Sashe 24
Auren Chochi Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Banda Yana ganin tsananin 'kaunar DA iyayenshi sukewa junansu tundaga yarinta haryau Bata canja xaniba shikan lallai dayace Meyasa sukayi aure bayan addinin su ba 'dayaba saidai ayanxu Shi ganaune Kuma shaida lallai madaran 'kauna tare da zazzafan soyy itace tasa Duka suka amince DA juna Har Takai GA sunxamo abu 'daya wato Mata DA Miji.
Sallama sukayi wa Dr hannunsu arike Dana juna suka futa adakin,Futar su keda wuya dr Obinna Takoma Kan laptop dinshi yacigaba DA aikinshi.
Wayarshi yadauka yakira Rahap,Rahap dake amsa call DA saurayinta jitayi Kira Yana shigo mata call waiting wayar takalla Dan ganin waye ganin dr Obinna yasa tayi saurin answer call din Ko excuse batayi wajen Wanda suke wayarba.
Cikin rawan murya tace"Hello bro,dr Obinna Yace"Kisanar DA yarinyar nan tashirya adaren nan after sallar asuba xamu wuce,baijira amsar Rahap dinba yakatse wayar Yana Jan tsaki shikan mamaki yake Koda Ubanwa take wayar Har 11 nadare oho wayar ajiye agefe yacigaba DA aikinshi laptop.
Rahap Tasauke ajiyan zuciya tana Rike kirji Azatonta fa'da zaiyi saidai Jin sabanin Hakan yasa Taji sanyi aranta,Aiko take Tamike tafuta Daga dakin Duk DA Karan DA Wayarta keyi alaman saurayinta Yana Kuma Kira wayar tadauka tace "dAshi I will call you back.
Dakin Anitha tafara bugawa Wanda Radiyar tasauka aciki,DA alaman Radiya tafara bacci Hakan yasa ta leka ta windo tana kwala Mata Kira,Kamar amafarki Radiyar ta Bude Ido Jin Muryan Rahap yasa tayi saurin Jan Babban hijab dake gefenta tasaka Wutar Dakin ta kunna tare da kallon agogonta ganin shadayane dawasu mintuna yasa tanufi bakin kofar key ta murxa tabude Rahap dake bakin kofar tace"Yi hkr nadagaki abacci Ko?Sakone Daman bro yabani yace Dani Kishirya DA wuri Dan Aftr asbah pryr Zaku wuce,Radiya tace" To aunty Rahap,Rahap tace rife kofarki Saida safe.
Radiya bandaki tawuce tawanke fiskanta DA Bakinta,Kayanta tafara hadawa Dan Bata shiryaba tunda batasan tfyr gobe bane,Saida tagama Hada komanta kafin Takoma gado ta kwanta,jitakeyi Wani dadi Yana shiganta DA zasu wuce gobe Dan tana kewan aunty big.
Washegari tun karfe shida DA Rabi Dr Obinna DA radiyA suka kama hanyar Lagos,momcy DA Daddy sunmata shatara ta arziki,sunrabu Cikin Jin dadi tare da kewan juna Rahap DA Abraham Suna bacci tawuce saidai Momcy takarbi no Radiya tace zasuringa waya.
Wannan tfyrma agaban motar taxauna kusa DA dr Obinna,Bayan gaisuwa Babu abunda yahadasu DA dr Obinna Dan dr yahada Giran Sama data 'kasa ya Tsare gida alaman Babu Sauran mutumci Ko Wasa tsakaninsu DA Radiya.
Itakan Ko kadan batajin dadi aranta sbd ta tabbtr itace sila dAnko axuwa Bai ha'de Rai irin wannanba,acikin Ranta yake Rayamata Kamar tabaiwa dr Obinna hkr saidai tana tsoron Kar Takuma 'bata ranshi shiyasa tayi shiru,Ahanya dr ya tsaya Motar yabude yafuta Cikin Wani Babban Restaurant yashiga baijima ba yafuto hannun Shi rike DA laida Motar yabude yashiga,Saida yatada motar kafin yace"Tek Ur break fast.
Radiya Tamika hannu tana riko laidar Cikin Jin da'din Yabata kulawa Harda break fast yasa tace"Tnx somuch bro dr,Dr Obinna Yace",Is okey.
Radiya Cikin faraa tafara bude Laidan Domin mgnr dr ya sataji sanyi aranta yayinda take alfahari dr Obinna DA Kanshi yadamu DA yinwar cikinta Laidan tafara budewa Tek away taciro Na waina manya manya guda 5 Sai fefe meat DA aka xuba agefen wainar Sai karamin robar Ruwan Gora,Radiya Tadauki Dan madaidaicin chokalin datagani aciki ahankali tafara cin wainar,yayinda take satan kallon dr Obinna ta gefen idonta Saida taci Iyar cinta kafin yamaida Tek away din laida taajiye Ruwan tadauka tafara Kokarin Bude Murfin saidai yaki budewa Hakan yasa Cikin sanyin murya tace"Plxbro dr indauki wannan insha tafa'da tana nuna Goran faro dake tsakiyan su itadashi Wanda Anan tagani DA alaman nashine yaajiye.
Dr Obinna ya Danna Mata harara kafi yace"Gv me yafa'da Yana Mika Mata hannun Shi 'daya Wanda Baya Tuki dashi,DA Sauri Radiyar Tamika mishi,Kan motar yasake Cikin kwarewa yake control motar DA 'kafa Itakan Radiya Tsoro takeji Kar motar ta kufce sufadi Hannunshi Zara Zara masu kyau yasaka yabude Mata Goran Ruwan Kafin yamiko Mata hannutasa takarba tana 'kara mishi Godiya,Dr yarike siterin motar Yacigaba DA Tukinshi.
tfyr 2awas yakawosu Garin lagos,Dr Obinna Baiwuce gida Kai tsayeba Saida yatsaya Wani Babban super market yayiwa Saada sayayya kafin yadawo motar Laidan manya guda biyu yamikawa Radiya Yace"kibaiwa madam dr,Hannu yasa Cikin aljihu yaciro rafar 20,000 yamikawa Radiyar hartasa hannu Zata karba Azatonta Na saadar ne saidai Jin mgnrshi Yana fa'din kisha swt yasa tamake Hannunta Cikin kunya tace ngd Amman kabarshi.
Baki yatabe Yana ajiye Mata agefenta Bai kumabi ta kantaba yatada Mota yabarwajen.
Har kofar get Na Saada dr Obinna yakai Radiya,Radiya Tabude kofar tana Daukan Jakarta tare da sakon Saada Cikin sanyin murya maicike DA kewan dr tace"Ngd sosai Allahu subhanahu wata'ala yabiyaka DA sakamakon Mai kyau.
Dr Obinna Yarintse Ido yanajin da'din adduarta,Sosai yayi mamakin Jin Yarinyar DA manyan addua addua irinta addinin islama,Hakan yasa baisan lokacin dayace" thanks jzk Khairan.
Radiya tayi murmushi tana Jin da'din sakin fuskan dr,Kamar Karta tafi tabarshi Badan tasoba tace bye,dr Obinna Yakunna motar Zai tafi Kamar ance yajuyo yaga kudin DA yabaiwa Radiya Kan Kujeran motar Hakan yasa yadanna hon Mai karfi DA Sauri Radiya tajuyo Dr Yabude Murfin motar Kudin yadauka Yana Futa amotar daidai lokacin DA Radiyar Takaraso dr Obinna yamika Mata kudin Yana fa'din Inbakiso ki xubar baijira mgnrta ba yajuya yakoma Mota yabar Radiyar rike DA Kudi.
Ribas yayi yabar kofar gidan,sosai yake maimaita Adduar data mishi aranshi Yana mamaki Tare da taraddadin Anya itadin Kristan ne?saidai Inya tuno Duka gidansu Hakan take Hakan wannan yasa ya gamsu itadin arniyace wata kila xama DA musulmai yasa tasan wannan adduar.
Cak tunaninshi yatsaya Saka makon Tino DA fassaran sunanta Radiya! Jin kwakwalwar Shi tana Shirin rikicewa Kan abunda Babu Ruwan Shi yasa yatabe baki Yana kauda zancen aranshi tare da fa'din oho Not my business.
Plx my Frnds share ND comments.
Taku Har akullum matar Faisal.
Phone number is.08100044786.
*AUREN CHOCHI.*
*Book one.*
*By Sayyada tahir Matar Faisal Zakhari.*
*Littafina Na ku'dine sbd masoyana masu kaunar book dina yasa Na mayarda complete 1 kyauta bt 2 kadai Zaku biya kudinshi Cikin farashi Mai sauki only 300Naira.08100044786.*
*Page 55&56.*
Yau takasa tatsare Tahana idonta bacci Lallai yaukan saita cika Burinta Akan dr Obinna,Koda Hakan Yana nufin shine 'karshen zamanta agidanshi,Tabbs saita kashe kishirwanta akanshi.
Tin Yammacin Yau ta Kwanta acewanta Kanta Yana ciwo, Har xuwa dare Bayan sallar isha'i tana Kwance Daman basalla sukeba bare ace Ko Sbd Ibada xata tashi,Hakan yasama Ko Abinci bata iya yi musuba agidan.
Na dare.
Daga 'karshe Anitha itace ta jajjaba musu girkin Macaroni.
Dan bawani iya shahararren girki tayiba.
GANIN yanda Hellin din Ke murkususu Wai ciwon Kai shine yasa Anithan Kara tausaya Mata.
Batare DA tajira dawowan dr Obinna ba taje Cikin tarkacen maganinsu Wanda dr Ke xuwa dasu gida incase of Koda matsalan ciwo xai kama Wani cikinsu Cikin dare.
Maganin takawo tahado DA Ruwa tabata Adaddafe Hellin Tasha tana yatsina fuska sannu Anitha keta jero Mata.
Anitha Anan Dakin Hellin din tazauna tana chat tana Dan Mata sannu Har zuwa 'karfe goman dare Kuma Har time din dr Bai dawoba DA alaman Yau aiki tarikeshi Duk DA wata Rana ma yakanfi fiye DA wannan lokacin,Ido Hellin din tafara lumshewa ahankali tayi bacci Hakan yasa Anithan rufo Mata kofar tawuce nata Dakin Dan itama tafara Jin baccin.
Anita tana futa Hellin tabude ido,dariya tayi afili mara Sauti tare da Bubbuga cinyarta alaman saura ka'dan.
'karfe shadaya saura Kwata Na dare,Dr Obinna yashigo gidan,Hellin Tundaga Dakin nata Taji 'karan motar dr din.
Ahankali taleko ta windo Akan indonta Dr Obinna yashigo Babban falon gidan tana Gani yamaida kofar yasa ya key tare da Tofa addua Gabar DA kudu arewa DA yamma ,dr Obinna ta windon Dakinta yazo wuce Hakan yasa tayi saurin hura Yar Garin faudan dake hannunta,Dr dabaisan meke faruwaba sbd yashigo gidan agajiye sakamakon tiyata dayayi wa Har mutum 5, while GA yunwa dake kwakulan Cikin 'ya'yan Hanjin shi.
lokaci daya yaji bacci Mai nauyi Yafara fusganshi Hakan yasa Adaddafe yabude Furji yadauko Moltina Mai sanyi Na gongoni Yayinda baccin Ke Kara fusganshi Maltinan yabude yakafa Kanshi yashanye saidai kafin yagama sha baccin Yaci karfinshi Hakan yasa Anan falon Yayada xango Kan Babban Kujeran falon yabaje Tuni bacci yayi awun GABA dashi bacci Mai tsananin nauyi.
Hellin tayi murmushi Cikin Sanda Kamar 'barauni tabude kofarta tafuto.
Plz my Frnds Kuyi manage DA wannan sbd Oga yadawo Yana bukatar kulawata lolz tnz somuch my Frnds plx kuringamun share all page din tunda free book ne 1.
Thanks.

*Page 56&57*
*Gargadi*
*Wannan page Na matar aurene Duk Budurwan data karanta oho Mata Danni Babu ruwana sbd salon rubutuna dole wannan page inyi Shi Hakan so dat bazance 'yanmatan Karki karantaba saidai Duk inda kukaji oho muku Babu Ruwan matar Faisal .*
Hellin Ahankali ta lallaba Takaraso wajen dr Obinna dake Kwance maga shiyan Yana bacci hankali Kwance.
Cikin nutsuwa tare da Jindadin samun damar data Jima tana nema Bata samuba saiyau,Hannu tasa tafara shafo lallausan gashin Kanshi dake Kwance saikace Na jariri,laushin gashin dataji shine yasa Tsikan jikinta yatashi take shaawarta ya motsa.
Hellin tayi Dariya mugunta marar Sauti tare da godiya wa Kawarta July acikin zuciyarta data Bata wannan shawaran Dan kauda kishirwan shaawar dr Obinna datajima yanayi,Wow tafa'da tana Kare wa kyakkyawan fuskar Shi kallo Afili tace"Wonderful mutum Sai tsananin kyau Kamar kasaceshi kagudu.
Mikewa tayi taje Jikin makunnin Wutar falon takashe Duk take falon tayi dubu,DA hasken karamin Wayarta tayi amfani tadawo wajen dr.
Bakinta Takai daidai bakinshi tafara tsotsan jajayen labbanshi,Ko kadan Dr Baiyi yunkurin tashiba Daman tasan karfin mgnin dr Bai Isa yasan meaakeba infact bazai farkaba sainan DA 4 Awas Koma fiye DA Hakan,Tsotsan bakin tafarayi tana shafo gashin Kanshi Cikin lumshe idon tsananin dadi DA Nishi Cikin Sauri tamurgina dr Obinna ixuwa kasa inda zatayi balance,Aiko dr yayi Juyi yagyara kwanciya tare da cigaba DA baccinshi.