketa saketa David yafa'da Cikin bacin Rai Amman iB yaki saketa zagi Kala Kala yake Danna Mata tamkar Dan maguxawa harsaida Baba yace tasaketa Ko ranshi ya'baci kafin yasake Mata wuya,Radiya tafashe da Kuka tare da rungumar Saada itama Mardiya Kuka tafashe Domin Basu taba ganin tashin hankali irin Na yauba,Ammi Kan futa tayi adakin Ranta Yana suya Ko kadan bataji da'din abunda yafaruba,bazatace bataji da'din xuwansu Saada ba abd sudin jinin 'diyar tane kwallin kwal aduniya,Radiya Bata da wasu makusanci inkacire itada da Baba Sai wa innan 'yan Mata.
Abunka da 'da Dan uwa,yaudai Duk hkrn umma saida tanuna gazawan ta, Cikin fuuuu Umma tafuce adakin tana kananun mgn,ganin Hakan yasa IB DA Mardiya sukabi bayanta direct dakinta tawuce Ranta 'bace,Radiya tafashe da Kuka Mai Sauti tanajin zafin abunda IB yayiwa 'yar uwanta,Hmm wato Radiya 'yar uwa Mai da'di Ko? lolz.
Baba Kan Ko ajikinshi ganin ran David da suwayba a'bace yasa yayi dariya tare da Fara mgn" Wannan bakomai bane Dotas is k Kuzauna kuhuta barinzo,Ke Radiya tashi kizuba musu abinci suci barin je sallar azahar,suwaiba tace"Nikan bar abincin nan bayanzu ba barin Fara sauke farali.
DA sauri Radiya takalli Suwaiba Cikin mamaki Domin Bata ta'ba zaton suwaiban musulma bace Duba da yanda Ta 'dame Cikin Riga da Wando Duk Da Daga ita Har Saada Babu Karin gashi akansu kansu cike take DA Suma Kamar Na Radiyan sbd jini DA suka Hada da jinsin fullo ammanfa dress Kan Sak arna gawani faratu zako zako Kamar kafurai.
Tsaitsayine yakai Baba hanyar Dakin Umma Dan daukan buta yayi alwala kasan cewan itace da girki saidaime mgnr dayaji IB yana furtawa shine yasashi Jan Tunga yatsaya.
*AUREN CHOCHI.*
*Book one*
Freepage.
By Sayyada tahir Matar Faisal Zakhari.
*Page 9&10.*